Sashe 45
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A gajiye ta shiga
akinsu tana mitar aikace-aikacen sun yi yawa kamar ba a ta
a ba
i a gidan ba sai a kansu.
Ta zube saman gado tana maida numfashi.
A haka bacci ya yi awon gaba da ita, can ta ji waje ya cika da hayaniya da ihu wanda shi ya yi sanadin farkawarta.
Ji ta yi ana sannunku da zuwa lale marhabin da mutanen Malaysia.
Aikuwa ta yi wuf ta mi
e daga saman gadon ta shiga bandaki ta wanke fuskarta ta fito zuwa falon.
Wata mace ta gani mai haske tamkar buzuwa don duk a yaran Hajja, Hajiya Nafisa ta fi su hasken fata balle kuma da ya ha
u da hutu da rayuwa a wuri mai kyakkyawan yanayi.
Yaranta uku, babbar budurwar wacce Haulatu jikinta ya ba ta cewa ita ce Zaituna, ta sha doguwar abayarta ruwan madara mai
an karen kyau da
aukar ido.
Sai da ta saki baki wajen kallon baiwar da Allah ya yiwa Zaituna, doguwa mai
an jiki ka
an sai kuwa hanci har baka ga
aramin halittar baki.
Sai ko idanunta kalar na Haulatun masu
an girma.
Uwa uba kuma ga dirin jiki don koda abayar da ke jikinta bai
oye halitta na cikar
irji da mazauna da Allah ya ba ta ba.
Sai mai bi mata namiji da
araminsu shi ma namijin.
Dama ta ji a bakin Hajja yaran Hajiya Nafisa su uku ne.
Babu abin da ya burge Haulatu har ya sanya ta murmusawa face yanda ta ga Hajiya Nafisa ta rungumo Umma a jikinta har tana
an hawaye.
Ta san sun sha gaisawa da Umman ta waya idan ta kira Hajja, amma sai ba ta yi zaton kaunar da ta ke yi ga Umman ya kai har haka ba.
Nan kuma aka zauna tana ji Hajiya Nafisa ta soma tambayar ina yarinyar da aka ce ta zo da ita, sai kuwa Baba Saude ta yi caraf ta amsa.
"Kin gan ta can tana
ar la
e.
Haulan Hajja
araso ku gaisa mana."
an ji nauyi ganin gaba daya sun kallo inda ta ke, ta soma tafiya ta ji an sanya tattausan hannu cikin nata.
Koda ta duba ta ga Zaituna ce take sakar mata murmushin da har gefen kumatunta na lotsawa.
"Assalamu alaiki."
Ta amsa mata sallama gami da maida mata martanin murmushin.
Ita kuwa Hajiya Nafisa rungumeta ta yi bayan ta
arasa wajenta kafin ta zaunar da ita a gefenta.
"Masha Allahu, wannan dai ni za'a bar wa ta yi karatu a wurina ko?
Ki samo mana
an Malaysia?"
Aka yi dariya har Haulatun.
Aka gaggaisa, tana kula da mutanenta su Ihsan yanda suke cika da batsewa, su sam ba su so ganin wannan tarbar ga su Umma ba daga wurin Hajiyar Zaituna.
Hajiya Hadiza ita kanta abin ba haka ta so ba, so ta yi su ha
a kai da
anwarta su ware Umman.
Ita ka
ai ba za ta iya yin ya
in ba ko don shakkar Hajja, amma fa da ace Haj Nafisa ta biye mata to fa lallai ko ba su yi nasara a wani
angaren ba, za su iya yi a wani.
Ita har gobe ba ta son Umma, ta kuma tsani Haulatu fiye da zaton mai zato musamman da ta ji labarin
inkunan da Hajja ta ce Sadauki ya
inka mata na sallah da ma tsaraba na bajinta wanda dole sai da Umma ta fiddo su ta nunamata.
Fahima ta ke yiwa kwa
ayin zama matar Sadauki, wannan ne burinta.
Maza irin su Sadauki wahala suke yi, ba ma haka ba, samarin yanzu sun zama mayaudara.
Fahimta duk wanda zai zo wajenta da zummar yaudara ne.
Ta fi kaunar yi mata auren gida na zumunci, irin auren da ka riga ka san girma da halayyar mutum.
Sai dai shakka babu ta tsorata da wannan giggiwar da acewarta Sadauki ke yi akan Haulatun, meyasa ko kyautar turare bai ta
a ha
a su da Fahimar ba?
ari dai na barka da sallah wanda kowa ma yiwa ya ke.
"Haj Hadiza
kin yi shiru ana hira." Fa
in Maman Zaituna kenan.
Sai ta yi dariyar ya
"Uhm, kin ga hankalin ne ya tafi a wani tunanin.
Ai ya kamata ku
an huta sai ku ci abinci ko?"
"Um um, nikam sai Autan Hajja ya iso ma ci tare.
Sai dai ko yaran.
Haneef?"
Ta kira sunan Autanta tana
an rungume shi da yi mishi yaren Malaysia.
Ya kuwa ta
e baki ya ba ta amsa da shi tare da ita zai ci.
Ta yi dariya sannan ta tambayi
an uwansa wanda ta ke kira da Sayyeed.
Shi
in ma ya ce sai da ita.
Zaituna dai
akin su Haulatu ta nufa sanin da ta yi nan ne masaukinsu duk sadda suka zo, sai Hajja ce ta dakatar da ita gami da nunamata
akin dake gefenta.
Ba musu ta juya ta nufi
akin.
Ba su yi ko awa
aya da zuwa ba sai ga Abba da iyalinsa sun iso.
Ya sha coat abinsa,
an boko na gaske.
Tare da matarsa da
an ukun yaransu da matar ta haifa duka maza
an kimanin shekaru tara.
Matar dai fuskar babu alamun fara'a, Hajja ta fi ba Haulatu mamaki, duk irin yanda surukar ke wani tamke fuska tana shan
amshi amma rawar jikin yi mata hidima ta ke.
Koda dai ance dama matar ba kirki ta cika ba sai dai kaunar da Hajjar ke nunawa Autanta Abba ya sa har matarsa ya shafa.
Ko ka
an Haseenah ba ta laifi wajen Hajja.
Kafin dare, sai ga Zaituna da Haulatu na hira tamkar sa'annin juna, za ta girmi Haulatu da shekara, ko kusa Zaituna ba yarinya ce mai ji da kai ba.
Ba ta da
aukar kai kamar su Ihsan da Fahima.
Mahaifinta hamsha
in mai ku
i ne mutumin
asar Misra da aiki ya kawo shi Malaysia.
Sun ha
u da Haj Nafisa ne a Umrah.
Soyayya ta
ullu kamar wasa sai ga shi har ya tako Nijeriya karo na farko a rayuwarsa dominta.
Bayan binciken asali da komai Allah yasa aka yi auren har suka haifi su Zaituna, Muhd Sayyid da kuma Haneef.
Haka Haulatu ta yi ta shan hira a wajen Zaituna da hausarta da ba ta yi tarr irin nasu ba.
Ta ce tana jin larabci, turanci da kuma yaren Malay.
"Yanzu wai duka wa
annan yarukan kina ji?"
Zaituna ta yi murmushi tana lumshe idanun da suka zame mata jiki muddin tana magana ta amsa wa Haulatu tambayarta.
"Na'am, ina ji duka."
Jinjina kai Haulatu ta yi, sai ta ji ta
ara burgeta.
Ita tana son ta iya yaruka daban-daban amma kamar ma ba ta da wannan kwakwalwar da za ta
auka.
"Kina zuwa makaranta ne?"
Tambayar Zaituna ya katse tunaninta.
"Eh, yanzu dai results nake jira na exams da muka yi, an ce Waec ya fito ma.
Ban duba ba dai."
an girgiza kai kamar mai
an tunani kafin ta
an ce.
"Oh, Masha Allah.
Allah ya taimaka."
"Amin."
Har suka kammala hirar Haulatu ta yi mata sallama ta tafi don kiraye-kirayen sallar Isha'i da aka soma ita dai Haulatu ba ta bar mamaki ba.
Shi kuwa Yaya Zaid me ya kai shi
in Zaituna?
Yariny mai nutsuwa da da
in hira, ga yawan murmushi.
Sai ma ta ji ya ba ta haushi, a duniya duk namijin da zai wula
anta mace ba ya burge ta sam.
Za ta so ta ji labarin yanda lamura suka faru daga bakin Zaitunan, sai dai ta sani tayar da zancen kamar yi mata fami ne da abin da take da ya
inin zai wahala idan bai wuce ba a zuciyarta wannan yasa ko kusa ba ta yi karambanin haka ba.
Tun shigowarsa falon ya ji wani irin
arni ya buso hancinsa.
Ransa ya
aci sosai ganin an yi shara da guga amma fa tiles
arni ya ke yi.
Ba yau ya saba da haka ba, sai
ar aikin ta yi gyara amma fa
arni ya dinga tashi.
Har liquid detergents ya kawo kala kala masu
amshi daban daban akan ta dinga amfani da su wajen gugar, amma sai ta ce wai kumfar yawa yake yi ta kasa gogewa yanda ya kamata.
Amma a lokacin sai ta ba da ha
uri da cewa za ta gyara.
"Sannu da zuwa.
Lafiya ka tsaya a bakin
ofa?"
Ya dubi Hafsat wacce shigowarta falon kenan daga
aki, ransa ya
ara yin ba
i ganin ita ta cakare ta
au wanka cikin riga da wandon da ba su kama ta sosai ba don ya hana ta saka abu matsastse saboda cikinta, dama a nan yake samun sau
in kuma nan
in ma sai da ya rantse mata muddin ba za ta dinga gyara jikinta ba to fa babu abin da zai hana ya
ara aure.
Wannan jan idon ne ya sa ta saitu, sai ko
ar aikin da ta ke rufarsa da masifa da rashin mutunci idan ba ta kammala gyara ba kafin dawowar Khaleefa.
Tana son mijinta matu
a amma ta rantse ita ba
ar wahala ba ce.
Ba za ta yi girki ko aikin da zai jigatar da ita ba balle har fatar hannunta ta yi kaushi madadin taushin da yake da shi.
"Why ki ke min haka?
Meyasa ke tunda kin nuna kin fi
arfin ki yi, ba za ki saka masu yi makin su yi abin da ya dace ba?
Ace kusan koyaushe sai na yi zancen
arnin da ke tashi a gidan nan?"
an marairaice fuska.
arni kuma Khaleefa?
Ni ban ji komai ba.
Kodai hancinka ne?"
Takaici ya sa shi zarcewa
akin kawai ya bar ta tsaye tana ware hanci, tabbas ta ji amma ita toh ya za ta yi tund mai aikinta ta tafi tun kafin magriba?
Kawai sai ta
auki room freshner da ke a can lungun kujerunta ta hau fesawa a falon tana mitar tsirfa irin na Khaleefa.
Shi kuwa hatta ban
akin sai da ya ji yana
yami tunda abu ne a rubuce, mai aikin ce ta wanke, kamar kullum sai da ya zuba hypo lungu da sa
o ya kora ruwa kafin ya zuba dettol a ruwan wankansa.
Koda ya fito ya zura jallabiya, bai koma falon ba, tuni ya ciko cikinsa a gidansu wajen Umminsa.