Sashe 33
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A yanzu haka an yimin iyaka da barin
asar nan zuwa lokacin da bincike zai kammala.
Ya kamata mu yun
uro mu samarwa kanmu mafita tun lokaci bai
ure ba.
A yarda an fa
i za
e, mu rungumi wannan
addarar, amma kuma mu tashi tsaye don kar mutunci da girmanmu ya zube.
Ranku ya dade, idan girmanku ya zube to namu fa mu ma zai zube ne
asa warwas.
Sai mu san abin da ya dace a yi.
Ga Sanata Tukur can a hannunsu dai."
Wadannan zantukan na Comptroller Haisam ya
ara
agamusu hankali.
Nan kuma tsohon gwamnan
aya daa cikin manyan jihohin arewa shi ma ya yi nasa jawabin.
anMutuwa suna gefe, abin na manya ne, nasu kawai jinjina kai da kuma kambama manyan wurin.
Tattaunawa ta yi zafi da har DanMutuwa bai samu damar shigar da
on bararsa ba, babu wannan walwalar a fuskokin jama'a, kowa cike yake da fargabar tonuwar asirinsa.
Sai wuraren ukun dare sannan taro ya tashi ba tare da an samu kyakkyawar matsaya ba sai ma rarrabuwar kai, inda wasu ke ganin a yi duk yanda za'a yi kawai a ga bayan Sanatan da ke a hannun jami'ai yadda ba zai ji wuya ya tona asirinsu ba amma wasu kuma sun yiwa abin kallon cin amana a cewarsu ba
aramin hidimtawa
ungiya Sanatan ya yi ba don haka bai kyautu a yi mishi wannan yankan bayan ba.
A nan ne DanMutuwa ke jin labarin wani wai Uban Dodo, ya sha jin idan ana taro sukan kira wannan sunan sai dai bai kai ga fahimtar komai ba don haka koda ya biyo hanya a mota shi da Hajiya Adama ya watsa mata tambayar waye hakan.
Ta yi dariya.
"Hanyarmu ce mai sau
i ta yin kudi, Uban Dodo, shugaban
ungiya ta musamman ce bayan wannan wanda ka sani.
Ba kowane
aramin shege ke shiga ba,
ungiya ce mai matakan sirri da yawa.
Nima ban yi ko wata uku da shiga ba, kuma ka sani, duk wanda ya shige ta, ba zai fita ba har abada.
Idan ma mutum ya yi wani yun
uri na ficewa, toh na rantse maka mutuwa zai yi."
Cike da al'ajabi ya dube ta ka
an kafin ya maida kai ga tu
in da yake yi.
"Yanzu kina nufin kin shiga?
To kuma idan abun bai yi aiki ba fa?"
Ta daure fuska tamau.
"Ya isa hakanan, mu bar zancen.
Kai dai na fadamaka, muddin ka shiga, za ka samu duniya a tafin hannunka.
Wannan tserewar da kake yi da wasan
uya kan abin da bai taka kara ya karya ba za ka fi
arfin kowa ya taka ka."
an Mutuwa ya yi shiru cike da tunani, tabbas yana so ya ga ya tara ma
udan ku
en da suka wuce hankali, yana so ya gan shi a matsayin da zai tara masu yi masa fadanci ciki kuwa har da jami'an tsaro da ma wasu da ke raina shi a baya.
Ba shi da tsoro sam, amma fa nazarin da yake yi idan har abu ya kwa
e, wane irin
arshe zai yi?
Shi da bai da uwa a gindin murhu.
Har suka isa gidan Hajiya Adama, ba ta bar kwa
aita masa girman
ungiyar da tace masa ba zai ta
a sanin sunanta ba muddin ba shiga ya yi ba.
Tana kuma nunamasa babu wanda ya isa ya taka shi, zai je duk inda yake so a
asar nan da ma wajenta.
Zai siya abin da yake so komai tsadarsa, mace kuwa ko balarabiya ce to fa zai same ta ya gama.
Ba wannan ba ma, zai tashi daga manyan yara masu siye da siyarwar miyagun kwayoyi ya koma daya daga cikin masu yin dila.
Sosai
an Mutuwa abin ya fara tasiri a zuciyarsa, a wannan daren kasa bacci ya yi yana faman tufka da warwara.
Bai shiga tsananin ru
u ba sai da tashi guda Hajiya Adama ta yi mishi kyautar wani
aramin gida mai kyau,
aya a cikin gidajenta uku da ta mallaka a jihar Kaduna, ta ba shi takardun ta ce ya koma can ya tare, amma fa ya yi kokarin yanke shawarar da zai sa ya cigaba ya mallaki ma
udan ku
e a asusunsa.
Da wannan ya yi sammako ya koma Gwarzo gidan gona don ha
a shirginsa ya wuce Kaduna.
Ya kuma ji a ransa zai kar
i tayin Hajiya Adama ya fa
ungiyarsu, ya shirya sadaukar da ran ko ma wane ne muddin dai za'a dama a duniya.
A can Katsina kuwa, sati na zagayowa aka kawo lefen Batulu, dukkansu an saka ranar biki watanni biyu, ya yi daidai da bayan
aramar sallah da sati bai fi uku ba.
Haulatu ta maida hankali fiye da tsammanin Umma wurin zuwa Islamiyya, ga kuma falon Alhaji wanda ta maida shi wajen hirarta, kusan kullum sai ta je babu ma kamar kwanakin nan da aka wayi gari mutumin dake hana ta sakewa da Alhajin ya yi doguwar tafiya na kasuwanci zuwa China.
Ba karamin dadi hakan ya yi mata ba, ko ba komai ta huta da yin kici
us da shi a wurin Baba Alhaji don wasu lokutan ma sai ta kusan saka kai a falon nasa za ta hango Sadaukin zaune a dole take juyawa ta koma
angaren Baba Dakta ta sha hira da Inna (matar Baba Dakta) da su Maama da Safina.
Tsakaninta da Mu'az zumunci sosai ya
ullu, suna gaisawa a yi barkwanci.
Ko kusa ba ta shakkarsa irin yanda su Safina ke yi, ta ma soma sabo da jikokin gidan da dama musamman wadanda islamiyya ta ha
a su.
Yara da manyan su an sake da ita ana gaisawar mutunci.
Bayan Safina, sun
ara
inkewa da Radiya
iya ga
anwar Alhaji Ridwan, Yusuf (Baban kowa).
Yarinya marar
aukar musamman ganin babanta ba shi da arzikin sauran, sai dai kuma yan uwansa ba su bar shi haka ba, domin duk abinda suka dinkawa yaransu su na ha
awa da na shi iyalin.
Sosai nutsuwarta ya sa suka saba da Haulatu don ajinsu
aya a makaranta.
Tana gaisawa da matan iyayen nasu a mutunce idan ka cire Mommy (Mahaifiya ga Mu'az) da ke jin haushinta sosai.
Tun da labari ya riske ta na cewar Mu'az ya siya mata waya ita da Ummanta ta tada hankali da masifa wai jinin Hajja ba zai ci arzi
in yaranta ba.
Sai da Injiniya ya tsawatar kafin a dole ta janye
udurin kar
e wayoyin amma fa ta rantse muddin Mu'az ya
ara kashe musu sisin kobonsa ba tare da saninta ba Allah ya isa.
Haulatu sau daya ta ta
a shiga wajensu, amma irin tarba da zagin da Mommy ta yi mata a ranar sai da ta fusata, a kan idanunta kuma sai da ta ce mata darajar
anta ta ci ba don haka ba sai ta rama kuma zumunci yanzu ta soma shi da
anta bai raba su sai Allah.
Wannan ya sa Mommy
ara jin tsanarta a rai, ita ma tun daga ranar ba ta
ara taka
afarta gidan ba duk da ta samu tarba na mutunci a wajen Yaya abokiyar zaman Mommyn.
Tsakaninta da Hajja ma babu laifi ta
an sakar mata don ta bar guduwa
aki, za ta fito ta zauna amma ba ta saka baki a hirarsu, takan zauna ta yi ta latse-latsenta a waya.
Idan ma ba ta komai za ta sauka ne wajen Baba Saude su sha hira.
Yau ma tana zaune a falon
asa ta manna earpiece a kunne, kallon comedy take yi a tiktok tana dariya.
Sam ba ta ji sallamarsa ba sai gani ta yi ya shigo.
Mikewa zaune ta yi gami da cire earpiece din da zummar gaishe shi sai dai kallo
aya da ya yi mata bai
ara ba ya sa kai ya nufi bene.
Guntun tsaki ta ja wanda sarai ya ji har
an juyowa ya yi ya kalle ta, da sauri ta kauda nata kan bai tanka ba ya haye.
Ta
e baki ta yi, ta fahimci wannan likitan babu abin da ya sa a gaba sai girman kai da ta
ama.
A haka
an gidan ke cewa Anti Madina ke cutar da shi a zamantakewa alhalin iya zama da mutum mai girman kai irinsa sai wacce ta shirya.
Hakan ta ayyana a ranta.
Baba Saude ce ta sauko daga sama hanninta ri
e da wayar Umma ta nufo Haulatu, ganin haka sai ta cire abin jin sauti na kunnenta.
"Ga shi nan, wai kawarki ke nemanki a waya.".
Ganin sunan Hindatu ya sa ta mi
ewa zaune ba shiri.
Rabon da su yi magana an kwana biyu, koda aka bude mata whatsapp ta yi mata magana ba ta hau ba har zuwa yau din.
Hatta a waya ba a samunta.
Wannan yasa ta
aga da azama.
"Haba Big Mama, ke kuwa ina kika shiga haka?
Kin yi shiru kamar ruwa ya
auke."
Da murya mai nuni da damuwa Hindatu ta amsa.
"Ina gidanmu fa.
Mun rabu."
Sai da kirjin Haulatu ya buga da
arfi.
"Ban gane kun rabu ba?
Da wa ku ka rabu?
Malama yi min gwari-gwari yadda zan fahimta?
Wace irin rabuwa ki ke magana wai?"
Kuka Hindatu ta saka a wayar.
"Ya sake ni wallahi.
Mun rabu da Badamasi.
Shege dan iska.
Allah ya isa tsakanina da shi."
Jin kukan Hindatun itama sai nata zuciyar ya karye, ko babu komai Hindatu ta kaunace ta, aminiyarta tun yarinta, hawayen ta shiga fitarwa tana fadin.
"Kin gani ko?
Kin ga abin da ya sa na tsani na yi aure.
Yaudara ce zallah a cikinsa, ya zo ya nunamaki so kamar gaske, ashe dama son a baki ne.
Wai me kika yi masa?"
"Maganar akwai tsawo Haulatu, kuma kudin wayata ba.."
"Kar ki damu bari na kira ki, kashe."
Hindatu ta amsa da toh gami da yanke kiran.
"Ina jin ki, amma don Allah ki bar asarar hawayenki akan banzan nan." Cewar Haulatu bayan ta bi bayan kiran.
"Uhum, ba za ki gane ba.
Na aure shi ba don kudinsa kawai ba, aa, saboda ina son shi.
Amma bayan auren duk ya sauya, wannan kashe kudin da yake yimin ashe duka na yaudara ne don a waje ne.