Sashe 26
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Shikenan Maama, zan zo gidan gobe mu
ara magana.
Muje na taka maki."
Ya furta yana mai mi
ewa gami da gyara zaman armless rigarsa kalar dark blue gami da zura hannu a aljihun dogon wandonsa marar nauyi fari
al.
Gaba
aya damatsan hannunsa a waje, ko'ina na jikinsa gargasa ne mai laushi duk a kwance.
Maama ta girgiza kai ta yi murmushi, ta sani sarai sunan Sadauki da ta ambata ne ya
ata hirar baki daya.
A ganin Zaid, Sadauki fa mutum ne mai nuna isa da ganin ya fi kowa a zuri'ar kawai don Alhaji na ji da shi.
Wannan ma yana daga dalilin da yasa sam ba ya son sabga ta ha
a su.
Idan abu ya ha
a kuwa, koda wani ya kawo shawara, Sadauki zai nuna ba ta yi mishi ba.
Nan da nan kuwa mutane da dama za su goyi bayansa.
Wannan ma yasa shi
ara nisanta kansa da shirginsa.
Har
ofar falon ya takawa Maama hirarsu suke yi amma fa ta abin da ya shafi babban gidan, Maama ke ce masa ai tare ta zo da jikar Hajiya Babba wacce suka bayyana a gidan kwanaki ita da Ummanta.
Ya jinjina kai gami da
aga kafa
"Na samu labari."
Ya furta cikin nuna ko a jikinsa.
Hajja ai ta gama sire mishi a rai tun sadda ta tsinemasa albarka don bai auri jikarta Zaituna ba.
Wannan ma daya ne cikin halin Zaid da sam ba ya burge mutane, ri
o.
Shi mutum ne mai ri
o.
Ko ya shiga babban gida, kallon
angaren Hajja ba ya yi ballantana ya taka ya shiga.
Malama ta yi fada ta yi nasihar, amma ya gwammace su gaisa da Hajja idan ya ha
u da ita a tsakar gida ko kuwa falon
aya cikin kakannin nasu.
A barandar suka rabu, ya koma don
auro alwala ya tafi masallaci yana magiya akan Maama ta yi jiransa.
Ita kuwa ta shige falon.
Bayan idar da sallah suka yi shirin tafiya amma ina, Malama ta ce sai fa sun ci abinci a dole suka ha
ura.
"Ai kin ji, nifa so nake na gudu kafin wannan yaron ya dawo ya tasa ni a gaba akan abin da nima ba zan goyi bayansa ba."
Dariya Malama ta yi jin batun da Maama ke yi.
"Ku dai ku ka sani.
Dama ni na san ai babu inda maganar za ta je.
To wa zai dauki wannan salon da ya zo da shi?"
Murmushi Maama ta yi.
Suna cikin cin abincin sai ga shi ya yi sallama ya shigo.
Wannan karon doguwar jallabiya ce jikinsa ruwan makuba mai adon zare ruwan madara.
Tun shigowarsa Haulatu ta yi
if tana kallonsa kamar yau ta soma ganin wata halitta wai
a namiji a duniya.
"Shi kuma wannan wane ne?" Ta yi furucin
asa-
asa.
Bebi ta dube ta murya a
an sama ta ce.
"Lah, Yaya Zaid ne.
Ba ki san shi ba?"
Amsar da Bebi ta bayar ya sa Haulatu
an kama le
anta, ashe zancen zucin da take yi ya fito?
'Wai!
Hindatu ba don kin yi aure ba ai da nace ki zo ga miji.
Wannan ai shi ake kira mijin novel.' Ta yi furucin a zuciyarta, a fili kuwa kauda kai ta yi daga kallonsa ganin sun ha
a idanu.
Shi kuwa Zaid
arasowa ya yi ya zauna gefen Maama, har a sannan idanunsa ba su
auke daga kan Haulatu ba.
Ya ji wani tun daga tsakiyar kansa har babban yatsar
afarsa.
"No!
Innalillahi!
Ya Salam!" Ya furta duka a lokaci daya can
asan ransa yana mai yin
asa da kai.
"Yauwa, ka shigo ko?
To mu yanzu zamu wuce.
Haulatu ba ki gaishe shi ba.
Ga Haulatun da nake fa
amaka."
Ya ji zancen Maama, kwarai ya shiga kunnensa.
Ya kuma kallon Haulatun karo na biyu.
Wannan lokacin itama shi
in ta ke kallo da nata dara-daran idanunta na gado.
Sai ta kasa sukuni da kallon da yake watsa mata, ita ba ta ma ta
a sanin tana da kunya ba sai a wannan rana.
Ta gaida shi ya amsa da motsa le
ansa.
Bai
ara magana ba sai shiru, abinci kuwa cewa ya yi sai bayan isha'i.
Maama har ta mike hakanan Haulatu da ta ke ji Zaid ya takura mata da kallo ta yi saurin mikewa da gyara zaman
ankwalin abayarta.
Yana ji suka yiwa Malama sallama, mi
ewa ya yi jikinsa babu kuzari don ya taka musu.
Ya dafa motar ya le
o ta gefen Haulatu, ta ji numfashinta na neman
aukewa, ita ba ta ta
a jin namiji kusa da ita har haka ba.
Kawai sai ta ji wani iri, shi kuwa kallonta ya yi kafin ya maida idanunsa kan Maama.
"Shikenan sai na shigo din?"
Maama na kokarin tayar da mota ba tare da ta dube shi ba ta amsa.
"Eh Zaid, sai ka shigo.
Amma fa ba za ta sauya zani ba.
Wancan maganar a bar ta."
Ya yi wani murmushi mai
ara
awata fuskarsa ya dubi Haulatu.
Ita dai ba ma kallonsa take yi ba don wannan kusancin ya ishe ta, ga
amshin turarensa da ya cika
ofofin hancinta.
"Yes, an bar ta.
Ganinki kawai zan zo."
"Ai shikenan.
Allah ya kawo ka lafiya."
Maama ta ba shi amsa daidai sadda ya matsa jikin motar yana sauke numfashi, daga haka ta ja motar bayan Maigadi ya wangale
aton
yauren gidan ta fice.
Ta ji sadda Haulatu ta sauke ajiyar zuciya.
"Gajiya ko?
Sorry yau dai na saka ki nisa da Ummanki.
Yanzu za ki gan mu a gida in sha Allah."
"Uhm." Shi ne kawai abin da ta ce.
Daga nan ta ja bakinta ta yi shiru.
Ita dai wannan Zaid din bai kwanta mata ba sam, haka kawai yana wani bibiyarta da kallo kamar zai hadiyeta.
Ta ja guntun tsaki wanda har ya fito fili, Maama kallonta kawai ta
an yi ba tare da ta ce komai ba ta cigaba da tu
i abinta.
Washegari haka Safina ta shigo har
akinsu tana jan ta da hira.
A dole Haulatu ta sake don ta sani ba fa za ta iya rayuwa hakanan babu abokan hira ba tunda yanzu Hindatu ta yi mata nisa.
Tun ba ta sake sosai ba har sai ga shi nan suna
yata dariya.
A
arshe Safina ta yi ta ro
onta kan ta fito su zaga gidan, ba musu kuwa ta biyemata.
an fitar da ta yi da Maama ta ji dadinsa sosai, zuwa lokacin manta ji ba ta kaunar rayuwa a dakin don har falon takan fito.
Hajja da Umma abin ya musu dadi.
Umma dai dama ta san duk daren dadewa dama za'a zo gurin.
Koda ta gansu sun sauki
asa ita da Safina murmushi ta yi.
Ta maida hankali ga taya Baba Saude girki don acewarta zaman shiru babu wani aiki takura ta yake yi.
"Umma zamu je mu dawo." Fadin Haulatun.
Kai kawai ta gya
amata kafin su fice tana sanye da riga doguwa ta atamfa
aya daga cikin wacce aka kar
o daga wurin tela.
Ta yane kanta da mayafi.
Kusan hatta tsawonsu ya zo
aya da Safina bayan shekarun da dama
aya ne.
Su shiga can, su fa
a nan, kowa ya ga Haulatu mamakin yanda aka yi Safina ta shawo kanta yake har ta yarda ta fito.
A
arshe suka
arasa
angaren Alhaji don gaishe shi.
Tun daga
ofar shiga Safina ta yi saurin dakatawa gami da ri
o hannun Haulatu.
Ta dube ta cikin rashin sanin dalilinta.
A
an tsorace ta ce.
"Ke mu wuce kawai, Yaya Sadauki na ciki.
Yanzu kya ji ya balbale ni da fa
an rashin zuwa makaranta alhalin ciwon mara ce ta hana ni
azu amma yanzu na warke." Yamutsa fuska ta yi.
"Shi kuma waye hakan?"
Zaro idanu Safina ta yi.
"Ba ki san shi ba?
Ta
.
Ai wallahi ya gan ni kashina ya bushe."
Haulatu ta ji wani irin haushin Safina yanda duk ta ru
e akan wani
an adam.
Ita a duniya ta tsani ta ga mace mai tsoron namiji kamar haka.
Babu ma abin da take tunawa a kanta sai mijin Umma da kuma yanayin shakkarsa da Umman ke yi.
"Wallahi sai na shiga.
Ke dallah taho muje.
Ai dai ba zai kashe ki ba ko?"
"Yes, ba zai kashe ta ba.
Amma kuma zai hukuntaki ke mai maganar."
Suka juya da sauri.
Mu'az ne tsaye a bayansu yana
an murmushi.
Ba yau ta fara ganinsa ba tunda yana le
awa wajen Ummanta, kusan ma har sun
an fara sabo da Umman.
Ita ce dai gaisuwa kawai ke ha
a su nan din ma sai sun hadu ba ta
ule a
aki ba.
"Ina wuni Yaya Mu'az." Fa
in Safina, ita kuwa Haulatu dai huci take jin abinda ya ce, wai wani
ato zai hukunta ta.
Ita akwai ma namijin da ya isa ya yi mata ba ta rama ba?
Ba ta tunanin akwai shi.
Mu'az na hankalce da yanayin yanda take cika da batsewa.
Madadin ya amsa gaisuwar Safina sai ya
ara fadin.
"Ku shiga mana kun tsaya.
Ai ba dodonku ba ne Sadaukin."
Safina dai gaba daya jiki ya dauki rawa, ta zame hannunta daga na Haulatu ta ja baya.
"Aa, dama ni wajen Baba Dakta Daddy ya aike ni.
Bari na je."
Kafin Haulatu ta dakatar da ita tuni ta fice da gudu-gudu.
Ta ciji lebbanta na
asa don takaici ta maido kallonta ga Mu'az wanda shi din ma ita yake kallo da murmushi.
Ya lura yarinyar dagaske
ar diramar da ake fa
i ce.
Sai ya ji ta burge shi.
Shi yana so ya ga mutum mai kasada a rayuwa marar tsoro.
Ko don hakan na daga cikin
abi'arsa?
Bai dai sani ba.
Ya rungume hannuwa a
irji ya ce.
"Kin san waye Sadauki kuwa?"
Ba ta san sadda ta
an harare shi ba, ya yi
ar guntuwar dariya mai nuni d mamaki.
Shi dai
anwar
anwarsa ke harara yau?
"Ko waye shi ai ba mala'ikan daukar rai ba ne.
Kuma Allah ma bari ka gani sai na shiga."
Juyawar da za ta yi a fusace ta ci karo da mutum har wayar hannunsa na fa
uwa a
as.