← Book details Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 109

Sashe 57

Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ko kusa ba ta yi mamaki don ya yi
azamin ku
i ba har haka, ta kawo a ranta harkar
wayoyin da yake ne ta samar mishi ko wani mugun abin.

Damuwar da take ciki na hoton da ta gani yasa sam babu gardama ba komai ta tsaya aka yi mata allura, ba su ha
u da Khaleefa ba saboda ya shiga theatre.
yar ta bari aka yi la'asar rana ta yi sanyi, ta gwadawa Umma ai za ta
an tattaka ne don ta ji dadin jikinta, Allah ya taimaka su Radiya sun fice islamiyya.

A hankali take tafiyar har ta
arasa sashin Baba Alhaji, shiga ta yi da sallama.

Ranar ta kama Asabar.

Ba ta yi tsammanin ganin Sadauki ba duk da weekend ne dama yakan zo su yi hira da Alhajin.

Ba ta ji komai a ganinsa ba ta
arasa da sallama.

Abin da ke tafe da ita ya ninka damuwa ko tsoron Sadauki a zuciyarta.

Ta gaida Baba Alhaji, ya amsa yana mata sannu da jiki har yana jan ta da wasa wai ta biyo shi ba ta jira ya je ya kai kayan dubiya ba.

Ita da murmushi ta yi mai kama da ya
e.

Ta maida idanunta ga Sadauki wanda ke nazarinta.

Ya kula kamar da magana a bakinta.

"Ina yini Yaya."
"Lafiya, ya jikin?" Ya furta a tausashe.

Ta amsa da lafiya Alhamdulillah.

Daga nan ta yi shiru kuma ta
i tashi.

"Meke tafe da ke?

An yi wani abun?" Sadauki ke tambayar ba Alhaji ba.
ago ta dube shi karo na biyu, take wasu hawaye masu zafi suka zubo mata.

Ta ha
iyi miyau tana jin bakin cikin kasancewarta
iyar mutum irin Ibrahim
an Mutuwa.

Wayarta ta bu
e ta shiga instagram, nemo hotunan bikin ba su yi mata wuya ba don su ke tashe, ta mi
awa Sadaukin wayarta, ya kalla cike da rashin fahimta kafin ya mi
awa Baba Alhaji dake tambayar mene ne?

Ya maida duba gareta.

"Mene ha
inki da su?

Ko kin san su?"
"Wannan kuma waye?"
Sadauki ya fara tambayar kafin Baba Alhaji.

"Shi ne mijin Ummana da ku ke nema."
Abin da ta iya furtawa kenan.
*Gara
asa!*
ar uwa kina zaune a gida babu sana'a, tunani da damuwar wace sana'a ya kamace ki da za ki juya sisi zuwa kobo ya addabe ki?* *To ki sha kuriminki, ga dama ta samu, ko yaya abin da za ki samu in sha Allahu zai amfanar da ke ya kuma taimaka makinda wasu cikin
ananan bu
atunki da zai sa ki rage yi wa mijinki bani-bani.* *Esb enterprises, za su yi maku bonanza ranar juma'a akan naira 500 kacal, za ki koyi yanda ake ha
a graphics*
*Za su koyar da:*
*Flyer.*
*3d logo.*
*Invitation card.*
*Video invitation card.* *da kuma*
*Cartoon advert.*
ar uwa duka wannan abubuwan da na lissafo kan naira 500 za ki koya* *Bayan wannan ma tana koyar da yanda ake sana'ar siyar da data a kyauta, tana kuma siyarwa ita kanta.*
*Za ki koyi yanda ake sana'ar data a kyauta, kar ki bari a yi babu ke
ar uwa.* *Ki tuntu
e su ta wannan lamba kamar haka: 07045107521*
*******
"Kina nufin mahaifinki mijin Na'imatu?"
Cewar Baba Alhaji.

Ta runtse idanu jin an jinginata da shi wanda ta sani ya zama dole.

"Eh shi ne, ita kuma wacce ya aura aminiyata ce tare muka yi karatu."
Baba Alhaji ya yi salati kafin ya ce.

"Amma wannan ya cika shai
ani, wato har ya samu damar fitowa idon duniya ya ci karensa babu babbaka, wane irin lokaci muke ciki haka da har mai laifi zai fito hukuma na kallonsa babu mai cewa don me?

Kuma har ya auri aminiyarki?

Ja'irin gaske kai."
"Ita aminiyar taki, ta san cewa mahaifinki ne?" Tambayar da Sadauki ya watso mata kenan.

Ta girgiza kai.

"A'a, ba su ta
a ko ha
uwa da shi ba, labarin yanayin zamanmu da shi kawai nake ba ta wasu lokutan."
arashe cike da dauriya sakamakon jin kamar zazza
inta ya dawo ga kanta da daman bai bar sarawa gaba
aya ba sai raguwa da ya yi, yanzun kuwa sai ya da
Sadauki da ya maida duba ga hoton yana
ara kalle fuskar
an Mutuwa cike da jin zafinsa, sosai ya shiga ya bincika shafukan a wayar Haulatu har ya ga ainahin sunan Alhaji Ibrahim.

Sanadin harkokin kasuwanci ya san manyan mutane da dama a garin Kano.

A take ya fiddo wayarsa ya dannawa wani babban
an kasuwa waya, mutumin suna harkar takalma da shi, yana sari sosai a kamfaninsu na nan Katsina, bayan sun gaisa da komai yake tambayarsa ko ya san da wani hamsha
in mai ku
i Alhaji Ibrahim wanda ya yi aure a satin da ya wuce?

Nan take yace masa kwarai ya san shi.

Ya nemi jin bayani game da shi.

Ya ce ya ba shi nan zuwa dare duk abin da aka bincika masa zai sanar da shi.

Daga nan suka yi sallama.

Haulatu da tun soma wayar Sadauki take dubansa tana jin sanyi a rai ba don komai ba sai na yanda ya dauki abin da muhimmanci har a take ya nemi jin inda za'a sami
an Mutuwa.

Yana ajiye wayar ya dube ta, ba ta san lokacin da ta sakar masa murmushi ba lokaci guda hawaye na zuba a saman fuskarta.

Ya
an kauda kai, sam ba ya son kukan mace.

"Goge fuskar taki, ki tashi ki je ki kuma yi
okarin ragewa kanki damuwarnan, damuwa ba shi je kawo
arshen matsaloli ba sai dai ya sanya maki wani ciwon."
Daga haka ya maida duba ga Baba Alhaji.

"Na yi magana da Alhaji Tasi'u Maiplaza, in sha Allah zuwa dare zai sanarmin abubuwa dangane da shi da ma inda za'a same shi.

Ku kwantar da hankalinku."
"Alhamdulillah, na ji da
i kwarai.

Allah ya yi maka albarka.

Ke Haulatu sai ki yi hakuri har mu ga abin da zai faru.

Ki yi ta addu'a, kin ji?

Komai zai wuce."
Ta amsa maganar Baba Alhaji da toh.

Ta dubi Sadauki karo na uku.

"Na gode Yaya."
Ya yi murmushi ka
an, wayarta ya mi
a mata ta kar
a, bisa kuskure har tana ha
owa da yatsunsa, da sauri ta kauda nata hannun, shi kuma ya yi saurin dubanta.

"Jikinki zafi, zazza
in ai bai sake ki ba."
Baba Alhaji ya dube ta.

"Assha, ka gani ko?

Kin sha magungunanki?"
Za ta yi magana ma sai wayarta ta yi
ara, tare da shi suka dubi fuskar wayar, sunan My Mom da ya gani yasa shi mi
amata.

"Ki
aga amma please kar ki yi abin da za ki jefa ta damuwa."
Ta gyada kai ta amsa wayar, Umma ke tambayar inda ta shiga sai fada take wai ba ta da lafiya ko magani ba ta sha ba amma ta fara fita.
uri ta ba Umman sannan tace ga ta nan zuwa, tana wurin Baba Alhaji.

Sai a sannan Umma ta
an sauko tace to maza ta dawo ga Hajja ranta ya
aci.

Bayan sun ajiye wayar ta mi
e tsaye kanta ya yi wani mugun sarawa sakamakon jimawar da ta yi zaune kuma ga ciwo da yake dama.

Ta ri
e kan ta runtse idanu.

"Muje na raka ki.

Baba ina zuwa."
Baba Alhaji yana murmushi ya gyara zaman gilashinsa yana dubansu.

Ya amsa.

"Toh Sadaukina.

Maza raka ta.

Allah ya sa kaffara kin ji Haulatu."
Ta gya
a kai, ya bi su da kallo har suka fice kafin ya girgiza kai da tausayin Haulatu.

A hankali suke tafiyar kanta yana
asa, sunan Allah kawai take ambato a zuciya, ita ka
ai ta san me take ji.

Ga radadin ciwo ga na zuci, sam ba ta ji zafin Hindatu ba sai ma tausayinta da ya lullu
e ta, ba ta san waye ainahin Alhaji Ibrahim ba tunda dama ba su ta
a karo da juna ba, asalima ba ta san sunansa da
in Ibrahim ko inkiya ba, kullum a hirarsu idan ba Mijin Umma ba, to sai Malam Khalil idan ta na ji da iskancin na sosai.

Su yi sha
iyancin su dara haka suke yi.

Kai a tunaninta koda ma ace ta ta
a ganinsa, ya yi sauyawar da sai na jikinsa ne za su gane shi, na jikin ma ba kowa ba.

"Babu rayuwar da za ta tafi babu jarrabawa, duk wanda ya yi imani sai an jarabce shi, kar ki bari imaninki ya raunana da ganin tamkar ke ka
ai ce cikin mummunan
addara irin wannan.

Ki godewa Allah kina da gatan da wasu ke nema ido rufe.

Wani a shege aka haife shi, ya kuma yarda ya yi imani da kaddararsa, ya rungumi rayuwarsa a haka.

Kowa da yanayin jarrabawarsa, idan muna kallon wadanda muka fi, zamu kasancewa masu yawan godiya ga Allah, idan kuwa hangenmu yana kan wa
anda suka fi mu, to koyaushe muna cike da
unci na zuciya da rashin godewa ni'imomin da Allahu ya yi mana, musamman na lafiya da kwanciyar hankali."
Shiru ya biyo bayan maganganun da Sadauki ke yi idanunsa na ga hanya, ita kuwa jifa jifa tana juyowa ta dube shi har ya kai aya, can kuma ya nisa ya ce.

"Ki
ara ha
uri, wataran sai labari.

Kina da damarmaki da yawa a rayuwa idan Allah ya
addara, kar ki bari sanadin mutum
aya da Allahu ya jarabceki da shi, ki rusa rayuwarki da ma burinki.

In sha Allahu za ki zame wa zuri'armu abar alfahari wataran.

Kin ji?"
Ya karashe da murya
asa-
asa yana dubanta.

Ita ma aka yi sa'a ta juyo ta dube shi, ji ta yi wani abu tun daga yatsar
afarta har tsakar kai, nan da nan ta kauda idanunta tana gyada masa kai.

Sadauki ya kauda nasa idanun yana sauke ajiyar zuciya.

Tsantsar kaunarta na
ara mamaye gangar jiki da ruhinsa.

Ji yake ina ma yana da damar
auke mata dukkan wa
annan matsalolin da damuwa, koda ace bai yi nasarar raba ta da duka ba, to ya zame mata tamkar wani majinginar dafawa.

Inuwa yayin da ake tsananin rana, hakazalika bargo a yayin tsananin sanyi.

"Nagode."
Ta furta a hankali.
Chapter 57 · 0% Book details