Sashe 101
Safraz Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba kowa ya dawo faloun ba sai bayan sallar isha'i, jugum Kowa yayi tundaga kan Yan uwan marigayiyar har zuwa kan Yan uwan colonel ɗin, zaune ake babu me cewa kowa kala, kamar zaman jiran tsammani.
Sai wajen ƙarfe goma da rabi kowa ya tashi don zuwa yasa haƙarƙarin shi ƙasa, colonel ne Yacewa Aayann "Son kaida daughter na kuje ɗakin daka saba sauka, nasa an gyara muku tun tuni"
Da sauri Mummy tace "A'a yabarta tazo mu kwana tare kawai"
"Mummy Nidai a gurin yaya Aayaann zan kwana" cewar Nawaz tana turo baki waje.
Murmushi colonel yayi "to ku tafi Allah ya tashemu lafiya"
Itakam mummy shiru tayi tare da yiwa Allah tasbihi a cikin zuciyarta, Lallai nan gaba zata dena zama kusa dasu Aayaan Domin taga kunya zasu riƙa bata.
Koda suka isa dakin da mamaki Nawaz ta kalli Aayaan tace "yaya ya naga photunan ka da yawa a ɗakin?"
"Ɗakina ne ai dama, kusan shekara biyar kenan da Colonel ya bani shi, duk sanda nazo Abuja ai anan nake sauka"
"Nikam wai wace iriyar shaƙuwa ce tsakanin ku?"
"Kinsan haduwar jini, haka nan Allah ya dora mishi ƙaunata tun tuni" Aayaan yace tare da janyota ta faɗa a saman ƙirjin shi.
Juyar da ita yayi ta koma ƙasa shi kuma yana samanta, hannunshi yasa ya lakuci hancinta tare da cewa "duk tambayar ta mecece?"
Murmushi Nawaz tayi Sannan tace "so nakeyi nasan komai game da kai, saboda ina kaunarka da yawa"
Peck yayi mata a goshi sannan yace "humm ai baki kaini sonki ba, da ana buɗe zuciya aga yawan adadin ƙaunar da take yi wa wani to Ni nasan zuciyar ki bazata iya ɗaukar tawa kaunar da nake yi Miki ba, soyayyar da nake yi miki ta fara ne tun daga ranar dana fara ganinki a duniya Allah ya dasa ta a zuciyata.
Hakanan naji kin burgeni, sosai Naji inason Nasan komai game dake, shi yasa ma naki yarda na maidake gida.
Murmushi tayi tare da cewa "Nima haka"
"Hmmm ba gaske bane! Saboda kin daɗe kinajin tsoro na, kuma ko son ganina bakyayi"
"Kai yaya! Nifa idan na ganka ne sai inji zuciyata na wani irin mugun bugawa, gaba ɗaya saina rasa nutsuwata, wani zubin har ji nakeyi kamar numfashina zai ɗauke musamman idan ka matso kusa dani sosai".
Dariya Aayaan yayi "ooh Ashe dai duka abu ɗaya ke ɗawainiya damu, wallahi nima inajin haka, saidai dayake Ni namiji ne shiyasa baza'a gane nawa ba"
Hannu yasa ya fara zuge zip ɗin dake gaban rigarta, ai kuwa da sauri Nawaz ta riƙe hannunshi gam tare da cewa "yaya Don Allah kayi haƙuri kabar min riga ta."
Be kula taba illah hannunta daya cire ya karasa zuge zip ɗin, tashi yayi ya ɗauketa chak tare da shiga bayin dake cikin ɗakin wanda saika kula da kyau tukuna zaka lura da ƙofar shi.
Be cire musu kayanba ya kunna musu warm shower, saida suka jiƙe sharkaf Sannan ya cire nashi kayan, da sauri Nawaz ta rufe Idonta saboda kunya, amma shi sam ko a jikinshi, nata kayan ya cire mata sannan ya fara mata wankan, nashi yayi shima a gurguje Saboda kada ta gaji da tsayuwa, towel guda biyu ya cira a cikin towel rack ɗin dake maƙale a kusurwar bayin, saida ya ɗaura mata sannan ya ɗaura nashi.
Chak ya ɗauketa suka fita daga bayin, ita dai Nawaz duk wannan abun da yakeyi idonta na rufe sannan ba um ba um'um, tana jinshi ya shafa mata lotion me uban kamshi sannan ya maida mata da towel ɗin.
Saukar turare taji a wuyanta yana fesa mata body spray..
Shima tsaff ya gama gyara jikinshi "dear wannan shiru haka? Ko nayi laifi ne"
Kasancewar ta daɗe batayi magana ba hakan yasa muryarta chanza salo "A'a ai baka laifi a gurina, kuma in'sha Allah bazaka taɓa yi ba"
"Wow wow wow Nagode sosai Nooroul hayat, gaskiya naji daɗi sosai"
Kwantawa yayi tare da nuna ƙirjinshi sannan yace "ƙirji na na maraba dake ako wane irin lokaci"
Murmushi Nawaz tayi "Nifa nayi dacen mijin Aure" sannan ta kwanta a saman ƙirjinshi tare na sakin jikinta sosai, tunani takeyi dafa ya mutu da shikenan yanzu takaba takeyi.
Da sauri tace "ya Allah na roƙeka ka taimakeni kada abin daya faru baya ya kuma faruwa, idan kuma zai farun to ya Allah ka kasheni kafin lokacin"
Toshe mata baki Aayaan yayi domin yasan meta tuna take wannan sumbatun. "Dear idan kika mutu ai nima na mutu, in'sha Allah ba yanzu ba, sai mun aurar da little Aayaan da ƙannenshi"
Shiru tayi tanata wasa da kwantaccen gashin daya cika mishi hannunshi har zuwa yatsu, baƙiƙƙirin dashi sai ƙyalli yakeyi a saman golden skin ɗinshi, ga fatar hannun tuɓus don taushi, sosai hannun ya burgeta taketa wasa da gashin.
Maida kanta tayi ɗaya gefen ta Fara wasa da gashin ƙirjin shi wanda ya kwanta tundaga saman ƙirjinshi har zuwa marar shi, a hankali Aayaan yaji mood Dinshi na chanzawa, bata dena ba illa cewa da tayi "yaya meyasa mata basada irin wannan gashin"
Murmushin ƙarfin hali yayi domin ta fara sukurkutashi, daboda ji yakeyi kamar tana yi mishi tafiyar tsutsa "kai dear, akwaiki da Abin dariya, yanzu idan wannan gashin ya fitowa mata ai bazai yi musu kyau ba sam"
"Amma ai kai yayi maka kyau sosai"
"Really"
Murmushi Nawaz tayi "yea Really"
Tun yana daurewa har saida yace "dear pls kidena wasa da gashin nan, I feel uncomfortable"
Bata yarda ba illa ma saita ɗauki Abin a matsayin wasa "kai yaya nikuma birgeni yakeyi Sosai Allah" ci gaba tayi da wasanta ko a jikinta.
Ganin tanaso sai ya kyaleta kawai be kuma mata magana ba, daga ƙarshe dai dayaga bazai iya jurewa ba sai kawai ya birkita ta zuwa ƙasan shi, wasanni ya fara yi mata masu zafi kuma waɗanda suke ɗauke da zallar ƙauna da mararin juna.
Anan ne Nawaz ido ya fara raina fata, "Nifa yaya gaskiya kaga ka Bari, nidai banason irin wannan wasan naka me dogon zango, sai ayi awa uku ana abu ɗaya!"
Ganin zata fara ihu sai kawai ya haɗe bakinsu guri ɗaya.
Tun tana iya neman kwatar kanta da sassan jikinta har saida jikin ya koma yayi laushi yadda ko hannu bata iya ɗagawa.
Yau kam Nawaz taga ta kanta, kuma ta ƙara raina kanta, domin irin wasan da yake yi mata ya zarce na kowane Lokaci domin numfashinta har ɗaukewa yakeyi, hawaye ta fara yi ko zataji sauki a ranta amma ina babu wata mafita domin Aayaan ya gama haukace mata baki ɗaya.
Wannan karon koda yazo yin introducing ɗin kanshi Saida yaji tamkar first night ɗinsu, sosai Aayaann ya kuma angoncewa Inda ita kuma Nawaz ta sharɓi kuka har ta gaji.
Ya rasa meyasa yake samun wata irin gamsuwa da nishaɗi a duk sanda zai Mu'amulanci Nawaz, jinshi yakeyi kamar sabon mutum, bayada wata matsala ko kaɗan, kuma sai yake jinshi cikin nishaɗi.
Ansha fama inda da kyar Nawaz ta yarda yayi mata wanka ya gyara mata jiki, fushi kawai takeyi da kumbure-kumbure
Shammatarshi tayi zata fita daga ɗakin da gudu, Allah yasa yanada hanzari ya chafketa, matseta yayi a ƙirjinshi har saida tayi barci.
"Ohh dear Sarkin rikici da rigima, ita kuma har dai anason aga fushinta to a mu'amulanceta, while wasu matan kuma su burinsu ma ayita mua'mulantar tasu, hakan yana nufin ita ba jarababbiya bace kenan? And kuma wasu matan har kai mazansu ƙara sukeyi akan basa musu wasa kafin jima'i amma ita kuma wasan ne bata so"
Hakanan ya gama zancen zucinshi inda shima barci ya kwasheshi.
Da safe da aka tashi anata fama za'a hura wuta saboda anaso a ɗora Abincin da za'ayi sadaka amma wuta taƙi huruwa, da'an hura sai ta mutu, dai-dai lokacin Nawaz ta fito sanye da abaya baƙa ta yafa mayafinta, saida ta gaisa da kowa tukuna ta ƙarasa inda ake cuku-cukun hura wutar.
Sosai ta zage ta gyara itatuwan ta haɗa kansu, sai gashi cikin ƙanƙanin lokaci wutar ta huru, kama babbar tukunyar sukayi ita da wata suka ɗora sannan suka fara ɗebo ruwa suna zubawa.
Aayaann wanda ke tsaye a bakin window tun fitowar Nawaz ne yaga Abin yayi yawa, fitowa yayi yaje gurin Mummy yana sosa ƙeya.
"Ya akayi ne" mummy tace donta lura akwai Magana a bakinshi.
"Mummy dama naga tunda dear ta fito sai aiki take yi kuma gashi batada lafiya and jiya bata samu barci isassheba"
Shiru mummy tayi tana jinjina wannan lamari, "wai me yaran zamani suka zama ne? Anya sunsan me suke aikatawa ma kuwa? Itafa kunya neman kasheta takeyi Amma su ko a jikinsu, kuma dama tun fitowar Nawaz ɗin ta lura da idonta ya chanza kala Sannan kuma taga tafiyarta ba dai-dai ba, Alamun dai Aayaan ɗin ya matsa mata, sai gashi kuma yazo ya tabbatar mata da hakan da kanshi.
"To kaje zan hanata yanzu idan naje gurin"
Rungumeta yayi tare da cewa "thank you very much mummy"
Tsaye tayi tana kallonshi baki sake har ya koma ɗakin, wato anyi rasuwa suda sukazo gaisuwa amma shi shagalinshi yakeyi, mutumin da daba don shan ruwan shi be ƙare ba da yanzu yana kabari, jinjina kai kawai tayi ta fita zuwa inda Nawaz ke aikin don dakatar da Ita.
Koda tayiwa Nawaz ɗin magana cewa tayi taji sauki zatayi "mummy Naji sauƙi kuma Kinga idan bamuyi ba nasan kece zakiyi, to don Allah meye amfanin gamu kuma kizo kina wahala.
Sosai mummy taji daɗin yadda Nawaz ta nuna tasan girmanta da darajar ta, dai dai nan Aseey ta fito riƙe da hannun muhsien yana rikici.
Aikuwa yana hango Nawaz ya nufeta da gudu yana dariya "Aunty zo muje kitchen ki haɗa min smoothie "
"Yauwa kuje daughter, saiki haɗa harda mijinki shima yace zaisha" Cewar mumy don neman hanyar da Nawaz ɗin zata bar wajen.
Haka aka wuni Nawaz taƙi bari su haɗu da Aayaan, ko ritsa ta yayi a guri kwasa takeyi aguje ta gudu, sai dai ya tsaya yana dariya da mamaki.
Haka da dare ma sanda za'a je a kwanta Nawaz tabi su mummy, waigowa mum tayi tare da cewa "daughter kibi mijinki kuje ku kwanta mana"
"Ni dai mummy bazan bishi ba, dake zan kwana"