Sashe 88
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suka gaisa da Umma cikin mutunta juna, ita dama ta na ganin dattakon Umma, wasu lokutan har ma ta kan ji inama Mominta ke da nutsuwa irin nata, ga iya kalamai.
"Hindatu, hala
awarki kike nema?
Wayarta ta samu matsala ne.
Ba ta nan ma ta je makaranta."
Abin da Umman ta ce kenan.
Da
an damuwa ga rawar murya ta amsa.
"Toh Umma.
Don Allah idan ta zo ta kira ni."
"In sha Allahu zan fa
amata, amma ina fatan komai lafiya?"
Kafin Hindatu ta amsa ta ji an warce wayar.
Da sauri ta duba, Mominta ce.
"Da uwar wa ki ke waya Hindatu?
Da wanda ke zuga ki ko?
Hello, waye a kan layi?"
Momi ta
arashe da saka wayar a kunne gami da tambaya har wani huci take fitarwa tana yi tana hararar Hindatu wacce gaba daya ta rame a
an tsakankanin nan.
"Hajiya Shatu, ni ce Hajiya Na'imatu.
Ya gida?"
Tsaki Momi ta ja.
"Oh, Na'imatu?
Sannunki toh.
Ni dama na san ba banza ba yarinyarnan ta.."
"Kwace wayar Hindatu ta yi.
"Momi!
Mene ne haka kike yi?!
Na ce maki wani ne ya zuga ni?!
A karon kaina na yanke hukuncin rabuwa da Alhaji Ibrahim don ba zan iya cigaba da zama da
ungiyar asiri ba!"
Shaf ta mance ma ba ta katse wayar ba, ta yi wurgi da wayar gefe ta fice ta
yale Momin a tsaye baki sakaka.
Madadin ta tsinci abin dubawa matsayinta na Uwa a kalaman
iyarta, sai ta
ara shiga tsoro da firgicin wai an shiga tsakanin
arta da mijinta.
Ta saki huci ta furzar.
Ta rantse matu
ar ta ziyarci malaminta aka tabbatar da sa hannun Na'imatu sai ta kassara rayuwarta.
Haka ta yi
wafa ta shanye
acin ranta ta koma ciki don rarrasarta, tunawa da ta yi da
an Mutuwa wanda ya ce kar a sake a yi abinda zai jefa matarsa cikin
unci.
Katsina...
Umma kuwa turus ta yi da waya a hannunta, a daidai lokacin da muryar Hindatu ya kara
e kunnuwanta tana tabbatarwa da Momi cewa mijinta Alhaji Ibrahim
an Mutuwa
an kungiyar asiri ne, a sannan Umma na zaune ne a falo ita da Baba Saude suna aikin tsinkar zogale na yin dambu.
Duka-duka sannan
arfe
ta da mintoci na rana.
Wayar ce ta sanya Umma fidda hannunta a tiren ganyen zogalen.
Labarin da ta tsinta na tabbatuwar
an Mutuwa
an kungiyar asiri daga bakin matarsa ta yanzu Hindatu, sai ya girgiza zuciyarta fiye da kalaman da Momi ta soma a farko.
"Hajiya lafiya?" Fa
in Baba Saude kenan ganin sauyin yanayi daga Umman.
Murmushin ya
e ta yi.
"Babu komai.
Bari na kama ruwa na dawo."
"Toh, ai wannan ma zai isa, mun tsinke da yawa."
Umma ba ta iya amsawa ba ta haye sama kai tsaye ta shige
aki.
A gefen gado ta zauna tana ambaton sunayen Allah, ita kuwa ta ta
a cin karo da mutum irin
an Mutuwa a duniyarta?
Ace duk inda hanya ta shiriya da alheri suke ba ya nufarsu?
Tausayin Haulatu har ma da na Hindatun duka ya kama ta.
Ga nan
iyarsa jininsa, da ba ta san da
in Uba mahaifi ba balle kuma tsawatarwarsa akan mai kyau da marar kyau.
Hawayen da ba ta san da su ba ta ji
uminsu a saman le
anta sai ta share su.
Ita ka
ai ta san damuwar da kalaman Hindatun suka jefa ta ciki, sai da ta yi fatan ina ma ace ba su shiga kunnuwanta ba.
A
arshe ta tattara tunaninsa ta watsar gami da bin sa da addu'ar shiriya da kuma ro
awa Hindatu ku
uta daga sharrinsa.
Ta fito tare da Radiya don tafiya gida, Safina ba ta kammala ba sai ta yi lakca na 4-5pm.
Facemask ne ya taimaka wajen
oyuwar kumburin le
anta don ba ta yarda ta cire shi ba sai a aji wanda ya zama dole babu yanda ta iya da wani Malami guda mai tsauri ya ce sai ta cire hakanan masu ni
af.
A dole ta cire tana rufe bakin da hannu.
Suna cikin napep Radiya ta numfasa ta ce.
"Safina fa ta dage gidansu za ta koma.
Har ta kammala ha
a shirginta."
Haulatu wacce ta lula tunanin Yaya Sadauki da kuma damuwar kar rashin jin ta a waya ya sanya shi tunanin ko saboda shi ne ta katse wayar, maganar Radiya ta maido ta hayyacinta.
"Uhum, rabu da ita, sai ka ce sauran jama'ar gidan ba mutane ba ne.
Amma fa idan har a
angaren Baba Alhaji ne na yarda da shawararta, don ko ni ba zan iya jurar zama da mutum irin Anti Mabruka ba.
Kuma ta
i yarda ta dawo wajenmu."
Murmushi Radiya ta yi.
"Ai fa, nima dai zan fi so ta koma gidansu koda ace za ta bar mu da kewa, kinga dai nan gaba ka
an aure za ta yi, ko yaya ta
ara jin
umin Mamanta kafin nan."
Jinjina kai ita ma Haulatu ta yi tana murmushin.
"Akwai abinda nake son fa
amaku yau, amma ina tsoron sha
iyancinku."
Da zumu
i Radiya ta kalle ta.
"Ah haba kin san ai ba komai ne muke zolayar junanmu a kai ba.
Don Allah mene ne?"
Dariya Haulatu ta yi.
"Ba zan fadamaki ke ka
ai ba, duk mai son jin labari ya zo ya same ni da zarar an yi sallar Magriba."
"Ai kuwa za ki gan mu.
Fatanmu dai ya kasance alheri."
Ta lumshe idanu ta na murmusawa ta amsa da in sha Allahu.
Sadauki tun daren da ya yi magana da Haulatu ya kasa sukuni, abin da ya
ara jefa shi cikin damuwa bai wuce wayar da ya kira ya fi a
irga amma bai same ta ba.
Tunaninsa har ya soma ba shi tsoro, ko don shi ta kashe wayar?
Da
yar ya iya jarumtar zuwa ofis washegari, ko tashi ba'a yi ba, karfe biyar saura ya taho gida.
Madadin ya bi ta gate
in gidansu, sai ya zagayo ta babban gida, shi dai kawai ya sanya ta a idanuwansa.
Koda ya yi parking kai tsaye ya fito ya yi
angaren Hajja.
Su Najeeb da ya yi karo da su suka gaishe shi da girmamawa ya gya
a kai yana amsawa ta hanyar motsa le
a.
Sam dauriya yake yi wurin
oye ha
anin abin da ke ransa, wato damuwa.
Sallamarsa a falon Hajja ya sa Umma dubansa tana amsawa, ita ka
ai ce a falon, Hajja har a sannan ba ta dawo daga
angaren Baba Alhaji ba, yau hirarsu suke sha har Baba Dakta ko kuwa ace maganarsu na abinda ya shafe su matsayin
an uwan juna.
Sallar la'asar ma can ta yi, Haulatu kuwa tun dawowarta da ta haye sama ba ta sauko ba.
Da murmushi sosai a fuskar Umma ta tarbe shi.
"Bismillah, shiga ciki mana Abeed."
Ya shiga ya zauna ba musu, madadin ta je su gaisa sai ta koma ta
aukomasa ruwa ta dawo falon, sai da ta zauna ya gaida ta.
Ta amsa da yanayin fuskarta na koyaushe, wato murmushi.
"Ya wajen su Hajiya?
Ya kuma gajiyar biki?"
"Alhamdulillah Umma, su ma duk suna lafiya.
Hajja ba ta nan ne?
Ban ji ta ba."
"Yau Hajjah an je sada zumunci, tana can sashen Baba Alhaji."
Ya amsa da ok yana mai bu
e ruwan ya sha.
Alamun gajiya har ma da yunwa da Umman ta gani tattare da shi ne ya sanya ta mi
ewa, dambun da tuni ya sauka saman wuta ta zubo masa ta jera komai saman faranti ta kawo.
Shi kuwa hankalinsa ya yi hanyar hawa benen, yana son tambayar Haulatu amma nauyin Umman ya sanya shi kasa yi.
amshin ne ya soma bugar hancinsa, dambu ne da ya ji gya
a da mai ga kuma ganye, sai ko sauce
in hanta da aka yi aka zuba a gefe.
Aikuwa tuni ya yi bismillah ya soma ci.
Umma na
an taya shi hira nan da nan kuwa ya shiga amsawa, kan kace me ya kusa tashi da filet
in dambu.
Daidai lokacin Haulatu ta sauko zuwa
asa, tun kafin ta kai ga
arasawa ta hango shi, shi
in ma ya
aga cokali zai kai baki ya ganta, har wata ajiyar zuciya ya sauke, Umma ta
an waiga don ganin abin da ya
auke hankalinsa har haka, ganin ba ta ga kowa ba sai ta juyo.
A lokacin ita kuwa Haulatu kunya ya sanya ta yin baya da sauri, a karshe ma duk da yunwar da take ji bai hana ta sulalewa ta koma sama ba.
Ba ta kaunar ya gan ta da wannan kumburin bakin da Fahima ta wuce gidansu yau ta bar ta da shi.
Shi kuwa sai ya
ara jin ma wani kuzari na cin abincin.
Yana kammalawa ya kora da ruwa.
"Bari a
aro maka."
in Umma tana
arin mi
ewa da sauri ya ce.
"Umma a'a, Alhamdulillah na
oshi.
Nagode."
Ta yi murmushi ta koma ta zauna.
Baba Saude ce ta fito daga kicin din suka gaisa sannan Umma ke fadin.
"Wai nikam
iyartaki ta sauko ta ci abincin?
Me ta ke yi haka?"
Baba Saude ta yi dariya.
"Ai yau dai babu wayar latsawa balle in ce shi ya dauke hankalinta, ga dukkan alamu mulkin ne ya motsa.
Bari na bi ta da shi."
"Aa Baba, rabu da ita, don kanta ta sauko ta
iba."
Baba Saude tuni ta fice tana fadin ai ba za'a shiga tsakaninta da Haulatu ba.
Yanzu za ta kai mata.
Umma dai girgiza kai ta yi.
Sadauki jin an zo inda yake so ne ya sanya shi yin magana.
"Wani abu ne ya samu wayar?"
an ta
e baki Umma ta yi.
"Uhum, wai fashewa ta yi ta tsage, jiya tsautsayi ta
an zameta fa
o daga bene amma ba ta ji ciwo ba, bakin ne kawai ya
an kumbura.
To shi ne ta kashe wayar wai ba za ta
ara aiki da ita ba."
Duk sai ya ji babu dadi, ashe baiwar Allah abin da ya faru gareta kenan?
"Ayya, Allah ya
ara ya kiyayewa."
Umma ta amsa da amin.
Daga nan ya yiwa Umman sallama ta ce ya gaida su Momi Nuratu, ya amsa sannan ya fice.