Sashe 69
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lallai dagaske ne a baya yana tunanin Haulatu ba ta sonsa, amma kuma a yanzu a wautarsa sai yake hangen ai tana sonsa kawai dai ta sadaukar da soyayyar ne ga aminiyarta da Yes!
Ya sani ya jima dama yana zargin tana sonsa, kawai dai kunya da tsoro sun hana ta gwadawa.
Ji ya yi yanzu ne zai fara ya
in, tabbas idan har aure ya
ullu tsakani zai yi duk iyakar yinsa ya shawo kanta ta kar
i soyayyarsa.
Wannan duka mai sau
i ne tunda dai kamar babu batun Sadauki.
A ganinsa.
Washegari aka tashi da azumi, Umma na zaune bayan idar da sallar duha tana lazimi wayarta ta yi
arar kira.
Ba ta ko duba fuskar ba domin sam ba ta kaunar duk wani abu da zai katse ta a ibada.
Haulatu dake kwance jiki duk a mace ne ta mi
e ta dauki wayar, ganin lamba ce sai ta
aga kawai ta kara a kunne.
"Na'imatu."
Muryar da ta ji ya sa ta ji wani
acin rai da takaici.
"Me za ka yi mata?
Kiran me ka yi?
Kuma a ina ka samu lambarta?"
Wadannan tambayoyin da ta jero ne ya sa Umma dubanta da tunanin waye kenan?
Dariya ya yi wanda har sai da ta
an dauke wayar a saman kunnenta don ji ta yi kamar ya watsa mata garwashi kafin ta mayar.
"Ko ba a fadamin ba na san wannan
iyata ce guda
aya tilo mai..."
"Kar ka
ara!
Nace kar ka
ara danganta ni da kai!
Ni ba
arka ba ce!"
Ji ta yi Umma ta kar
e wayar a hannunta.
Ita kuwa Haulatu don takaici sai kawai ta fice zuwa falo ta yi zamanta tana jijjiga jiki cike da
acin rai.
Umma kuwa daga daki ta soma magana.
"Kiran me ka yi min Ibrahim?"
Ya yi
ar dariya karo na biyu.
"Ai bai kyautu ace kin yi min wannan tambayar ba Na'imatu.
Ko babu komai kin sani akwai
a a tsakaninmu.
Ha
ina ne na dinga tuntu
ar lafiyarta da ma kula da rayuwarta.
Sannan Na'imatu ki yarda sakin da nayi maki ba a son raina na yi shi ba.
Ina sonki ina.."
"Ya isa Ibrahim, ba shi na ke son ji ba.
Tambaya na yi kuma ka amsamin.
Ban hana ka tuntu
ar komai na
arka ba duk da cewa ba ka da wannan damar don tuni ka yi watsi da ita.
Sai dai tunda har da shi ka fake, ka nemi lambar Alhaji Ridwan kamar yanda ka nemi nawa ka dinga kira a can.
Babu wata ala
a da ta yi saura tsakaninmu Ibrahim.
Koda wasa kar ka
ara kirana."
Daga haka ba ta ko saurari abin da zai ce ba ta katse wayar, gaba daya ma sai ta kashe wayar.
Ita ta sani ai, Ibrahim
an Mutuwa magana ba ta wuce ba a wurinsa.
Sai ya zo da wani rainin hankalin.
Tana shirin fita falon don duba Haulatu sai ga Hajja ta fado dakin.
"Ke, wa Haule ke cewa ya kira?
Maza ban wayar nan.
Mu zai kawo wa iskancin banza da wofi?"
Yanda Hajja ta fusata sai Umma ta kwantar mata da hankali da nunamata ta yi maganin komai.
Duk da haka Hajja sai da ta kar
e wayar Umman tana fadin daga yau ta bar amfani da layin.
Engr Faisal ya yi shiru can kuma ya dubi Mu'az wanda ke russuna kai cike da jin nauyin abin da ya fito a bakinsa.
"Ita Haulatun Hajjah ka ke so?"
Ya kasa furta eh sai shiru.
Murmushi Engr Faisal ya yi.
"Toh masha Allah.
Ai
ar uwarka ce.
Kun daidaita ne da ita?"
Da tsananin farin ciki ya girgiza kai.
"A'a Abba, ta nunamin karatu take son yi ne."
Engr Faisal ya
an yi jim kafin ya ce.
"Kana nufin ba ta amince da kai ba?"
Mu'az ya
an yi shiru, idan fa ya ce ba ta amince ba shikenan zai yiwa kansa ko?
Ya sani dagaske a zuri'ar babu batun auren ha
i, sai idan kowane
angare ya ji ya gani yana so da kauna, idan kuwa ba haka ba, ha
ura ake yi.
Ya gwammace ya nunawa Abbansa ta amince hakan zai fi.
"Abba ta amince."
Murmushi Engr Faisal ya yi.
"Toh Alhamdulillah.
Allah ya shigemaku gaba.
Duk da haka ni ba zan ce komai a kai ba, ka je ka samu iyayenmu ka sanar da su.
Allah ya tabbatar da alheri."
"Ba amin ba!" Suka juya jin muryar Momin Mu'az.
"Hajiyayye, kina cikin hayyacinki kuwa?
Ki fa
omin babu sallama falo, kuma ki amsamin addu'a da salo na rashin
a'a?"
Engr Faisal ke zancen a matu
ar fusace ya na duban Momin Mu'az da ta
araso tana hura hanci.
Jin muryarta ne ma ya fito da Amarya daga
uryar
aki, ta ci adonta tsaf cikin leshinta mai farin da ruwan toka, irin dai na zuwa turakar miji.
Wani banzan kallo Momin Mu'az ta watsamata jin tana tambayar ko lafiya tunda ita kam ba ta ji komai ba face muryar abokiyar zamanta tana magana a
age.
"Toh ke kuma gwana?
Uban me ya fito da ke?
Salo na munafunci?
Mtsw, kai kuma wato duk jan kunne da kashedin da na yi maka game da fita harkar waccan karuwar yarinyar bai shiga kunnenka ba sai da ka sa
o ka zo ka kawo wa babanka zancen?
To idan dai ni Lubabatu ni na dur
usa na yi na
udar Mu'azu, ban lamunce masa aurenta ba."
Injiniya Faisal ya
an sa hannu ya gyara zaman gilashin da ke fuskarsa.
"Ke a wa?
Daga ke har shi
in a
ashin ikona ku ke.
Kuma ki sani, aure babu fashi.
Mu zuba ni da ke, zan nunamaki lallai ni Faisal na isa da gidana.
Na kuma isa da
ana.
Tashi ka tafi Mu'az, ni da kaina zan nema maka auren Haulatu.
In sha Allahu babu abin da zai hanaku aure muddin ku na son juna."
Nan fa Mominsa ta dinga zuba maganganu marasa dadi wanda ya
arawa Injiniya
acin rai da har ya yi mata tsawa wanda dole ta yi
if.
Jiki na rawa ya mi
e tsaye tuni Mu'az ya bar falon don ya sani dole dama ya kirawo ruwa idan Mominsa ta ji wannan zance.
Amarya dai na tsaye ta kasa magana don ita har mamakin abokiyar zamanta take a wasu lokutan.
"Na rantse maki ki ka sake ki ka
ara magana a nan sai dai ki
arasa wunin yau a gidanku.
Ki zauna don ba ki san mutuncin iyayena ba ki na fa
in maganganu a kansu?
Ke wace irin marar tunani ce?!
Don ina zubamaki idanu sai ki maida ni tamkar ban san me nake ba?
Fice min daga falo tun ban sa
a maki ba!"
Ta sha
a iya sha
a, ta waiga ta ga Amarya dake tsaye, saboda tsabar takaici da haushinta da take ji sai ta ga kamar ma murmushi take.
Kawai sai ta fice fuu har da banko
ofar, wannan banka
ofar Injiniya Faisal ya ji shi har a
asan ransa don haka ya yi
wafa kurum ya shige
aka.
Amarya ba ta yi karambanin bin bayansa ba sai ta yi zamanta a falo, ta san hali, idan yana cikin
acin rai sam ba ya kaunar a ma gwada ba sa ha
uri, ya fi so don ka sa ya huce sannan ko maganar kar ka tayar, da kansa ya ke tayarwa idan ya matsu a ta yi din.
Ita kuwa Momin Mu'az a firgice ta shiga
angarenta, Nusaiba da ke taimakawa
annenta da yin homework ta bi ta da kallo.
Ta sani akwai matsala don haka ta mi
e.
Ita ce ta zamewa uwar kamar wata
awa, duk wani mugun hali irin nata babu
aya da Nusaiba ta bar shi.
"Momi lafiya?"
Ba ta ko kalle ta ba sai faman danna waya take amma ta kasa ma nutsuwa ta yi kiran wanda ta sa a gaba.
Mamin Khaleefa ta ke son fesawa wannan mugun
ulli da Umma suka shiryowa
anta.
Ta mi
awa Nusaiba wayar tana zama a gefen gado kafafunta kamar za su fice daga
ugunta tsabar yanda ta ke ka
a su hakan ya
ara mata zafin rai.
"Kiramin Hajiyar White House."
Sunan da suke kiran gidan su Khaleefa da shi kenan, saboda komai na fentin gidan daga waje fari ne gaba
ayansa.
Fentinsa ya sha bamban da na kowa.
Yana kuma daga kan layin babban gida daga gefe.
Nusaiba ba shiri ta kira Mamin Khaleefa yana soma
ara ta mi
awa Mominta cikin zuba kunne don ta ji me za'a ce.
Ba tare da Momi ta damu da kerere din Nusaiba a kanta ba ta fara magana jin Mamin Khaleefa ta
aga da furta Hello.
"Hum, Hajiya
arama, na shiga uku, Na'imatu ta shanye min
ana."
Cikin nuna tashin hankali a murya, Mamin Khaleefa ke tambaya.
"Me ta yi maki kuma Hajiyayye?"
"Mu'azu ne ya haukace gaba daya shi nan duniya son Haulatu yake, duk irin barazanar da na yi mishi amma ko gezau har sai da ya sa
afa ya shure duk maganganuna.
Yanzu shi Injiniya ya dage akan ko zan mutu aure babu fashi.
Ni kuma na rantse muddin ina numfashi ko zan yi yawo tsirara ba zan ha
a jini da dangin karuwai ba.
Yarinyar da ba a san salsalar haihuwarta ba."
"Kin min daidai Hajiyayye, ko ni ba zan ta
a aminta da ha
a jini da su ba.
Ki tashi mu yi ya
i, ni ma kuma zan taya ki daga nawa
angaren tabbas ba zai ta
a yiwuwa ba.
Can ga su gada.
Na fadamaki ai, ni dama tun ganin da na yiwa wannan
ar banzar matar na san cewa ba hakanan ta zo ba.
Haka kawai ta bi tana neman shanye mana yara fiye ma da Zakiyya (Maama)?"
"Uhm, ke dai bari kawai.
Amma tabbas ban ga ta zama ba.
Zan yi magana da Malam Shu'aibu, kinsan da zafi-zafi ake bugun
arfe."
"Tabbas, ki yi dukkan abin da ya dace, ni ma zan maki iyakar yi na ta
angarena.
Amma fa sai kin iya takunki, ki danne
acin ranki kar ya haifar da kowace matsala."
Da haka suka yi sallama.