Sashe 85
Safraz Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita kuma Fatima na ankare da ita, sai dai bini bini ta Kalli maman sudeis ta tuntsire da dariya.
Tsabar Yadda take dariya saida hankalin lecturer ɗin yakai kanta, ai kuwa take yace *"Fatima Ibrahim Magume* stand up"
Miƙewa tayi tana raba ido, "why are you laughing" lecturer ya tambayeta
Sunne kai tayi tare da cewa "I'm sorry sir"
"Okay sit down but try to control your laughter coz u are disturbing others"
"Okay sir thank you" komawa tayi ta zauna amma idonta nakan Nawaz wadda tayi shandar shandar a saman desk kamar wadda take laulayin ciki.
Gaba ɗaya Nawaz ba'a cikin hayyacinta take ba, tun jiya takejin sauyi a jikinta gashi batasan Dalili ba, ko ganin Aayaan tayi sai taji ta fara yoyo, a jiya saida ta chanza pant yafi sau goma.
Ga wani irin mugun feelings ɗin da batasan irinshiba da yake damunta, a yanzu fa ko son ganin Aayaan ɗin ma batayi balle ace ya taɓa ta, don yana tabata jikinta ke mutuwa duk ta daburce, taji gaba ɗaya shi kawai take buƙata, kuma ita ba iya faɗa mishi zatayi ba, haka jiyan da dare dakyar ta iya yin Barci saboda feelings, Yadda takeji kamar ka turmushe Aayann ɗin da kanta.
Yanzu haka a Cikin zuciyarta addu'a takeyi akan Allah yasa ba alhakin Aayaan bane ya kamata saboda fa ita abin ya fara Wuce tunaninta, domin yanzu haka pant ɗinta jiƙe yake sharkaf har damunta yakeyi, kuma duk hakan ta faru ne Saboda Aayaan data tuna.
Ƙosawa tayi a tashi saboda taje gida, gaba ɗaya yanzu tunaninta be wuce Yadda zata cigaba da zama a haka ba, tunanin Yadda dare zai risketa yauma takeyi, domin Abin na yau har ya Wuce na jiya .......
*Anya Maman sudeis kin kyautawa Nawaz kuwa*😆🤭🤣🤣🤣🤣
*MATAR RASHEED ✍️**🎀🎀 SARFRAZ 🎀🎀*
*72*
*Na Hafsat Aliyu Shu'aibu Chikaji*
To *Barrister Maryam Ibrahim Aliyu (Autar mama)* ga naki shafin, fatan dai za'a bar Nuwairah (Chu-chu) ta karanta ❤️
Kamar kullum yauma dai wajen ƙarfe uku da rabi lecturer ɗin ya fita ya basu guri don su tattauna, yana fita Fatima ta koma kusa da Nawaz ta zauna "Sis wai meke damunki ne? Tun ɗazu na lura bakida lafiya"
Hamma ce ta kama Nawaz mai ƙarfin gaske hatta idonta saida ya cika da hawaye, saida ta gama hammar sannan tace "wallahi sis bansan meke damuna ba sam, gaba ɗaya dai jikina a mace yake kuma babu Abinda nake so kamar na kwanta"
"Ayyyah sannu! Ko zaki kira ogane kawai yazo ya maidake gida?"
Shiru Nawaz tayi, a zahirin Gaskiya tanaso taga Aayaan kuma tanaso taje gida, to amma idan ta ganshi tasan Abinda takeji game dashi ƙaruwa zaiyi "mtsewwwss Kawai bari a tashi" Cewar Nawaz tanayin wata uwar miƙa kamar macijiya, babu inda be juya ba ajikinta, wata hammar ce ta kuma zuwa mata, da sauri tasa hannu ta rufe bakinta.
"Anya kuwa Madinah! nifa na fara zargin ko dai ciki gareki! Wannan hamma haka da kasala!" Cewar maman sudeis wadda a lokacin ta ƙaraso gurinsu
Kallonta Nawaz tayi tace "Maman sudeis aida cikin ne ma Ni sainafi kowa farinciki"
" Hmm kin daiji dashi" Maman sudeis tace tana zama gefen Fatima. Amsar sudeis Nawaz tayi tana mishi wasa amma sam zuciyarta taƙi barinta ta huta da tunani "Madinah yaushe kike ganin zaku koma Nigeria?" Fatimah ta tambayi Nawaz
"Inaga nan da wata Uku ko huɗu, Amma dai sai yadda ta kama saboda colonel Zai iya nemanshi ko yaushe Idan wata ukun daya dauka na hutu suka ƙare"
"La kice ma Duk Kusan Lokaci ɗaya zamu koma!" Cewar maman sudeis tana murmushi
"Ai kam dai Nima inaga duk Kusan hakan zamu tafi" Fatima tace tana miƙewa "bari na samo ruwa in dawo"
Itama Nawaz Sai ta mike tare da saɓa sudeis a Saman kafaɗarta "muje mu raka ki mana"
Tare suka ƙarasa gurin mai ruwan, roba ɗaya Kowa ya ɗauka Sannan suka samu guri a bakin shagon suka zauna, hira sukeyi sama-sama Inda suka hango motar Aayaan ta tunkaro su.
Koda ya karaso Nawaz ji tayi Kamar an ninka abinda takeji ne sau goma, domin yayi matuƙar yin kyau cikin wasu ƙananun kaya ƙirar kampanin Armani, rigar Royal blue ce mai v neck sai wandon baƙi slim fit me kyau, tsaff suka fito da duka ƙirar jikinshi musamman damatsanshi, ta cikin rigar ma idan ka kula da kyau kana iya hango curarren ƙirjinshi da six packs ɗin cikinshi.
Har sabon gyaran fuska yayi kuma Fuskarshi cike take da walwala, da murmushi ya ƙarasa kusa dasu inda ya duƙa saitin Nawaz cikin siririyar muryar masoya yace "honey ya jikin naki" sannan yasa hannu ya amshi sudeis tare da kara shi a ƙirjinshi.
Gaishe shi su Maman sudeis sukayi kamar yadda suka saba Sannan yayi gaba zuwa mota amma duka hankalinshi yana kan Nawaz, don Idan idonshi ba ƙarya yayi mishi ba yaga kamar ta rame kaɗan.
Nawaz dai matse cinyarta tayi Sannan tanajin kamar ta zunduma ihu "Ya ilahi na roƙeka ka taimaka ka kawomin agaji" abinda Nawaz ke furtawa a Cikin zuciyarta kenan.
Koda suka shiga cikin motar ma Nawaz rufe idonta tayi ta kwanta cikin seat ɗinta, gaba ɗaya kamshin Aayaan ya isheta, ji take kamar ta rungumeshi ta cusa kanta Cikin ƙirjinshi kila ta samu relief ɗin Abinda takeji, sai dai kash bazata iya yin hakan ba saboda tsananin kunyarta.
Tanaji duk suka tafi gidansu amma ko ido ta kasa buɗewa suyi sallama "dear wai me ke damun kine?"
Dama jira takeyi sai ta fashe mishi da kuka.
"Innalillahi wa'inna ilaihiraji'un, sweetheart meya faru" babu shiri yayi Parking ɗin motar a gefen titi Sannan ya fito ya koma gefenta, ɗaukarta yayi ya rungume ta a ƙirjinshi sai ya zauna a seat ɗinta Sannan ya ɗora ta a saman cinyarshi.
"Rungumeshi tayi ta cusa kanta a ƙirjinshi tana shaƙar daddaɗan kamshin turarenshi wanda ya gauraya da kamshin jikinshi ya bada wani irin kamshi me shiga zuciya.
"Sweetheart pls meke damunki? Ko ina cutar dake ne?"
Shiru Nawaz tayi tana sauke ajiyar zuciya akai-akai
"Ki kulani mana pls"
Cikin kasalalliyar murya Nawaz tace "banida lafiya ne kuma bansan meke damuna ba"
"Zaki iya faɗamin yadda kikeji a jikin ki?
Ɗaga mishi kai tayi alamar "Eh"
"Okay to inaji faɗa min"
A cikin sanyin jiki ta fara magana "kaga inajin kasala, ga yawan hamma dason jin inyi barci, ga damuwa da tayi min yawa".
Tunawa Nawaz tayi cewa shifa likita ne, tasan Dole zai gane sha'awa ke ɗawainiya da ita, ai kam da sauri ta ƙara da cewa "sannan bayana yanamin ciwo, kaina ma kamar zai fashe, kuma inajin jiri"
A farko Aayaan harya Fara murna cewa Nawaz ta zama Yar hannu kenan zasuyi Amarcinsu a daɗin rai, sai kuma yaji ta sako wasu ciwukan kuma.
Shiri yayi yana Nazarin to wannan wane Irin ciwo ne? "Dear mu Wuce Asibiti daganan"
" Ni bazani Asibiti ba, ka kaini gida kawai" cewar Nawaz don tasan asirinta zai iya tonuwa idan har akaje Asibitin.
Da ita rungume a ƙirjinshi ya koma side ɗin driver, wani irin bahagon tuƙi yayi domin tana saman cinyarshi rungume a ƙirjinshi yake driving ɗin har suka isa gida.
A Saman sofa ɗin dake falour ya kwantar da Ita tare da shiga ɗaya bedroom ɗin yana ɗauko First aid kit, jininta ya gwada yaga ya ɗan yi sama kaɗan, sai heartbeat ɗinta shima ya ƙaru saidai kuma temperature ɗin jikinta normal ne.
Duk tasashi a tension, ya kasa gane meke damunta, shidai yasan babu sauro garin balle yace ko malaria ke damun ta, and kuma basu taɓa yin sex ba balle yace ko laulayin ciki takeyi.
Shiru yayi Domin kanshi ma Neman bugawa yakeyi, a ganinshi dole aje Asibitin gashi kuma tace ita bataso aje, and kuma shi bayason ɓacin ranta.
"To yanzu me zakici?" Aayaan ya tambayeta yana kallonta in a pity face domin wani Irin mugun tausayinta yakeji a cikin zuciyarshi da ruhin shi.
"Tea Kawai amma kasa min lemon grass sosai"
"Okay to an gama ranki ya daɗe" tashi yayi ya shiga kitchen da sauri don haɗa mata.
Itama tashi tayi ta shiga bedroom, drawer da Maman sudeis ta ciro magungunan nan ta buɗe da nufin ta ɗauko itama tasha tasan zata samu relief tunda dai sunce na kashe sha'awa ne, and kuma abinda ke damunta kenan, Amma abin mamaki babu ko ɗaya, ko empty robar ma babu.
Dafa kanta tayi tare da cewa "ya ilahi ka yafe min badon halina ba, zuwa Yanzu na gane cewa alhakin bawan ka dana ɗauka ne ya hanani sukuni yanzu, wallahi bansan cewa haka yaya Aayaann yake jiba idan ya ganni sai yanzu da hakan ta faru dani, Na tuba! Na tuba!! Na tuba!!!"
Saman gado tahau ta kwanta tayi flat tana kallon ceiling, tunani takeyi taya zata faɗawa Aayaan damuwarta, tasan idan yaji hakan ma shi daɗi zaiji amma ita batasan ta inda zata soma ba.
Haka suka kwana babu daɗi, gaba ɗaya Aayaann ya rasa yadda zaiyi, koda safiya tayi haka ta tashi jikinta yayi zafi rau kuma idonta ma duk ya faɗa gashi yayi fari tarr.
A daddafe yau ɗin ma taje Makarantar, batason zama a gidan tare da shi Saboda rasa sukuni takeyi kuma ba relief zata iya samu ba tunda bata bari yasan damuwarta ba.
Haka ma dai yau ɗin ma babu Abinda ta iya ganewa har gara jiya, Fatima kam tausayi Nawaz ɗin ta fara bata Saboda yadda taga ta koma Kamar ba ita ba, ita kuwa maman sudeis ko ka ƙasan takalminta.
In takaice zance dai yau sati ɗaya da fara shan maganin Nawaz, gaba ɗaya ta zama kamar ba ita ba, kowa ya ganta sai yasan tana cikin damuwa gashi har faɗawa tayi kuma ta ƙara haske tayi fari fat, cikin wani ikon Allah kuma ko da wasa bata taɓa kawo cewa maganin da take sha bane yakesa take jin wannan sabon yayayin ba.
Yauma dai zaune suke babu makaranta, gaba ɗaya shima Aayaann ɗin baya cikin hayyacinshi, damuwar da yake ciki tasa ko sha'awar Nawaz ɗin ma bayayi, yanzu burinshi Kawai ta samu Lafiya taci gaba da walwalar da takeyi kamar da.
"Plssss sweetheart ki faɗa min ko gida kikeso na kaiki?"
Girgiza kai Nawaz tayi Alamun "A'a"
"To ki faɗa min meke damunki pls"