Sashe 67
Safraz Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fincikota yayi ta faɗo jikinshi, a tare suka sauke ajiyar zuciya, sosai ya rungumeta yanajin kamar ya maida ta ciki "sweetheart meyasa kike guduna? Meyasa bakya sona?
Wallahi ni ina ƙaunarki kuma na tabbata cewa kece rayuwata, kinrigada kin saka min dafin sonki a cikin zuciyata kuma ya rigada yabi jini da tsoka ya taɓa ko ina.
Ita dai Nawaz shiru tayi tana sauraren kalaman Aayann, tsayuwar ce yaji tana Neman gagararsa domin shi kaɗai yasan Yadda yakeji game da Nawaz, yana sonta yadda shi kanshi ba zai iya misaltawa ba, ji yake Kamar ya cinyeta ya huta.
Saman gadon ya faɗa tana rungume a kirjinshi, sosai yakeson kasancewa da ita amma bayason ya bata mata rai "kin tuna sanda ina Eritrea nace ki shirya ranar dana dawo zamu Angwance?
Sunne kanta tayi sosai a ƙirjinshi domin wata irin kunyar shice ta kamata.
"To jiya dai na daga miki kafa amma yau kam Dole saina cire wannan kunyar dake wahalar Dani"
Sosai Nawaz ta ruƙunƙumeshi kamar zata fasa ƙirjinshi ta shige, shikuma hakan da takeyi ba ƙaramin daɗi yakejiba.
Fuskarta ya ɗago Wadda Idonta yake a rufe ruf, pink ɗin laɓɓanta ya zubawa Ido wanda daka kalleshi kasan zaiyi taushi duba da yadda yake ƙyalli Kamar ta shafa lip gloss.
Sosai yaji gaba ɗaya tsigar jikinshi ta tashi yana neman rasa nutsuwarshi, samun kanshi yayi da hade bakin da nashi yana aika mata da wani irin zazzafan kiss Wanda shi kanshi besan ya iya ba, itakam Nawaz ta kasa tabuka komai kuma batayi yunƙurin kwace kanta ba illah zuciyarta da taketa bugawa da sauri da sauri.
A haka a haka notinan kan Aayaan suka Fara kwancewa dominshi yana matuƙar son kiss arayuwarshi, fara bin sassan jikinta yayi da hannunshi yana yi mata tafiyar tsutsa.
Da sauri Nawaz ta saki wata wawuyar ajiyar zuciya tare da riƙe hannunshi, gashi Babu damar magana bakinsu na haɗe Guri guda.
Hannuwanta duka biyun ya haɗe ya riƙe da hannunshi guda ɗaya, ɗaya hannun kuma ya nufi kirjinta dashi.
Saida ta sauke wani irin numfashi me ɗumi Jin tafikan Aayann saman kirjinta mararatan, motsi takeso tayi amma ta kasa kasan cewar ya sakar mata nauyinshi.
Tanaji ya Fara wasa da albarkatun kirjinta yana numfashi da sauri da sauri, sosai tsoro ya kama Nawaz Ganin komai bada wasa yakeyiba, kuma a yanda ya kwance mata yanzu tasan me rabasu sai Allah.
Firgicin be gama kama taba saida taji saukar ɗaya hannunshi a saman mararta yana ƙoƙarin chusa hannunshi cikin pant ɗinta.
Zaro idanunta tayi waje tare dasa hannayen daya sakin mata tana dukanshi a baya..
Amma ko a jikinshi wai an yakushi kakkausa.
Ƙoƙari take na kwace bakinta a nashi amma ta kasa, gashi gaba ɗaya yabi duk Wata gaba ta jikinta ya kasheta da ɗumin tafikan hannunshi, shi kanshi ya kasa control ɗin kanshi burin shi kawai ya samu nutsuwa.
Sosai zuciyar Nawaz ta karye tana data sanin tasowarta daga faloun "yanzu idan yayi mata wani abu tasan kowa saiya gane, itakam idan hakan ta kasance batasan inda zatasa kanta ba saboda kunya.
Numfashinta ne ya nemi ya ɗauke jin Aayaan na ƙokarin shiga tsakanin ƙafafunta.
Ayimin afuwa kwana biyu kunjini shiru, jikinne har yanzu sai a hankali.
*MATAR RASHEED ✍️**🎀🎀 SARFRAZ 🎀🎀*
*59*
*Na Hafsat Aliyu Shu'aibu Chikaji*
Zuciyarta kamar ta fashe saboda tsoro, gashi babu damar yin ihu tunda har yanzu bakinsu a haɗe yake.
Zaro ido tayi sosai Yadda taji tudun length Dinshi na taɓa mata saman mara tasan idan ya chafketa ba ƙaramar wahala zata sha ba.
Ji tayi kamar an sakata a Aljannah jin ana buga ƙofar ɗakin.
Chak Aayaan ya tsaya da Abinda yakeyi, be ɗaga taba Saida aƙalla aka buga ƙofar ɗakin sau Kusan Biyar Sannan ya dagata yana cewa "Allah ya Taimakemu dukanmu, amma da yau hmmm, jeki buɗe kofar" cikin wata irin kasalalliyar murya
Rimi-rimi Nawaz ta tashi daga gadon kamar zata buɗe ƙofar, ai kuwa ta faki idonshi ta afka bayi da gudu tare da zira jamlock.
Murmushi yayi Tare Da girgiza kai Sannan ya miƙe ya nufi kofar, saida ya tsaya ya ɗan gyara zaman rigarshi tare da barbaza gashin kanshi Sannan ya buɗe kofar.
Aseey ce tsaye da gani ta ƙagu da'a buɗe mata kofar, kallon Farko data yi mishi ta gane ba ƙalau ba (kundai san Aseey tayi degree a wajen sa ido).
Cikin ɗakin take kallo "ina sister Nawaz ɗin?
"Tana bathroom" Aayaan yace Tare Da bata hanya tana shiga cikin ɗakin, shima bayanta yabi ya koma ya zauna a bakin gado.
Murya Aseey ta ɗaga tare da cewa "sister yi sauri ki fito Akwai labari mai zafi banso ya huce.
Kallon Aayaan takeyi tanason tayi dariya amma bataso ya ɗauki wani abu a ranshi, a zuciyarta take zancen zuci "A to aikai ka sani, adaiyi mugani idan tusa zata hura wuta! tunda ka zauna wai kai mai mata, bakaso ta wahala, aikai kuma kayanki ticket ɗin wahala, abinda da anyi so ɗaya an Wuce gun amma har yanzu fama akeyi wai kai me tausayi, zan dai ga ƙarshen wannan tausayin"
Saida murmushi yayi nasarar suɓuce mata.
Ɗage gira Aayaan yayi "lafiya dai kike dariya ke kaɗai?
Ɗan daburdabur tayi sannan tace "wallahi shirmen hassu da sarfraz ne yake bani dariya"
Kafaɗa ya ɗage alamun ko oho, "nifa Banga lefin suba.
Domin dole ne na nunawa wanda nakeso inasonshi, babu wani shirme"
Nawaz dake cikin bayi Saida taji dama ƙasa ta tsage ta rufta ciki jin Muryar Aseey datayi, tasanta dasa ido ga bin ƙwaƙwƙwafin tsiya.
Kunna pampo tayi ta wanke fuskarta, sannan ta duƙa don tayi fitsari sai taji pant ɗinta a jiƙe, tsaki tayi "Mtsewwwss" don tasan ko menene koda bata duba ba.
"Wai meyasa zuciya take hakane? Duk irin firgicin danake ciki saida tasa jikina yayi reacting."
Gama gyara jikinta tayi sannan ta ɗauki towel ta goge fuskarta.
Cikin sanɗa ta buɗe ƙofar, aikam karaf suka haɗa Ido da Aseey, ɗan murmushi Aseey tayi don Yadda taga idon Nawaz yayi wuri-wuri ga laɓɓanta sunyi wani irin pink, ko ba'a faɗa mataba tasan ƙaninta ya rage zafi. "Sister yi sauri ki ƙaraso mana! Kada fa Labarin ya huce!
Ɗan ƙara karsashin jikinta tayi tare da ƙarasawa kusa da Aseey ɗin tana zama.
Sosai Aayaann ya dage yanaso su haɗa ido amma fir Nawaz taki yarda, duka ta maida hankalinta kan Aseey, amma Wata Irin kunya na lullube da ita, don Babu yadda zatayi ne shiyasa kawai na danne ta fito.
"Mummy ce tace zamu tafi sudan wajen yan uwanta nachan, kuma daganan zamuje gidan Aunty khatoume tayi mana gyaran jiki na sati ɗaya, Amma kafin nan sai mun fara komawa maiduguri saboda kije kiga ƴan uwa.
Kuma wai za'a tafi da Daddy harda mummy da Sarfraz ma, au harda su hassu fa, koma ince duka zamu tafi saboda wai za'a je a nemawa Sarfraz auren hassu kuma shima SARFRAZ ɗin zaije danginshi, and mummy ma tace tanaso kije dangin dad ɗinmu su ganki saboda suma basu sanki ba.
Aayaann ne yace "haba sis ji yanda kiketa haɗa magana guri ɗaya, ai ba lallai ta fahimci me kike son faɗa mata ba.
"To mai mata, ai sai ka koyamin yadda ake magana, Nidai yanzu zan fara shiri saboda gobe da wuri zamu ɗauki hanya, kuma bari kaji, a Maiduguri zamu barku kaida SARFRAZ domin baza ku bimu sudan ɗinba nasanku da rashin ta Ido, nida hassu da sister Nawaz da Mummy kawai zamu tafi. Ku kuma saiku zauna achan Maiduguri, idan kuma zaku biyo su Mummy da Daddy ku dawo Zarian ne ku kuka sani.
"Naji" abinda Aayaan yace kenan, don duk haushi ya kamashi, wai sudan? Shidai har yanzu baza'a bar mishi mata ta huta ba kenan.
Miƙewa Aseey tayi "bari naje gurin mummy naji yadda za'a gama maganar" sannan ta nufi hanyar fita, itama Nawaz sai tayi wuf tabi bayanta don bazata yarda Aayaan yaja mata abin kunya ba, don ta lura da gaske yake yi.
Aseey na fita ya fincikota tayo baya, ihu zata zabga yayi saurin sa hannu ya toshe mata baki "ina zakije bayan kin gama tara min wahala a marata? Dole ki san Yadda za'ayi in samu relief don wallahi bazan yarda inyi ciwon cikiba bayan gaki.
Runtse ido Nawaz tayi domin maganganun shi sunyi mata nauyi a zuciya, tanaji yana yadda yaga dama da jikinta amma Babu damar hanawa, burinta ya samu relief ɗin ya rabu da ita, kada ta hana shi yayi mata me gaba ɗaya.
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Tun Ranar da su umma suka dawo daga gurin boka kafar umma taketa hauhawa, ta kumbura tayi suntum sai ƙyalli takeyi ga wani ruwa da take zubarwa.
"Umma ya kamata fa muje asibiti a duba kafar nan saboda abinfa ya fara bani tsoro, domin ji Yadda nan gurin yayi kamar ya ruɓe! Nifa tsorona ɗaya kada ace cancer ce a ƙafar nan.
"Fauziyya Ni kaɗai nasan abinda nakeji a kafar nan, wallahi har tsoron zuwa Asibitin nakeyi kada a faɗa min abinda zuciyata bazata iya ɗauka ba.
"Kuma abu na biyu daya dameni shine sam jamila taƙi dawowa gida, Gashi ko kiranta nayi bata ɗaukar wayar.
Fauziyya ce tace "Umma tun farko ke kika sakin mata, wani zubin fa har cewa kikeyi basai ta dawo Hutu ba tayi zamanta achan, to yanzu Kinga abin ya fara damunki.
Gaba ɗaya umma tayi laushi, ga alamun nadama nan ƙarara a Tare Da ita Saidai bata furta hakan ba.
"Fauziyya nina san halin danake ciki a yanzu, gaba ɗaya duniyar tayi min zafi, nama rasa me zanyi inji sanyi a zuciya ta.
"Umma Ni a tunani na ya kamata ki cire wannan kishin da neman fansan haka a cikin zuciyar ki, saboda dalilin hakan nefa kika samu ciwon ƙafar nan, gashi Yanzu ko takawa bakya iyayi.
"Fauziyya aini tuni na saduda, babu Ni babu kuma zuwa gurin boka ko wane iri ne, abinda zaki duba shine Ni danake zuwa gurin bokan nice kullum cikin walaha da kashe kuɗi, idan kin lura su ko a jikinsu gashi sam babu wani abu dayake samunsu koda bokan yace zai samesu.
"Nima dai haka nagani umma, kullum mune kaiwa boka kuɗi, Mu kuma muna nan muna nema, Ni kaina yanzu sale duk ya chanza min, umman shima ko kallona batayi.