← Book details Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 109

Sashe 79

Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Rayuwarki ce, kamar yanda nake gudanar da tawa rayuwar ba na son a sanya min idanu, haka ba zan tauyeki ba kema."
Daga haka ya mi
e yana buga uban hamma don dama jiya ba gidan ya kwana ba shigowarsa kenan da yammacin wai yana da ba
i daga
asar waje zasu yi meeting a Hotel, kamar dai yanda ya fa
amata.

Ta kasa magana gaba daya tamkar wacce ta ha
iyi dutse.
irjinta har wani bugu yake da sauri.

"Oh, ki sa Favour su shirya abincin mutum uku, wasu amintattun yarana na wurin aiki za su kawo min ziyara anjima da
arfe takwas.

Sannan kar ki sake ki tashe ni a bacci don na sanki."
Daga nan ya wuce ya nufi
angaren
akinsa.

Ita kuwa Hindatu hawaye ta shiga fitarwa cike da al'ajabin wannan irin watsewar.

Mijin aurenta ke ba ta lasisin kula wasu samarin a waje da sunan soyayya?

Wannan wane irin masifa ce ta aura?

Ta yi kuka sosai kafin kuma ta tuna da sa
onsa ta ja waya ta kira Favour.

Nan ta sanar da ita sa
on Maigidan kafin ta tattara kuma ta shige
akinta don har wani jiri take ji ga mararta da ke faman
aurewa ta
asa.

Dama kwana biyun nan haka yake mata, likita ta ce ta rage sanya damuwa a ranta zuwan
arshe da ta yi, amma abubuwan ne sun fara shallake tunaninta.

Katsina...

Washegari kuwa koda suka je, su duka babu wacce ba ta fara karatu ba, sai dai Radiya ce ma suka yi har darussa biyu.

Su kuwa haka suka cinye sauran lokacin ba a
ara musu komai ba.

Ruwa kawai Haulatu ta watsa ta sauya kaya sannan ta fito don cin abinci.

Tana ji Hajja da ta
an samu
arfin jikinta ba kamar jiyan ba tana ba Umma labarin rikicin da Maimuna ke ciki yanzu da mijinta akan dukanta da yake.

Fa
i take.

"Idan na dauki mataki na ce ba za ta koma
akinta ba sai cibi ya zama
ari a wurin su Yaya Dakta, su bi su ce na
aurewa yarinya gaba ta
i zaman aure alhalin su ba su san irin wahalar da ta ke ci ba.

Shi kuma ubanta (Mijin Haj Hadiza) tunda
aninsa ne sai ya rufe idanu ya ci mutuncin
iyarsa a kansa, tsabar tsoron uban ma da suke yi ba sa iya bu
e masa cikinsu sosai.

Toh wannan karon idan Salahu ya yarda na taka na dauko Maimuna, ta bar auren kenan har abada tun da ba shi da mutunci."
Umma dai ha
uri ta ke ba Hajja tana nunamata ya fi kyau a kira a yi mishi nasiha da kuma garga
i akan dukan, tunda dai ai babu mai son mutuwar aure sai dole.

Haulatu kuwa dake gefe tana cin abinci tana sauraronsu duk sai ta ji ta tsani mijin Maimunar da aka kira Salahu, a duniyarta duk wani azzalumin miji mai dukan matarsa ba zai ta
a burgeta ba.

Kamar ta tsoma musu baki a hirar sai kuma ta tuna hakan ba daidai ba ne, a baya dai ta sha yi, kuma ta sha
atawa Umma rai akan hakan.

Yanzu kam ta nutsu ta bari.

Bayan Kwana biyu...

Tana kwance a gado tana duba abin da aka yi musu a aji yau, gaba daya ita ba ta ma fahimci darasin ba balle ta iya aikin da malamar ta ba su, ta yanke tashi zuwa ga Fu'ad
anin Sadauki wanda shi ma fannin da yake karanta kenan amma yanzun shi yana aji na biyu, ta san dai za ta sha wulakanci tunda ba shiri suke ba, amma fa a kan karatun nan ta gwammace da dai ace ta ba kanta da ma Yaya Sadauki kunya, gwara ta jure cin kashin Fu'ad din muddin zai koyar da ita.

Wayarta ta yi
arar shigowar sa
o ta whatsapp, kamar ta share sai dai hango sunan Sister Zaituna da ta yi ne ya sanya ta bu
"Yayana ya yi min zancenki, ya ce na yi hakuri na yafe masa laifukan da ya yi min a baya, kuma na taya shi ya
i don ya same ki tunda wai a yanda yace na san yanda soyayya take."
Wannan sa
on mai ban haushi da mamaki da bayyana rashin tsoron Allah da kunya irin na Yaya Zaid, shi Anti Zaituna ta aikomata.

"Na fara yarda Yaya Zaid ba shi da hankali wallahi." Ta furta a fili don ta ma kasa amsawa Anti Zaituna don haka kawai ta ja guntun tsaki ta kashe datar ta kwashi kayan karatunta bayan ta zura hijabi ta fito kai tsaye ta nufi
angaren su Momi Nuratu bayan ta nemi iznin Ummanta.

Cike da tunanin rashin kai na Yaya Zaid ta
arasa
angaren Momi Nuratu.

Ta kuwa iske ta a falo cikin kwalliyarta na zuwa turakar miji.

Ganin Haulatun sai ta
an fa
a fara'arta gami da amsa gaisuwarta.

"Lafiya lau Haulatun Hajja, ya Umman taki?"
Tana murmushi ta ba ta amsa da lafiya lau.

"Wani abu ki ke so ne?" Fa
in Momi Nuratu, sai ta
an kalli inda Fu'ad da Zuhra suke kowannensu da waya a hannu amma tambayar Momi Nuratun ce ta sa su duban Haulatun wacce ita din ma aka yi sa'a ta kai duba ga Fu'ad din.

"Dama wajen Fu'ad na zo ya koyamin wani Assignment da ban gane ba."
Nan da nan ya ha
e rai gami da zaro ido.

"Wa?

Wai ni?

Tab!

Ai kuwa...zan koya maki."
arashe da abin da ba hakan ya yi niyyar fa
i ba dalilin kaifin idanun Yayan nasu Sadauki wanda ya zuba masa su, shigowarsa falon Momi Nuratun kenan daga na Mahaifinsa.

Momi Nuratu ta harari Fu'ad.

"Oh, da ya ke ka ga dodon naka ai ka iya lauyance magana.

Je ki ya koyamaki Haulatu."
Ta amsa da toh kafin ta juya ta gaida Yaya Sadauki wanda kwana biyu ba su ha
u ba.

Koyaushe kamar ana
ara masa kyau haka ta ke gani.

Ya amsa mata sannan ya
araso ga Momi Nuratu ita kuwa Haulatu ta yi wurin Fu'ad da ya ke harararta a fa
aice.

Sai ta bi shi da murmushin ta ci galaba.

Shi kuwa babban burinsa Yayan nasu ya bar falon ya gwabza mata rashin mutunci amma ina, su na gama magana da Momi Nuratu, ita ta yi falon Daddy shi kuwa ya
araso cikin falon ya zauna.

Ba shiri Zuhra mai danna waya ta ajiye ta jawo jakarta na makaranta, dama ita ma Assignment za ta yi ta
ige da chatting da
awayenta, ita a sannan tana SS2.

Ganin Yaya Sadauki a zaune ya na ta amsa waya yana zuba uban turanci da abokin cinikayyarsa dake a garin Abuja, ya sa Fu'ad a dole soma yi wa Haulatu bayani dalla-dalla, dama Allah ya ba shi baiwa na karatu, duk kuma da
ancinka idan ya iya tafiyar da mai koyo yanda zai fahimta
warai.

Sai kuma aka yi sa'a ita ma Haulatun nan da nan ta ke
auka musamman idan ta samu mai yi mata filla-filla.

Tun tana
ari-
ari saboda Sadauki da ke zaune yana kallonsu jifa-jifa, har ta saki jiki.

Sai shi ma Fu'ad ya ji da
in karatun nasu saboda shi ya na son ya ga yana karantarwa ana masa tambayoyi masu ma'ana, hakan na
ara sanyawa ya
aunaci koyarwar.

Ko bayan tashin Sadauki ya fice bai yi mata wata tsiwa ba, sai ga su kamar irin an saba
in nan har ya shiga ba ta labarin wani test da aka yi musu a aji sadda ba ma ya jin dadi kuma bai yi karatu ba a ranar amma ya ta
a karantawa ya ri
e.

Amma da aka tashi hatta Malamin sai da ya fiddo shi gaban aji har ya bi shi da kyautar dubu
aya da ma
arin maki saboda jin da
in bayanin da ya rubuta.

Ita kuwa ta yi ta murmushi, Zuhra da ke hararar Fu'ad ganin ya mance ma da wacce ya ke sai ta ja guntun tsaki, Haulatu ta kalle ta kawai kafin ta maida duba ga Fu'ad cike da nishadi ta yi mishi godiya ta tattara kayan karatunta ta yi musu sallama ta fice.

Bayan fitarta Zuhra ta kalle shi.

"Wai dama karatun na tsakani da Allah ka koyamata?

Maimakon ka zura ta a kwalba ta je ta kwaso zero?"
Fu'ad ya ta
e baki gami da
aga kafa
"Ke ni rabu da ni, idan fagen course dina ne mancewa nake yi da wata
iyayya.

Balle ma ni wannan ba abinda ta yi mana hakanan muka
orawa kanmu wahala." Daga haka ya dauki wayarsa ya fice zuwa
akinsa dake kusa da na Yayansa Sadauki.

Zuhra dai ta bi shi da kallon mamaki sannan ta yi
wafa ba ta ce uffan ba.

A
angaren Haulatu tana tafe tana jin wani sanyi a ranta, ta san a hankali wa
anda ke nuna mata tsana za su gaji su bari, ga dai Fu'ad ya watsar da makaman ya sake mata har yana cewa duk abin da ma ba ta gane ba daga yau ta zo, kuma zai kwaso mata tsoffin handouts dinsa ya ba ta.

"Kun kammala ne?"
Sai da ta
an firgita don sam ba ta ji tahowarsa ba face magana a saitin hannun damanta.

Ganin haka ya
aga hannuwa.

"Afuwan.

Na tsorata ki ko?"
Sauke ajiyar zuciya ta yi sannan ta gya
a kai.

"Bakomai."
Ta amsa da
an murmushi bayan ta ja ta tsaya.

Sadauki ya
urawa fuskarta idanu yayinda ita kuwa ta ke kallon hanyar fita daga
aton gate
in gidan, ta kasa kallon inda yake domin tana ji a jikinta ita ya ke duba.

Ji ya yi kalmar ina sonki bai wadatar da shi gurin bayyana yanda ya ke jin
aunarta a ransa ba.

Sai kawai ya sauke ajiyar zuciya ya
ara magana.

"Mu je na taka maki tunda na kula akwai ki da tsoro."
Ta soma tafiya ita dai ba ta ce masa uffan ba.

Yanayin tafiyar tamkar ba su son rabuwar haka ake yin ta.

"Kin fahimci karatun sosai?"
Ta gyada kai.

"Eh na gane."
"Good.
Chapter 79 · 0% Book details