Sashe 77
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ki bu
e kunnuwa ki saurare ni."
Nan ta shiga rattaba mata bayani yayin da ita Hindatu gaba
aya ma hankalinta ba ya kai, idanunta gaba daya sun cicciko da kwalla sanadiyyar wannan babbar matsalar da ta yiwa Momin
orafi a kai amma ta nuna ba shi ne a gabanta ba.
Haka tana gani Momin ta tattara ta
oye su a dirowa har da cewa za ta yi mata sa
on murya ta whatsapp don ta kula za ta iya mance wasu a bayanan tunda a cewarta suna da yawa.
KATSINA...
Shirin tafiya makaranta ya kankama a wajen Haulatu da su Radiya.
Safina ma ta dawo yayinda Fahima ta tattara ta koma gidansu cike da haushin sabon zumuncin da ta ga ya
ullu tsakanin Sadauki da Haulatu.
Har zama suke yi su dinga gwada magana da yanayin tafiya su
an jami'a su yi ta dariya.
Sati
aya da sallah aka zo aka yi zancen auren Maama, aka tsaida sati na zagayowa za'a
aura aure tunda ba wani taro za'a yi ba ma aure ne na biyu.
Matansa biyu, Maama za ta je a ta uku.
Ranar da aka yi wannan kawo kudin, haka su Haulatu suka cika falon Innar su Maama da gu
a da kuma murna.
Ko
eyar su Najeeb yaranta babu a wurin, Anti Mabruka kuwa tun safe ta fice a gidan.
Maama ita dariya ma suke ba ta ganin sun maishe ta tamkar wata kakarsu don haka ta mi
e ta bar su da shirirtar yanka cake, Safina da guntun cake a hannunta ta shiga bin Haulatu a guje wai sai ta rama ta shafe mata a fuska, ita kuwa ta sa gudu tana dariya har ta na bangazar kafa
ar Jannat ba tare da ta kula ba, garin ta juyo ta ba da ha
uri ba ta ankara da mai shigowa ba ta ji ta yi karo da
irjin mutum.
amshin turarensa ne ya sanya ta gane waye, garin ta ja baya da sauri ta kusa zubewa ai ko ya yi saurin taro ta ta hanyar ri
o hannunta ta tsaya sosai kan
afafunta da ya yi sanadin ha
uwar
wayoyin idanunsu.
Ya bi ta da kallo har zuwa le
anta kafin ya kauda kai da sauri ya kuma sake ta.
Ita ma duk ta diririce,
akin tuni ya yi tsit an cire sauti an shiga gaida Yaya Sadauki.
Ya maida hannuwa cikin aljihun wando ya na mai gya
a kai sannan ya
ara duban Haulatu.
"Maama fa?" Ta
ago kai ta kalle shi a kunyace tana mai nuna masa hanyar bene ta amsa.
"Ta hau sama."
Ga mamakinta wani murmushi ya sakar mata kafin ya juya ya nufi saman.
Jannat kamar ta yi hauka, idanunta suka cicciko da hawaye.
Wannan wane irin cin fuska ne?
A gaban su Fa'iza (
iyar Aishatu mai aure a Kano,
anwar Barr Dawud mahaifin Khaleeefa) da take yiwa tutiya ita Sadauki na ta ne aka yi mata wannan wulakancin?
Ta bi Haulatu da kallo wacce su Safina ke yiwa ra
a tana kai musu bugu.
Ba zato ta ji hannun Fa'iza a kafa
arta.
"Ah, paradise, ya haka?
Me nake shirin gani ne?
Yaya Sadauki naki ne ko na Haulatu
ar bariki?"
Kalaman Fa'iza suka
ara sanyawa ta harzu
a sosai.
Ta bangaje hannunta daga saman kafa
arta ta na harararta.
"Aikin banza, ai gwara ni sau dubu an san ma ina son, ke kuwa da ke hauka akan Yaya Khaleefa a banza ki ke yi.
Nonsense kawai!"
Daga haka ta kama hanyar ficewa, Fa'iza ta saka shewa ta na ba da umarnin a ware ki
a.
Ai kuwa Nusaiba da ke a lungu da ba ta san me suke ba dama da wayarta aka jona home theatres din dake falon, ta kunna ki
an aka hau rawa, Haulatu kuwa sai ta ja gefe
aya ta zauna don kunyar buge Yaya Sadauki da ta yi take ji.
Ba ta kaunar ya sauko ya
ara ganinta tana tsalle-tsalle.
Koda ya sauko kuwa bai ma yi kokarin hana su budurinsu ba sai ya sanya kai ya fice, daga yanayin fuskarsa shi ma yau
in cike yake da annashuwa.
Mamin Khaleefa da Momin Mu'az ne zaune a gaban wata bokanya ko a kira ta da
ar bori.
Ta sha adon
igo
igo a fuskarta tana zaune saman buzu da ba
en kaya tana muzurai da idanu.
Momin Mu'az ce ta soma magana ganin Bokanyar ta zuba musu idanu ta kuma baza kunnuwa don jin me ke tafe da su.
ana wasu matsiyatan Uwa da
iya
adangarun bariki suka matsawa.
Sun mallake shi sun hana shi sakat har yana tsallake maganata akan yarinyar.
Taimakonki nake nema ki raba ta da
ana."
Bokanya ta yi wata dariya ta bubbuga wata bulala mai gashi irin wanda yarbawa kan ri
e a hannu kafin ta soma wasu siddabarun maganganu ta yi tsit, su dai sun zuba mata idanu kafin can ta soma magana murya a
age.
"Ke Hajiyayye Lubabatu!"
Da mamaki Momin Mu'az ta dubi Mamin Khaleefa don su kam ba su sanar da ita sunayensu ba.
Nan suka
ara jin
warin gwuiwa a kanta.
"Ki sa ranki a inuwa, zan raba ta da
anki rabuwa ta har abada, zai tsane ta, tsana mai tsananin gaske.
Amma fa sai kin yi dagaske wajen ba da makaman aiki sosai, idan ko ba haka ba sai sun yi aure sun hayayyafa ma."
A farko albishirinta ya yiwa Momin Mu'az dadi, bayanan
arshe kuwa duk sai ta rikice farat
aya.
Fa
i take.
"Mene ne makaman aikin?
Na rantse maki ko mene ne shi zan aikata matu
ar Haulatu za ta fita hanyar
ana Mu'az.
A shirye nake na aikata komai."
Dariyar dai Bokanya ta
ara yi.
"Ke ba ki san mene ne makaman aiki ba?
Toh ga su nan."
Ta fiddo wata rafar
an goma goma ta ajiye a gabansu, Momin Mu'az ta
ara duban Mamin Khaleefa karo na biyu suka yi murmushi, har wata ajiyar zuciya ta sauke.
"Af, wannan ai mai sau
i ne.
Dama ba mu tako mun zo ba sai da muka shirya, har al
awarin
ari nayi maki matu
ar hakan ya tabbata."
Daga haka ta bu
e jaka ta fiddo rafar
ari biyar ta ajiye mata.
Bokanya ta jinjina kai tana kallon rafar da aka ajiye mata tana
an washe ha
oranta da suka rine.
"Ki sa a ranki kamar an yi an gama kenan!"
Nan zu
atansu suka cike da walwala.
Mamin Khaleefa ita ma ta shigar da nata bu
atar akan Sadauki da ta ke son ya auri
iyarta Jannat.
Bokanya ta gama buge bugenta da kiraye-kirayen wasu irin sunaye kafin ta tamke fuska.
"Sai kin yi dagaske don yaron ma aljanu ne da shi, zai wahala ya yi aure a duniya.
Idan kuwa ma auren zai yi, toh ban hango masa auron kowa ba sai ita
iyar taki.
Ke ma aikinki babba ne don sai na mishi turen nawa aljanun sun yi ya
i da nasa.
Wani satin sai ki dawo ku kar
i turare da garin magani wanda za ku tabbatar kun sanya masa a abinci ya ci, turaren kuwa ita
ar taki za ta dinga shafewa a jikinta duk sadda za ta ha
u da shi.
Muddin ya sha
amshin a kofofin hancinsa ina mai tabbatar maku ya gama yawo!"
Cike da tsantsar farin ciki da jin dadi ita ma Mamin Khaleefa ta ajiye Bokanya ku
e masu tsoka kafin su tashi su tafi da zummar wani satin su dawo zu
atansu fari tas.
Fitowarsu ne suka yi kici
us da Mabruka dake shirin shiga, sai aka tsaya kallon kallo, mamaki da firgici duka dauke a fuskokinsu.
"Mabruka?
Me ya kawo ki nan?" Fa
in Mamin Khaleefa gaba
ayanta a hargitse.
Mabruka sai tambayar ma ta ba ta dariya ta yi murmushi.
"Hajiyar Khaleefa, ai abin da ya kawo ku shi ya kawo ni.
Kya ce me ya kawo ni?
Duk wanda ya zo nan ai ya san ba alheri ke tafe da shi ba face bu
atar son rai.
Don haka idan ma ku na son kanku da lafiya tun wuri ku ja bakinku ku gimtse a kan ganin da ku ka yi min, idan kunne ya ji..."
Iyakar abin da ta ce kenan har da
an ri
e kunnenta alamar kashedi.
Wurin malamin da take zuwa sam ba ta yarda da aikinsa na ci ba, dalili kenan da ta zo wurin Bokanyar nan ta hanyar wata
awarta.
Ta wuce ta bar su da kallon juna.
Sai da suka
an bar wurin jama'a kafin Momin Mu'az ya tanka.
"Ke ma dai, Mabruka ina ne ba za ki ganta ba tunda ta rasa miji kuma ga ma
iyiyarta za ta yi aure?
Ai sai inda ta shiga ta fita.
Tunda dai an riga an gamu, to babu wani abu da zai faru.
Sai mu ja bakinmu mu yi shiru."
Mamin Khaleefa ta
an ri
e ha
"Ah, dama wa zai ce wani abu?
Kare ne ya cije mu?"
Suka yi
ar dariya.
Ita ma Mabruka, albishir kala-kala ta samu daga wurin Bokanya akan za'a fasa auren da Maama a daura da ita sannan uwa uba ma za ta hana Maama aure gaba daya.
Ta
ara da cewa ai Maama ita ta yi mata asirin da har gobe take zaune a gida ba ta yi aure ba.
Wannan abu ya
ara rura wutar tsanar Maama a zuciyar Mabruka.
Dama ta jima ai tana zargin hakan, kuma an ta
a fa
amata a wurin biye biyen malamanta, yanzun da ta
ara samun tabbaci daga bakin Bokanya, sai ta
ara yarda
ari bisa
ari hakan ne.
Ita ma haka ta yi mata
arin ku
e har ma da al
awarin
ara mata fiye da hakan matu
ar auren ya tabbata da ita ba da Maama ba.
Daga nan ta tashi ta bar wajen.
Daji ne ba gida gaba babu a baya, kamar yanda take gudu da iyakar
arfinta tana tsallake itatuwa da duwatsu, haka ita ma
atuwar ba
ar magen ta ke tsalle da gudu don ta cimmata.