← Book details Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 109 OF 109

Sashe 109

Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Koda Sadauki ya kira yana mita hakuri ta dinga ba shi, karshe ma har haushinta ya ji wai dama itama haka take so.

Da
yar ta lalla
a shi.
ara shiga ranta yake yi koda yaushe, ga murnar ya dauki nauyin mahaifinta, ya kai shi asibiti mai kyau domin kula da lafiyarsa, Barr Dawud kuwa ya sallami yaron da ya rako
an Mutuwa bayan ya bi shi da tarin alhairai.

Ranar sunan Baby Aidha, Hindatu ta zo har Katsina daga Sokoto inda take aure a yanzu.

Wani
an uwanta na
angaren mahaifinta ta aura.

Haulatu ta ji dadin ganinta.

Haka suka
ulle a
aka da daddare ta ba ta kayayyaki masu kyau na musamman na
an Sokoto wanda take siyarwa da sunan shi ne tsarabarta.

Har zuwa sannan Allah bai kawo wa Hindatu haihuwa ba sai
ari da take yawan yi.

Abin na damunta matuka, yanzun ma da ta ga jaririyar Haulatu sai ta kara kwa
aituwa da son ganin na kanta.

Ganin gaba
aya ta sauya ya sa Haulatu fahimtar inda zancen ya kwana don haka ta riko hannunta.

"Haba
awata, ki yi hakuri da abin da baki samu ba ki ro
i Allah mai bayarwa ya ba ki.

Addu'a babu kaddarar da ba ta sauyawa.

Don Allah bana son yanayin nishadin nan da muke ciki ya koma na kuka.

Ko Mujahid ya soma
osawa da ke ne?

Duka-duka shekarunku biyu da aure fa."
Hindatu ta girgiza kai.

"Ke babu
aya wallahi, shi tarairaiyata ma yake yi koyaushe.

Ni ce dai, tun bayan rasuwar Momi nake son na ga na haifi wanda zai
ara
ebemin kewa.

Har gobe yanayin da ta rasu ya kasa goguwa a kwakwalwata."
Jinjina kai Haulatu ta yi, tabbas hakane.

Momin Hindatu ta yi wata irin mutuwa mai ban tsoro, a hanyarta na dawowa daga wurin Bokanta, ta kar
o magunguna da layu, haka motar ta fa
a rami suka fito babu rai.

Bidiyonta ma da
unshin kayan har ma da wani rubutu jikin takarda da aka saka jikin wani
warangwal cewa 'Ni Shatu na raba Hindatu da Bashiru babanta har abada' sai da aka dauka.

Zagi da cin mutunci babu irin wanda Momin ba ta sha ba da kuma la'ana.

Hindatu hauka ne kawai ba ta yi ba, dakyar aka samu da ro
on Allah ta manta da kalar mutuwar mahaifiyarta ta kuma rungumi kaddararta da hannu bibbiyu.

"Allah ya ji
an Momi, ya gafarta mata." Fa
in Haulatu kenan.

Ta amsa da amin a hankali.

Bayan cikar sati biyu aka tattara Haulatu aka mayar
akinta.

Kowa ya kalli Sadauki a lokacin ya san yana cikin farin ciki.

Jannat har da ita a
an rakiya don dama ta shiga gidan a ranar,
asa-
asa ta cewa Haulatu.

"Kinsan ki bi sannu, kin fi kowa sanin akwai sauran rina a kaba, kar ki biyewa wannan Yayan namu ki jangwalo jangwam."
Suka kwashe da dariya ita da Haulatun.

Haka aka tattara aka bar ta daga ita dai Angon nata.

Dole dai ya maida zalamarsa tunda ya sani ba ta samu tsarki ba.

"Dama kin sani, na ji
uminki ma a jikina ya fiye min komai.

Da gangan kika biyewa su Mama aka wahalar da bawan Allah."
Tana wasa da sumar kansa ta amsa.

"Ka yi hakuri ka ji?

Ka san duk yanayin da za ka tsinci kanka ciki, na fi ka azabtuwa.

Da
i ko rashin da
i.

Nima ba da son raina na nisanta da kai ba."
Jin haka ya
ago kai ya shiga aikamata da sa
onni na musamman a duk birnin da fita a hayyaci ya lula shi.

Umma ta kai duba ga Haulatu da suke zaune tare da Jannat tana suna cin abinci a faranti guda.

Murmushi take yi dake fitowa har zuci, a yau Haulatun ta kawomata ziyara ne da kuma maido Hasina
ar aikin Umman wacce suke tafiya makaranta tare ta bata ajiyar Aidha idan za su shiga jarrabawa don suna shekararsu ta
arshe.

"Albishirinku?" Gaba
aya suka
ago kai suna kallon Umma, lokacin sun ma kammala cin abinci sai ruwa da ke gabansu.

"Goro fari
al Ummanmu." Cewar Jannat.

"Toh in sha Allahu gobe Maminku za ta dawo gidannan, yau aka maida aurensu da..."
Ai ba ta kai ga rufe baki ba suka taso da murna aka rungumeta.

Jannat ta shiga hawaye tana yiwa Umma godiya.

"Lallai Umma kin yi mana kyakkyawan albishir.

Allah ya nunamana goben.

Um, su Abba ashe shiyasa na ga yana ta fara'a yau." Jin abin da Haulatu ta ce ya sa Umma yi mata da
uwa, ita kuwa suka sa dariya tare da Jannat.

Mikewa Jannat ta yi don wanke hannu, ita ko Haulatu kasancewar da cokali ta ci sai ta
ara gyara zama a kusa da Ummanta.

Kwantar da kai ta yi saman kafa
arta tana murmushi da hawaye lokaci guda.

"Umma, nagodewa Allah da ya sa
komai ke sauyawa.

Umma kamar ba Haulatunki ba mai kafiya da rashin tauna magana ba.

Kinga komai namu ya sauya."
Umma ta
ago ta, suka dubi juna da murmushi.

"Allah kenan Haulatu, ai duk abin da bawa zai ro
i Allah toh fa kada ya yi shakku akan tabbatuwarsa.

Babu wani abu da yake dauwama a duniyar nan musamman idan ka yi ha
uri.

Sadda zai wuce ya zama tarihi sai ka godewa Allah don babu mamaki a lamarinsa.

Mu godewa Allah mu kara godewa."
Haulatu ya share hawayenta tana murmushi ta ce.

"Alhamdulillah, Alhamdulillah, Alhamdulilla."
*Nima marubuciyarku mai
aunarku nace Alhamdulillahi da a yau na kawomuku
arshen littafina na Fitar Tsiro.

Ina ro
on Allah ya sa mu amfana da darussan ciki, inda na kuskuro, ina neman a yi hakuri a kuma yi uzuri a gareni.

Nagode, sai mun ha
u a littafina na gaba in sha Allahu.*
*Rufaida Umar.*
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
28dd05b207e34b87b2801e7c5f505b90
Chapter 109 · 0% Book details