Sashe 12
Safraz Complete Hausa Novel · about 8 min read
tsanar da umma take nunamin bawai ta ragu bane Sai abinda ya karu, saboda har asiri Wanda ABBA zai tsaneni takeyi......
asirin yayi tasiri ajikin ABBA Amma daidai ba Kamar yanda tasoba, saboda tasone ya saki ummi ya Kore mu, Amma sai dai kawai yayi burus damu Sam be damu damu ba kamar ba zamanshi mukeyiba....
Haka rayuwa taci gaba Muna zuwa makaranta, nayi ssce lokacin ita fauziyya tana jss1
Nayi NCE da B. Ed
A federal college of education....
mummyn safraz ce tace "yanzu kenan kina nufin kinyi B. Ed?
Murmushi nawaz tayi, eh mum ai shekarata 25yrs pah
Mummy tace "mene? Ahaka kike shekara ishirin da biyar, kina nufin kin girma safraz kenan?
shiru nawaz tahi tana murmushi "mum tace ina jinki nawaz....
fauziyya tayi aure anan kusa da gidan mu ita kuma jamila tana girls boarding school......
yanzu ni kadaice a gida sai ummina, gashi tunda abbana ya tafi maiduguri yaki dawowa Kusan shekara kenan...
Gashi umma ta rufe store, bamu isa mu dauki wani abu acikiba......
dalilin dayasa na fara koyarwa a makarantar su SAFRAZ kenan....
amma daa ina gida nida ummina domin ina dinki, to kudin dinkin naga bazaiyi sustaining dinmuba shine nayi applying da naga suna neman teachers.....
shiru mummy tayi "nawaz haka kikeda ilimi dama, kuma ko kadan jikinki Bai nuna shekarunkiba domin wallahi ni nazata baki wuce irin 17yrs ba.....
murmushi nawaz tayi "hmm mummy haka wasu suke cemin amma sainaga Kamar sunayimin ne.....
Allah nawaz da gaske nake "jikinki Nada kyau sosai....
yanzu abinda zance shine kiyi hakuri, insha Allah komai zai wuce kamar ba'ayiba domin umma zata girbi duka abinda ta shuka saboda ni natabbata Allah bazai barta hakaba.......
Shiko SAFRAZ Dayake tsaye a corridor d'in dakinshi ji yayi wani tausayin nawaz ya kamashi sosai, "dama wahalar da sukesha kenan shine naso na koreta, Ashe dana koreta dana samu zunubi kuma na dauki alhakin bayin Allah....
abu d'ayane ya tayar mishi da hankali, Jin shekarun nawaz dayayi "yasan dakyar ta yarda Ta aureshi gashi kuma son nawaz slowly filled history heart ♥ unknown to him.......
Ya zaiyi yanzu? Tashi d'aya ya shiga solution (wayaga saleehat n yakub an bamu assignment a anatomy ko biochemistry 😜)
CHAN GIDANSU NAWAZ.........
d'aki umma ta koma fuskarta tayi rudu rudu domin iya maruwa ta maru....
wayarta ta dauka ta Kira fauziyya, saida tayi missed call uku ana hudune fauziyya Ta dauka "hello umma!
Dan ub*nki ina kika shiga inata kiranki baki daukaba?
Ke bama wannanba Maza kizo gida akwai Matsala.......
Tuni fauziyya Ta dauki gyale ko tunanin hakkin miji batayi, tayi gidansu....
azaune ta tarar da umma fuska duk ta tashi..... Umma meya samu fuskarki haka?
kwashe komai umma tayi ta fadawa fauziyya, kukane ya kwacewa umma "wallahi Nawaz saitayi nadamar abinda tayi miki cewar fauziyya tana rungume umma
Shawara suka fara akan yanda zasu biyowa al'amarin, magana d'aya suka yanke cewa zasu koma gurin boka suyi mishi bayanin abinda ya faru idan akwai taimakon da zai iya yi musu......
NAWAZ...........
Kwance take a two sitters couch rike da wayar SAFRAZ tana d'an danne danne, amma a zuciyarta tana nazarin meyasa sarfraz zai fashe da kuka Daga fara magana.....
sannan tana mamakin duk wannan girman nashi ace Ta girmeshi, itafa randa ya faɗa mata tasha wasa yakeyi...
Tashi tayi ta cire hijab tana kallon dinkin shaddar jikinta "dinkin yayi mata kyau sosai Senegal design ne kuma ga kayan dass da ita. ....
dai dai nan SARFRAZ ya fito daga d'aki, ya cire rigar shaddar yasa Nomal T-shirt Amma wandon shaddar ne ajikinshi ......
murmushi yayi mata ya wuce kitchen......
daskarewa tayi tana kallon shaddar jikin SARFRAZ "wai dama kaya iri d'aya mukasa?
To shida yatafi yana kuka meye kuma yanzu zai fito yana mini murmushi....
fitowa yayi rikeda fruit bowl ya cikoshi da apple da pear sai pomegranate Wanda yana hannunshi ya Fara sha.......
gaban nawaZ ya ajiye "bismillah malama muci"
Cewa tayi "to Amma saika fadamin abinda yasa dazu ka hau yin kuka....
murmushi yayi "shikadai kikeson Sani?
D'aga mishi Kai tayi "eh"
Apple ya dauka ya gutsura "gaskiya nidai tun ina yaro Idan bakin ciki yamini yawa kawai Sai inji na fashe da kuka, kuma hakan yana faruwane dakanshi
Bawai ni nakeyiba.....
d'ago da kanshi yayi, sai ganin Nawaz yayi Tana murkususu,,, kuka ta Fara "wayyo ummina zan mutu, wayyo cikina, innalillahi wa'inna ilaihiraji'un marata zata fashe.....
Rudewa Sarfraz Yayi ya Fara kiran sunan mummy......
*Oum aeyman ce 🤗*
Ina Fatan Kowa yana lapia ✌🏼*🎀🎀 SARFRAZ 🎀🎀*
*Episode 13*
Written by oum aeyman 😉
Supreme writers association........
This page is gratefully dedicated to all members of OUM AEYMAN NOVELS GROUP..... Harda Marasa comment 👀
Rudewa safraz yayi ya Fara kiran sunan mummy....
Daga stairs mum take saukowa cikin sauri "Menene Kake kwalamin Kira Haka kamar kiran mafarauta,
Bata gama maganarba tayi kan nawaz da gudu ganin zata fad'o Daga kujerar....
"meya faru da ita? Ko wani abun kayi mata?
A'a mummy Allah banyi mata komaiba, Muna magana kawai naji tana cewa "wayyo ummina zan mutu"
Mum ta kasa daukanta saboda rud'ewa, cewa tayi "SARFRAZ ɗauketa mutafi asibiti"
Ciccibarta Yayi zuwa mota, bai jira mum ba kawai Yayi igniting motar yayi Waje.....
Mum data fito fad'i take "SARFRAZ tsaya mu tafi tare mana!
Inah ai tuni SARFRAZ ya wuce domin yasha kwana ma.....
Cewa tayi driver ya bi SARFRAZ, Amma abin mamaki ko tayan motanshi basu ganiba...
Elite hospital tace suje Kila chan yaje amma ,dasuka je babu SARFRAZ babu alamunshi....
Gida tace su koma domin tasan wahala kawai zatasha saboda be dauki wayaba....
Shi kuwa goga SARFRAZ yana aeydan health care center....
Ganin yanda ya shiga da ita a hannu yasa ba'a jira komai ba aka amshesu, gado aka d'orata "Sai zufa takeyi, tana murkususu domin da alamu batasan inda takebama....
doctor ne yace please kad'an jiramu a Waje mister .....
Kopar ward d'in ya fita ya tsaya..
Sai sannan ya Kalli kanshi, babu takalmima a kafarshi babu hula rigama T-shirt ce sai wandon shadda ....
Kunyar kanshi yayi ya Fara ji.....
Wani ya gani yazo gurinshi rikeda takalmi, mi'ka mishi yayi "aboki sa wannan, naga sanda ka shigo a dimauce, saida na tuna sanda madam d'ina zata haihu nima, domin ni singlet cema a jikina...
Amma dai yanzu ta Fara nakudar koh?
takalmin SARFRAZ ya Amsa yace "nagode aboki,
sannan yayi murmushi yace "aiba haihuwa zatayiba, domin ko ciki batada shi, zaune muke Muna hira sai ta Fara juye juye wai cikinta...
Kyalkyale wa Mutumin Yayi da Daria "amma dai a gidanku babu mata ne koh?
shanmur SAFRAZ yayi "kai kuma meye na Daria?
mutumminne yace "ainaga yanda ka rudene saikace wadda zata haihu, ashema ba'kon watan tane....
dai dai nan doctor ya fito "mister pls muje office, binshi SARFRAZ yayi cikin office din, guri ya samu ya zauna.
gyaran murya doctor Yayi "ehmmn dama matanka period takeyi, kuma wannan abinda kaga tanayi cramping ne saboda yanayin contracting d'in Kowa daban , wasu basuda hard contractions wasu light ne shiyasa zakaga ko suna period Amma babu Wanda zai sani...
to ita irin nata mai wahalane domin irin nata mutum saiyayi aure yayi mu'amular aure da mijinshi yake denawa....
to kuma tunda ita tayi aure bata denaba sai dai asa rai idan ta haihu zata dena insha Allah....
SARFRAZ ne yace "doctor Dan Allah yanzu babu Wata hanya da za'a bi domin ta dena ko kuma wani magani da za'a bata?
Doctor yace "to be sincere babu abinda za'a iya yi mata gaskiya saboda halittatta ce haka, Abu d'aya zan iya ce maka shine...
duk sanda irin haka ta faru ka samu ruwan zapi da towel ka gasa mata mara Ahankali, sannan kuma tasha pain killers,
Sannan yanzu zan rubuta maka wasu magunguna
Sai a siya Ta ri'ka sha, Insha Allah zata samu sauki.....
rubutu yayi a wata takarda ya mikawa SARFRAZ "gashi kaje pharmacy kasiyo saikazo ka dauketa.
Amsa yayi "to nagode, sannan ya fita.
abokinshi Wanda ya bashi takalmi ya tarar a Waje....
kafito kenan! To ya me jikin?
Dasauki cewar SARFRAZ yana Kallonshi ''wai Aina kasanni?
murmushi Mutumin Yayi wallahi bansan kaba kawaidai yanda naga ka dauko tane ka bani tausayi domin abin yamini kama da lokacin da matana take labour ne..
fita sukayi zuwa pharmacy, magungunan ya siya sannan suka dawo,
D'akin da nawaz take ciki ya shiga, ganinta Yayi tayi shiru tana kallon ceiling.
jin sallamarshi yasa Tayi sauri ta rufe ido domin kunyarshi takeji matuka...
Gefen gadon ya karasa ya zuba mata ido, cewa Yayi "Allah sarki malama Ashe wahalar da takesha kenan, aikuwa zan fad'a wa umminta idan ta dawo cewa aure takeso, tunda ga abinda likita yace...
Dasauri nawaz ta bud'e ido "injiwa yace maka aure nakeso 😳❓
Daria safraz yayi "ainaga sanda kika rufe ido shiyasa nasa kika bud'e da gangan....
Sham mur Nawaz tayi, irin I'm the boss d'in nan "wai Kai bazaka ri'ka bani respect na matsayina na malamarkaba.....
Daria SARFRAZ Yayi "sorry my little sister 😉
Kallonta yayi ya d'an zuba mata ido, tsarguwa tayi ta Kalli jikinta don ganin me yake kallo
_*MATAR RASHEED *_✍️*🎀🎀 SARFRAZ 🎀🎀*
*Episode14*
*✍🏻Written by Hafsat Aliyu Shuaibu Chikaji*
_*WANNAN PAGE DIN NA DUKA MEMBERS ƊIN (AK SARAKI PALACE) NE, KUMA INAWA KOWA FATAN ALKHAIRI*_
Supreme writers association.......
We write with the ink of era......
That's era is our ink........
Rigar jikinta taga ta kamata sosai kuma wuyan me irin show me dinnan ne kirjinta duk a waje
'bata rai tayi "ni kadena kallona haka! Kuma Ina hijab d'ina?
"malama please kiyi hakuri wallahi rud'ewa nayi, ban dauko hijab ba....
'bata rai tayi "kana nufin Haka ka daukoni tundaga gida?
"Eh Amma ai a motane kuma babu Wanda ya ganki......
"to yanzu saika nemomin Wanda Zansa Idan zamu koma gida domin wallahi bazan fita hakaba....
Fita SARFRAZ Yayi, gurin abokinshi uban surutu ya karasa "aboki Dan Allah Ina zan samu hijab?
Dafa kanshi yayi alamun tunani sannan yace "muje can tsallaken akwai wata mata rana siyarda dinkakku....