Sashe 20
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na bar maki tabon da zai yi wuyar goguwa a tarihin rayuwarki, ha
a ban cancanci ki kira ni da sunan uwa kuma mahaifiya gareki ba.
Ki yi hakuri ki yafemin kin ji?"
Tun soma maganar Hajiya Babba, Umma
ta sunkuyar da kanta ba tare da ta ce uffan ba.
Ta fi mintuna biyu ba ta ce komai ba, Haulatu kuwa sai hararar Hajiya Babba take tana ji ba don Umma ta kwa
e ta ba, to fa babu abin da zai hana ta gasa mata maganganun da za su hana ta bacci.
Wani tunani ne ya zo kanta, ai idan ma suka bar sashen Hajiya Babba, babu damar da za ta dinga
untata mata a gidan tunda dai ta lura da tsarin gidajen nasu, za'a iya kwana da wuni ma ba'a sanya juna a ido ba.
Wannan dalilin ne yasa Alhaji na
an saka baki da zummar tausar Haulatu akan ta zauna sashin kakarta, idan ma ba ta so duka
angarorin ta duba wanda ya yi mata, sai su zauna a ciki.
Nan take ta ce ta amince da zama
angaren Hajiya Babbar.
Ita dai Umma ba ta ce komai ba don da alama ta
an soma karaya.
Wannan raunin nata shi Haulatu ba ta so, sai mutum ya gama cutar da ita a lokaci guda idan ya yi
ar murya sai zuciyarta ta wanku.
Suka mi
e har Baba Saude suka nufi
angaren Hajiya Babba inda suka bar ta tare da yayyunta suna
ara yi mata fa
a da kuma nasiha.
A hanyarsu Haulatu sai cin alwashi take a ranta, ta rantse zaman da za ta yi a gidan nan sai Hajiya Babba ta raina kanta.
Sai ta san cewa ita din jikar Saleh Maikalangu ce, ko ba komai ta ha
a iri da barikin tunda dai haka take kallonsu.
Baba Saude ta kai su wani
aki mai kyau da girma, babban gado ne a cikinsa sai kuwa bandaki.
Ga na'urar Ac ga kuma fanka.
Ce musu take yi.
"Anan Hajiya Nafisa ke sauka idan sun zo daga Malaysia.
Ai ita can take aure amma nan kusa za su zo za'a yi bikin jikan Baba Dakta."
"Kenan idan ta zo kina so ki ce zamu bar
akin ko?" Fadin Haulatu tana kallonta.
Umma ta harare ta, ta yi kamar ba ta gani ba.
Baba Saude kuwa ta yi
ar dariya.
"A'a
ar nan, ai akwai wasu
akunan har ma a can
asa.
Ku huta ku yi sallah, bari a ha
o maku abinci."
Tana kai wa nan ta fita.
Hajiya Rabi ta dubi Umma dake zaune gefen gado bayan shigar Haulatu bandaki ta ce.
"Kai Na'imatu a gaisheki, gaskiya kin ga rayuwa.
Kin yi kokari ba kadan ba.
Allah yasa
arshen wahalar kenan.
Amma fa da alama wannan
iyar taki ba ta huce ba."
Umma ta
an yi murmushi ba tare da ta ce uffan ba.
Ita kadai ta san me take ji a
irjinta, tun tahowarsu har wani jiri ke neman
ibarta, sam ba ta jin dadi ta sani.
Akwai abinda ke mata ciwo a jiki tabbas, ga ciwon kai dake damunta.
Wannan ya sa ba ta son magana.
Ita zancen ma gaba
ayansa ya ishe ta.
Fitowar Haulatu ya sa Hajiya Rabi ta bar surutan da ko kusa ba shiga jikin Umma suke yi ba, itama ta fa
a ban
akin don kama ruwa da yin alwala don lokacin
aya ma ta gota.
"Which kind of nonsense is this?"
"Haidar anya ba ka soma abar ba?"
"Please dagaske?
Kar fa ku sa a gan ni a Babban gida yanzu?"
Ire-iren wa
annan tambayoyin har m da masu aiko
an aljanun sitikoki a cikin whatsapp group
in nasu na Zuri'ar Bello S.
Malumfashi.
Labarin zuwan Umma da Haulatu ne, Jabeer da Haidar suka fesa musu.
Nan fa maza da mata aka fito aka yi caa ana tattaunawa.
Rantsuwar da suka yi ce ta sanya aka yarda.
Nan fa gulma kowa ya
auka, abin ma har ya ba wasu haushi musamman jikokin Hajiya Babba, suka fice daga gidan.
Ya zame musu tamkar dai fitina.
Masu cewa mugun bakin da Hajiya Babba ta yi musu saboda tana ganin suna aikata ba daidai ba a rayuwa shi ne ya koma kanta, manyan ciki kuwa na kokarin su ga an kashe zancen.
Akwai wacce ma aka tashi aurenta da wani da uwa ta nuna ba ta so ita a barta da za
inta, nan Hajiya Babba wai ba irin zagi da cin mutuncin da ba ta yi gareta ba, har da cewa in sha Allahu sai ta haifi kangararriyar
a irinta.
Aikuwa jin wannan labarin har da muryarta ta aiko tana gu
a, tana fadin gashinan ta haifi yaranta har biyu salihai, amma Allah ya nuna iko akan Hajiya Babba.
Maganar ba ta mutu ba sai da labari ya je kunnen manyan jikokin gidan su hudu wadanda ko group din ba sa ciki.
Nan da nan
aya a cikinsu ya danna kira ga
aya cikin wadanda aka ce su ne admins na gidan ya ci musu mutunci kafin a samu a bar zancen.
Aka kuma rufe gidan ta yadda babu wani ko wata da zai iya magana a ciki bayan admins.
arfe uku da mintoci, tuni gidan ya soma
inkewa da manyan iyaye da ma wasu a jikoki.
Yara biyar na Alhaji Bello S Malumfashi, Allah ya albarkace su sun hayayyafa.
Kafin rasuwa Amadu,
ansa na farko, yana da yaransa bakwai cif wa
anda matan suka rinjayi mazan, maza biyu ne sai mata su biyar.
Uku a cikin matan na tare da iyalinsu a nan birnin Katsina yayinda biyu ke aure a Malumfashi.
Iyaye mazan kuwa, su biyun duka suna da nasu
angaren a Babban gida, Alhaji Ridwan wanda ya bi sahun mahaifinsa ya zama cikakken
an kasuwa da har yake fita
asashen waje sarin kaya, sai ko
aninsa Alhaji Yusuf da suke kira Baban kowa saboda son jama'a irin nasa.
Shi kuwa yana harkar chanji na ku
e ne kafin ya samu karayar arzi
i sai dai hakan bai sa yan uwansa kasa yin tsayin daka wajen ganin sun yi iyakar yin su na kyautatawa iyalinsa ba.
Sau wajen uku ana ba shi jarin amma abin ba kamar baya ba, dole ya rungumi
addararsa.
Mu'azzam kuwa mai bi ma Amadu, shi Allah bai yi shi mai yawan yara ba a duniya.
Yaransa uku.
Namiji
aya ne, Barista Dawud sai mata biyu.
Nuratu (mai sunan mahaifiyarsu ake kiranta Mami) an musu auren zumunci da Alhaji Ridwan, sai ko Aishatu mai auren wani babban Farfesa a garin Kano.
Usman wanda shi ne a yanzu suke kira da Alhaji, yana da yara biyar tare da Bilkisu wacce suke kira da Nene.
Biyu sun rasu tun ma kafin su kai ga girma sai uku da suka rage.
Hajiya Zaituna, mai auren wani babban soja a garin Kaduna, sai Engr Faisal dake zaune da iyalinsa a can gefe guda cikin Babban gida, sai ko Malama Safiyya.
Ita mijinta ya rasu ya bar ta da marayun yaransu hu
u wadanda duk sun zama matasa, tana zaune a unguwar Tudun Matawalle.
Sam ta
i yarda ta yi aure duk da cewa ba shekaru ne da ita na a zo a gani ba.
Suleiman, da suke kira Baba Dakta kuwa.
Yaransa biyar a duniya da matarsa Maijidda.
iyarsa ta farko ita ta ci sunan Hajiya Babba, wato Asma'u ake kiranta Husna, yara kuma su ce Umma, tana aure a garin Kaduna itama.
Sai mai bi mata Dakta Hashim.
Shi kadai ne a mazan da ke cikin garin Katsina, ke rayuwa a muhalli na daban bai yi gini a babban gida ba duk kuwa da cewa gidansa babu tazara sosai da nan din.
Zakiyya tana zawarci sanadiyyar rabuwar aurenta da mijinta, yaranta uku duka su na hannunta.
Maryam kuwa aure take a Daura.
Sai autar Baba Dakta da har a sannan Allah bai kawo miji ba, shekarunta talatin da takwas a duniya, Mabruka suke kiranta da Anti.
Ita da Zakiyya duka su na zaune a
angaren Baba Dakta sai dai wasu lokutan tamkar su na ganin hanjin juna, sam ba su jituwa duk kuwa da girme matan da Zakiyya ta yi da shekaru kusan uku ma.
Asma'u kuwa, wato Hajiya Babba.
Idan ka cire Na'imatu, akwai Nafisatu dake
asar waje, sai Hadiza mai auren wani tsohon
an siyasa a cikin Katsina sannan Bello mai sunan Abba wanda ke aikin Custom, yana zama a Yobe tare da iyalinsa.
annan a ta
aice su ne suka haifar da zuri'a mai girma ga Marigayi Alhaji Bello S Malumfashi da
Hajiya Nuratu.
Su biyar
in, su ma sun gina rayuwar yaransu cike da tsari na ilimin boko da arabi har suka girma suka
ara bun
asa zuri'ar ta hanyar haifar musu jikoki masu jini a jika.
Daidai gwargwado kowannensu yana ta
ama da ku
i, hakan ya sa idan wannan ya kawo tsarin wani gyara a gidan yau, sai idan an kwana biyu wani a ciki ya kawo nasa shi ma.
Ga matasan jikokin kuwa, burin kowannensu su yi abin bajinta da burgewar da zai faranta ran iyayensu.
Ga su nan Allah ya halicce su da baiwar kyau na fuska da ma na gangar jiki.
Manyan matasan gidan kuma jikoki masu ji da kai ga aji da kuma uwa uba ku
i.
Su hu
u ne cif, kowannensu harkar gabansa kawai yake yi, ba su fiye shiga harkar juna ba.
Idan ma wani abin ya faru, aka ce wancan ya tsawatar toh wani a ciki ba zai sanya baki ba.
Ha
uwarsu ma kan yi wuya a wuri don ba su da lokacin shiga sabgogin gidan.
Idan kuwa iyayen ko kakannin na bu
atar ganinsu, sai ko sun sanar musu a waya kan su shigo don dukkansu suna da gidajensu ba kuma sa sha'awar rayuwa a cikin gidan.
arshen boko dai su ne.
Sauran jikokin gidan har sunaye na daban suka sanya musu.
anmatan kuwa da aurensu bai haramta ba, nan duniya kowacce da wanda take hari a ciki duk kuwa da cewa biyu a cikinsu ma suna da aure amma ba su da babban burin da ya wuce su kasance cikin masu sa'ar auren
aya a ciki.
Wannan kenan.