← Book details Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 91 OF 109

Sashe 91

Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ni ban ce ki bar kula sa ba, sai dai ina mai baku shawarar ku sanya Allah a farkon lamarin, ki dage wajen nema maku za
in Allah.

Abeed ba shi da matsala babba, mutum ne da kowa ke yabonsa daidai gwargwado.

Amma ina tsoron kar mahaifiyarsa ta
i aminta da ke kamar yanda na baya suka yi duk kuwa da cewa ke ma ba ra'ayin auren nasu kike ba."
Umma ta
an numfasa, Haulatu dai shiru amma ita
in ma jikinta ya
an yi sanyi domin sam ba ta kawo hakan a ranta ba.
auna da soyayyar Sadaukin su ne suka makantar da ita.

A haka dai ba ta fuskantar kowace matsala daga Momi Nuratu, watakila yanzun ba ta san da meke gudana ba.

"Ki dage da addu'a.

Ni ba zan yanke ala
arku ba, amma ina ro
on Allah ya yi maku za
i na alheri.

Sai mun dawo."
Daga haka Umma ta mi
e ta cire wayarta a chaji ta fita, dama abin da ya shigo da ita kenan don za ta fita raka Hajja asibiti ganin likitanta na ido.

Sai a sannan ta cire wayar a flightmode amma fa jikinta har lokacin a sanyaye, ko mintuna uku ba ta yi da bu
ewar ba sai ga kiran Sadaukinta.

Tana
agawa bai ko amsa sallamarta ba ya ce.

"Kin tayar da hankalina fa, meyafaru ki ka katse kirana kuma ki ka kashe wayar?"
"Ka yi hakuri please.

Umma ce ta shigo."
"Kina nufin har yanzu ba ki fa
amata ba?"
Ya tambaya da sanyin murya.

"Yau muka yi maganar da ita."
"Ta ba mu goyon baya?"
Sai ta rasa me za ta ce, ba za ta fito ta fa
amasa hangen Umman ba kawai sai ta ce.

"Eh, amma ta ce mu bar wa Allah za
i.

Mu yawaita addu'a, kar mu biye son ranmu."
Har sautin ajiyar zuciyar da ya sauke kunnuwanta suka tsinkayo mata, tana so ta tambaye shi ko iyayensa sun san da zancensu amma kuma fargabar amsar ya hana ta, sai dai kamar ya san me ta ke sa
awa a rai kawai ji ta yi ya ce.

"In sha Allahu Umma za ta mara mana baya kamar yanda Momi da Abba suka goyi baya
ari bisa
ari."
Ai ba ta san sadda ta washe ha
ora ba.

"Dagaske my heartbeat?

Sun yarda sun amince da ni matsayin..."
Sai kunya ta hana ta
arasawa, ya yi dariya.

"Matsayin matata ki ke son cewa ko?

Toh amsarki ita ce eh, sun yarda ki zamewa
ansu sanyin idaniya."
Murmushi ta yi har da lunshe idanu don jin dadin kalamansa.

"Alhamdulillah.

Baba Alhaji fa?"
"Ki na tunanin zan fa
awa su Abba ban fara sanar da shi ba?

Ya sani, sai dai ya cemin zai tuntu
eki.

Ki daure ki ce kina sona kin ji Baby?"
Yana da
arashe da shagwa
a murya sai ya ba ta dariya.

"Umm, sai na yi tunani a kai."
"So ki ke na fa
a rijiya kenan?"
"To ba kai ne ka ce ina kammala level 1 za'a yi auren ba?" Ita ma ta yi zancen a shagwa
e.

Sai da ya dauke wuta na lokaci har sai da ta furta "Hello." Kafin ta ji ya numfasa.

Da muryar da ta kasa tantance ko nasa ne ya ce.

"Ki yi hakuri.

Kaunar da nake maki ce ba zai bar ni na jira tsawon shekarun da za ki kammala karatu ba.

Wai ba ki ga na girma ba da yawa a gida?
annena su na aure su bar ni tsofai-tsofai da ni?"
unshe dariyar da ya ba ta.

"My heartbeat, duka duka nawa ka ke?"
"Haka ki ka ce?"
"Um, ni dai ka yi hakuri toh.

Wasa ma nake maka."
"Na sani, sai ki shirya kuma, a satin nan zan zo ta
Idanu waje kamar suna kallon juna ta ce.

"A ina?

Aa, don Allah ka yi hakuri.

Ka bari tukunna mu samu iznin iyaye."
"Me muke jira to?

Idan suka gan mu muna ta
i ai za su fi yarda batun dagaske muke.

Na gaji da hira ta waya, kallo daga nesa, murmushi a fa
aice."
Murmushin kuwa ta yi, tasan batun murmushin ita ya ke zolaya don ko kallon ne ma sai ta tabbatar babu mai kula da ita kafin ya ci arzi
insa.

Sun jima ana ta muhawara a kan zuwa ta
i da Sadauki ya kafe zai yi, a
arshe dai ya amsa mata da yanda ta so, wato a jira Baba Alhaji ya yi kiranta ya ji ta bakinta sannan.

ABUJA...

Jalilah ce zaune ta yi jugum tana tunani, idanunta sun kumbura sun yi tsabar kukan da ta sha.

Ta gaji dagaske, ga ciki
an watanni hudu a jikinta ga kuma ba
in cikin Zaid wanda har ta kai a shimfi
a yakan mance sunanta ya dinga ambaton sunan Haulatu.

Hatta bacci idan Zaid yana yi, sumbatun sunan Haulatu yake.

Abin ya ishe ta, a haka ya fito daga d akin ya iske ta, ya kammala shirinsa na fita ofis.
ago idanuwanta ta yi ta kalle shi, bai ko kalli inda take ba, duk wannan lallami da iya tattali na Zaid, a yanzu gaba
aya ya bar yinsu gare ta, koyaushe cikin rigima suke yi a kan Haulatu.

Ita babban takaicinta yanda Haulatun ba ta san da zamansa ba, ba ta kaunarsa amma shi kamar wanda a ka asirce, ya ma
ale ya nace a kanta.

"Babu abin kari ne?"
Tambayarsa ya sa ta share hawayen da suka
ara wanke fuskarta, ta mi
e cikin sanyinta ta
arasa saman teburin, shi ma ganin haka ya ja kujera ya zauna.

Fuskarta babu yabo ba fallasa ta ke ha
amasa shayin.

Bayan ta kammala za ta tafi ya dakatar da ita ta hanyar kiranta, ta juyo, ya ba ta umarnin zama, ba musu ta zauna tana danne damuwar dake cin zuciyarta.

"Please bana so ki dinga sanya damuwar kuskurena a ranki, ya ci ace duk abin da kika ga na aikata a yanzu ki dinga yi min uzuri a kai tunda kin fi kowa sanin ba haka nake na, yanzun ina cikin yanayi na jarrabawa ta soyayya.

Ki taya ni addu'ar samun abin da zai
ara min kwanciyar hankalina da naki baki daya.

Ina kuma ba ki ha
urin duk abin da nake maki ba bisa niyya ba.

Ki taimake ni, ke kadai za ki iya ro
amin Ummana gafara akan ta bar ni na je Katsina, ta yi rantsuwa babu kaffara muddin na sake na je da niyyar Haulatu babu ni, duk a dalilinki."
Wata siririyar dariyar takaici ta yi tana kallonsa tsakar idanu, ashe duka wannan tausasawar da ya yi, saboda ta fadawa Malama abubuwan da za ta iya fa
i kan irin zamantakewarsu, har ran Malama ya
aci ta taka masa burki daga ziyartar Katsina, ta ce ko me ake ciki idan ba mutuwa ko wani kwakkwarar dalilin ba ya yi zamansa har sai ya saita gidansa ta samu tabbacin hakan daga gareta, ashe dalilin kenan na yin wannan dogon zancen?

"Kin yi shiru?

Ina ro
onki don Allah ki yimin wannan alfarmar.

"
Ya fadi yana
an murza yatsunta da ta ke ji kamar yana murza su akan garwashi don haka ta yi saurin janye hannunta.

"Zaid, da me na rage ka da har ka ke kallon fuskata kana danganta farin cikina da kwanciyar hankalina a kan son zuciyarka?"
Ta girgiza kai tana share hawaye wasu na
ara zuba.

"Shikenan, zan maka yanda ka ke so."
Daga nan ta mi
e ta bar shi da bin ta da kallo, har a ransa ya ji babu dadi, amma ya zai yi?

Yanzu auren Haulatun ya zame masa kamar wajibi a gareshi tunda ya
i ne tsakaninsa da Sadauki.

Ya ci alwashin ba zai ta
a bari Sadauki ya ci shi da wannan ya
i ba.

Ya gwammace komai ya faru idan ya so daga baya ya gyara mu'amalarsa da kowa.

Da wannan tunanin ya mi
e don komai ji ya yi ya fita a ransa.

Ita kuwa yana sa
afa yana fita, ta ci kuka ta
oshi sannan ta wanke fuskarta.

Alwala ta yi ta gabatar da sallar walha kamar yanda ya zame mata jiki koyaushe kafin ta yi addu'o'i ta mi
e, kanta ke sarawa amma haka ta daure ta
auki waya ta dannawa Malama Safiyya kira.

Ta yi matukar kokarin saita muryarta suka gaisa har take tambayar lafiyarsu, ta nuna mata komai lafiya kuma sosai Zaid ya chanja.

A karshe ta ro
i Malama ta yi hakuri ta bar shi ya zo Katsina, duk ya bi ya damu yana ganin kamar ba ta yafemasa ba.

Malama sai da ta
an yi jim, kafin ta ce.

"Kin tabbata komai ya wuce tsakaninku?"
ar dariyar ya
e ta amsa.

"Eh Umma, komai ya wuce.

Allah ya kara maki lafiya."
Har ta wayar ta ji sadda Malama ta sauke ajiyar zuciya, ta
ara da yiwa musu addu'a da kuma tabbatar da cewa babu wani abu duk sadda suka so zuwa, suna iya zuwa.

Da haka Jalilah ta yi godiya suka yi sallama.

Ta share hawayenta, zuwa lokacin kanta sosai yake sarawa, ta sha magani.

Dakyar ta iya girki a ranar.

Kafin Zaid ya dawo ta kwashe komai nata daga
akinsa ta mayar nata.

Al
awari ta
auka matu
ar ba shi ne ya neme ta ba, ba za ta
ara kai kanta kamar yanda take yi ba har sai ya san darajarta, ya kuma bar wula
anta ta akan Haulatu.
***
KANO...

Dagaske Hindatu ta rikice ba za ta koma gidan
an Mutuwa ba.

Daidai da wayarta ta kashe don ba ta kaunar ya kira, daga ranar da Momi ta saka
afa ta bar
asar zuwa Dubai, a lokacin ita kuma ta
aura
amarar nesanta kanta da shi.

Ya zo gidan Momi ya fi a
irga ganin ba ta amsa wayarsa, ta nuna ita ta fi so ya bar ta har ta haife
an cikinta a gidan sannan ta komai.

Tun yana lallami har ransa ya yi mugun
aci ya watsar da lamarinta bayan ya mata rantsuwa akan muddin ta bari wani abun ya samu yaron cikinta sai ya illata rayuwarta.

Hakan da ya fa
i ne ya
ara sanya mata tsanarsa.
Chapter 91 · 0% Book details