Sashe 70
Safraz Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sosai Daddy shima yayi ƙoƙarin aikawa kowa da iv card, wadanda kuma sukayi nisa da yawa ya kirasu a waya ya shaida musu.
Har ranar babu SARFRAZ babu Aayaan babu bandi, kuma abin ya fara ba mummy tsoro kada fa suki zuwa Azo ayi biki babu ango domin ko basu zoba baza'a fasa ɗaurin auren ba.
Washegari ya kama saura kwana uku biki, su mummy dasu Aunty Aseey duk suna zaune a falour suna hira tare da baƙin da suka fara zuwa. Harabar Gidanne ya cika da hayaniya tare da ƙarar motoci.
Miƙewa Aseey tayi ta buɗe labulen window ta leƙa harabar gidan don ganin meke faruwa.
Ai kuwa da sauri ta waigo tare da cewa mummy Wallahi Aayaann ne tare da su ummin Nawaz dasu umman hassu motoci ne da yawa kamar sun tawo da duka dangi. Tana kaiwa nan tayi waje da gudu itama Nawaz bata ko dauki mayafi ba ta arta a guje jin ance harda umminta, hassu ma ta take mata baya.
Aseey na zuwa ta afka jikin Aayaann tana cewa "gaskiya my bro kaina musamman ne domin nasan wannan duka aikin kane" sakin baki da hanci Aayaan yayi yana kallon Nawaz wadda ta zundumo da gudu duka jikinta babu inda baya motsawa, ita kuma gaba ɗaya hankalinta yayi gaba bata kallon kowa in banda umminta, tana zuwa ta faɗa jikinta tana fashewa da kukan shagwaɓa.
Aseey kuma jin Aayaan be bata amsa ba yasa ta ɗago kanta don Ganin meke faruwa, aikuwa taga duka hankalinshi ya tafi zuwa guri guda.
Bin inda yake kallo tayi itama, sai kawai taga Ashe Nawaz yake kallo, kyalkyalewa tayi dariya tana tafi "hmm kaɗan ka gani, wallahi idan ka tsaya sanya wani zai kwace maka ita don naga alamun kamar rashin rabone yake bibiyarka.
Duk wannan Maganar da aseey tayi sam Aayaan babu Wadda yaji aciki, idonshi nakan Nawaz yadda takeyiwa umminta shagwaba saiyaji duka notikan kanshi suna kwancewa yana neman manta inda yake.
SARFRAZ ma ya tawo da sauri zai shiga gurin mummy ya faɗa mata sun dawo, wata yagani kamar hassu zata giftashi da gudu, sai dai ita wannan tafi hassu kyau da cika da komai, sakin baki yayi ya bita da kallo "lallai wai dama hassu nada yaya shine Ni za'a haɗani da wannan Yar mitsitsiyar? To wallahi da sake! Don bazan yarda inyi biyu babu ba, wato babu wan babu ƙanin, na rasa Nawaz Sannan a haɗani da waccar jaririyar dukda tanada gurbi na musamman a cikin zuciyata.
Cikin falourn ya shiga yana girgiza kanshi alamun akwai rikici.
Mummy da Mummyn Aayaan sukuma sunata faman buɗe sauran ɗakunan dasuke arufe saboda jama'ar sunyi yawa dole ne a nemar musu matsuguni me yalwa.
SARFRAZ sai bin Mummy yakeyi yana cewa shifa yanada magana. Balla mishi harara Mummyn tayi tare da cewa "SARFRAZ don Allah ka rabu Dani baka ganin aiki nakeyi? Ka haɗiye duk abinda kakeson faɗa min zuwa anjima idan na samu lokaci saika faɗamin"
Rokonta yakeyi domin shi gani yake kamar duk ƙarin second ɗaya kamar yana ƙara nisanta shi da yayar hassu daya ganine, (lols jama'ar SARFRAZ kunji rashin ta ido gun Sarfraz ko? Harda son banza da yayi mishi yawa, yaga yarinya ɓulɓul dumi dumi zai juyawa hassu baya)
Ganin Mummyn ba kulashi zatayi ba yasa ya juya cikin fushi ya koma harabar gidan, dasu Nawaz yaci karo suma sun tawo ita da umminta da kaka zasu shiga faloun, Saida ya firgita yadda yaga Nawaz ɗin ta koma.
Sai yaji ya ƙara samun kwarin guiwar kin Auren hassu ɗin, gaishe dasu ummin Nawaz ɗin yayi tare da raɓawa ta gefe ya wuce yana ƙarewa Nawaz kallo a fakaice "kut! Billahil azeem zabai yiwuba, jifa yadda Nawaz ta koma! Kenan Ni aka rainawa wayau da za'a haɗa da waccar ƴar ficikar." (Nidai Matar Rasheed nace kuji Sarfraz da jaraba🙃 wato yama manta cewa shiyace a aura mishi hassun don yaga mai full package 🫣🫣)
Shidai Aayaan harya fara dana sanin kin kiransu sanda suna sudan, kuma yasan tunda mummy bata kirashiba itama tayi fushi, yanzu kenan akwai ƙura domin ba lallai ta yarda ta bashi Nawaz cikin sauƙi ba.
Yana wannan tunanin saiga Sarfraz ya ƙaraso gurinshi yana ƙunci. Kallonshi Aayaan ɗin yayi Tare Da cewa "bro meya faru naga Kamar da matsala?"
"Wallahi yaya akwai matsala babba ma, yanzu fisbilillah ni zanje inaso nayi magana da Mummy emergency amma fir taƙi saurarena, wai saita gama shiryawa baƙi ɗakunan da zasu sauka"
"Calm down mana lil bro, kasan idan baƙi sukazo gurinka yanada kyau ka basu kulawa ta musamman har zuwa kwana uku, to inya Wuce hakane nauyinsu ya sauka a kanka, yanzu kayi hakuri Ni ka faɗa Min menene ke damun ka, i promise zan baka shawara me kyau.
Shiru SARFRAZ yayi yana tunanin ta inda zai fara faɗawa Aayaan ya fasa auren hassu saboda wata daya gani yanzu.
"Bro dama kawai inasone naga hassu saboda akwai maganganun danake so muyi da ita"
"Ooh lil bro wato saboda ɗan wannan abinne ka damu kanka haka? Yanzu ka kwantar da hankalinka zansa Aunty Aseey ta turo maka ita, *Happy?*
Murmushi SARFRAZ ɗin yayi tare da cewa *"Yes happy"*
Hatta da ɗakin sarfraz ɗin acike yake da baƙi, don haka rasa inda zasu samu su zauna sukayi.
Chan garden suka tafi suka zauna, ciro waya Aayaan yayi yayi dialling ɗin Number Aseey, ƙara biyu ana uku ta ɗauka "assalamu alaikum bro"
"Wa'alaikumus salaam, Aunty Don Allah hassu zaki turomin, ina garden"
Shiru Aseey tayi tana tunanin hassun yake nufi ko Nawaz.
Sai daga baya tace to bari na turota yanzu. Sannan ta kashe wayar.
Gama wayarsu keda wuya farouk ya kirashi, ɗaga wayar yayi tareda miƙewa yana yiwa SARFRAZ alamun yana zuwa da hannu.
Da ɗan sauri saurinta ta ƙarasa garden ɗin, Sarfraz Kawai tagani bataga Aayaan ba, kuma Aseey tace mata Aayaan ne yake kiranta.
Gaban Sarfraz ɗin ta ƙarasa tare da cewa yaya Sarfraz ina yaya Aayaann ɗin?
Da ɗan mamaki yace mata "mezakiyi mishi?
"Aunty Aseey ce tace wai yana nan yana kirana" shiru SARFRAZ yayi yana mamakin chanzawar hassun domin yanzu hundred percent ya gane itace, ga muryarta nan ma raɗau.
Murmushi yayi ya miƙe tsaye tare da ƙarasawa gab da ita sannan yace "wai fushi kikeyi dani naga kin dena kulani? Nine fa SARFRAZ ɗinki wanda kike yiwa komai"
"Mummy ce tace kada na kulaka, wai baka damu daniba saboda sanda mukaje Sudan har muka dawo ko sau ɗaya baka taɓa kiranmu kaji ya muke ba.
Kwantar da murya yayi tare da cewa "oh mummy so takeyi ta haɗamu faɗa, amma Ni na isa nace ban damu dake ba? Ke kinsan yadda nakejinki a cikin zuciyata kuwa? Inasonki da sosai"
Daɗine ya rufe hassu, tama rasa me zatayi tsabar murna "wai yau itace Sarfraz yake cewa yana sonta"
Hugging ɗinta yayi tare da cewa "kwana biyu bamu ji dumin juna ba, hope banyi laifi ba?"
"Murmushi hassu tayi "wane laifi zakayi bayan munsha kwana a haka sau babu adadi!
Shi kuwa Sarfraz yana rungumeta yaji yanaso ya koma ruwa, abubuwan da ada ya dena ji saiyaji suna dawo mishi ɗaiɗai da ɗaiɗai, take jikinshi ya fara vibration, a hankali idonshi suka fara chanza launi sakamakon yadda kamshin jikinta da ɗumin jikinta ke ratsa shi, ga wani taushi na musamman da Fatar ta tayi.
Da kyar ya ɗago yace "jeki cikin gida, anjima zan aiko miki da waya"
Murna fal cikin hassu, wai yau ita Sarfraz zai siya wa waya, kuma ita yace yanaso, anya zata iya barci kuwa?
Harta juya zata tafi sai kuma ta waigo "ina yaya bandi?
A kasalance sarfraz yace "yana babban falour tare da yan uwan abbanku" ya ƙosa tabar gurin domin wani irin feelings ne yaji yana taso mishi gadan gadan
Koda dare yayi kasa barci yayi sai juye juye yakeyi, fir barci yace besan zance ba, har saida ya samu ya tashi ya hada wa kanshi shayin lemun tsami sannan ya samu relief, ko bayan yasha beyi barcin ba sai misalin biyu da rabi na dare.
Washe garima haka ya tashi sukuku, mutane sai tsokanar shi sukeyi wai ya fara zazzaɓin barin gida, nan kuwa basusan ya ƙosa akai mishi Yar mutane bane ya kwamushe ta.
Cikin ƴan kwanakin nan haka yake kwana yana juyi, koyasha lemun tsamin ma a banza, beso ma koda wasa ya ganta domin daya ganta jikinshi zai harba, Shikenan babu shi babu zaman Lafiya.
Ta ɓangaren Aayaann kuwa mummy ko kallon shi batayi sannan koda wasa taƙi Bari yayi tozali da Nawaz tun ranar da suka zo. Abin duniya ya ishe shi, ya rasa yanda zai yi, hakanan shima yake maneji, duk iya tunanin shi yayi na yadda zaiga Nawaz ɗin amma abu yaci tura, harta hannun Aseey yabi amma abu shiru.
Rana bata ƙarya saidai uwar ƴa taji kunya, ayau ne dubban jama'a daga sassa daban-daban na kasar nan harda na waje suka shaida daurin Auren Sarfraz Muhammad da Amaryarsa Hafsat kabeer akan sadaki dubu ɗari biyu lakadan ba ajalan ba.
Ango sarfraz sai zumuɗi akeyi ansha babbar riga, daga ayi nan rii da abokanai sai ayi chan rii, baki yaƙi rufuwa sai kace me tallan MacLean.
Yan ajinsu na HAYATUL ISLAM saida sukayi ta mamaki da sukaga malama NAWAZ, anan ne ya shaida musu cewa itadin matar babban yayanshi ce.
Gida ya cika fam sai shagali akeyi, abinci kuwa ba'a magana sai kaci ka ture duk wanda yayi maka, domin Manyan restaurant uku Aayann yaje ya bada order bayan wanda akayi a gida...
Nawaz da Amarya hassu da Aunty Aseey ansha kyau an gaji, dai rangaji sukeyi daga suje chan sai suje nan.
Mijin Aseey dayazo ɗaurin Aure sai ya shafe idonshi ta toka yace besan zance ba, "wallahi ki shirya don gobe ƙafarki kafata, wato ke kinzo gida sai shagalinki kikeyi nikuma ga ɗan Iska kinbarni achan sai hamma nakeyi.
Iya roƙo babu irin wanda Aseey batayi mishi ba amma yace sam babu abinda zai hanasu tafiya gobe.
Tanaji tana gani haka ta fara shiri, domin ya ɗauke muhsien ma ya tafi dashi hotel ɗin daya sauka, ita kanta dan idan ya tafi da ita za'a neme tane amma da Wallahi saiya rage zafi barin yadda yaga ta koma.