Sashe 56
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya mi
e ya shiga ban
aki ya wanke fuskarsa ya goge da farin tawul kafin ya fito.
Hand Sanitizer ya matsa a hannunsa, daga nan ya fita ya rufe ofis din zuwa inda su Umma suke.
Can ya tarar ana ta fama da Haulatu wajen neman jijiya za'a sanya mata drip amma ta
i tsayawa sai kuka take yi tana ri
e Umma.
Babu irin tsawar da jan ido wanda Umma ba ta yi mata ba amma abu ya gagara.
"Lafiya?" Jin muryarsa tuni ta yi
if da ihun, ta dubi yanda ya
aure fuska, ya maida kallonsa ga ma'aikatan jinyar biyu da ke kokarin ganin ta ba su ha
in kai.
"Yauwa ai gwara da ka zo da kanka,
azun ma ganin idonka ne ya sa ta tsayawa aka
ibi jinin."
in Umman kenan.
Tana
ara cewa a baya sam ta san ba ta da wannan iya shegen na tsoron sirinji sai yanzun ta rasa me ya hau kanta.
Ita dai Haulatu shiru ta yi tana kukan zuci gami da runtse idanu sa'ilin da Khaleefa ya kar
i kayan aikin ya ba su Nos din umarnin fita.
Daga shi sai Umman da ita.
Wayar Umma ta yi
ara ta
aga ganin Hajja ce, nan ta shaida mata jikin da sau
i ruwa kawai za'a
ara su taho gida.
Daga nan ta shiga tambayarta ko su Haj Nafisa sun isa.
Anan Hajja ke cewa ai sun jima da sauka a Kano.
Ajiye wayar Umma ya yi daidai da kammalawarsa.
Ya dube ta.
"Umma ko akwai abin da ku ke bu
ata?"
Ta yi
an murmushi.
"Babu komai sai ruwan sha."
Ya maida mata martanin murmushin gami da amsawa da toh ya fice.
Ta dubi Haulatun.
"Sannu." A hankali ta
aga kai.
Can kuma bacci ya
auke ta.
Abuja...
"Wai Zaid lafiya?
Tun da muka dawo na rasa gane kanka.
Ko girkina ka daina ci, don Allah akwai wani abu ne da na aikata gareka ban sani ba?" Fa
in Jalilah kenan hawaye na kwaranyowa a fuskarta.
Tun dawowarsu daga Katsina ya sauya mata, hatta a shimfi
a ba ya nemanta.
Wannan shi ne sanadin shigarta damuwa da rashin sukuni.
Lokacin an yi sallar isha'i, duk da laulayin da ta ke
an fama da shi, bai hana ta cin ado ba kamar yanda ta saba domin tarbarsa.
Yau
in ma ya shigo babu walwala, koda ya yi wanka
aki ya shige don abincin ma ya ce ba zai ci shi ba.
A
akin ta
arasa ta iske shi da tambayoyinta.
Idanunsa a rufe kamar bai ji ta ba amma a zahiri babu harafi
aya nata wanda bai shiga kunnensa ba.
To me zai ce mata?
Soyayyar Haulatu ce ta yi mishi mummunan kamun da ke neman kassara shi ko kuwa
iyayyar da take mishi gami da furucin ba za ta ta
a sonsa ba ne ke
ona ransa har yake jin komai ba ya burge shi a rayuwar?
"Babu abin da za ka ce?
Ko dai gajiya ka yi da ni ne?
Ko girkin nawa ba ya maka dadi?"
Sai a sannan ya bu
e idanunsa ya dube ta, ita
in ma shi take duba da nazarin ramar da ya yi a kwanakin nan.
Zaid sai ya ji ta ba shi tausayi matu
a, ta riga da saba da tarairaiyarsa bai kyautu ace sanadin abin da zuciyarsa ta makance a kai ba, ya yi mata irin wannan sakayyar ba.
Ya tuna tana da ha
i a kansa wanda bai kamata ya tauye mata ba.
Zaune ya mi
e ya ja hannunta ita ma ta mi
e daga dur
uson da ta yi ba musu ta koma gefensa.
Hawayen ya share mata da tafukan hannayensa.
"I am so sorry.
Akwai wata
ar damuwar da nake ciki amma in sha Allahu zan yi iyaka kokarin ganin ban
ara shiga ha
inki ba.
Kin ji?"
Ta gya
a kai tana
an tura baki da
an shagwa
a ta ce.
"Toh meke damunka?
Na yi zaton mun zama
aya, abin da ya shafeka ni ma ya shafe ni."
Ya yi mata murmushinsa mai kara jefa ta kogin so da
aunarsa.
Lokaci guda ya sumbaci bayan hannunta.
"Ya shafe ki, amma Allah ya kiyaye abin da zai dame ni kema na jefa maki damuwarsa.
Na fi bu
atar na tattara naki damuwar na ha
a da nawa, su dagula lissafina ni ka
ai."
Wani murmushi ta yi tana mai jin da
i kalamansa, a duniyarta tana son Zaid ya yi magana.
Ya
ware da kalamai masu da
i masu sanyaya ruhi.
"Toh abincin fa?"
an yamutsa fuska.
"Ban tare da yunwa."
"Please ko ka
an ne ka ci."
Ganin kamar za ta yi kuka a dole ya mi
"Ok, muje na ci."
Wannan yasa ta mi
e zuciyarta fari
al suka fita falon.
Katsina...
Sai wuraren takwas da mintoci na dare Umma suka shigo gidan.
Hajja ta tarbe su tana zuba wa Haulatu ruwan sannu.
Mu'az dake falon tare da Hajja, bai jima da shigowa ba ya ji Haulatun ba lafiya, yana kokarin bin su zuwa asibitin ne kuma ya ji Hajja ta
ara kira sun ce suna hanya, wannan yasa shi zaman jira.
Shi
in ma gaba
aya ya
an yi rama, bai ta
a zaton maganganun Haulatun zai dame shi har haka ba.
Sai dai ya mishi ciwo, madadin ya ji ta fice a ransa sai ma sa
anin hakan.
Ya kwana biyu ba ya ko shigowa sashin Hajja sai a ranar, nan ma kasa jurar rashin gani da jin ta ya yi, dolensa ya sa
o ya shigo.
"Sannu Haule, Allah ya
ara lafiya kin ji?"
Ta gyada kai, ta
an ji
warin jikinta sanadin
arin ruwan, ganin Mu'az a falon yasa ta kama hanyar bene za ta nufi sama.
"Aa, dawo maza ki sa wani abu a cikinki sai ki sha magani ki yi sallah ko?"
Ta dubi Hajja sannan ta ce.
"Ni a sama zan ci, banda
i zan shiga yanzu."
Daga nan ta wuce, Umma kuwa zama ta yi tana ba Hajja bayanin cewa Malaria ce ba wani abu ba.
Dama tuni ta yi sallarta a asibitin.
"Mu'azu, ina ka shiga kwana biyu.
Ciwo ka yi ne?
Na ganka wani iri."
Ya shafi
eyarsa jin abin da Umman ta ce, yana murmushin ya
e, ya sani ba don komai ta
i zaman falon ba sai dominsa.
"Au, ke ma kin kula ashe?
Ai fa
an da na gama yi mishi kenan.
Gaba
aya ya fige kamar kazar mayu.
Ka tashi maza kai ma ka je
an uwanka ya aunaka." Fa
in Hajja.
ata rai.
"Ni fa zazza
in dare ne na
an yi amma yanzu na samu lafiya, na sha magunguna."
"Sannu, Allah ya
ara lafiya." Umma ta furta, ya amsa da amin.
Hajja ce ta sanya Baba Saude mi
awa Haulatu abinci.
Ta iske tana sallah ta ajiye ta fita.
Koda ta idar kwanciya ta yi saman gado jikin duka ba dadi, ba jimawa Umma ta shigo, nan ta hau fa
a kan abincin da ba ta sanya a ciki ba balle ta sha magunguna.
Da
yar ta iya loma biyar, ta sha magani ta bi lafiyar gado bayan ta fidda abayar da ke jikinta.
Washegari kusan sosai ta ji da
in jikin, tun safe
awayenta suka shigo duba ta, suka hau hira don
ebe mata kewa.
Tana daga kwance a saman gado daga ita sai riga iyaka gwuiwa na shan iska, wa
ar da Radiya ta kunna a wayarta tana sauraro na Chiza Dani shi ta maida hankali ga ji yayinda Safina hankalinta ke kan Instagram tana ta kallon hotunan wani aure da aka zuzuta shi ne aure mafi kyau da kashe ku
e da aka yi a garin Kano a shekarar, abin ma mamakin ganin mutumin ya girmi Amaryar nesa ba kusa ba.
Sai dai inda Allah ya taimaka sam ba shi da muni.
Ita ma Radiya tana ta le
a wayar Safinan suna kalla yayinda Haulatu a kwancen hankalinta ke kan wa
in, don tuni an kammala an fa
a wani wa
ar na Hamisu Breaker.
Lumshe idanu ta yi tana tunano dukkan abubuwan da suka faru a kanta lokacin bikin nan.
Sauyawar ala
arta da Sadauki, daga kallon mugu kuma marar tausayi da take yi masa zuwa na mutum mai sanyi da kuma sau
in kai.
Shi dai, da ake mishi caa da tunanin wai soyayya suke yi.
Ta ji tausayin kanta ya kama ta da ta tuno Zaid sa Mu'az da suka furta da bakunansu wai suna sonta.
Ita ko me ta mallaka har haka da mazan nan ke bibiyarta haka?
"Ke Haulatu wai ba za ki kalla ba?
Don Allah dube su, wallahi ni dai ba zan iya auren babban mutum ba duk ku
insa." Fa
in Safina tana mi
awa Haulatu wayar, kar
a ta yi tana
an cije le
anta na yanayin rashin lafiya ga damuwar da tunani ta jefa ta ciki.
Kallon wayar ta yi sosai, hoton ta tsurawa idanu, ba haske na fata ko kuma
iba da ya
an yi ba, ko turai ya je aka sanya shi a inji ba ta tunanin fuskarsa za ta
ace mata.
Balle kuma Hindatun da ta gani.
Ta yi masa ta karanta caption na hoton, Ibrahim&Hindatu.
Shi ta ga an rubuta.
Mi
ewa zaune ta yi don ka
uwa da mamaki.
"Lafiya?
Kin san su ne?" Cewar Radiya da suke dubanta.
Daidai nan Umma ta shigo
akin, ta yi saurin fita daga instagram din gami da cilla wayar ga Safina.
Suka dube ta da alamar tambaya, ita kuwa kallon Umma ta yi.
"Au, ba ki shirya ba?
Maza tashi ki shirya muje lokacin allurarki ya gabato, sha biyu ya ce."
Ta amsa da toh cike da
arfin hali sannan ta mike don kaucewa tambayoyin da take da tabbacin samun su daga garesu.
A hanya ma tunani kawai take yi tana share hawayenta a fakaice, tunaninta kar bayyanar wannan mutumin ya
ara haifar da damuwa da tsoro a zuciyar Ummanta, sam ba ta kaunar Umma ta ga abin da zai tayar mata da hankali yanzu, sai dai tabbas za ta je ga Baba Alhaji ta yi musu zancen da kuma nuna musu hoton
an Mutuwa ko don a
watar Ummanta
anci.