Sashe 12
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin wannan lokacin ne aka sanya ranar auren Hindatu da ya kama watanni biyar bayan kammala sakandire
insu.
Ta shirya daga ita har Umma don zuwa yi musu fatan alheri.
Suna tafe su na hira gwanin sha'awa, Umma har ta
an murmure ka
an saboda kwanciyar hankali da nutsuwar da ta samu.
Babu abin da ya kai damuwa jefa zu
ata cikin damuwa da takura.
Idan ka gan su sai ka rantse Yaya ce da
anwarta, sam ba za ka kawo a rai wai Uwa ce da
iya ba domin Allah ya halicci Umma da kyawun jiki.
Suna tafe su na hira abinsu, Haulatu cikin nisha
i ta ke jinta da walwala sakamakon albishir da Umma ta yi mata cewa zuwa litinin, tunda yau su na Asabar, za ta ba ta ku
in WAEC ta je ta biya.
Sosai take murna, don dama Hindatu duka biyun za ta zana.
Ba ta ci Qualify ba ita, amma Mominta ta biyamata duka jarrabawar guda biyu, daga Waec har Neco din.
"Amma dai Umma kin tabbata ku
in daga hannunki za su fito ko?"
Umman ta
an yi shiru sai kuma ta ha
e fuska.
"Kina tunanin zan aikata abin da nasan ba kya muradi?
To shikenan, bari a hakura da biyan sai ki zana..."
Da sauri ta katse Umman ta hanyar ru
umeta tana dariya ita ta mance ma a hanya suke.
Har sai da Umman ta tsawatar kafin ta sake ta.
"Na tuba Uwata
ar aljanna.
Kiyi hakuri don Allah."
Umma ta yi murmushi kawai ba tare da ta ce komai ba.
Can
asan zuciyarta ta ji wani iri, tabbas kudin daga aljihun
anmutuwa zasu fito, shi da kansa ya cewa Umman zai biyawa Haulatun ku
in WAEC sadda ya ji tana maganar za ta ha
an ku
en ta biyamata, shi ne ya soma kwa
arta akan kada ta sanar da ita don ya sani ko za'a yi me, kafiyar Haulatu ba zai sa ta amince ba.
Ko an biya daga baya ta ji labari, to fa
arshenta a yi asarar ku
Har suka shiga abin hawa Haulatu hira kawai take jan Umman tana ba ta labarin saurayin Hindatun da irin kudin da yake shirin kashemata a bikin.
Sun iske mutanen gidan duk suna nan ba su fita ba, Amarya da kuma Baraka.
Kamar kullum wannan karon ma buga
yauren gidan ta yi da
arfi wanda har sai da Umma ta
an razana.
"Ya Salam, kina da hankali kuwa?
Dama ashe har yanzu ba ki bar yi musu wannan sakarcin ba?"
"Ina fa za ta bari, ai mun riga mun saba da wannan idan dai Haulatu ce." Fa
in Baraka dake aikin tanka
e garin tuwo.
Ita kuwa Amarya dake zaune
ofar
akinta tana gyaran salad ta yi dariya kawai.
Suka gaida Umma, ta amsa fuska a sake.
Itama Haulatun sai sannan ta gaida su.
"Wai ni ya naji shiru ne?
Ko waccan yar duniyar ba ta nan?
Bayan na fadamata zamu shigo."
"Hindatun ce
ar duniya?" Fadin Umma.
"Lah, ai Umma idan dai su biyun nan ne kya ji abin da yafi haka ma."
Umma ta girgiza kai kawai tana murmushi.
"Ba sa nan ne?" Ta tambaya.
"Suna ciki.
Hajiyar ce ba ta jima da shigowa gidan ba, suna
ule a
aki."
Fadin Amarya cikin tsegumi.
Haulatu dai dariya ta yi ta yi gaba Umma na biye da ita.
Sallamar Haulatu da shigarta
akin duka lokaci guda ne, nan da nan ta ga Momin na tura wata leda
asan gado, ta kai idanunta ga layar da ta fito a
arinta na tura ledar, tana gani ta wayance ta tura shi gami da hawa fa
an borin kunya.
"Ke dai an
yi marar hankali.
Yanzu ana girma ana cin
asa daga sallama kawai kik banko labulen
aki, ai sai ki jira a amsa maki ko?"
Ita kuwa Hindatu dake zaune gefe duk ta sha jinin jikinta, ta
an washe baki ganin har da Umma.
"Wa'alaikumussalam, lah Umma sannu da zuwa."
Momi ta
an saki fuska suna gaisawa da Umma, ita kuwa Haulatu zama ta yi gwuiwa a sake, wai ita Momi mene matsalarta da ita?
Nan suka yi musu fatan alheri, har dai aka gama zaman babu alamar za'a nuna musu kayan sanya rana.
Haulatu da ba ta shiru tuni ta mance da wancan
acin ran ta dubi
awarta.
"Wai ke ba za ki nunamin leshin d kika ce
an dubu tamanin
in ba?"
Umma ta watsamata harara amma ko a kwalarta, Momi nan da nan ta daure fuska.
"Kayan ai an kai su ajiya, ba zan bar su anan ba kaya masu tsada a biyo dare a yi mana
an hali.
Kinsan ban yarda da
erayen da muke zaune da su ba a gidannan."
Ita kuwa Hindatu ta rasa dalilin Momi na
in nunamusu kaya, a iyaka zatonta wannan na daga burin Momi, kowa ya zo ya ga kayan bajintar da aka kawowa
iyarta.
"Allah ya kyauta toh." Fa
in Umma sannan ta mi
"Bari mu koma.
Allah ya sanya alheri Hindatu.
Ya nunamana lokacin."
"Ameen Umma nagode." Umma dai ta
an cika da mamaki, toh kenan su ma dai yaran yanzun ba kunya ne da su ba, irin amsawar da yarinyar ke yi ita kunya ma ta ji, tabbas dole ta yi addu'ar Allah ya fitowa da Haulatu miji itama ta yi aure duk da ta san yanda Haulatun ke fatattakar duk wanda ya zo da sunan soyayya wajenta.
Haulatu dai ta tsaya tana kalle-kalle har idanunta ya kai ga wata babbar akwati sabo fil, kamar ta yi magana sai dai ta fasa ta mi
"To Amarsu, sai mun ha
u a makaranta.
Allah ya sanya alheri Momi."
Momi ta harare ta bayan ta juya baya.
A fili kuwa ta amsa cike da gadara.
"Ameen."
Hindatu ta mi
e da zummar yi musu rakiya, ta gefen idanu Umma ta ga sadda Momin ta danne mata hannu wanda dole ta sanya ta komawa ta zauna.
Sai da suka fice ne Momi ta dube ta tana harara.
"Kina saka ran zan yi sake ne su ga kayan bayan kina sane da cewa duk duniya idan akwai wa
anda na tsani na bu
i idanu na gan ta tare da ke bai wuce wannan shegiyar yarinyar ba mai idanu kamar mujiya?
Ke ki sani, muddin kika yi aure toh
awancenku ya zo
arshe.
Ba zai yiwu ina can ina tufka ba kina gefe kina min warwara.
Wannan da kike gani ba
ar inuwa ce ita, gwamma rana da ita.
Amma ya rage naki, idan kin ga dama ki sakarmata fuskar da za ta yi maki illah a rayuwa.
Mutum da gishirinsa, in ya ga dama ya dafa
aho."
Hindatu shiru kawai ta yi, koyaushe idan Momi tana nusar da ita akan raba hanya da aminiyarta.
Ita a iyaka tunaninta ai abokin cin mushe ba a ba a
oye masa wu
a.
A yau dai sam ba ta goyon bayan Mominta hakan yasa koda Momin ta fita ta dawo ta jawo ledar rubutuka da layun da ta kar
o wurin bokanta ba ta mayar da hankali wurin sauraronta ba.
arshe ma mi
ewa ta yi ta fice daga
akin uwar na kwalamata kira amma ta yi burus.
A hanya Umma ba ta ce uffan ba sai sauraron Haulatu take wacce ke faman mitar wulakancin da Hindatu ta yi mata ita da Babarta.
Ta yi
wafa.
"Wallahi Umma na ga akwatin, kuma na tabbatar shi ne na sanya rana saboda shi Hindatu ta nunamin an ha
a bidiyo da hotonta har da su buhun shinkafa da su tabarma.
Amma dai Momi ta rainamana hankali wallahi, toh kenan su Baraka ne
arayin ko kuma mu da muka shiga gidan?
Kut!
Ai..."
"Kin ishe ni haka, za ki kama bakinki kimin shiru ko sai mun raba hanya da ke yanzu?
Ban da shashanci muna tafe kina
aga murya kina hayagaga kina jazamana kallo?"
Umma ta katse ta a zafafe, sai lokacin ta
an waiga ta ga wasu yara gefe suna ta kallonta can gefe kuma wasu samari ne su ma masu zaman majalisa sai ko na tafe da ke waiwaye.
Turo baki ta yi ba ta
ara magana ba.
A ranta sai ayyana kalar rashin mutuncin da za ta yiwa Hindatun take yi, ta kuma ci alwashin ba za ta yi ankon bikinta ba.
Koda suka je gida Umma ba ta ce mata uffan ba.
Sai ranar litinin ne ma bayan ta ba ta kudin WAEC da kuma na karamin hoton passport sannan ta garga
eta akan nunawa Hindatu wani abu koda kuwa a fuska ne.
"Muddin kika yi magana za ki tabbatar da zargin Uwar na cewa kina hassada ga
arta ne.
Ki nuna hakan da aka yi kamar bai dameki ba.
Bana son kananan magana, kema dai Allah ya nunamin naki mijin na aurar da ke."
Dariya maganar Umma na
arshe ya sanya ta.
"Umma kenan." Iyaka abin da ta ce kenan kafin ta fice.
***
Kwanci tashi ba wuya a wurin Allahu, har lokacin jarrabawar su Haulatu ya yi.
Hakanan suke zuwa, ba ta ko damu da karatu yanda ya kamata ba tunda a
agas ake rubuce musu komai a allo su rubuce.
Wannan tsarin na jarrabawar sam bai yiwa Umma ba.
"To Umma ai komai yanzu sai da taimako.
Ai iyaka nan ne, gaba ba zamu yi haka ba."
"Um um Haulatu, juma'ar da za ta yi kyau tun daga laraba ake gane ta."
Wannan amsar ta samu daga Umma.
Ko a jikinta, ita dai ta san idan an yi abu a aji tana fahinta, matsalar bai wuce rashin Malaman kirki da ba su da shi ba a makaranta don akwai darussa kusan hudu da zasu yi jarrabawa a kansu, ba a ta
a koyamusu ba a makaranta.
Sai a wurin Bahijja ne ta
an koyi wani abun a ciki.
Ita sosai makarantar kudin da yaran gidan su Bahijjar suke zuwa ke burgeta.
Sosai Bahijja ta iya turanci, aikuwa tun lokacin Haulatu ta
wallafa ran sai ta koyamata.
Wannan yana daga abinda ya dauke mata hankali da wuni tare da Umma a gida tana shan takaicin yanda Umman ke rawar jikin yiwa
anmutuwa girki da gyaran
aki.
Dariya suka kwashe da shi a lokaci guda.