Sashe 76
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya gaishe da Umma, ta amsa fuska a sake tana fadin.
"Ashe ba ka koma Abujar ba?"
an shafe
eya da ya tuno da
yar ya lalla
a mahaifiyarsa ta ha
ura ta yarje masa yin babbar sallah a garin tare da shara
in da yake da tabbacin har a rai ba zai iya cikawa ba.
Ya gaishe da Hajja dake faman zuba masa ruwan harara tamkar idanunta za su fa
o.
Kauda kai ta yi kamar ba ta ji ba.
Sai da ya
ara maimaitawa har Umma ta karya bille ta yi magana.
"Hajja, yana gaidaki."
"Uhum, naji ina amsawa.
Ko ba Zaidu ba ne?
Mai
yamatar ha
a zuri'a da tsatsona?"
Umma ta sauke numfashi, kai, ita kam Hajja ba ta bari abu ya wuce ta yi ta dawo da shi baya kenan dama ta ce ba su hadu da Zaid ba tun faruwar lamarin, burinta su hadu ta yi mishi tas, a zaton Umma ai shikenan tunda an yiwa lamarin tufka, ashe dai akwia sauran rina a kaba.
Shi kuwa Zaid ko a jikinsa sai murmushi da ya
an yi.
"Ki yi hakuri Hajja, ki yafemin bisa wannan furuci.
Amma har ga Allah nake kaunar Haulatu.
Ki taimaka ki yafemin abin da na yi a baya."
Wani irin gu
a Hajja ta yi kafin ta yi wani shewa da ya yi sanadin fitowar su Baba Saude daga zagayen da suke aiki, su a zatonsu ma ko wani abun ne na alheri ya samu.
Ita ma Fahima da gudu har tana tsallake bene bibbiyu ta sauko tana fadin
"Hajja mene.."
Ba ta
arasa ba ganin Zaid a gefe zaune, ta gaishe shi amma ko kallonta bai yi ba.
A shirye yake da dukkan wani abu da Hajja za ta yi mishi ko kuma tace muddin dai kwalliya za ta biya ku
in sabulu.
Ai bu
atar ma je hajji sallah.
Komai mai sau
i ne idan ha
ansa ya cimma ruwa.
Umma dai shiru ta yi tana salati a
asan ranta, idan Hajja na wani abun kawai Haulatunta take haskowa a fuskarta, shakka babu a jininsu yake.
Rashin barin ta kwana da halin ramuwa.
Wasu lokutan tijarar iri guda ce.
"Zaidu!
Yau kai da bakinka ka ke cemin kana son tsatsona?
Ah lallai!
Kun ga ikon Allah ko?
Ai ni dama na sani duk wannan cika baki da cin alwashin da ka ke, wai kai uban masu zuciya duk na banza ne.
Kuma ka sani in sha Allahu soyayyar Haulatu yanzu ka fara, ita
in ce haramiyarka har abada.
Kai muddin ma ina raye ko bayan raina ban yafe ba wani ya amince ka auri jikata.
Alhakin Zaituna ne ka fara gani, wannan ka
an ma kenan!"
Hajja ta
arashe tana mai sakin huci don ji take yi kamar ta kama Zaidu ta jibga son ranta, Khaleefa daya shigo ko sallamarsa ba wanda ya iya amsawa don hankalinsu na ga Hajja musamman Umma da ke kokarin ganin ta bar zancen.
Ya tsinci duk abin da Hajjar ta ce, ya maida duba ga Zaid da ke gefe zaune kansa a
asa, ga dukkan alamu ko kalaman Hajjar ne suka sanyaya jikinsa.
Ya
arasa ya zauna gefensa a saman kujerar yana gaida Hajja, ta amsa fuskarta ba wata fara'ar a zo a gani dalilin Zaid.
Umma kuwa faran-faran ta amsa mishi tana tambayar Hafsat.
Daga haka suka yi musabaha da Zaid da jikinsa duk ya yi laushi.
Zaid bai ha
ura ba ya
ara duban Hajja.
"Hajja ki yi ha
uri, ki saka a rai ita ma Zaitunar Allah bai
addaro sai na aure.."
"Uwarka Zaidu!
Nace uwarka!
Tashi ka bar min falo tun ban sa
a kamanninka ba!"
Da wannan Hajja ta hau sababi, ta inda ta ke shiga ba ta nan take fita ba, Khaleefa ya lalla
a Zaid wanda tsabar gardama ya
i tashi sai faman ban ha
uri yake yi idanunsa har sun ka
a saboda damuwa ga wani uban ciwon kai.
Ya fa shiryawa duk wani cin fuska da zagi daga Hajja, shi dai fatansa ya cimma kyakkyawar manufarsa na auren Haulatu.
Bayan sun fito waje shi da Khaleefa, ya dube shi da fuskar tausasawa da rarrashi.
"Cool down mana, kana ta tayar da jijiyoyin wuya kamar ba ka san
addara ba?
Idan fa yarinyar nan Allah ya nufa matarka ce, ko babu son rai na Hajja sai ka ga komai ya tafi daidai.
Ni kam da za ka ji shawarata, da ka ha
ura ka fawwalawa Ubangiji komai.
Wannan hayaniyar duka ba shi zai sa ka samu cikar burinka ba.
Matsayina na likita, ina ba ka shawarar ka ragewa kanka damuwa, babu abin da hakan zai haifar maka sai ciwo."
Zaid ya sauke ajiyar zuciya yana kallon Khaleefa da ko
un idanunsa.
"Hajja ta kasa gane cewa ina son Haulatu.
Na san na aikata mata laifi a baya, amma kuma hakan ba shi za ta ri
a a matsayin makamin da za ta azabtar da ni ba a yau.
Ban san haka Zaituna ke ji ba sai da ya faru a kaina.
Ban san ta hanyar da zan gwadawa duniya irin soyayyar da nake yiwa Haulatu ba.
Na yi nadama, mene ne dalilin da ya sa ba za'a yi min uzuri ba?"
arashe kamar ya yi kuka yana duban Khaleefa wanda ke kallo da sauraronsa kawai.
an murmushi ya yi yana mai
an buga kafa
ar Zaid.
"Ka nutsu, ka nemi biyan bu
ata a wurin Allah.
Let me tell you something, no matter how you love her, muddin ba ta sonka, zamanku ba zai ta
a da
i ba.
Ka kai zuciya nesa ka kuma koyi ha
uri.
Ka rage zafafa al'amarin a ranka."
Zaid zai yi magana suka hango Sadauki tafe da Mu'az don haka ya yi shiru gami da tamke fuska.
Ganinsa ya sa Sadaukin shi na
an sauyawa ka
an.
Dama Khaleefan da ya hango ne ya sanya ya
araso.
Mu'az kusan ma ba shi da matsala sosai da Khaleefa a yanzu tun sanadin Umma da ta yi musu nasiha sukan gaisa kuma sun bar jin wani abu a zu
ata game da junan, zumuncin ya daidaita ba kamar a baya ba.
Bayan an yi musabaha da juna, Zaid na jin kishin Mu'az ya mi
a hannun aka gaisa, shi ma Sadaukin ba su wani sakewa juna ba gaisuwar dai kamar dole.
"Bari na wuce ni.
Sai mun yi waya ko?"
Ya ce yana duban Khaleefa, shi ma ya maida hankali ga Zaid
in.
"Ok toh, please take care."
Ya yi
an murmushi ya fice zuwa wurin Baba Alhaji da Baba Dakta, don dama shigowarsa kenan bai je ko'ina ba ya fara isa ga Hajja.
Mu'az shi ma ciki ya shige wurin Hajja.
Aka bar Sadauki da Khaleefa na tattaunawa dangane da hidimar da suka shirya yi na auren Maama da Alhaji Nura Kankiya da zai turo a yi maganar aure
a satin da za su shiga.
Najeeb da Haidar sun nuna sam ba su son Maama ta yi aure yayinda Mubarak autanta ko a jikinsa.
Haka suka tsaida kiransu su yi musu fa
a da nasiha.
Maama dai ta
i a yi komai amma sun shirya ha
a mata walima koda kuwa a farfajiyar gidan ne.
Maama ta yi musu komai a cewarsu, don haka farin cikinta nasu ne.
Babu wanda ya yiwa
an uwansa batun Haulatu balle kuma na Zaid da Mu'az.
Haka suke, idan suka ha
u, harkokin gabansu kawai suke gudanarwa.
Haulatu kuwa ba su ne suka dawo ba sai magriba don har gidan Haj Hadiza suka je, ta kar
e su kamar babu komai a ranta, can suka tarar da Ihsan sai cin magani ta ke yi, wai a gidan take aikin layyarta saboda miji ya yi tafiya.
Hatta zancen hatsaniyar da samarin ke yi kan Haulatun sai da Ihsan ta gwa
a mata magana.
Wai ko dai tana zagayawa wurin na soro?
Ita kuwa ba ta ji shakkar bu
e baki ta gwa
a mata magana ba a gaban Haj Hadiza.
Don kai tsaye ta amsa da cewa ai ita farin jinin a jininsu yake, koda ba boka ba malam a na bin su, idan ko za ta ha
a da tsibbun abun zai fi haka.
Madadin Haj Hadiza ta ji zafinta, sai ta yi ya
e ta nuna ai Ihsan wasa take, ita kuwa Ihsan ta cika ta yi fam.
Kaifin idanun Haj Hadizar ce ya hana ta tankawa.
Domin da idanu ta dinga mata nuni ta yi shiru kawai.
KANO...
Hindatu ta yi tsaye cak tana duban Mominta wacce ta zube uban layu da magunguna a saman kafet din
akinta.
Cikin sanyin jiki ta ke fadin
"Wai Momi, wadannan tarkacen duka na mene ne?"
Momi ta watsa mata harara.
"Yanzu ke don ba ki da mutunci, na wuni babu ci babu sha ina tsallake kogi da hawa duwatsu don nemo maki abin da zai fissheki a gidan nan, shi ne za ki kira fa
i tashina da tarkace?
Toh bari na fadamaki, muddin ki na wannan gidan sai kin mi
e tsaye don ba hakanan za ki baje ki zauna ba.
Kin wani bari makwafta sun saba yi maki zarya da wasu gar
a-gar
anmata ko?
Toh wallahi duk wacce cikinsu ta samu damar aure mijin nan naki ba bari za ta yi ki runtsa ba.
Bare ma a na ganinki ke
aya mun yi nasara waccan ma mun kore ta ta fice, ai dole ki tara mahassada."
Ajiyar zuciya Hindatu ta sauke ta girgiza kai.
"Ni fa Momi yanzu duka ba wannan ne a gabana ba, Momi na kula fa Ibrahim ba ya sallah."
Momin ta
aure fuska.
"Ta ya ya ki ka san ba ya sallah?"
Da mamaki dauke a fuskar Hindatun ta amsa har tana wata dariya kadan.
"Momi, ya aka yi na sani?
Muna rayuwa a gida
aya?"
"To na ji ya isa haka nan, ai ba ke zai yiwa sallar ba.
Ni ba na son shaidar zurr."
"Momi wai..."
"Kin ga bar min maganar nan.
Ba na son jin komai.
Ni dai yanzu ki nutsu kowanne a nan akwai aikinsa.