Sashe 60
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A farko ta
auka mijinta zai yi
orafi sai kuma ta ga akasin hakan, bai yi fa
a ba sai ma cewa da ya yi shi dama yana son mace wayayyiya da ta san kanta.
A Katsina kuwa, da yamma Haulatu shiri take yi don zasu fita da Maama, za su yi mata rakiya gidan bikin
iyar
awarta.
Ita
in ma zuciyarta fes sakamakon admission
inta da ya fito har an kammala biyamata kudin makaranta za ta karanci Political Science.
Safina kuwa Accounting sai ko Radiya da za ta karanci Microbiology.
Bayan babbar sallah za su fara karatun, wanda bai fi sati biyu ya yi saura ba a shiga watan sallar.
Babban albishirin da Sadauki ya yi mata shi ne na lesson da za ta dinga zuwa duk safiyar asabar da lahadi na koyon harshen turanci da ma karatu don kwakwalwarta ta
ara gogewa.
Wannan ya sa ta ji nan duniya ta
ara ganin girman Yaya Sadauki duk da mahaifinsa ne ya dauki nauyin karatun nasu su duka.
Sun je makarantar sun yi duk abin bu
ata a jiya bayan da ya dam
a musu admission letter dinsu.
Da wannan farin cikin ta wayi garin yau.
Ta kammala shiri ta sha kyau cikin atamfarta ruwan ganye da fari, sai ta yafa farin mayafi madaidaici.
Hoda da kwalli kawai ta zizara a fuskarta.
Ta yi sallama da su Umma da Hajja ta fice wajen Maama.
Can ta iske Radiya da Safina zaune a falo, su ma sun yi tsaf Maama suke jira.
"Inye, ka ga
ar jami'a." Fa
in Radiya cike da tsokana.
Suka yi dariya.
"Kai, kun ji yanda nake wani farin ciki.
Ji nake kamar na jawo lokacin da zamu fara karatu."
"Ban ga laifinki ba, amma ni ba karatun ba sai ka soma ka ji duk ya fice maka a rai.
Ba kamar ni mai Microbiology, naji ance da wuya fa ko?" Fadin Radiya.
Safina ta harare ta.
"To wane karatun ne ba shi da wahala?
Kawai maida hankali za mu
ara mu zage damtse.
Kun dai ji Yaya Sadauki ya ce idan ba mu yi karatu ba toh da kansa zai cire mu kuma aure za'a yi mana."
Dariya suka yi tunano maganar tasa.
"Tab, toh ina na ga ma lokacin soyayyar da har zan yi wasa da karatu?
Sai ka na soyayya ka ke wasarere da karatunka ai.
Ku dai zai yiwa kashedi.
Ke mai Dr Yunus da kuma ke mai Yaya Mu'az."
Haulatu ta
arashe zancen nata da dariya.
Shigowar Anti Mabruka falon yasa suka dube ta, kallonsu ta yi ta kauda kai gami da neman kujera ta zauna fuskarta ba walwala kamar koyaushe dai.
Haulatu ta gaida ta don sai yanzu ita ta gan ta su kuwa tun
azun an gaisa.
"Lafiya." Ta amsa ba tare da ta kalle ta ba.
Can kuma ta ce.
"Ina za ku je?"
"Maama za mu raka biki." Cewar Safina.
Ba ta yi mamaki na yanda suna tare a wuri
aya amma ba ta sani ba, sam ba ta jituwa da Maama, yanzu za su yi da
i, amma nan da lokaci ka
an su hau sama.
e baki ta yi ba tare da ta
ara tankawa ba.
Haulatu ta
an harareta kadan, ita sam matar ba ta burgeta, kawai ta
orawa ranta tsana da bakin cikin Maama don Allah bai kawo mata mijin aure ba, kuma ikon Allah a haka Maama ta fi ta farin jinin samarin.
Ta tabbata da ba ciki guda ta fito da Maama ba, abin da ma za ta yi mata zai fi haka.
Shigowar Maama falon tasa gaba
aya suka dube ta.
Ta ci adonta har ta gaji da kyau, gaba daya suka dube ta, leshinta fari da golden wanda ya sha adon stones ya kar
e ta
warai.
Ta saka golden mayafi, idan ka kalle ta sai ka rantse ba daga jikinta su Najeeb suka fito ba saboda baiwa na kyan jiki da Allah ya ba ta.
Mabruka kallo
aya ta yi mata ta kauda kai tsabar wani abu da ta ji ya tokare a ma
oshinta, ta hau wa
e-wa
enta na habaici.
"Don Allah a dinga tunani in an girma a san an girma."
Daga haka ta tashi ta nufi hanyar hayewa sama.
Maama ko kallonta ba ta yi ba sai
anmatan yaranta da ta kalla tana murmushi ta ce.
"Oya, mu je ko?"
"Masha Allah, Maama kin yi kyau sosai wallahi.
Allah ya kauda idanun ma
iya."
Fadin Haulatu tana
an bu
e murya don so take zancen ya shiga kunnen Anti Mabruka.
Aikuwa karaf ya shiga don sai da ta juyo ta dube ta, ko kallon inda take Haulatun ba ta yi ba, sai su Safina da ke kula da irin kallon da Anti Mabruka ta watsamata.
Maama kuwa ta girgiza kai kawai tana murmushi.
Sam ba ta kawo ma da wata manufar Haulatun ta fa
i ba.
Don haka ta dube su ta ce.
"Nagode
iyata.
Ga mu
ullin motar ku je ku jira ni.
Bari na ga Inna."
Safina ta kar
a suka amsa da toh, Haulatu ta bi Maama ta gaida Innar dake lazimi, ta gane gaisuwa ce hakan yasa ta
an gya
a kai tana mata murmushi, daga haka ta fito ta bar Maama can.
Mahaifiyar su Maama ce, matar Baba Dakta da suke kira da Inna, tana daga
akinta dake
asa, sam ba ta da hayaniya ta samu matsalar kunne ga matsalar ciwon
afa da take fama saboda shekaru da suka
an tura.
Wannan yasa zai wahala a gan ta a falon idan an shigo kusan koyaushe tana
aki, Baba Dakta nan yake shigowa su sha hirarsu, wani lokacin kuma takan fito.
Safina tuni ta bu
e motar ta yi zaman dirshan a mazaunin Maama, Radiya a gefenta hakan yasa Haulatu ta shige gidan baya.
Safina ta daki sitiyari.
"Kai!
Mota fa ta yi a rayuwa, inama karatun nan da zamu fara kowaccenmu tana da motar kanta."
"Sai ki bari yayyunmu ma su mallaka tukunna." Fa
in Radiya.
Haulatu tana jinsu ta yi murmushi kawai.
Radiya ta dube ta.
"Kai Haulatu
azu fa saura
iris ki jazamana.
Ni nasan da biyu ki ka yiwa Maama addu'ar nan."
"Ashe kin kula kema?
Kinga kallon da Anti ta watsamata?
Ai wallahi ni dai na sani gaba
aya ta tsargu.
Kuma ita ma dai ta
atan rai, ya za'a yi mutum ya girma amma bai san ya girma ba fisabilillahi.
Jiya fa a gaban su Yaya Najeeb ta yiwa Maama rashin kunya wai don ta shigo falo ana kallo ta sauya tasha.
Maama ta yi magana don me ba za ta yi kallon a falon sama ba ta bari a kalli abin da kowa ke so a
asa.
Shi ne fa ta yi wurgi da remote din ta ce toh Uwata Maijidda zo ki dake ni.
Maama ba ta ce mata komai ba, Yaya Najeeb kamar za su yi magana amma sun san Maama ba za ta so haka ba dole suka shanye.
Yanzu fa wannan Justice din mai neman auren Maama, kar ku so ku ga yanda Anti ke kushe shi.
Har zuwa ta yi ta samu Baba Dakta ta ce wai neman mata yake yi, ita ma ya ta
a yi mata zantukan banza a baya.
Da Baba Dakta ya bincika ashe
arya take, ita fa kawai ta kasa sakawa zuciyarta dangana cewa aure lokaci ne kuma idan tana da rabon yi, za ta yi."
"Uhm, Allah dai ya kyauta.
Amma ni dai ba zan juri ta yiwa Maama a gabana na
yaleta ba." Fa
in Haulatu ranta duk ba da
i.
Ta tsani ta ga ana wula
anta babban mutum, ko ya aka ce wane ya girmeka, to ita ta fi son ka ba shi girma musamman ma idan ya ri
e girman nasa.
Suka bar zancen ganin Maama ta fito.
Bayan sallar magriba, Daddy Ridwan yana zaune a falonsa suna hira da Momi Nuratu.
Wayarsa ta yi
ara ya duba sunan mai kiran.
Sanata Hashim ne, abokin karatunsa tun a can baya, an jima ba'a tare kafin su dawo su cigaba da zumunta.
Momi Nuratu ta
an dube shi kafin ta
auki remote ta rage sautin talabijin.
Gaisawa suka yi sannan Sanata Hashim ya nemi jin ko yana da lokaci gobe zai shigo gidan su yi wata
ar magana.
Daddy ya
an yi mamaki amma sai bai kawo komai ba face alheri, ya ce masa ba damuwa.
Nan suka tsaida lokaci kan zai shigo nan wajensa
arfe sha biyun rana.
Koda suka yi sallama ya dubi Momi Nuratu.
"Sanata Hashim ne zai shigo gobe ya cemin.
Ya na son mu yi magana ne."
"Toh, Allah ya sa mu ji alheri."
"Amin."
an sauke ajiyar zuciya.
"Ni ko daman ina ta son yi maka wata magana."
Ya dube ta a nutse.
"Na'am, ina sauraronki."
"Shi yaron nan, ba za ku yi mishi magana kan ya fiddo matar da zai aura ba?"
Ya yi murmushi, ya sani sarai Sadauki ta ke magana a kai, amma sai ya ce.
"Wane yaron ki ke magana?"
an harareshi da wasa.
Ya yi dariya.
"Oh, wai
anki Abeed?
Na yi wannan tunanin, abin da ya sa ban ce komai ba har yanzun, na fi so ya kammala ginin gidansa a nutse daga nan ko mene ne sai a yi.
Kin ga hakan kamar zai fi.
Ko kin masa za
i ne?" Ya
arashe fuska a sake.
Ta girgiza kai kawai .
Dama ta sani ba zai
auki zancen da
arfi ba, ita kuwa ta gaji da wannan kiraye-kirayen wayar da iyayen
an uwa ke yi mata ana gwada cusa kai a wurinta don yin ha
in gida.
Sam ba ta da ra'ayi ko buri akan Abeed da ya wuce ta ga yau ya samu macen kirki da ta san darajar kula da miji da girmama iyayensa.
Ji ta yi Daddy ya ri
o yatsun hannunta hakan ya maido da hankalinta gareshi.
"Kar fa ki damu kanki Nuratu, aure shi lokaci ne.
Abeed namiji ne, ki bar shi ya bi komai a sannu.
Yaro ne mai hankali ya kuma san me yake yi.
Tunda ki ka ga iyayenmu ba su matsa ba, sun yarda akwai dalili ne.