Sashe 98
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amma har yanzu dai gafara Sa ake, ban ga
aho ba."
Murmushi Zaituna ta yi don dagaske yanzu ba wani da take kulawa, Zaid din ma da
arfin addu'a ta cire shi a ranta ta ha
ura.
"A taya mu addu'a Maama."
Maama ta jinjina kai.
"Sosai muke yi sai dai mu
ara.
Su ma
awayen nata ba don abin ya zo gab da gab ba, ai babu abin da zai sa a
i ha
e bukukuwan wuri guda."
Radiya ta sunkuyar da kai tana murmushi, Haulatu ta
an bugi kafa
arta tana mata ra
a, aikuwa ta kai mata duka a kafa
a suka yi dariya.
Zaituna ta harare su.
"Munafukai, ni Maama ai dama an sani an ha
a, na kula son auren suke yi.
Safinar ma kusan kullum whatsapp status dinta kalamai da wa
in soyayya ne."
"Laaah." Haulatu da Radiya suka firta a tare suna ha
a idanu da darawa duka lokaci guda.
Maama ta girgiza kai ita ma tana dariya.
"To yanzu kan autar tawa za ki dawo?"
"Auta fa kika ce Maama?
Ni dai a'a, muna jira ki kawo mana..."
Pillow ta jefa mata ba shiri Zaituna ta yi shiru tana
unshe dariyarta.
Maama ta mi
e ta na fadin.
"Bari na sa yanzu a maida ki inda kika fito, ba za ki zo ki takura mana ba."
Nan ta bi bayanta tana ro
on ta yi hakuri.
"Allah Sarki Anti Zaituna, wallahi ina mata sha'awar samun miji mai nagarta da zai ri
e mana ita hannu bibbiyu."
in Haulatu kenan tana bin bayan Maama da Zaituna da kallo cikin murmushi.
Radiya ma ta ce
"In sha Allahu za ta samu.
Ita yanda na kula, ta fi kaunar aure a
asarnan, ba ta son
an can."
"Mu
in ta ke
auna, tana son zuri'arta ne ina ga shi ne babban dalilinta." Haulatu ta ba ta amsa.
A kwana a tashi...
A kwana a tashi ba wuya a wurin Allah, har aka wayi gari sauran bai fi sati uku a sha bikin Sadauki da Haulatu ba.
An fiddo ankon sisters daban da kuma na iyaye.
Haulatu ba ta da wasu
awaye sai ko wasu abokan karatunta uku da suke mutunci sosai a makaranta, Fauziyya, Rumanatu da Sadiya.
Sai ko aminanta kuma
an uwa Safina da Radiya, wannan yasa su biyar
in suka ha
e kai suka fidda ankonsu daban wanda za su saka ran dinnerparty da Sadauki ya ce zai shirya.
Su biyar din kadai suka san da zaman ankon gudun
ananan magana sai ko Zaituna da Maama wadanda ake yi a gabansu.
Don Zaituna ma takanas ta dawo zama wurin Maama saboda
anwarta.
A yau ta kama Alhamis, ranar ce kuma za ta tattara ta koma gida.
Maama ta yi mata iyakar yin ta, ta kuma kai ta wajen
awarta
ar Senegal dake aure a Katsina ta mata nata gyaran har na tsawon sati biyu, jikin Haulatu har wani jaja-jaja yake ban da uban
amshi da ke tashi a jikinta.
Ita kanta kuma daga yanayinta ta fahimci ba
aramin sauyi take ji ba, magunguna ne kala-kala an ba ta ta sha.
Ta ci na ci ta kuma shanye romo.
Rabonta da su saka juna a idanunsu da Angon nata an fi sati biyu.
Tun yana zuwa Maama na korarsa ta hana su ga juna har ya yi fushi ko ya zo gidan ba ya neman ya ganta.
arshe ma ganin dagaske Maama take sai ya bar zuwa.
Takaicinsa bai
aru ba sai da ya ga ko videocall ya kira ba ta so sam ba ta
agawa.
Wannan abu ya sanya shi yin fushin da har ya yi tafiya Dubai bai mata sallama ba.
Ita kuwa Haulatu jin da ta yi ya yi tafiya ranta ya yi mugun zafi, toh mene ne laifinta don ta bi hu
ubar Maama?
Ta dauka duka ana yi ne don ya
ara musu sha
uwa da juna.
Ko a yau da take faman ha
a kayanta na komawa babban gida sam fuskarta babu walwala.
Damuwar rashin ji daga Sadaukinta yana cin ranta, gaba daya komai ya fita a kanta.
A gaban Maama dakyar ta ke dannewa ta saki jiki a dinga hira.
Sadauki bai ta
a nunawa Maama komai ba koda a waya hakan yasa ba ta fahimta ba.
Zaituna ce ta shigo dakin tana amsa wayar Mamanta wacce za su taso daga Malaysia a gobe.
Har ta kammala wayar Haulatu ba ta dube ta ba tana zaune gefen gadon ri
e da siket da take shirin ninkewa ta lula duniyar tunani.
Ganin kamar hankalinta ba ya wurin ya sa Zaituna kai hannunta saman nata wanda ya fargar da ita da sauri.
Suna ha
a idanu sai ta sauke ajiyar zuciya gami da saurin mi
ewa ta cigaba da ninkin kayan.
"Sis, kin bani tsoro fa.
Har kin gama kallon?"
Fadin Haulatu ba tare da ta dubi fuskarta ba don ba ta so ta ga hawayen da ke kokarin zubo mata sai dai ina ta makaro, Zaituna ta ri
o hannunta ta zaunar a gefen gadon.
Daidai sadda Haulatu ta share hawayen fuskarta.
"Meke faruwa ne?
Har yanzu ba ku shirya ba?"
Tambayar da Zaitunar ta yi ya sanya ta dube ta da mamaki.
an murmushi ta yi ta jinjina kai.
"Yes, na san ba kwa gaisawa da Yaya Sadauki, na san kun yi fa
a.
Maama ta sha tambayata ko ina ganin kuna waya a
aki?
Nakan amsa mata da eh don kawai na taya ki
oyon abin da kike gudun ta sani kar ranta ya
aci.
Amma ni na sha ganinki kina hawaye da daddare.
Me ya yi zafi har haka tsakaninku?"
Sai ta samu damar fayyace damuwarta, nan da nan ta labartawa Zaituna komai.
Shiru ta yi tana sauraronta har ta kai aya kafin ta jefa mata tambaya.
"Kuma da ya yi fushin, ke ma sai ki ka bar yi masa magana?
Ko kuwa kin kira shi?"
"Idan fa na kira ko
agawa ba ya yi tun ma kan ya tafi.
Sannan ko text na yi ba ya ban amsa.
Shi ne na watsar da shi nima."
Harararta Zaituna ta yi.
"Kin watsar da shi amma ai ga shi kina cutuwa.
Ni dama ina ganin yanda Maama ke hana Yaya Sadauki ganinki na san ba zai haifar da
a mai ido ba.
Ni ban ga wani amfaninsa ba."
Sai kawai ta mi
e tana ta fa
in bari ta sanar da Maama, ganin dagaske ta kama hanyar fita daga
akin ya sa Haulatu saurin mi
ewa ta jawo ta.
"Aa Sis, don Allah kar mu yi haka.
Wannan tsakaninmu ne, komai zai wuce.
Kin ji?"
"Haka ki ke so ku ci gaba da zama babu mai kula wani a cikinku?
Kinsan irin da matsalar hakan kan haifar?"
Haulatu ta girgiza kai tana dauke ruwan hawayenta.
Maama wacce ke kokarin shigowa
akin sai ta fasa ta juya, ta ji komai dake faruwa, dama zuwan da ta yi don ta kawowa Haulatun wata jarka da ta bari a cikin firij na tsumi.
Komawa ta yi ta ajiye jarkar saman teburin dake tsakar falon ta zauna.
Wato Sadauki abinda ya aikata kenan?
To kada dai ace ta yi babban kuskure na hukuncin da ta yanke a kansu?
Ita ta yi ne don a gaba ya
ara jin matsuwa da son ganin matar tasa har ma da sabuwar
auna, ba wai don ya nisanta kansa daga gareta ba har haka.
Ajiyar zuciya ya saki, gobe ne zai dawo daga Dubai, dama ya je tare da wasu abokan kasuwancinsa ne.
Bari za ta yi ya dawo sannan ta yi mishi magana.
Ba ta kyale Haulatu haka ba sai da ta kira ta tare da Zaituna, rarrashinta ta yi gami da nunamata ainahin manufarta a kai.
A karshe ta ce ta kwantar da hankalinta, ta yi hakuri kar ta neme shi tunda ya nuna ba zai saurare ta ba, ta bari har zuwa goben idan ya dawo daga tafiya.
Sosai kuma sai ta samu nutsuwa da zantukan Maaman, ita da kanta ta kai su gida.
Kowa ya ci karo da Haulatu ya ga yanda ta koma sai ya kama baki ya tanka kyawun da ta yi.
Wai kamar ita ce ta yi rayuwar Malaysia din.
Ita dai addu'ar kambun baka take yi a zuciya.
Hajja ta washe ha
ora.
"Dakyau Hauleta, Masha Allahu la kuwwata illah billahi.
Ke ki dinga lahaula gudun baki kin ji ko?
Kar ki yi wa kowa alkunya duk wanda bai ba ki yiwa kanki."
Mutan dakin suka saka dariya don tunda aka ga motar Maama, mutanen gidan aka yo caa zuwa wajen Hajja ganim fuskar Amarya.
Har da masu gulmar son gani wane irin gyara ne Maamar ta ke mata da aka wani dauke ta daga gidan zuwa can.
Fahima dake zaune a falon ko ci kanku ba ta ce ba.
Sai ma ta mi
e ta yi sama abinta ba tare da kowa ya kula ba.
Umma kuwa ba ta ce komai ba ban da murmushi, kwallar da suka cicciko mata a idanu ta share a fa
aice, a
asan ranta kuwa hamdala take yi ga Allah da ya sauya musu rayuwa daga wahala zuwa jin dadi.
Fatanta a yanzu Allah ya nunamata auren
iyarta, ya sa a yi komai lafiya a kammala.
Har Haulatu ta zo ta rungume ta ba ta bar kauda kai ba, Hajja na mata fa
a kan ta rage wannan jin nauyin ita ba ta son abu na mutan da.
Ita ko Haulatu kai ta dora a cinyar Umman tana fidda hawaye masu zafi karshe ta fashe da kuka sosai, Umma ma ta shiga nata hawayen tana kallon gefe.
Kowa da dalilinsa na kukan, ita Haulatu ga murnar wannan rana na tahowa da take tabbacin burin Ummanta ya kusa cika ga kuma na sauyin Sadauki da ke damunta koyaushe, ita kuwa Umma, baya kawai take tunawa tana cigaba da godewa Allah a
asan ranta.
Nan aka shiga ban baki
Maama na janye Haulatun.
"Haba Na'imatu, ya za ki biyewa wannan a dinga wani koke-koke ana abin farin ciki da murna.
To maza maida mayafinki mu koma gidana."
Jin haka ta shiga share fuskarta, baki a kumbure ta ce
"Na daina Maama." Aka yi dariya.