Sashe 102
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Mrs Abeed, me ku ke ci na baka na zuba?
Da kai da kaya duk mallakar wuya ne fa."
Ta tsinci muryar Zaituna na mata ra
a, ai kuwa ta yi saurin sauke kanta tana wasa da zoben da Sadauki ya ba ta murmushi dauke a saman fuskarta.
Zaituna ta mike daga kusa da ita ta ja baya tana dariya har tana karo da mutum, da saurinta ta juyo, suka hada idanu ya yi mata murmushi.
Sai itama ta maida masa martani.
"Abu Affan, yi ha
uri."
Har wata ajiyar zuciya ya sauke.
"Ba komai, please ki dinga rufe jikinki.
Na kula ba kya son yafa mayafi."
Yana fa
in haka ya yi gaba ya bar ta da binsa da kallo baki sake.
A hankali ta kuma
an bin jikinta da kallo, sai kuma ta
an tura baki.
Toh wai shi mene ne ma laifin shigarta?
Atamfarta chiganvy ta sha aikin stones a
irjin, ya fiddo surarta ta kuma yi kyau ga kwalliyar da aka yi mata a fuska, ta
an kalli sauran dake wurin babu mai mayafi a
anmatan sosai sai ko kalilan a ciki.
Toh don me zai matsa mata?
'Ko kuma kishinki ya ke ne?'
Wata zuciyar ta jefamata tambayar da har sai da ta murmusa kafin ta kuma
aryata tunaninta.
Toh me Yaya Khaleefa zai yi da ita?
Ita ma ai ta bar soyayya, ba ta kuma son ta yi auren zumunci yanzu.
'Har da Yaya Khaleefa?' Ta
ara jin tambayar a cikin kwakwalwarta, a sace cikin cunkoson jama'a ta
ara dubansa, hankalinsa yana can suna gaisawa da Amarya, kishiyar Momin Mu'az.
Tabbas Khaleefa ba shi da makusa ko ka
an.
Miji ne da kowace mace za ta yi burin samunsa.
Kafin ka ji mai zaginsa guda
aya, ka ji masu yabonsa fiye da goma a fannin halayya da ma sanyin hali.
Matsalarsa dai bai wuce miskilanci ba wanda a yanayi na surutu irin nata ba ta jin za ta iya sabo da shi.
Can kuma ta ji haushin kanta da kunya, to mene ne ma abin wadannan tunanikan alhalin ba wani abu ya furta mata ba?
angaren Haulatu wacce kanta ke
asa, ba zato ta ji mutum a gefenta saman kujera har cinyoyinsu na gogar juna.
"Yauwa ko kai fa, bari a yi muku hotunan." Maganar Maama ta ji, ya ba ta tabbacin ita ta jawo shi daga wurin mutanen Malumfashi wadanda gaisuwar ta
arewa.
Suka ha
a idanu karo na biyu, sai ta yi saurin kauda kai.
Shi ma basarwa ya yi ya maida hankali ga mai hoton na musamman da aka
auko a wannan rana.
Mu ha
u gobe in sha Allah.
Saura post guda.....
"Na fa gaji da hotunan nan, a bar ni na ji
umin matata."
A hankali ya yi furucin ba tare da ya ko kalleta ba, ita ka
ai ta iya jin me yace saboda tsabar kusancinsu, ta kuwa
ara ji kamar ta nutse a wurin.
Umma ma ta zo sun yi hotuna, ashe can ta ma
ale a gefe tana hira da Maman Radiya.
Har aka yi aka gama babu
eyar Zaid, an ce dai ya je
aurin auren, bayan an kammala ya taya Angon murna ya fice.
Nan ma duka an fi zaton umarnin Mahaifiyarsa ne.
Haulatu na ji su Radiya na gulmar bayan sun koma falon sama, ba ta ce musu uffan ba.
Ina ruwanta da wani Zaid a yanzu?
Babu kamar ma tunda ta riga ta zama matar Abeed Sadauki.
Wani murmushi ta yi da ba ta shirya ba.
Da misalin karfe biyar, gidan Maama suka wuce don ya fi kusa da
akin taron da za'a gudanar da bikin,
ita da su Safina da sauran
awayen makarantarsu su uku.
Maama ba ta biyo su ba asalima ta yi gaba can wurin taron don kula da tsarin komai.
Ta
ara sabon wanka ta yi alwala, wata sabuwar kwalliya mai make up ta yi mata na tafiya gurin yini wanda za'a yi a eventcentre.
Dinnerparty wanda Sadauki ya shirya kuwa sai a washegari za'a yi.
Wannan karon shigar kayan sa
i ta yi ruwan
asa.
Ta fito tsaf da ita, sosai kwalliyar ta amshe ta.
Duka wannan za
en na Maama ne.
"Masha Allah TubarakAllah.
Kin yi kyau sosai sosai Mrs Abeed."
in Safina tana murmushi, ita ma ta sha nata adon cikin nasu kalar ankon na atamfa su ma ruwan
asa da surkin ba
i.
Sai da suka yi sallar Magriba sannan suka yi haramar tafiya, motoci biyu ne suka zo don tafiya da su.
Idan ka
auke Siena na gidan Maama wanda zai kwashi
awayenta, sai ko motar Sadauki.
Yana zaune a kujerar baya, sai ko wani
an uwansu daga Malumfashi mai suna Bilal dake jan motar, Safina ta shiga gidan gaba bayan ta gaishe su, sauran kuwa gaba daya suka
uru a
aya motar.
Shaddarsa ruwan
asa amma bai ciza kamar na Haulatu ba.
Bayan sun soma tafiya ta
an dube shi.
Dama idanunsa na kanta, murmushi suka sakarwa juna cike da yaba yanda kowannensu ya burge
an uwansa.
Murya a sanyaye ta gaishe shi ya amsa mata a nutse.
Bai yi kowane yun
uri ba idan ka
auke yatsun hannunta na hagu da ya lalubo ya har
e cikin nasa.
Kusan lokaci guda suka sauke numfashi.
Ya lumshe idanu yana
an matsa tafin hannun nata cikin nasa a hankali kuma yana
an saki, sai da ta shiga kokarin zame hannunta kafin ya ha
ura ya bari, kansa ya jinginar jikin kujera ya zuba mata narkakkun idanunsa.
Sautin wa
Salim smart na So kenan shi ne ke tashi a motar.
Hankalin Bilal da Safina ma ba ya kansu, ita tana amsa wayar wasu abokan karatunsu masu neman kwatance, shi kuwa Bilal hankalinsa na ga tu
i.
Har suka
araso Bilal ya nemi wuri ya yi parking, suka soma fita sannan Ango da Amaryarsa su ma suka fito abin su tsaf suka jera zuwa ciki.
Ki
a na musamman mai taushi aka sanya,
awayen Amarya su biyar, Safina ita
aya a gaba tana
an rangajinta sai sauran suka jeru bibbiyu.
Kowa a gurin daga mai hoto daga zaune saboda an tsara babu shiga
aukar hotuna, sai masu murmushi da wangale ha
ora tsabar burgesu da suka yi.
Momin Mu'az sai wani murmushi take, ko babu komai ta raba
anta da mugun iri a cewarta yayinda Mamin Khaleefa ke kula da ita, sai ta tsargu, wato dai Momin Mu'az ba ta taya ta ba
in cikin rashin Sadauki da
arta ta yi kenan?
Kodai dagasken ne kamar yadda
an uwanta ke yawan yi mata hasashen da biyu take zaune da ita?
Ranta ya
aci amma sai ita ma ta za
i nuna wa duniya ba ta ba
in ciki da abin duk da dai can
asan ranta har a lokacin haushin Nuratu da Ridwan har ma da
an nasu Sadauki na cin zuciyarta.
Jannat ko
eyarta babu a wurin, Fahima kuwa dalilin rashin ganinta bai wuce takunkumin fitar da Mahaifinta ya saka mata ba, tun sadda suka kai shi gaban Baba Alhaji akan ya yi ha
uri kar ya aura mata mai shaye shaye ya ji zafinsu, a ganinsa mugun raina hankalinsa a ka yi har a tsaya nuna masa iko akan gidansa.
Dakyar ita ma Haj Hadiza ya bar ta zuwa bikin don sai da suka yi fada sosai, karshe yace ita dai ta je amma Fahima babu inda za ta taka.
Idan kuwa Fahima ta fita to
arshen zaman Haj Hadiza a gidan ya zo kenan.
Kuma aure dia
an uwansa babu fashi sai an
ulla shi, idan an
aura ta mutu.
Da wannan ba
in cikin ta halarci bikin Haulatu, kowa ya gan ta yasan akwai abin da ke damunta.
Ita ya
en ma ta kasa, tana zaune kawai ta zubawa Haulatu da Sadauki idanu tana ji inama Fahimarta ce da wannan matsayin.
Ita dai auren ma ba yabo ba fallasa, ba ta san me take ji a kan aurensu ba.
Babu
in babu kuma son.
Anti Mabruka na gefe kujera guda da wasu hamsha
awayenta, kallo
aya idan ka yi musu za ka fahimci masu gidan rana sun zauna a nan.
Sai tau a cingam suke suna kallon kowa
aya.
Zaituna ce tare da Maimuna sai Zuhra
da Fa'iza suka dinga bi tebura suna rabon
ar jaka mai kyau na souvenir.
auke da notepad mai biro a gefe sai ko madaidaicin mug mai murfi da aka rubuta Best Wishes, Abeed & Haulatu a jiki sai ko kwanan wata.
Abin ya ba mutane da dama mamaki don ba a san da kayan rabon ba.
Ta yi su ne kaya guda, da kudinta da wanda mahaifinta ya turo mata, kusan shi ne dalilin zuwanta da wuri
asar.
A Abuja ta bayar da aikin komai, sai kuma ana gobe za'a fara bikin sa
on ya iso kaya guda.
Kai tsaye gidan Maama ta sa aka kai, Maama ta ji dadi sosai ta kuma yaba da wannan kokarin na Zaituna, sai da suka ware na iyaye da wa
anda suka cancanta kafin su
araso nan.
Komai ya tafi a tsari na wayayyu kuma
an boko.
Koda ta
arasa
angaren inda su Khaleefa ke zaune, haka ta ajiyewa kowannensu a kusa da shi.
Yana ri
e da
iyarsa Iman wacce a yau kam
amshin turare kawai ke tashi a jikin yarinyar, an mata kwalliya an na
e ta a shawul.
Hafsat kuwa na can zaune tare da su Ihsan yayar Fahima da wasu sa'anninsu.
Da murmushi ta dube shi bayan ta ajiye kafin ta maida duba kan bebin, shi kuwa hankalinsa na kanta.
Ta yi mishi kyau ainun cikin atamfarta ruwan hoda mai haske da kuma duhu wanda aka
awata
inkin riga da siket ya zauna
abas a jikin.
Sai ko mayafinta madaidaici na chantily shi ma pink.
Hannu ta kai ta
an shafi kumatun Iman tana wani murmushi sai kuma ta mi
a hannuwa.
"Abu Affan, please ba ni ita." Bai ko san sadda ya mi
a mata ba.
Ta sumbaci goshin yarinyar har tana
an shafa mata jan baki sai ta yi saurin gogemata da yatsa tana ambaton kalmar sorry.