Sashe 24
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Maama doguwa ce kuma kakkaura, ba ta da muni, ba
inta mai kyau ne.
Idan ka gan ta ba za ka ce ta haifi yara samari har uku ba, koda alama jikinta bai nuna tsufa ba.
A karon kanta ta
i bada dama ga maneman aurenta sai dai a
an kwanakin nan akwai wanda ya matsa har ya ja su Alhaji na maganar ta ba da dama ya fito ta yi aure.
Ita kuwa a nata lissafin, ta rufe babin aure a rayuwarta.
Haulatu ta yi sallama da Umma, Hajiya Babba na a dawo lafiya, ganin idanun su Umma da Maama yasa ta amsa da Amin.
Daga haka suka fice.
Tafe suke a motar Maama tana tu
i cike da nutsuwa har suka iso unguwar Modoji inda anan ne gidan Dr Khaleefa ya ke.
Wani
erarren gida ne a cikin gidajen dake kan layin da suka shiga, nan ta ga Maama ta saka hancin motarta gami da yin hon.
Maigadi yana ganin motar ya gane da sauri ya tura
aton
yauren gidan ta shiga.
Flat house ne mai
an karen kyau, wurin parking bai fi na motoci hudu ba.
Anan Maama ta adana motarta ta fito tana mitar ta san wancan agogo sarkin aikin ba ya gida.
Ita dai Haulatu tun a hanya ma da ta gane gidan wanda za su je ta
an tsuke fuska.
Maama ta rasa inda za ta zaga da ita ganin gari a Katsina sai gidan Dr Khaleefa?
Haka ta bi bayanta tana tura baki ka
an, mutumin da kullum cikin harararta yake yi, ya za su
are yanzu tunda ta tako ta zo inda ya ke rayuwa?
Amma jin Maama ta ce da wuya idan yana gidan, ya sanya ta
an ji wasai.
Yanzu burinta ma ta ga matarsa ta ga ya take?
Ta san dai tana ha
uri da shi don daga ganinsa masifaffe ne kuma zai yi mugunta.
'Falon
an boko.' Fa
in Haulatu a
asan ranta bayan ta bi ko'ina da kallo.
Babu tarkace sosai amma fa an zuba kaya masu kyau kalar fari da ruwan zaiba.
Zama ta yi saman kujera mai fuskantar wani
an corridor inda ta fahimci a can ne
akunan matar gidan suke don hanyar da ta ga Maama ta nufa kenan.
Dama ta ji ance auren gida Khaleefa ya yi da matarsa.
Duk da dai ba zuri'arsu
aya ba amma
iyar abokin mahaifinsa ne, Barr Dawud.
Sun zama tamkar yar uwa na jiki a irin zumuntar dake tsakaninsu da zuri'ar ma baki
aya.
Ta
e baki ta yi kamar a lokacin ta ji Hajiya Babba na labartawa Umman.
Ita a duniyarta ta rasa dalilin mutane masu
abawa kansu son auren zumunci ita dai ba ya burgeta kuma ta
udurce a ranta koda a duniya za ta yi aure, ba ma za ta yi irinsa ba musamman a irin wannan gidan nasu da ta ga ba ya rabo da
ananun magana.
Maama ce ta dawo ta zauna gefenta.
"Wash!
Sannu Haulatu na bar ki ke
aya.
Meyasa ba ki kunna tv ba?
Ai da sai ki kunna ya
auke maki hankali.
Kin ga ashe Hafsat na sau
i ya samu sai fatan Allah ya raba lafiya."
an murmushi ta yi, ina ita ina
arfin hali a gidan mugun mutum irin Khaleefa?
To a zancen Maama hakan na nufin ciki ne da Hafsat din?
Kuma ai ta ji ance suna da
a guda daya, amma ba ta ga alamun wani a gidan bayan
ar aiki ba.
Ta dubi Maama, Kafin ta ce wani abu sai ga matar gidan ta taho, Haulatu ta kalle ta.
Ba
a ce, irin ba
in nan mai she
i da kyau.
Tana
an tsayi sai dai ba ta kai mijinta ba.
Siririya ce, ba laifi daidai gwargwado tana da
an karan hancinta da
aramin baki wanda ya
awata fuskarta.
Ga dukkan alamu ita din mace ce mai fara'a don har ta
araso ta zauna fuskarta a sake take.
Suka ha
a idanu da Haulatu ta sakarmata murmushi, ganin hakan yasa Haulatun ma maida mata martanin murmushin.
"Ina wuni.
Ya jikin?"
"Lafiya kalau
anwarmu.
Ya ba
unta?
Koda dai yanzu kin zama
ar gari ko?"
Ta yi dariya kawai ba ta ce uffan ba.
Sai take mamaki, a hakan mace mai sakin fuska da komai, amma Maama a mota take cewa matar ba ta da hali, mijin ha
uri yake yi da ita?
Nan da nan kawai ta saka a ranta shi ne ma mugun, shi yake zaluntarta.
Dama mazan ai su ke cutar da matayensu a zamantakewa.
"Atine!
Atine!!"
Ta shiga
walawa
ar aikinta kira.
Da rawar jiki yarinyar da ba ta wuce shekaru goma sha uku zuwa hu
u ba ta fito daga wani
aki dake jikin falon tana mai dur
usawa a gefe.
"Naam Anti, gani."
"Kawo musu ruwa mana, ke komai sai an fa
amaki?"
"Aa ta bar shi ma, sallah kawai zamu yi mu kama hanya.
Yamma ta yi ai.
Haulatu da alwalarki ne ko za ki
auro?"
Haulatu ta gya
a kai.
Hafsat ta nunamata bandaki da yatsa, ta mike ta shiga.
Koda ta fito tuni har Maama ta tayar da sallah.
Itama ta gyara zaman mayafin abayarta ta tayar.
Suna idarwa kuwa suka yiwa Hafsat sallama suka tafi tana ta godiya.
A hanya Haulatu ta kasa ha
uri ta dubi Maama.
"Maama, ni na ji kina cewa matar nan ba ta da hali, kuma sai na ga kamar ba haka ba.
Dubi yanda ta kar
e mu da fara'arta da komai fa."
Hankalin Maama na kan titi, murmushi ta yi.
"Haulatu kenan, ki dinga ce mata Momin Annur, haka yan uwanki ke ce mata.
Abu na biyu, ki sani, ba a saurin yankewa mutum hukunci a farkon ha
uwa da shi.
Ki bari zama ya yi zama, ko kuwa wata mu'amalar ta ha
a ku, anan za ki gane waye
an adam.
Hafsat tana da fara'a idan ta ga dama, da ace na bar ki a gidan ki kwanar mata biyu za ki gane halinta.
Ba ta son kowa ya ra
e su ita da mijinta.
Ba kuma ta yin aiki ko na kawar da tsinke a gidan, wannan dai
ar yarinyar da kike gani Atine, ita ke shan wahalar aiki.
Tana da dattijuwa mai zuwa yi musu girki ta tafi.
Abin da ke ba
antawa Khaleefa rai kenan, mace a gidan mijinta, amma ba ta iya girki ba sai dai
ar aiki ta dafa ta ba shi ya ci.
Ga fita aiki da take yi tun safe sai yamma, aikin banki, rashin lafiya ce ta sa kika gan ta a gidan.
Ba laifi muna shiri da ita tun farko, mai yiwuwa kuma ganin Khaleefa
an gidana ne ya sa itama tamu ta zo
aya.
Duk shawara ta duniya kafin ya nufi mahaifiyarsa da ita, ni ya ke zuwa mu kashe mu binne ba tare da wani ko wata ya ji ba.
Shiyasa za ki ji wasu lokutan ana ce masa
an Maama."
Ta jinjina kai, ta kuwa ji sunan a bakin Baba Saude, duk sadda ta shigo da haka take kiransa idan zasu gaisa.
Wayar Maama ce ta yi kara, ba tare da ta duba ba ta cewa Haulatu ta
aga ta ga waye.
Ba musu ta
auki wayar daga gefen Maama ta duba sunan.
"Zaid."
Ta furta a fili.
Da sauri Maama ta kar
i wayar har fara'arta na ninka na farko.
"Mutanen Abuja, jiyan nan nake samun shigowarku."
Ko me aka ce, ta yi dariya kafin su gaisa take fadin "Ina Amarya?"
Daga nan ko me aka ce.
Ta amsa da fadin.
"Yes na fita ne, gidan Khaleefa na shiga duba jikin Hafsat."
Can kuma kamar magiya yake mata akan ta biyo yana son su yi magana mai muhimmanci ita kuwa fadi take ba za ta zo ba, ya tako gida ya same ta.
A karshe dai Haulatu ta ji Maama ta amsa da toh ga ta nan zuwa.
Daga haka suka yi sallama.
Madadin su yi gida Maama sai ta dauki wata hanyar ta daban, ta dubi Haulatu.
"Kifin rijiya, ke fa aka bar ki sai na kai ki na siyar ma ba ki sani ba ko?"
Dariya suka yi a tare, yau dai ita zuciyarta fari
al take jin ta, sosai ta ji dadin wannan fitowar da Maama ta saka ta yi.
"Maama ai gida zamu yi ko?"
Tana murmushi ta amsa.
"Zamu biya gidan Zaid.
Watansa biyar da aure, Abuja yake da zama yana aiki a ma'aikatar CBN.
a ne ga Malama Safiyya, za ki san su duka a hankali.
Zaid shi ne babban
anta, shi yake ri
e da gidansu tun bayan rasuwar mahaifinsa, ba don ma aiki da ya kai shi Abuja ba, sam ba ya son ya yi nesa da mahaifiyarsa.
Shi sam ba auren zumunci ya yi ba don a ra'ayinsa ma sam ba ya kaunar hakan tun sadda a sanadinsa wata fitinanniya a zuri'armu ta gwada shan maganin
era Allah ya kiyaye bai sa ta she
a lahira ba, shi kuma ya yi rantsuwa babu kaffara kan ba zai aureta ba.
arshe sai ha
ura ta yi amma fa har yanzu ma ba ta yi aure ba."
"Wace ce ita Maama?"
Murmushi Maama ta yi.
"Yar uwarki ce,
iyar Hajiya Nafisa ta Malaysia.
Farko a hannun Hajja ta ke don a nan ta soma karatu, faruwar lamarin nan iyayen suka dauke ta, ta koma hannunsu.
Ai ba za ta fi shekarunki ba, koda za ta girmeki bai fi da shekara
aya.
Dalilin da yasa Hajja sam ba ta shiri da Zaid, wai ya kusa kashe mata jika kuma ya
i aurenta."
"Uhm" Abin da kawai Haulatu ta ce kenan.
Ko ma wace ce yarinyar tunda dai jikar Hajiya Babba ce ta aikata abinda ya fi haka, a cewarta.
Daga haka ta cigaba da sauraron hirarrakin abin da ke faruwa a zuri'ar daga bakin Maama har suka iso wani gida.
Daga ganin gidan ka san ginin ba na yau bane sai dai tsaf bai nuni da alamun tsufa sosai ba.
"Nan gidan Malama ne, anan Zaid suka sauka.
Shi bai kai ga kammala gininsa ba.
Dama ba ki ta
a ganinta ba ko?"
arashe tana kallon Haulatu.
Gya
amata kai kawai ta yi.