Sashe 10
Safraz Complete Hausa Novel · about 8 min read
"yi hakuri kada ka bigi Dan mutane wallahi aikenshi Nayi....
nan fad'an ya koma kanta, meyasa zaki aiki wani Bayan nima ciki na shiga, Fige ledar hannunta yayi yayi wurgi da ita, baza'a yi amfani da koma meye ya siyomiki ba....
bud'e baki yayi Yana kallon always pad d'in data fado daga ledar...
dawo da kallon shi yayi gareta, ita kuma ta dukar dakai..
wato kin yarda wani bare daban ya siyomiki pad da ki fadamin na siyo miki koh?
duk kunya ta kamata "nifa ba Haka bane, kawai mu tafi gida Dan Allah...
ya gane kunya ta kamata, kawai Sai yayi shiru sannan ya koma cikin store d'in, Wanine ya tawo rikeda kayan daya siya, Shikuma a hannunshi ya riko Babban pack din great lady pad me 75 piece...
baya ya bud'e aka zuba duka kayan sannan ya bud'e mata, shima ya koma driver side ya shiga....
gurin abasu colour ya wuce, anan ya Amsar musu Ɗinkin shaddarsu ..
sai around 3:00pm Ya koma gida kayan duka ya kwasa yakai dakinshi ita kuma ya bata ledar shaddar ta yace taje Ta shirya...
a d'akin mummy tayi wanka sannan ta bud'e ledar Dan shiryawa.
shadda tagani light blue da hijab blue black Sai takalmin shima blue black, da pant dozen d'aya Sai great lady pad ɗin shima a ciki
shiryawa tayi ta fito, a parlour ta tarar da sarfraz shima ya shirya...
mum ce tace "sweetheart yau kun taso da wuri,,
Nawaz tace Dayake malamin nasu Bai wani dad'e a hall dinba...
abincin Suka kara kadan sannan sukayiwa mum sallama suka tafi
"dama yau kinyiwa y'an ajinmu alkawarin zakizo babu niqab koh?
to amma ki Sani Daga yau babu Ke babu kuma zuwa babu niqab..
Ina ruwanka!
tukunama waikai ubanane ko mijina?
murmushi yayi mata waya sani abu a duhu.....
tunda yace Haka bata kuma maganaba saida aka Karasa islamiyyar...
ko
kyakyawan parking bata bari yayiba ta fita daga motar,
stairs ta hau ya karasa ajin amma babu Kowa saka makon sunzo da wuri,
a sit dinta ta zauna sai jinta tayi a kasa warwas, tashi tayi ta zauna a sit dinsu sarfraz,
tana mamakin Wanda Yayi mata tarko donya bata kunya a gaban dalibanta...
Bayan Kamar minti.......
*MATAR RASHEED CE✍️**🎀🎀 SARFRAZ 🎀🎀*
*Episode 10*
✍🏻 *Hafsat Aliyu Shuaibu Chikaji*
Supreme writers association........
Bayan Kamar minti uku da faɗuwar Nawaz, sarfraz ne ya shigo...
"malama munzo da wuri kinga babu Wanda yazo ma ☺...
Cewa tayi ai gara da muka zo da wuri, wallahi yau danasha kunyar daban ta'ba shantaba.....
"meya faru my sister? Cewar sarfraz cikin rudewa
"wani aka samu ya karya kujerar nan sannan ya maida ita ya jogana, ina Hawa saijina Nayi a kasa warwas, kuma gashi dama cikina Yana min ciwo........
Fam SARFRAZ ya kumbura domin yasan tarko y'an ajin suka hada mata domin kwana biyu basa ganin fuska ta gurinshi.......
Fita yayi daga Ajin baiko bata amsaba, sakamakon jinshi da yake dazai kama Wanda yayi wannan abun mai rabasu sai Allah......
Nawaz na zaune a aji har sama da minti ishirin, Abdul taga ya shigo Ajin..
Binta yayi da kallo ya kasa kauda kanshi har zancen zuci yafara "ooh sabuwar zuwa muka samu kenan? Itakuwa wannan Daga Ina? Wallahi na samu budurwa, garama Nayi Maza na sanar da SARFRAZ tunkan yazo ya ganta yayimin fin karfi....
Ahankali yace "Sannu "
D'aga mishi Kai kawai tayi domin har yanzu fushi take,
Fita daga Ajin Yayi yana dad'a Kallonta "Anya wannan bayar India bace, naga koda namata magana d'aga Kai kawai tayi alamun batajin Hausa....
Ahankali y'an ajin keta taruwa ,amma duk Wanda ya shigo saiya fita....
"duk abinda sukeyi Nawaz na kallonsu, cewa tayi "yau kuma wani sabon iskancin suka fito dashi kenan, Zadai mu gani
Su Mariya sai lekenta suke domin duk Wanda yazo Sai abdul ya tsayar dashi yacemai ya leka aji yaga budurwarshi...
dai dai nan sarfraz ya karaso, Abdul ne ya tsayar dashi "SARFRAZ good news, tsayawa sarfraz yayi domin a tunaninshi zancen kujerar da aka karya zai mai.....
"ka shiga ajinmu zakaga Wata zaune a seat dinmu, budurwata ce amma yau tafara zuwa.....
Mamakine ya kama sarfraz domin yasan nawaz ce zaune a seat dinsu......
Ajin ya shiga Tabbas Abdul ya maidani wawa "zaici Kut*mar ub*nshi wallahi hardai ya Kara had'a Nawaz dashi"
dai dai ita ya karasa "malama kiyi hakuri, naje na fadawa malam bilal kuma wallahi ranshi yayi mugun baci domin naji yace duka Ajin zai Zane....
😳fito da ido Nawaz tayi "harda Kai kenan?
murmushi yayi "calm down, banda ni saboda aini naje na faɗa mishi...
Sai sannan Nawaz taji dad'i aranta, domin tasan ba sarfraz bane Yayi saboda through out suna tare.....
QUR'AN d'in SARFRAZ ta Amsa sannan tace yace yan ajin su shigo insun shirya, fita yayi
"malama tace ku shigo inkun shirya?
"Innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un suka had'a ba'ki "wallahi bamusan sanda malama Ta wuceba.....
tsaye sukaga yarinyar da Abdul yace budurwar shice, rikeda QUR'AN din sarfraz, domin QURAN dinshi dabanne Kusan duka yan Ajin sun San shi.....
"ku bud'e zan fara" cewar malama Nawaz tana dad'a maida hankalinta kan QUR'AN d'in hannunta.....
duk yan Ajin suman zaune sukayi domin sun gane malama Nawaz ce daga yanayin muryarta da salon maganarta 😳🤔😱
nan Abdul ya Fara zancen zuci, domin Sam ya manta jiya malama tace zatazo babu niqab....
Kallonsu tayi "waiku me kuke bukatane? Idan bakwason karatun ku fad'a min sai in tafi gida....
kasa bata Amsa sukayi, matan addu'a suke aransu dama sune masu kyanta, su kuwa mazan cewa suke dama zata yarda Ta auresu....
ganin sun zuba mata ido basu ce komai ba yasa tayi hanyar Waje, saboda dama idan tana period tacika saurin fushi da damuwa.....
jikin wani ta fada, saura kiris su fad'a Saman stairs, sarfraz ne yayi saurin janye malama naywaz daga jikin malam bilal Wanda ya zuba mata ido..
Don Allah malam kayi hakuri " cewar Nawaz tana kallon malam bilal...
charaf sarfraz yace ai babu komai domin yasan y'an ajinne suka bata miki rai...
bilal ne yace wannan ce malama nawaz, aikuwa zan nemi gurin shiga zuciyarta domin yan ajinnan sun banu yau kodon na farantamata Kila na birgeta Dalilin haka.... Duk a zuciya yake wannan zancen zucin
cewa Yayi habadai ai babu komai....
SARFRAZ ji yayi duk haushin malam bilal ya kamashi saboda ya lurada yanda yake kallon Nawaz sannan dad'in dadawa ta fada jikinshi....
cewa Yayi malama mu tafi gida kawai, kasa suka sauka.....
mota ya bud'e mata ta shiga sannan shima ya shiga side dinshi ya tuka suka fita daga makarantar........
LA LA LALA LALA.....
MALAM BILAL DA YAN IBN KHATHEER 🥳
Kowa yasa guiwarsa a kasa!
nan jikin Ƴan ajin yahau rawa saboda dama tunda sukaga malam bilal a Ajin sukasan yau sun shiga dari so d'ari....
Saboda malam Bilal yayi ƙaurin suna wajen duka.....
Abdul ya nuna "fito ka bani hannunka idan kuma ajiki kakeso to duk daya....
jikinshi na rawa ya fito "malam don Allah kayimin a hannu"
Dariya bilal yayi saboda tsabar tsoron daya gani a cikin idon Abdul...
"to tunda Kace a hannu za'a yi maka, ko arbain da tara nayi ka kauda hannunka to wallahi duka ta zube saina fara daga farko.....
nan Matan Ajin sukaji Kamar su saki fitsari a wando jin bulala hamsin za'a yi musu......
gashi a dokar bilal ba'a bashi hakuri saboda Idan aka bashi hakuri kara yawan bulalarma zaiyi....
hannu Abdul ya mika mishi aranshi yanata faman cewa Innalillahi wa'inna ilaihiraji'un...
wani irin shoking yaji ya ziyarci duka gabobin jikinshi...
Haka Yayi ta daurewa har akayi ishirin da bakwai, wasu har sun Fara kuka ganin dukan yake Dagaske....
Azabace tayiwa Abdul yawa, baisan sanda ya kauda hannunba....
dariya bilal ya kyalkyale da ita, kash yanzu kadawo Dani baya....
dukanshi ya farayi ta Ko ina a jikinshi Kamar wankan jego, saida yayi mishi bulala hamsin da biyar sannan ya tsaya "bulala biyar d'in dana kara maka ta dawo Dani baya dakayine....
Ko motsin kirki Abdul ya kasa,
nagaba ya fito cewar bilal daukeda murmushi a fuskarshi......
Kowa kasa fitowa Yayi yana fargabar yanda zasu kare, bilal ne yace na kara bulala goma akai yazama sittin kenan kuma idan kuka bari na biyoku to wallahi kun shiga dubu.....
still babu Wanda ya iya karfin halin fitowa.....
bencin su zainab ya karasa, kamata yayi ya tattare hijab dinta, tunda ya Fara dukanta saida ya yimata bulala tamanin ya tsaya, tun tana kukan har saida ta shiɗe ta kasa saidai jikinta da keta faman rawa...
Haka ya kama usman shima chasain, duk Wanda ya kama saiya karamai bulala goma akan Wanda ya gama....
kan shatu akazo 🤩😜 daya riketa naji yace dama kwana biyu Bana ganinki a group d'in oum aeyman novels,,,,
Cikin rawar murya tace wallahi malam Banida data ne amma Dan Allah kayimin hakuri....
Dariya yayi kawai sannan ya Fara zuga mata bulala, jinayi tana Affiah, marina, Maria, sister saudat, Dr masoud, Dr Bashir, sadauki, Fateema, abbba, Aliyu Hero, oum aeyman dadai sauransu Dan Allah kuzo ku taimakamin......
nida nake labe Ina kwaso muku jawabai cewa nayi maigidan zazezagi ya shiga, ai ban ankaraba saiki nayi sadauki ya tura Dr Bashir, bilal ne ya zuga mishi bulala d'aya "kai me ya kawoka ajinnan inace a IBN TAIMIYYA kake
Da gudu Bashir ya fita, still ji nayi an tura Marina, ganin marina nayi Kamar tsunsuwa tayi wuf Ta dire ta window...
tsaye nake Ina dariya naji Kamar MARIYA zata turani nima, Aida gudu na fita daga makarantar nabi su sarfraz domin nasan ko bulala daya akamin sainafi Wata banyi typing da posting ba.....
a gate d'in naci Karo da saudat Besty tana tambayata ko naga shatu "Kishiga ciki kiga"
Domin bansan yin magana mai tsawo,...
mai purewater na hango Yana tafe, tsayawa nayi insiya daya indansha kafin na karasa gurinsu sarfraz
bula ruwan keda wuya naji an hankade ruwan nima anyi gaba Dani, kafin in dago na kumajin anyi gaba Dani, dagowar dazanyi na hango bilal biye da ABBA mai gidan zage zagi Yana zulamai bulala a baya, Ashe shatu da bestyne suka hankadeni.
ai bansan sanda Nayi wurgi da wayar Tawaba nima na ari ta kare,