Sashe 76
Safraz Complete Hausa Novel · about 8 min read
Miƙewa yayi da nufin ya ƙarasa kusa da ita donya amshi hand dryer ɗin ya taimaka mata
Ita kuwa Nawaz saita yangi abu ta mudubi Kamar ya nufota, ai babu shiri ta miƙe zata zura da gudu, cikin rashin Sa'a Kujerar tayi baya, itama saita bita tare da watse wa a ƙasa.
Kurma ihu tayi domin a tunaninta kila fatalwace domin firgici ma be bari ta lura cewa Aayaan bane.
Da gudu Aayaan ya ƙarasa Tare Da dagota yana haɗa ta da ƙirjinshi, sorry dear I don't mean to hurt you, Bansan zaki firgita ba.
Duk saiyaji babu daɗi saboda sosai jikinta ke rawa gashi har zuciyarta da ƙarfi take bugawa kamar zata fito waje.
Hannunshi yasa a hankali yana kwantar mata da jiƙakken gashinta zuwa baya duk don ta samu relief, "I'm sorry pls sweetheart"
Muryarta na rawa tace " babu komai, nima dai Kawai na firgita ne saboda Bansan ka shigo ba"
"I'm sorry, bazan kumaba In'sha Allah, dama nazone nace ki shirya saboda yanzu zamu wuce Abuja saimu kwana acan tunda kinga Flight ɗin safe zamubi"
"To bari na shirya saina fito Koh? Cewar Nawaz amma har Yanzu zuciyarta na bugawa da sauri da sauri
Duk sai Aayaan yaji tausayinta ya kamashi sosai, ta zama wani so silent da ita, duk abinda yace sai tace to babu musu.
"Oya to zauna na gyara Miki gashinki saiki shirya ko" namma babu Musu yaga ta zauna batace komai ba.
Dryer ɗin ya kunna sannan ya fara yi mata drying a hankali, dayake ya saba yiwa Aunty Aseey da mummy ba'a wani daɗe ba ya gama, hannu yasa ya dauko straighter itama ya jona, tana kallonshi yana shafa mai yana straighting ɗin gashin.
Mamaki dukya kama Nawaz, a ina ya iya duka wannan abin? Wanda wasu matan ma koda an basu basusan yanda zasuyi su kunna ba.
Cewa yayi "dena mamaki" don nayi aikin daya kamata nayi miki meye na mamaki?
Tana kallonshi ta mudubi yayi mata doughnut da gashin, hanyar waje yayi yana cewa "ayi kwalliya lafiya, ina falour ina jiranki ki fito"
Ɗan murmushi tayi Sannan tace "to yanzu zan fito"
Hakanan Aayaan yaji duk tausayinta ya kama shi, meya sauyata Lokaci ɗaya?
Ita dai Nawaz yana fita ta mutstsika mai ta ɗan sa kwalli sai lip gloss, Sannan ta samu wata doguwar riga ta zira, Sannan ta zira hijab madaidaici ta fita zuwa falour.
Ile kuwa a zaune ta sameshi a saman kujera riƙe da remove yana kallon Bollywood inda akeyin baghi 2
Dukawa tayi a ƙasa tace "gani yaya"
Miƙewa yayi ya ɗago ta tare da cewa "wai sweet heart duk sanyin nan na menene? Nifa nafison ariƙa yimin tsiwa"
Samun kanshi yayi da rungumeta gaba ɗaya a ƙirjinshi.
Sannan suka wuce Dakin su ummi, cikin ikon Allah duka Anan suka samu kowa harda su Mummy.
Sosai aka yiwa Nawaz faɗa kamar babu gobe, sai kuka takeyi harda majina, shi kuwa Aayaan duk yabi ya turɓune fuska wai shi an ɓata wa matarshi rai.
Ana gamawa ya ciccibeta a gabansu yayi waje yana chuno baki "bamason rakiyar ma tunda da kuka za'a sallame mu, mungode, saimun dawo nan da shekara goma.
"Ku Shekara dubu ma mara kunya, dama waye zai biku yaga fitsarar datafi karfinshi. Cewar mummy tana balla mishi hararar wasa, sabanin a zuciyar ta daɗi takeji tana fatan Allah yasa bazasu dawo ba sai Nawaz nada ciki
Haka dai aka rabu anata raha, babu abinda Nawaz ta dauka haka ya saka ta a cikin mota shima ya shiga inda ya janyota ƙirjinshi yana ci gaba da rarrashinta.
Sosai driver Dinshi ya dauki hanya dayake yau tafiyar tasu su kadai ne babu securities.
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Ta ɓangaren Umma kuwa zuwa Yanzu ta gama raina kanta domin ko motsa kafar ta tayi ji takeyi kamar zata mutu, ga wani uban warin ciwo da takeyi, kuma sunje asibiti har hotuna anyi amma ance ba'a ga komai ba.
Sannan koda fauziyya taje Makarantar su Jamila haka tasamu Jamila ɗauke da ciki harna Tsawon wata shida, koda suka dawo gida umma ji tayi kamar ta haɗiyi zuciya ta mutu.
Zuwa yanzu tayi nadama yafi cikin kwando dubu, Sannan gashi a asibiti ance sai an kawo a ƙalla kusan miliyan biyar Sannan za'ayi aiki a yanke ƙafar Domin kullum abin gaba yake Dada yi.
Kullum cikin kuka take tana fatan Allah ya dawo dasu Nawaz da mamanta saboda ta nemi yafiyarsu, dukta bushe ta lalace tayi baƙi kamar ba ita ba.
Gashi ita tasan batada hanyar Miliyan ɗaya ma balle miliyan biyar, kuma kullum kuka takeyi da kanta tunda son duniyarta ne yasa hakan ya Faru da ita.
*TO JAMA'A KUN DAI GA HALIN DA UMMA TAKE CIKI, ITA KUMA NAWAZ DA MAMAN TA KUNGA SUMA A INDA SUKE, YANZU WA GARI YA WAYA* ~*ALLAH KASA MUFI KARFIN ZUCIYARMU AMEEN*~
*MATAR RASHEED*✍️*🎀🎀 SARFRAZ 🎀🎀*
*66*
*Na Hafsat Aliyu Shu'aibu Chikaji*
Jin jikin Nawaz ɗin yayi ya saki gaba ɗaya Sannan tanata sauke ajiyar zuciya akai-akai, kallon fuskarta dake haɗe da ƙirjinshi yayi, besan sanda wani ƙayataccen murmushi ya kufce mishi ba ganin tayi Barci peacefully abinta.
Gyara mata kanta yayi domin tayi balance sosai yadda zatafi jin daɗin barcin, sosai ya tsura mata ido kamar be taɓa ganin taba, hakanan yakejin kamar an kunna pampom ƙaunarta a cikin zuciyarshi yana shatata.
Azahirin Gaskiya Tunda yake a Duniya be taɓa Ganin Wata ƴa mace da take burgeshi kuma take yi mishi kwarjini lokaci dayaba sai Nawaz, yana matuƙar son ta da ƙaunar ta, ga wani Irin girmanta da yake gani.
Tunda suke bata taɓa cewa ya bata wani abuba, Sannan shi ko lefe ma beyi mata ba kuma bata taɓa tambaya ba.
Gashi komai kankantar abinda ya bata ta riƙa godiya kenan kamar Wadda aka biyawa Saudiyya, duka dabi'unta suna burgeshi, daɗin daɗawa kuma hakurinta da kawaici.
Shiru yayi yana tunanin yadda rayuwarsu zata kasance nan da ɗan wani lokaci mara tsawo, yasan yayi sa'ar mata tako ina abu ɗaya ne yake ɗan damunshi shine tsoronshi da take nuna tanaji a fili.
Kuma yasan bawai shi take tsoro ba jikinshi take tsoro, tunanin yadda zai fincike tsoron gaba ɗaya ya fara yi.
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Koda Hassu ta tashi bata ko kalli inda SARFRAZ yakeba illah fara ƙwalawa Nawaz kira data fara yi "Aunty Nawaz! Aunty Nawaz!! Da sauri SARFRAZ ya miƙe ya karaso kusa da ita yana cewa "Sweet Ikraam kin tashi! Sannu, hope jikinki yayi miki sauƙi Koh?
Gyada kai Kawai tayi tana zumbura baki, itafa batason taga daga ita sai shi domin gani take zai iya cewa zai kara hake mata.
"Ina Aunty Nawaz ɗin take?"
"Ta tafi amma mummy ta turo inna zuwairah ta ci-gaba da kula dake"
A hankali ta mike da nufin fita falour amma saitaji kafafuwanta sunyi mata tsami "koma ki zauna bari na turo Miki ita" yana gama faɗar haka yasa Kai ya fice daga bedroom ɗin.
Ba'a fi minti uku ba saiga inna zuwairah ta shigo fuskarta ɗauke da matsakaicin murmushi "ƴa ta Ashe kin tashi? Ya jikin naki?
Sosai Hassu taga yanayin matar yayi mata saboda dama ranar biki ma tanata nan nan da ita har zip ɗin rigarta ta gyara mata.
Murmushin itama tayi Tare Da cewa "da sauƙi inna"
"Yauwa ƴar Albarka! Yanzu bari na haɗa miki ruwan dumi sai ki ƙara gasa jikinki kiyi wanka saboda inaso kisha magungunanki yadda zakiji sauƙi da wuri In'sha Allah"
"To inna Nagode sosai" cewar hassu tana ɗan duƙar dakai, ga Dukkan Alamu dai babu Aunty Nawaz a cikin gidan, kenan sunje sun faɗawa mum abinda ya faru kenan.
Ajiyar zuciya ta sauke tare da girgiza kai "wallahi koma menene bazanga laifin kowa ba, yaya Sarfraz shine silar komi"
Lafiyayyen ruwa inna zuwairah ta haɗa mata Wanda yasha kayan kamshin jiki da gishiri, sosai taji daɗin ruwan fiye da Wanda Nawaz ta haɗa mata (Ni dai nace ai Nawaz ɗinma tayi ƙokari tunda bata taɓa tsintar kanta a irin haka ba)
Saida ta chanza mata sau biyu sannan ta haɗa mata Wanda zatayi wanka normal, ko bayan ta shirya sai takejinta har wani karfi ne ya ƙaru a jikinta da Lafiya.
Magungunan ta inna ta kawo mata tare da madara da abincin da Nawaz ta dafa ɗazu, sosai hassu taci abincin Domin yanzu taste ɗin bakinta ya dawo, madarar tasha Sannan ta kora magungunan nata.
Wata roba Inna zuwairah ta miƙo mata tace "shanye wannan ma"
Tsaff hassu ta gane menene daga ganin robar tasan cikin kayan da suka tawo dasu daga sudan ne sanda sukaje gidan Aunty khatoume gyaran jiki.
Babu musu ta amsa ta shanye dayake kusan ko wanne Akwai zaƙi.
Ba'a ɗauki lokaciba suka saba da inna zuwairah sosai saboda itama akwai son yara mata gashi duka ƴaƴanta mazane babu mace ko Guda ɗaya.
Shi dama Sarfraz tuni ya kama kanshi yabar gidan domin yasan inna zuwairah bata ɗaukar raini sam saboda danta na biyu sa'an shine yasha yaje ya tarar tana cin ubanshi idan yayi mata laifi. Anyi mata Auren wuri dayake ba'a cikin maraya suka tasoba, amma cikin ikon Allah sai Allah ya buda wa mijinta ya fito dasu cikin gari, tundaga nan zumunci mai ƙarfi ya ƙullu tsakanin mummyn Sarfraz da ita.
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Basu suka kai Abuja ba sai cikin dare, a Sheraton hotel suka sauka Saboda dama tun Kafin su ƙarasa yasa akayi mishi booking ɗin ɗaki, V.I.P part aka kama mishi, babba ne sosai kuma tsarinshi dole ya burge ka duk kuwa iya gwale abinka.
A kame Nawaz ta zauna a saman light Blue ɗin sofa data zagaye ɗakin, jinta takeyi kamar tayi wani babban laifi a rayuwarta, tunani ta fara "yanzu wai ni shikenan babuni babu kuma zama da ummina Kamar yadda muke ada? yanzu yaya Aayaann shine dolena? Dashi zan rayu? Idan banyi mishi biyayya ba nan ma Allah zai yi fushi dani? Ji tayi jikinta yayi sanyi ƙalau Sannan ta rasa duk wani courage nata, take zuciyarta ta sallama komai ta aminta da kaddarar data sa suka haɗu da Aayaan har Gashi a yanzu ya zame mata miji.
"Sweetheart tashi ki shiga kiyi wanka, na haɗa miki ruwa me ɗumi nasan zakiji daɗin shi sosai" maganar Aayaan kenan Wadda tasa Nawaz dawowa cikin hayyacinta da sauri.