← Book details Safraz Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 112

Sashe 89

Safraz Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sosai jikin Nawaz ya saki inda ko motsi ƙwaƙwƙwara bata iyayin, gaba ɗaya ta rasa meke mata daɗi, ita batasan abin har yakai haka ba! Da ita a zatonta tsoma jelarshi Aayaan zaiyi a HQ ɗin ta kawai, idan yayi releasing ya cire ya ƙara gaba, to Ashe aikin Babba ne.

Sosai ya koma samanta tare dayi mata rumfa yana haɗe bakinsu guri ɗaya inda kuma yake bin duka sassan jikinta softly yana shafata da hannunshi na dama.

Jinda tayi yana karanto addu'ar saduwa da iyali ga kuma taji alamun zai tura mata Abin datasan muddin ta bari ya tura to saidai wata Nawaz ɗin amma ba ita ba, danno kirjinta tayi sama da nufin son kwace kanta.
Aikuwa take Aayaan ya sakin mata nauyi tare da danna ta ƙasa domin a wannan lokacin *No going back* taken nasu na sojoji.

Sakin ƙara Nawaz tayi jin wani irin kakkaura kuma sandararren Abu me dumi yana ratsawa ta cikin jikinta, Saboda girmanshi saida Aayaan ɗin yasa karfi yana dannawa sannan ya fara shiga, wata irin azaba taji tana ratsata me ɗaukar hankali,

Dukanshi ta farayi tako ina tana cewa "wallahi baka sona, ka kyale Ni, wayyooo mummy! Ummina kizo ki ceceni!!!!

"Aunty Aseey kizo Aayaan zai kasheni, na shiga Uku, Wallahi saika sakeni, kuma saika maidani gida.

Shikam Aayann a lokacin koda kasheshi zatayi sai dai ta kashe shi domin bai san ma a wace Nahiyar yake ba, ya shiga wata irin duniya me wuyar kwatanta wa, burinshi kawai yajishi a G-spot ɗinta, hakan nema yasa ya sa duka hannuwanshi ya ɗago bum-bum ɗinta yayo sama da ƙugunta Yadda Zai shiga can ciki, sosai ya Maida himma a penetrating, yana sauke wasu irin numfashi masu ɗumi da sauri da sauri inda kuma daga bisani ya fara maganganun da nima bazan iya faɗa ba 🙈🙈, Wanda na faɗa ma sun isa.

Yadda ya dage yana entrusting a saman marar Nawaz shi zai tabbatar maka cewa baya cikin hankalinshi, Domin da yana cikin hayyacinshi bazai dage yana wannan aika aikar ba, tunda da bakinshi yayi mata Alƙawarin to be more gentle on her.

Nawaz taga Duniya! don gaba ɗaya cire raima tayi da rayuwar Duniya, tun tana ganin zai dena har Saida gaba ɗaya jikinta ya mutu numfashinta ya ɗauke gaba ɗaya.

A lokacin da shi kuma Aayaan yaji Kamar an tattaro duka wani nauyi da wahalar duniya ne sunyo waje gaba ɗaya, Abinda ko a mafarki be taɓa tunanin zai taɓa jin irinshiba yake ji tare dashi, take jikinshi ya ɗauki rawa saboda irin yadda sperm ɗin ya tawo me uban yawan gaske kuma in a high speed, kuka ne ya kucfe mishi be shirya ba sannan yanajin kamar Zai sume, kama Nawaz yayi ya kamƙameta kamar ance za'a rabashi da ita har abada, Wata irin gamsuwa ce ta kama shi mai cike da nutsuwa.

A hankali yake maida numfashi amma idonshi a rufe yake, wani irin abu ne yaji yana ratsa duka jijiya da tsokar jikinshi, "Lallai dole Nawaz ta riƙa yi mishi kwalele, haka abin yake dama? Maida nunfashi yaci gaba dayi a hankali tare dayin tunanin me zaiyi wa Nawaz a Matsayin kyautar wannan sabuwar diniyar data sakashi?
"Sweetheart ki faɗi kome kikeso i promise zanyi"
Shiru yaji bejin koda Alamun numfashinta, da sauri ya buɗe ido yana duba pulse rate ɗinta cikin tashin hankali, ahankali yaji yana bugawa Alamun ta daɗe da suma.

Bakinshi ya haɗe da nata yana bata mouth To mouth breathing, wani irin Gwauron numfashi Nawaz ta sauke tare da wasu hawaye masu ɗumi da suka zubo ta gefen idanuwanta.

"I'm very sorry dear, wallahi kedin ce saiki kashe mutum, wannan gumurzu haka!"
Wani irin takaici ne ya kama Nawaz "wato itace ma zata kasheshi bashine Zai kashe taba! Duk wannan Uwar azabar daya gana mata har yanada bakin iya yi mata Magana.

Fashewa tayi da kuka sannan cikin dashasshiyar murya wadda daƙyar take fita tace "Wallahi ka maidani gidanmu tunda kai mugu ne! Jifa yadda ka gana min azaba ka wahalar dani amma kanada bakin cewa zan kashe ka, to waye a cikinmu yayi niyyar kashe wani?
"Sweetheart rigima, pls banaso kina magana domin kina wahalar min da kanki, ba wai da wahala nake nufi zaki kasheni ba da ɗayan nake nufi 😉, nasan ai kin gane me nake nufi."

Fashewa ta karayi da kuka tana cewa "Wallahi kai mugune kuma Mun bata Daga yau, babu ruwana dakai tunda bakada imani, And kuma ka sani cewa dole nema ka maidani gida Idan gari ya waye"

Sosai yake jin tausayinta domin tabbas yasan ya wahalar da ita matuka, be taɓa tunanin zai fita daga hayyacinshi irin haka ba, ta shayar dashi, wata irin zuma me garɗi da zaƙi, Ni'ima, gamsuwa da sukunin da be taɓa tunanin akwaishi a duniya ba.
Don haka ta taka wani tsanin da babu wata ƴa mace da yake tunanin zata taɓa taka shi.

Wani matsayi na musamman yabata a Cikin zuciyarshi, domin Dalilin ta ya fara fitar da cinkushashshen dafin daya cunkushe mishi a mara, a yanzu haka jinshi yakeyi Kamar sabon mutun, sakayau kuma babu wani Abu da yake damunshi a faɗin duniyar nan.

Wata irin ƙaunarta ce ke yawo a duka sassan jikinshi, yanajin zai iya yin komai akanta sannan zai iya ɓata wa da kowa dalilin ta.

Samun kanshi yayi d5 ƙara rungumeta a cikin jikinshi yana cewa "Allah yayi miki Albarka, Allah yasa ki gama da Duniya lafiya, Allah ya Al-barkaci rayuwarki, ina ƙaunarki Madina Al-munawwarah, ki faɗi kome kikeso a cikin faɗin duniyar nan, Ni kuma i am ready to offer it"

Cikin muryarta wadda take nuna irin wahalar datasha tace "ka maidani gida"

Wani irin ɗaci yaji ƙirjinshi yayi mishi, ko a da dabai san Ni'imar dake tattare da ita ba ai bazai iya maida ita gida ba, balle Yanzu data shayar dashi irin Tata zumar.

"Pls sweetheart kada ki kuma cewa in maida ke gida saboda ji nakeyi kamar zuciya ta zata fashe, Wallahi bazan iya Rayuwa babu ke a tare dani ba, ki zaɓi wani abu pls Amma banda nisantani dake"

Shiru kawai Nawaz tayi tana sauraron zugin da jikinta yakeyi, gaba ɗaya ko ina zafi yakeyi mata, musamman HQ ɗin ta da takeji kamar zai zazzago ya faɗo.

A hankali Aayaan yaji zazzaɓi ya fara rufeshi, ganin da gaske zazzaɓin ne zai kama shi yasa yayi himmar tashi don gyara Nawaz.

Wani irin sanyi yakeji yana shigarshi ta duka tsigar jikinshi, koda yamiƙe sai ya ƙarasa ya kunna bulbs ɗin, haskene ya gauraye duka Dakin, towel ɗin daya ɗaura sanda yayi wanka ya ɗauka ya kuma ɗaurawa, ita kuma nawaz dama idonta a rufe yake sannan rufe take da duvet, komawa yayi kusa da ita tare da yaye duvet ɗin yana ƙoƙarin buɗe tsakanin cinyoyinta data haɗe su guri ɗaya, so yake yi ya duba ko yaji mata ciwo, ƙanƙame jikinta tayi tana jin wani sabon tsoro yana shigarta

*To ƴan gulma yau dai an kashe boss*

*MATAR RASHEED ✍️**🎀🎀 SARFRAZ 🎀🎀*

*75*

*Na Hafsat Aliyu Shu'aibu Chikaji*

Sweetheart pls ki barni zan duba jikinki ne, babu Abinda zanyi miki.
Ɗan sakin jikinta tayi amma still Idonta a rufe gam, tanajinshi ya buɗe cinyoyin ya duba "Alhamdulillah!!! Allah na gode maka, gaskiya Allah yanasona da yawa"
Ɗagota yayi yana cewa "sweetheart bakiji ciwo ba, dama inata tunanin ta yadda zan yi miki stitching saboda tausayinki nakeji, ace duk wannan wahalar da kikasha bazata tsaya iya nan ba, gashi kuma bazan iya barin kowa ya ganin mini guri mai matuƙar muhimmanci a rayuwata ba.

Duk Abinda yake faɗa jinshi takeyi kamar yana yi mata tatsuniya ne, ya za ayi ma Yace mata bataji ciwo ba? Duk wannan Uwar azaba da zugin da takeji a cikin jikinta ta ina suke zuwa?

Zuwa wannan lokacin zazzaɓin ya riga yaci ƙarfin shi amma jarumta ta hana ya nuna, don wani irin sanyi ne yake ratsashi tako ina ga jiri Jiri da yake gani, ajiyeta yayi Sannan ya shiga bayin ya haɗa ruwan zafin ɗan dai-dai Yadda bazai chutar da itaba, farincikin shi ɗaya ma da bataji ciwo ba.

Komawa yayi ya ɗauko ta ya nufi Cikin bayin da ita, cikin dabara ya sakata cikin ruwan zafin, ai kuwa take ta saki wata Uwar ƙara, babu shiri Aayaann ya cireta daga cikin ruwan yana cewa i am sorry dear, taɓa ruwan yayi don tabbatar da yanayin zafin shi, NORMAL yaji shi amma yasan ita dole taji zafinshi saboda ciwon dake jikinta.
Ƙara sirka ruwan yayi sannan ya ɗauke ta chak a kirjin shi, shiga cikin ruwan yayi rungume da ita, har zata fara wani ihun taganshi acikin ruwan shida ba ciwo gareshi ba, hakanan ta daure duk da Irin azabar dake ratsata, gaba ɗaya gashin kanta da goshinta sun jiƙe da gumi, sosai tausayinta ya kamashi domin yasan dole taji zafi kuma shine silar komai.

Saida ya chanza mata Ruwan so uku sannan yayi mata wankan tsarki tare dana sabulu, goyata yayi a bayanshi sannan ya fita zuwa bedroom ɗin, yaye zanin gadon yayi ya ajiye a gefe sannan ya ƙarasa ya buɗe wardrobe ya ciro wani bedsheet ɗin yayi spreading dinshi.
Kwantar da Nawaz yayi ya gyara mata kwanciya Sannan ya janyo duvet ya rufeta dashi, bayin ya koma inda shima yayi nashi wankan, koda ya fito Lokacin Nawaz ta riga tayi barci, kissing ɗinta yayi a goshi tare da cewa "I Love You sweetheart! You mean everything to me" sannan ya ɗauki jallabiyarshi yasa tare da matsawa saman carpet ya tada kabbara.
Sallah yayi tayi raka'a bibbiyu har saida yaji jiri na neman kada shi ƙasa sannan ya haƙura ya zauna ya fara zuba addu'oi, sosai yayiwa Allah kirari tare da gode mishi bisa baiwar da yayi mishi na bashi Nawaz a Matsayin mata, kuma dukda Kasancewar ta daɗe batayi Aure ba ya sameta a cikakkiyar budurwa Abinda yayi ƙaranci a zamanin yanzu kenan, addu'oi yayi musu sosai akan Allah ya basu zaman Lafiya ya albarkacesu da ƴaƴa na gari.
zuwa lokacin zazzaɓin yaci ƙarfin shi, kasa tashi yayi Daga inda yake, Sai kawai ya koma ya kwanta a Saman carpet ɗin Tare da curewa waje ɗaya saboda sanyin da yakeji yana Ratsa duka sassan jikinshi zuwa ɓargonshi.
Chapter 89 · 0% Book details