← Book details Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 104 OF 109

Sashe 104

Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kar fa ki manta gidan nan na masana ilimin addini ne, ba haka nan ake zaune ba kamar tsoffin maguzawa."
Kamar Momi na jira ta hau kanta da ruwan masifa.

"To sannu rainon Sudais, ni za ki koyawa addini?

Kira ni kafira kawai!

Aikin banza, ni ba don dalili irin wannan ba ai na fi
arfin zuwa gida irin wannan mai kama da akurkin kaji.
iyata na zo a ban na tafi da ita tunda dai ko sisin kwabo na siyan ko sabulu Bashir bai ta
a aiko min don amfaninta ba."
"Momi, mene ne haka?" Muryar Hindatun da suka ji yasa suka dube ta, ita ma Maman Jidda wato Amaryar Malam, ta na daga tsaye
ofar
akinta baki a sake tana kallon abin mamaki.

Lallai daga yanayin Momin ta yarda za ta aikata duk abin da aka zayyane mata har ma fiye da haka.

Kallo
aya ma idan ka yi mata za ka fahimci idanun nan a tsaye suke.

Kafin Momi ta ba da amsa Gwaggo Rakiya ta cafe.

"Ko ya aiko ko bai aiko ba, wannan kin fi kowa sanin dalili.

Ita kuwa Hindatu da kike ikrarin sai ta bi ki kuma
iyarki ce, toh ni Rakiya nace babu inda za ta je.

Malam ba ya gari ya yi tafiya kuma amanar gidan a hannuna ya dam
a don haka kin yi ka
an ki shigo ki mana tijararki na rashin tarbiyya ki tafi da Hindatu."
Wata dariya Momi ta yi sannan ta ri
ugu.

"Rakiya, ke har kina tunanin kin isa ki hana ni tafiya da
iyata?

Ke a wa?

Yaushe ma ki ka samu
ancin kanki da har ki ke jin kin kai ki mulki wasu?

Ko kin mance sadda ki ke dur
usawa ki gaishe ni har ki
oran sanwar yini guda curr?

Eh lallai, na yarda akuyar
aure ta samu sake."
Maganganun sun yi wa Gwaggo Rakiya ciwo, Hindatu ranta ya
aci.

Ashe dagaske ne dama duka labarin da ta ji wata
anwar babanta na bai wa Maman Jidda akan irin zaluncin da farra
u da Mominta ta yi wa Gwaggo Rakiya tsakaninta da mijinta?

Dagaske ne ta juya shi tamkar waina a tanda?

Hawaye masu zafi suka zubomata.

Ta kasa cigaba da sauraron irin fa
i in fa
ar da ake tsakanin Momi da Gwaggo Rakiya wacce har babban
anta namiji ya shigo ba a fasa ba.

Momi ta dage sai ta tafi da ita yayinda Gwaggo ta ce ko za ta kira DSS
arewar
an sanda to fa babu abin da zai sa ta tafi da ita a yau.

Hindatu cikin zubar hawaye ta fincike hannunta da Momi ta ri
o tana ja.

"Ki kyale ni, ni ba zan biki ba.

Babu inda zan je.

Kiyi hakuri ki tafi Momi.

Shekara da shekaru ina maki biyayya ban ta
a takowa inda mahaifina yake ba, ki bar ni na zauna cikin
an uwana nasan dangi kuma na sha
u da mahaifina.

Shi ma yana da ha
i a kaina.

Don Allah ki bar tara wa kanki mutane ki tafi."
Tana kai wa nan ta shige
akin da ta fito.

Momi za ta bi bayanta, Gwaggo Rakiya ta sha gabanta, suka kalli juna ido cikin ido.

Gwaggo Rakiya na murmushin nasara, tun ma zuwan Hindatu gidan ba ta ta
a ji ta wani burgeta ba sai a yau, ta kuma gane dagaske take ba ta goyon bayan uwarta, ta kuma yi tuba na gaske.

Dama babban abin da yasa ta kasa sakin jiki da ita bai wuce tsoron ko wani makircin Momi Shatu ta shiryo ba.

"Na shiga uku na lalace!

Hindatu!

Me aka ba ki kika sha?

Innalillahi!

Allah ya isa tsakanina da kai Bashiru.

Burinki ya cika Rakiya kin raba ni da
ata.

Ko zan yi yawo tsirara sai na
wace yarinyata daga hannunki.

Munafuka algungu..."
Ba ta kai
arshe ba sakamakon hannun da Rabe babban
an Gwaggo Rakiya ya
aga da zummar kai mata mari sai dai tuni Gwaggo Rakiya ta ri
e hannun, wani irin rawa jikinsa ke yi.

Ba ya tunanin zai
auki cin kashin Momi ga mahaifiyarsa.

Wanda aka
an yi a gabansa yana
arami ma ya isa haka.

Momi kuwa tsit ta yi dalilin rawa da jikinta ya hau yi tamkar mazari.

"Kar ka kuskura, ashe za ka nunawa duniya ban ba ka tarbiyya ba?"
Abin da Gwaggo ta ce kenan, a dole ya sauke hannunsa zuciyarsa na ra
i, murya a kausashe ya dubi Momi ya ce.

"Fita daga gidan nan."
Ba wani ja in ja ta fice bayan ta makawa Gwaggo harara.

Hindatu dake jin komai kuka kawai ta cigaba da yi, har da Gwaggo a wadanda suka shiga rarrashinta.

Ko bayan dawowar Malam Bashir, Gwaggo ta zayyane masa duk abin da ya faru.

Dariyar takaici kawai ya yi gami da ro
awa Shatu shiriya don ya yi amanna sai dai addu'ar ta kamace ta, amma mai hali ba ya fasa halinsa.

Ya kira Hindatu ya
ara yi mata nasiha akan muhimmancin ha
uri da yarda da
addara.

Ya
ara da cewa zai dinga koyar da ita a gida bayan Isha'i idan ya dawo don a
angare na addini kusan babu wani abin arzi
i da ta sani, sai ta share wata da watanni ba ta je islamiyya ba har aka gaji a ka kore ta daga makarantar.

Momi ba ta taba damuwa ba.

Hindatu ta ji dadi rayuwa ta sauya, babu abin da ta
oyewa Haulatu, sosai ita ma ta ji dadi ta kuma
ara nusar da ita akan ta dage kar ta yi wasa rayuwarta ta
ara shiga yanayin farko.

Addu'a ce maganin kowace matsala.

Wannan kenan.

Katsina...

Babban gida mallakin marigayi Bello Malumfashi ya cika da jama'a mata, wa
anda suka taru a farfajiyar gidan da aka
awata da ado don gabatar da lakca dangane da aure.

Malamai uku mata ne masana addini da ma zamantakewa suka gabatar da lakcar.

Kowa a wurin ya nutsu, Haulatu na daga gaba dab da su a zaune a
asa ta rufe kai da mayafi.

Sai
awayenta da yayyu dake a gefe.

Hawaye kawai take yi tana
ara gane girma da nauyin da ya hau kanta a yanzu.

A yanda take ji ko kara ba za ta iya tsallakewa ba matukar ba umarni ne daga mijinta ba.

Sosai ta tsorata da misalan girman miji da ma ha
insa da Malaman suke ambata.

Ta kuma kara gane cewa Ummanta duk wannan biyayyar da ta dinga yi a baya, har da tsoro da gudun fa
awa halaka tunda babu yanda ta iya a sannan mijin aurenta ne.

Taron bai tashi ba sai da ta
udurta a rai da yardar Allah ba za ta aikata abin da zai sosa ran mijinta ba da gangan.

Shi ma Sadauki ya sha nasa nasihar da fa
a a wurin Baba Alhaji sadda ya shiga gaishe shi da yammacin, ya yi masa alkawarin ri
e amanar Haulatu da ba ta kulawar da ta dace.

Baba Alhaji ya ji da
i sosai, ya kuma sanya albarkar a auren.

Misalin
arfe shida da mintoci, Haulatu ta kammala sallama da iyayenta maza, har wajen surukarta kuma uwa Momi Nuratu aka mi
a ta.

Ita rungume ta tayi ma ta nunawa kowa ba suruka ce a wurinta ba.
iya take a wurinta.

Ita ma addu'o'i ta yi musu na zaman lafiya.

Komai da ya kamata a kai kama daga kayan lefenta da na sanyawa da ma sauran tarkace babu abin da bai yi gaba ba zuwa gidanta.

Duk wanda ya je gidan ya dawo sai dai ka ji yana sambatu irin tsari da kyawun gidan.

Zaituna kusan da ita aka yi komai, aka
ara tattara kayan kwalaye da ma sauran tarkacen da aka zubar aka kunna burners aka sa turaren wuta a falo da
akunan bacci sannan aka rufe gidan aka tafi.

"Gida babu abin da yake jira sai matar gida."
Abin da Zaituna ta furta kenan tana kallon Haulatu wacce ta idar da sallar Magriba ba ta kai ga mi
ewa ba.

Kauda kai kawai ta yi tana
an turo baki.

Tun rana take kukan rabuwa da Hajja da Ummanta.

Hakan yasa idanun suka kumbura don har a lokacin ba su gama dawowa daidai ba.

"Kai don Allah Anti Zaituna, da
yar fa muka samu muka rarrashe ta." Fa
in Radiya kenan kamar ta
ora wani sabon kukan.

Dama
azun su ke taya aminiyartasu kuka ita da Safina.

Dariya Zaituna ta yi.

"Ba na son gulma fa.

Ji wani sabon iyayi.

Toh ko a fasa kai ta?"
arashe cike da zolaya tana kallon inda Haulatu take, lokacin tana saman kujerar gaban madubi a zaune mai mata kwalliya na fiddo kayayyakin kwalliyar tana ajiye saman madubi, ba ta kalle ta ba sai wasu sabbin
wallar da suka cicciko mata.

Ganin haka mai kwalliyar ta hau yiwa Zaituna ido akan ta yi hakuri ta bari.

Zaituna na murmushi ta karasa da kanta ta rarrashi
anwarta sannan ta fice don soma nata shirin ita ma.

Ba wasu gayya ne za su je Dinnerparty din ba, abu ne na mutane
alilan.

Wannan karon Amaryar shigar kaya sky blue ta yi su kuwa Safina babu mai anko kowa da kayan da ya saka.

Ta yi kyau ta
ara, ita kanta ma ciwo yake dalilin kukan da ta ci a ranar.

Bakinta ya mutu sai murmushi sanin da ta yi idan ta sa
afa ta bar gidan a yanzu shikenan kuma sai gidan mijinta.

Da
yar ta iya daurewa ba ta yi kuka ba.

Ta rungume Umma kamar kar ta saki, haka nan aka rabu Umma na mata murmushi da kuma sanya albarka da fatan zaman lafiya.

Kowa na fadin ta yi kyau, Hajja ma dai dauriya ta yi, ta godewa Allah da ba ta mutu ba ta ga Na'imatu har ga shi ta ga auren abin da ta haifa.

A son Hajja ma sam ba ta so wani dinner bayan daurin aure ba, fada ta dinga yi kawai a wuce a kai Amarya
akinta, sai da aka lalla
ata ita da masu taya ta kafin a samu a shawo kanta.

Amma acewarta, ai babu wani abu da ya rage na biki wanda ba'a riga an yi ba.

Wata sabuwar mota ta gani fara
al sai she
i take.
Chapter 104 · 0% Book details