Sashe 3
Safraz Complete Hausa Novel · about 8 min read
'bata fuska safraz yayi "shikenan dad ga takardun "
Cewa Yayi to my handsome zauna anan mana....
Zama safraz yayi kusa da dad...
"safraz kasan wadannan takardun meye ❓
"no dad ban saniba''
Dad yace "kakardun filin Dana siyan maka last year ne, shine da yake an gama ginin last week,
Nakai aka yimin na gida....
Murmushi safraz yayi "to dad nagode and I am very very grateful, thanks once again....
dad yace " mention not my dear, ai ka wuce komai agurina....
Mum sai murmushi take tana jin dadi.
E Eh eemm"gyaran murya dad yayi "fabulous yaushe zaka kawomin macen daka zabarwa 'ya'yanka?
Safraz yace dad ban ganeba?
Dad ya kuma cewa"i said when will you introduce the lady you choose for your kid's, to me ❓
😢dad nifa nace Don Allah Adena wannan maganar domin ban Isa aureba....
Mum ce ta marairaice fuska "haba sweetheart, d'an Allah kayi hakuri mana, pls ka yarda kayi auren kai kanka zaka fi samun natsuwa da Lapia...
Mikewa safraz yayi "nidai gaskiya bazanyi aure ba, fisbilillahi shekaruna 24 Taya zan iya ri'ke mace❓
dad yace haba fab kada Kace haka mana, nifa Lapia nake nemar maka, ko kafiso kayi tayin ciwo Kamar zaka mutu?
hanyar dakinshi yayi ko bi takan zancen dad beyiba "nifa narigada nasan cewa a gidannan an dena kaunata, yaza ayi ace Nayi aure at this age of mine??
D'aki ya shiga yafada kan bed Yana Ta faman zancen zuci.....
a falour kuma dad ne yake cewa mum "nifa abin yaron nan ya Fara bani tsoro, ace mutum baya tausayin kanshi,,,
idan ciwon cikinshi ya tashi Kamar zai mutu Amma ana naiman mishi sauki shi baya nemarwa kanshi...
mum tace "abinda za'a yi Alhaji shine kadaina yamishi maganar aure kwata kwata, domin na lura bayaso..
come on shut up " idan ya mutu fah?
kinsan dai abinda likita yace koh?
Mum tace "Allah ya baka hakuri Alhaji, wai dama ni bacin ranshine banaso......
Alhaji yace "my dear ai bakiyimin laifiba, fitinar Yaronne take damuna......
to Alhaji abinda za'a yi shine muyi ta addu'a insha Allah zamu dace, "domin addu'a'u sinanil mumin.......
murmushi yayi "to madam muje ki had'a min ruwan wanka........
WAYEE SARFRAZ ❓
Alhaji muhammad (mahaifin safraz)
kanuri ne d'an asalin garin maiduguri
Yakasance shi kadai mahaifinshi ya haifa namiji saboda yayanshi bakwai amma duka matane shikadaine na miji....
Yana yiwa matan aure a shekara sha shida zuwa sha takwas
Amma sai yace tunda Muhammad namijine zaiyi karatu mai tsawo,
To Muhammad yanada kokari sosai, hakan yasa mahaifinshi yaje gurin chairman d'in yankinsu ya neman mai scholarship, Dayake yasan Manyan y'an siyasa .....
an kuwa dace ya samu Amma a Pakistan.......
lokacin tafiya tazo suka tafi...
yanata karatunshi cikin kwanciyar hankali har ya hadu da Wata bapakistaniya yar ajinsu..
sun shaku sosai da ita har soyayya Ta kullu tsakaninsu...
sai Bayan dasuka kusa gama makarantane mumtaz (wato maman safraz take cemai ita batasan iyayentaba a gidan marayu ta taso, batada Kowa....
hakan data fad'a yasa ya Kara jin kaunarta ga wani tausayinta daya mamaye zuciyarshi
achan aka daukeshi aiki a wani company Dayake Engineering ya karanta....
sanda ya dawo Hutu ya sanar da mahaifinshi labarin mumtaz shima ya tausaya mata sosai hakan yasa ya Kara karfafawa Muhammad gwuiwa.....
Bayan Kamar Wata bakwai akayi bikinsu....
zama suke Lapia domin babu me bukatar tashin hankalin Dan uwanshi.....
ana haka mumtaz ta samu ciki, murna gurin Muhammad babu magana shida danginshi domin duka suna kaunar mumtaz....
sunzo Nigeria sukayi Wata biyu,
basu dade da komawaba nakuda ta kama mumtaz.....
asibiti yakaita sannan ya Kira y'an uwa ya fad'a musu,
mumtaz Tasha wahala domin kwana uku tana nakuda amma bata haihuba duk da likitocin Dake Kai kawo a kanta.....
hakan ba karamin tararwa da muhammad hankali yayi ba.....
kullum Yana cikin sallah da addu'a....
a ranar dasu mamanshi suka sauka mumtaz ta haifi danta namiji.........
sai dai me😭😭 ita kuma Allah ya karbi ranta.......
kuka gurin muhammad ba'a magana domin cewa yayi bazai kuma aureba, kuma duk sanda ya Kalli yaron (sarfraz) sai yayi ta kuka domin da mumtaz yayi kama, babu ta inda ya barta....
Cewa Yayi aikinma yadena....
Haka suka koma Nigeria.....
Duk Muhammad ya lalace ko magana ma baya sonyi
yarinyar wajen Kanwar babanshi wato kareemah itace tunda suka dawo daga Pakistan sarfraz yake gurinta, hakanan Allah ya Dora mata so da wata irin kaunar yaron, domin ko kuka Yayi yanzu hankalinta zai tashi watarana har tayashi takeyi....
ganin irin kaunar data keyiwa sarfraz yasa umman Muhammad takirashi ta bashi shawarar cewa ya aure ta
domin tasan zata kula dashi da kuma d'an shi...
Da farko Fir Muhammad yaki amincewada auren kareemah Amma daga baya Sai ya amince.
anyi biki Lapia kuma suna zaune Lapia babu Wata Matsala,
Hakurin kareemah yasa Ahankali sonta yarika shiga zuciyar Muhammad....
haka rayuwa tacigaba,
sarfraz kullum cikin soda kauna ake nuna mishi..... domin Koda da wasa betaba sanin cewa ba kareemah (mummy) bace ta haifeshi saboda ita tsakani da Allah takesonshi .......
sarfraz ya taso irin mai ga'ba ga'ban jiki, ga Tsawo ga fad'i ga kuma wani irin kwarjini da Allah yayi mishi
Yana zuwa citizen success academy
Sannan kuma Yana zuwa HAYATUL ISLAM WA TATBIYATUL AULAD da yammah idan ya dawo daga boko...
akwaishi da farinjini hakan yasa duk inda ya shiga sai ya zama star kafin yabar wajen.
Yana dan shekara 17 ya tashi da wani irin azababben ciwon ciki ya Suma yafi sau goma...
asibiti sukayi dashi mummy sai kuka takeyi...
Saida aka kwana biyar ana fama sannan Allah ya kawo sauki,
Bayan samun kan sarfraz din ne likita ya bukaci da subishi office d'in shi yanaso suyi magana....
anan ya shaida musu cewa sarfraz ya samu cells problems Wanda ya haifar mishi strong sexual desire ...
kuma abu d'ayane zai warkar mishi da shi shine kawai amishi aure, idan ba hakaba ciwon zai iya Bata mishi wasu gabobin jikinshi koma yayi silar mutuwar shi....
Bayan an sallamesu sun koma gida daddy da mummy suka yi mishi bayanin abinda Ke damun shi sannan sukace zasu yi mishi aure....
kuka sarfraz ya ri'kayi har abinci ya denaci....
hakan yasa sukabar maganar gaba d'aya...
Kuma duk sanda suka taso da maganar sai rai ya baci......
malam Auwal shine malaminsu a HAYATUL ISLAM...
saura shekara daya suyi sauka Allah yayi mishi rasuwa..
aka kawo musu wata malama, cewa sukayi bata yimusu ba....
haka malam Abdullahi (shugaban makarantar)
yayita chanza musu malamai Amma saisuce basu musuba....
har saida ya gaji ya daina chanzawa..
sukuma suka fara korarsu da rashin kunya da kuma tambayoyi....
fir sunki yarda amusu graduation, kuma sun haddace QUR'AN sama da shekara uku,,
duk sanda malam Abdullahi ya musu magana sai suce su murajia sukeyi.....
ana wannan chakwakiyar ne aka kawo musu malama nawaz....
Cigaban labarin........
Tana yanke wayar ta hau Tsaki waishi wannan wane irin fitsararre ne?
Ace mutum babu kunya babu Ta ido....
sallar isha'i tayi sannan ta koma ta kwanta
washegari 4:04pm
Malama nawaz ta shiga IBN KHATHEER.
sallama tayi "sannunku y'an aji.
"yauwa Sannu malama....
QUR'AN taciro ta Fara karatu....
sarfraz yace malama Don Allah kiyi hakuri "jiya munyi miki karya domin dukanmu surar mu d'aya......
mamakine ya kama nawaz "wai kana nufin jiya wahala kuka bani ❓
cewa sukayi "malama Don Allah kiyi hakuri wallahi bazamu kumaba....
aranta tace tab Anya kuwa sunada hankalima kuwa?
tambayarsu surar da suke tayi sannan ta karanta musu......
fiqhu ta dauko zata karanta..
safraz yace malama Inada tambaya....
banza tayi dashi domin tasan kwancen haukar shine ya motsa....
da karfi yace malama don Allah....
cewa "tayi sarfraz inajinka meye?
malama dama jiyane na fadawa dad dina cewa kince amin aure, shine yace to zaiyimin Kwanan nan...
to yanzu inaso ki Koyamin yadda ake kwanciya da Mace
da kuma Adduar da akeyi kafin a kwanta da ita...
sannan kuma Don Allah kisiffantamin harijar Mace saboda kada inje in aureta bansaniba, domin na tabbata kasheni zatayi.......
shiru tayi saboda wata irin kunya da fargaba da suka kamata lokaci daya dago da kanta tayi "safraz wannan ba irin tambayar da ake yi bace..
ya kamata kaje kasuwane ka siyo kitabul jimah
duk zaka gani a ciki...
"malama ai bansan inda zan samuba...
"cewa tayi inadashi zan kawo maka gobe.....
to malama Inada wata tambayar Amma ba irin waccan bace...
"inaji"
nawaz tace
malama dama cewa nayi idan na kwanta da Mace da gaske Sai kuma banyi realising ba kenan bazanyi wanka bako?
Tsawa ta daka mishi "ya Isa safraz!!!
kallon juna sukayi shida Abdul suna kannema juna ido 😉
fadila ce ta Mike "malama Don Allah yasunan kakar fir'auna da kuma sunan innoninshi da sunan kawunnanshi da sunan abokanshi da sunan unguwar zamanshi?
cewa tayi "bansaniba domin ranta ya baci da tambayar da safraz yayi mata.
usman ya kuma Mikewa "malama Don Allah shekara nawa da halittar duniya sannan kuma saura shekara nawa Ta tashi?
shima cemai tayi "bansaniba "
Abdul ya mike "malama Don Allah shekarar ki nawa?
banza tayi dashi, dada cewa Yayi kuma don Allah ya akayi kika samu koyarwa a makarantar nan......
Bata kulashiba , ganin haka safraz ya kuma Mikewa "malama ance mata masu tsawo da kuma dogayen yatsu da diri me kyau sunfi dad'in sha ani lokacin saduwa?
Jakarta ta dauka ta fita bata ko Kalli mutum d'aya ba....
tana fita suka dau tafi yeeyyy munyi nasara..
safraz dai Sai murmushi yakeyi...
gaban Ajin yazo pls Kowa Yayi shiru ya saurareni.......
kubiyoni donjin shin nawaz zata dawo kuma shin me safraz ze cewa y'an Ajin
OUM AEYMAN CE 😉*🎀🎀 SAFRAZ 🎀🎀*
*Episode 4*
Written by oummou muhsien✍️
Supreme writters association...........
Gaban Ajin safraz ya karasa "Kowa Yayi shiru ya saurareni.......
Hmm a gaskiya yau ina cikin farin ciki, domin kunyi ko'kari sosai, saboda abaya ni kadai kuke bari nayita fama shiyasa ba'a samun damar korar su da wuri Amma yau Kowa ya tofa albarkacin bakinsa naji dadi matuka kuma Kun nuna min cewa ana tare, dama hausawa sunce sarkin yawa yafi sarkin karfi......
Nasan cewa wannan fitar datayi ta fita kenan baxata dawoba kuma koda director da kanshi ya bata hakuri bazata yarda ta dawoba saboda abin yasha karfin kwakwalwarta.......
Yanzu mu saurari abinda zai faru gobe....