Sashe 19
Safraz Complete Hausa Novel · about 8 min read
d'an Jan hancinta Yayi, firgitgit ta bud'e ido, ganin SARFRAZ yasa ta kauda Kai domin Jitayi tanajin kunyarshi bazata iya kallon cikin idonshiba....
zamewa kasa tayi "Ina kwana yaya sarfraz?
dariya yaji tazomai, amma saiya bone, lapia lau kanwata Ina Fatan kin tashi lapia....
cewa tayi Lapia lau....
kanne mata ido yayi had'e da d'aga mata gira "toya gajiyar jiya, kuma Ina fatan an yafe mini?
Cewa tayi niban gajiba....
in a questioning manner ya kalleta, baki gajiba pah kikace?
to bari a mai maita,
Da sauri nawaz tace nifa ina nufin na yafe makane.....
dai dai nan bell d'in kopar tayi 'kara
tashi Yayi I'm coming.
Yana fita tace jishi Kamar wani salihi, amma iskancine fal cikinsa....
dawowa Yayi rikeda abincin da yayi order,
Take away biyu ya mika mata da plastic cup...
Amsa tayi ta bud'e takeaway d'in ganin plantain chips da Irish tayi ....
Shikuma cup d'in tea ne aciki mai zafi....
Ahankali take ci, bata wani ci dayawaba tace ta koshi,
bai matsa mataba yace to yanzu ki had'a kayanki sai mu tafi koh?
kayayyaykin data ciro Daga cikin akwatin ta kwashe ta mayar....
sannan tasa hijab,
Karasawa tayi ta tarar shima ya gamaci, "nashirya tace ta tsaya "
cewa Yayi to sannan ya kwashi abinda zai kwasa ya fita tana biye dashi, reception ya karasa ya basu mukullin, sannan ya wuce parking lot...
motar ya bude ya shiga driver side, itama gudun magana yasa ta shiga daya side d'in....
igniting motar yayi suka fita daga guest inn din suka dau hanya.....
suna cikin tafiya ya tuna bai kira mummy ba kuma itama bata kirashiba....
wayarshi ya dauka yayi dialing d'in number, ji yayi a kashe....
sai sannan Ya tuna da wayar daya siyowa nawaz, hannu yasa a locker din motar ya ciro kwalin waya,
mikawa nawaz yayi ga wayarki, sannan ya mika mata SIM card gashi kisa inyaso saiki kira su ummi ki fad'a mata Muna jigawa....
yi tayi Kamar bazata amsaba, sai ta tuna yanda sukayi....
ansa tayi to nagode sosai...
bud'e kwalin tayi ta ciro wayar, kwalin ta kalla taga iPhone 13 pro
shiru tayi tasa SIM card d'in,
number umminta tayi dialling, ta can bangaren ummi ta daga "Assalamu alaikum"
Cikin farinciki nawaz tace ummi nice, Ina wuni.
da sauri tace "nawaz kin tayar mana da hankali wallahi, munata zuba ido jiya Amma babu Ke babu alamunki.....
"Ummi kiyi hakuri yanzuma na kirane na fad'a miki Muna jigawa.....
Au Ashe kun kusa, to Allah ya kawo ku Lapia..
nawaz tace ameen ummi....
binta yayitayi da kallo, Yana murmushi..
cewa tayi meye kuma?....
daure fuska yayi Yayi parking yace ya mukayi dake.......
da sauri tace ai bana nufin komai Allah.....
Kallonta yayi yace to me kike nufi....
"Nidai Dan Allah kayi hakuri..
Murmushi yayi yaci gaba da tafiya.
Tunda suka dau hanyar Azare titin shiru babu ko motar daya, tun Basu luraba har suka lura.
"Yaya sarfraz wai ya naga titin shiru ba alamun kowa?
"Mtsewwwss wallahi Nima tun dazu nake mamaki ace babbar hanya kamar wannan data hada garuruwa da yawa Amma babu kowa sai mu kadai, Anya kuwa lafiya?
Karar Harbin da suka jine yasa sarfraz taka burkin da bai shiryaba , dukansu Saida sukayi gaba sannan sukayo baya saboda yadda yake tafiya in a high speed.
Tsorone karara ya bayyana a fuskar Nawaz har zuface ta tsatstsafo mata a goshi tsabar firgici.
Shima sarfraz ya firgita Amma dayake namiji ne sai bai nunaba "Nawaz ki nutsu insha Allah babu abinda zai faru.
"Hawayene ya fara zubowa a fuskarta "sarfraz idan wani abu ya sameka bazan taba yafewa kainaba har abada saboda dalilina ka tawo garinnan nasan ba don ni ba da babu abinda zai rabo ka da ahalinka.
Kureta yayi da Ido Yana tunanin wani abu "look Nawaz nace ki nutsu insha Allah ban.......
Mutane suka gani sun nufosu da gudu wasu a kasa wasu a mota suna yin reverse.
Wasu mutane ne daban rike da bindiga duk fuskarsu rufe da rawani suma biye dasu suna Harbin me kan uwa da wabi.
Zunduma ihu Nawaz tayi "innalillahi wa'inna ilaihiraji'un sarfraz mu fita muma mu gudu kaga kowa gudu yakeyi.
Hannunta ya rike dukda Shima a razane yake "calm down Nawaz babu abinda zai faru face abinda Allah ya riga ya tsara, ko mun fita mun gudu kafarmu Bata Isa ta wuce kaddararmuba .
Rufe bakin shi Leda wuya wani rike da bindiga ya Bude kofar motar "ku fito shaidanu" ya fada Yana nuna Nawaz da bindiga.
Bb"Dan Allah kada kayi mata komai" cewar sarfraz cikin tashin hankali.
Nawaz da gaba daya ta jike da zufa tsabar tsoro da fargaba tace
"Nidai ko menene kamini Amma shi ka kyaleshi wallahi nice silar zuwanshi Nan.
"Oh wato ku ga masoyan asali kowa baiso a kashe Dan uwanshi" ya fada cikin wata kakkausar murya mara Dadi
Harbin sarfraz yayi a kirji sannan ya nunawa Nawaz wadda tuni ta fara zunduma ihu bindiga a kanta "fita muje ko kema na fasa Miki kwanya
Ko da dai nasan Zaki iya Yi mana amfani ko dare ma rage Dake
Taso tayi gardama Amma ganin yanda sarfraz ya Dage Yana nuna mata alamun ta bishi yasa ta fita daga motar hannunta a Sama.
Ganin yanda gurin da aka Harbi sarfraz yake Jini yasa Nawaz ta Kara zunduma wani ihun tana tsalle " nashiga uku me zancewa mummyn sarfraz?
Shikenan sarfraz zai mutu sabodani?
Kan bindigar ya buga mata a gadon bayanta "don uwarki wuce muje" tsabar azabar da taji yasa ta nemi kukan da take ta rasa idonta Shima ya kekashe.
"Koma mezai faru saina rayu ko don narika yiwa sarfraz addu'a" ta fada a zuciyarta
Gurin wasu gungun mutane Maza da mata ya nufa da ita, kowa hajaran majaran ana kadasu kamar dabbobi wasu daga gefe kuma suna harba bindiga a iska.
Tafiya suke suna ratsa cikin daji ga uwar ranar da akeyi, wasu har faduwa sukeyi Amma haka za'a buga musu bindiga su kuma mikewa.
Tuni zuciyar Nawaz ta bushe tana tunanin ai yanzu sarfraz ya riga ya mutu duba da yanda Taga Jini na zuba a jikinshi dazu.
Sun kwashi kusan awa hudu suna tafiya a daji inda daga bisani suka isa wasu rukunin bishiyoyi da duk bukkace a kasansu.
Wasu tarin Yan bindigar ne a gurin wasu na zukar taba wasu na zuba bullet a bindiga wasu kuma a kishingide.
Harbin bindigar da aka saki a iskane ya dad'a razanasu "kowa ya samu guri ya zauna " cewar Wanda ya harba bindigar
A rude suka zazzauna inda wasu kwantawa sukayi tsabar kishirwa da yunwa.
Dai dai da dai dai Nawaz ke bin kowa da kallo, sunfi au hamsin Amma yawanci mazane sukafi yawa matan basufi su Tara ba.
Idon Nawaz ya sauka kan wata mata me tsohon ciki , sai murkususu takeyi ga bakinta daya bushe yayi fari wani tsoho ne gefenta akalla zai haura shekara saba'in
Wata Cristian ce a gefe ta rufe Ido hannunta a hade tanata magana ahankali
Girgiza Kai Nawaz tayi "la haula wala quwwata illah Billa, wannan wane irin bala'ine?
Numfashin wani matashin saurayine Wanda daka kalleshi zaka gane Dan masu hannu da shuni ne duba da sururar Dake jikinshi idonshi yayi ja bakinshi a bushe alamar ya gama tagayyara
"La haula wala quwwata illah billah, innalillahi wa'inna ilaihiraji'un, Allah kaga halin da muka tsinci kanmu aciki ya Allah Kaine Allah ka kawo mana mafita,
Tuna uban mutanen da suka harba tayi Wanda daga cikinsu harda sarfraz da ke can batasan halinda ke ciki ba.
"Babu Wanda zan dorawa laifin mutuwar sarfraz daya wuce umma, tunda da Bata turo amini fyade ba babu abinda zai sa nafita daga gida har mu hadu da sarfraz.
Amma Allah shine me kowa Mai komai kuma insha Allah saiya biwa sarfraz hakkinshi.
Harba bindigar da akayi a samane ya dawo da Nawaz daga tunanin da takeyi.
Wasu ta Gani sun ajiye cemata a Saman wani table me tsawo " ku kallemu Nan munafukai" daya daga cikinsu yace Yana gyara camera saitinsu Nawaz , fara magana yayi
"Sako zuwa ga gwammatin tarayya, wadannan mutanen da kuke Gani sune wadanda muka tare a hanyar Azare zuwa Maiduguri, inaso shugaban kasa ya Bude kunnenshi da kyau yaji abinda zance,
"Indai kunaso asaki wadannan mutanen su koma cikin iyalinsu to sai an tanadar mana da kudin da za'a fanshe su naira biliyan goma.
Inba hakaba gobema zamu wani gurin mu Kara tare wasu.
Dariya ya kyalkyale da ita sannan sukayita harba bindiga a iska daga bisani suka kashe camerar.
Daga Mai kuka sai Mai ihu sai masu salati da cewa Jesus, Jin yawan kudin da ake bukata kafin a sakesu
Duk sun fidda Rai don sunsan gwamnati bazataba Yan ta'adda wadannan makudan kudin ba.
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Sarfraz na ganin sunri nisa ya samu duster din dayake goge cikin mota da ita yasa a kirjinshi ya danne Jinin daketa zuba,
Shi dama burinshi kada a harbi nawaz yasan insha Allah Allah zai kawo mafita Koda an tafi da ita.
Fita yayi daga motar ya nufi cikin daji Yana tafiya Yana raba hanya sanadiyar jirin daya ke dibarshi saboda yawan Jinin daya zubar...
Dena Gani yayi sanadiyar duhun daya ziyarci idonshi sai ji yayi ya fada akan wani abu Mai uban karfi be ko kuma shurawa ba
To masu karatun kunji iftila'in daya faru dasu Nawaz
Ko Allah zai kawo musu mafita
Oummou muhsien ✍️*🎀🎀 SARFRAZ 🎀🎀*
*Episode 23*
*_Na Hafsat Aliyu Shuaibu Chikaji_*✍️
Zaune Nawaz take ta saƙa wannan ta warware, bata taɓa tunanin rayuwa zata juya mata baya hakaba acikin ɗan kankanin lokaci.
Kuma nadamarta bata wuce da tasan haka zata faru da duk yanda za'ayi bazata yarda Sarfraz ya biyo ta ba...
Pure water aka basu kowa guda ɗaya "ga ruwa nan kuyi duk abinda zakuyi dashi don shine abincin ku na yau.
Shiru Nawaz tayi tana tunani "Gara nayi alwala da ruwan nan idan yaso sai insha wanda ya ragu.
Gefe ta samu tayi alwala, suma sauran mutanen ganin tana alwala yasa suma suka farayi.
Ɗaya daga cikin Mutanen da suka sato su ta kalla "don Allah inane Gabas?
Nuna mata yayi da hannu , juyawa tayi ta kalli inda ya nuna mata ta tada kabbara.