Sashe 90
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka ta dinga fitar da hawaye kamar kada ta tafi duk da dai cikin garin katsina ne amma sabo ake wa kuka.
Haulatu cikin doguwar ba
ar abaya mai kwlaliyar duwatsu, le
anta sun sace daga kumburin da suka yi sai dai
an taruwar jini ka
an da ake gani daga
asa.
Idanunta ya
an yi ja saboda kukan kewar Safina da suka yi ita da Radiya.
Hajja ta dinga yi musu fa
a don ita ba ta son kuka, fadi take ai ba mutuwa Safinar za ta yi ba, duk sadda aka so haduwa za'a ga junan.
Koda suka fito su Najeeb dake tahowa daga wurin motar Sadauki inda suka kai kayan Safinar aka sa a boot, suka yi turus suka dube su.
"To super gl
ue, wai kewar Safinar ce ta saka ku kuka?
Hahaha!
Ta
!
Ni kuwa na yi me toh?
Me dafamin indomie idan na ji yunwar dare za ta tafi?"
Haidar ya kai masa bugu.
"Au abin da za ka ce kenan ko?
Sorry Feenah, muna kaunarki, ai ba a rabu ba, kina can ma za ki dinga ganinmu.
Ba mu gama jin kewar Maama ba ke ma kin tattara za ki gudu ki bar mu ko?
Ai shikenan."
Hon
in da Sadauki ya yi ne ya sanya su tuna wanda aka bari da jira.
"Oh, kai ba ruwana sai anjima.
Boss ya
osa ku tafi.
Sai mun yi waya."
Haulatu ta dubi motar Sadauki kafin ta dubi su Najeeb da har sun
an soma takawa.
"A'a, ban gane ba?
Ba za ku je ba?
Kuma ki ka cemin Gali ne zai kai mu?" Ta
arashe tana kallon Safina.
"Mu je Haulatu, motar ce kawai ta Yaya Sadauki, yana jira ne a kai mu a dawo zai fita."
Kasancewar tuni su Najeeb sun yi gaba sai ta yarda, bayan ta bude gidan gaba ta sanya kai ta juyo tana kokarin rufe murfin da fadin.
"Malam Gali ina..."
Sauran zancen ya ma
ale mata a fatar baki ganin wanda ta yi ido hu
u da shi.
Sai ta ga kamar ya
ara haske don fuskarnan ta yi fayau.
Nan kuwa damuwa ce don har wata
ar rama ka
an ya yi.
Sai ta ga ya yi mata kwarjini ta kauda kai ta gaishe shi, ya amsa mata yana sauke ajiyar zuciya.
Su Radiya ma gaida shi suka
ara yi ya amsa, jin duka sun rufe
ofofin ya sa itama rufe na
angarenta amma tsabar sanyin da jikinta ya yi bai ma rufu sosai ba.
Madadin ya ce ta
ara rufewa sai kawai ya cire seatbelt dinsa ya fita a motar duk suka zubamasa idani don a tunaninsu ko mantuwa ce ya yi, Haulatu kuwa kallonsa take ganin ya zagayo ya bu
e murfin motarta sai da gabanta ya fadi don a tunaninta ko laifi ta mishi zai sauke ta a motar, sai ta ga ya
ara rufewa dakyau sannan ya zagaya, har wani ajiyar zuciya ta saki, su Safina da Radiya ko kallon juna suka yi da murmushi.
Madadin ya fara kai su gidan Dakta Hashim, sai ya soma yin asibitin.
Ita dai Haulatu babu um balle um um, kallon wayar da ya siyomata take yi, ga kunyar ko godiya ba ta masa ba, shi kuwa a hankali yake bin wa
ar da ke tashi ka
an ka
an na harshen larabci.
Yana tsayawa ya dube ta.
"Ku shigo muje, na san ba ku zo ganin baby ba ko?"
"Eh Yaya." Safina da Radiya suka amsa, ya bude murfi ya fito su ma duka suka fito ya rufe.
Gaba ya yi su na binsa a baya yana waya, lambar
akin aka fadamasa
angaren VIP ya tafi.
Haulatu sai kallon wurin tame, an
ara gyara a asibitin kamar ba nan ta ta
a zuwa ba.
Tun ganin da ta yiwa Nusaiba a tsaye tana amsa waya a
ofar
akin ta gane Momin Mu'az na ciki.
Nusaiba da sauri ta cire wayar a kunne ta gaishe da Sadauki ya amsa ba tare da ya kalle ta ba ya juya ga su Haulatu.
"Ku soma shiga."
Safina dake a gaba ta mur
a ta shiga da sallama aka amsa, Mamin Khaleefa ce sai Momin Mu'az da wasu yan uwan Hafsat din ciki har da mahaifiyarta Hajiya Shukrah.
Ganin Haulatu ya sa sauyi
arara ya bayyana a fuskokin Mami da Momin Mu'az.
Haulatu dai ta gaishe su yanda
an uwanta suka yi, masu amsawa sun amsa idan ka dauke su biyun.
Sai a sannan Sadauki ya shiga shi ma.
Ganinsu tare ya ba
antawa Mamin Khaleefa, wato can ga
arta na sumbatu a kansa, shi kuwa yana nan ya zama direban Haulatu.
Sun dai amsa gaisuwarsa da ya
en dole, Hajiya Shukrah ce ta sakarmasa sosai don mutuminta ne, sadda Khaleefa ke yayin zuwa gidanta tare suke zuwa.
Aka mi
o masa jaririyar mai kama da Khaleefa sak, kar
a ya yi ya shiga yi mata addu'a.
Haulatu
asa-
asa take satar kallonsa ganin yadda bebi ya yi kyau a hannunsa, har wani murmushi ta
an yi.
Ba zato kuma ya
ago kai suka ha
a idanu, shi ma murmushin ya yi mata sannan ya mi
a mata bebin.
Wannan abu duka a kan idanun iyayen nasu biyu dake adawa da su, ransu ya mugun
aci amma suka danne.
Momin Mu'az ke tambayar Safina dagaske guduwa za ta yi daga babban gida, dariya kawai ta yi.
Ba su wani jima ba suka yi musu sallama suka fice.
Kasancewar Sadauki ya riga su ficewa ne ya sa Safina fadin.
"Ku, ni kadai na kula da hararar da su Mami ke bugawa Haulatu?"
"Wallahi ina shirin magana ki ka rigaye ni Feenah.
Hum, ai na ga abin mamaki.
Can dai ta matse musu, in sha Allahu na gaba dai ya yi gaba." Fadin Radiya.
"In sha Allahu." Safina ta amsa.
Ita ko uwar gayyar ba ta ce uffan ba don dama ai hakan ba ba
onta ne daga wajensu ba.
A gidan su Safina ma ya bar su bayan ya shiga an gaisa ya ce zai je ya dawo, sai wurin bayan sallar isha'i sannan ya dawo, nan din ma an tafi da kewa amma wannan karon ba su yi kukan ba.
Suna isa gida bayan ya yi parking Radiya ta bude ta fita, ba ta ma tsaya jiran
Haulatu ba don ta san maganar tsakaninsu ne.
Kafin ya ce komai ta riga shi.
"Yaya nagode Allah ya
ara bu
i.
Wayar ta yi kyau sosai."
Abin da ta ce kenan.
Ta ji sadda ya sauke ajiyar zuciya.
"Nevermind, yiwa kai ne.
Kin fa son amsar da nake son ji please.
Na ce maki duk abin da ki ka yanke zan yi
arin mara maki baya a kai koda zan cutu."
Yanayin da ya
arasa zancen sai ta ji ya karyarmata da zuciya, ya kuma ba ta tausayi.
Ta bu
e motar ta sauke
afafunta a waje, tana kallon waje ta
an waigo ka
an idanunsa a kan gefen fuskarta da ya ga alamar murmushi ta ke, ta soma magana.
"In sha Allahu Yaya ba za ka ta
a cutuwa ba idan daga gare ni ce.
Amsarka ita ce eh, na yarda na amince da kai.
Ina ro
on Allah ya tabbatarmana da dukkan alheri a tsakaninmu."
Ta na kai wa nan ta fice da sauri ta rufe motar, ba ta ko kalle shi ba ta cigaba da tafiyarta, shi kuwa Sadauki hamdala ya shiga yi na nuna jin dadi da godiya ga Allah da ya amsa ro
onsa.
Kalamanta suka cigaba da yawo a kwanyarsa, haka ya yi ribas ya fita zuwa gidansu yana jin wata sabuwar kauna da soyayyarta na ratsa shi.
Sadauki da Haulatu tun daga wannan ranar suka yi wata iriyar sha
uwa mai wuyar fassara sai dai duka abin da suke yi ta waya ne.
Idan ya so ganinta sai ya shigo da zummar gaida Hajja da Umma, ko kuma ita ta fita da zummar gaida su Baba Alhaji ko kuma zuwa wurin Fu'ad
aukar darasi, tun tana
oyewa Ummanta har dai watarana ta kama ta tana amsa waya, har ta shigo
akin ba ta sani ba, Umma ta saurara dakyau, tabbas kalamai ne masu nuni da tsananin bege da
auna ga wanda ake wayar.
Motsin Umma ne ya sanya ta saurin mi
ewa zaune gami da katse kiran.
Ta sunkuyar da kai ganin kallon da Umman ke bin ta da shi.
A
angaren Umma kuwa, kallo ne na mamaki tsantsa, waye wannan da ya yi sa'ar da Haulatu ta saurare shi?
Har ta yi watsi da dukkan makaman ya
inta akan maza?
Ganin yanda yarinyar ta rikice yasa ta
araso ciki sosai ta zauna gefenta, wayar sai ruri take yi amma ta
auka, Umma ta kai hankalinta ga wanda ya kira, Heartbeat, shi ne ke yawo kam screen.
Ita kuwa da sauri ta saka wayar a flightmode.
an murmushi Umma ta yi kafin ta ce.
"Ya sunansa?"
A nan
irjin Haulatu ya
ara tsananta bugu, ta
ago kai ta kalli Umman, babu alamun
acin rai a tattare da ita sai dai kuma ba ta san me jin sunan zai haifar gareta ba.
Tun ba yanzu ba, Umman ta nuna hankalinta zai fi kwanciya ace ba ta auri ko
aya a cikin samarin gidan kar ya zame musu abin magana.
Ta tabbata ba za ta ji dadin amsar da zata ba ta ba, amma ta gwammace ta fa
amata gaskiya.
Bayan Umma ta gama sauraronta shiru ya biyo baya.
Da yanayi na damuwa a fuskarta take duban Haulatun.
"Amma har ku ci sati biyu ku na abu ba ki sanar da ni komai ba?
Sannan ba kya tunanin matsalolin da soyayyarku za ta haifar?
Dama batun karatun da ki ka fake da shi, don ba kya son su wadancan
in ne?"
Tuni kwalla sun ciccikowa Haulatu, ba ta san halin da za ta fa
a ba idan Umma ta datse ala
arta da Sadauki.
"Ki yi hakuri Umma.
Tsoron da na ji kenan shiyasa ban fa
amaki komai ba."
Girgiza kai Umma ta yi cikin sanyin murya ta amsa.
"Ba laifi ki ka yi min ba Haulatu, ina dai gudun abin zai je ya zo ne.
Ba na son
ananun maganar gidan nan.