← Book details Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 109

Sashe 32

Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wannan ne babban dalilinsa na za
o ta matsayin mata ba tare da ya san cewa dama can ta jima tana sonsa ba sai dai irin matar nan ce mai mi
a lamura ga Allah da kuma yawan addu'ar neman za
in Allah.

Sai ga shi tana zaune Allah ya kawo mata shi ya furta yana kaunarta da kuma aure.

Ranar kuwa da ya je suka yi zancen har hawaye ta fitar don farin ciki.

Tana girmama shi, tana ba wa Mahaifiyarsa girma, zai kuma ci gaba da darajata, zai yi kokarin
oye halin da yake ciki ko don ita.

Ba ya burin ya
ata ranta a
an watanni da aurensu.

Abin da ke zuciyarsa kuwa, ya bar shi matsayin wani abu na daban da zai yi gaggawar ya
i da shi, sam ba zai bari Hajja ta ci nasara a kansa ba.

Da haka ya rufe babin zancen.

Ta kalli kanta a madubi tana murmushi kafin ta maida dubanta ga Umma wacce ita ma ke kallonta tana murmushin.

"Umma, kayan sun min kyau ko?"
"Sun yi, hankalinki ya kwanta?

Kafin ki tafi dai ki yi abin da na sanya ki."
an yi shiru tana nazari can ta tuna, ashe fa Umman ta ce ta kira Mu'az a waya ta mishi godiya.

"Toh, ina wayar taki?" Umma ta mi
a mata sannan ta mi
e daga saman darduma ta na
e ta fice zuwa falo.

Lambar Mu'az ta lalubo, ba ta ci wuyar ganinsa ba don ko da safe sun yi magana da Umma yake tambayarta ko lafiya bai samun wayar Haulatun, Umman ke labarta mishi cewa ai laifi ta yiwa Yayanta Sadauki shi ne ya hukunta ta ta hanyar kar
e wayar.

Sau uku ya yi
ara kafin ya
aga da sallama, ta yi gyaran murya ta amsa.

"Ina wuni." Ta furta tana
an hararar iska kai ka ce shi ne a gabanta.

"Oh,
auyen Kano ce?

Lafiya lau."
"Eh ita ce
an birni.

Dama godiya na kira na yi maka.

Allah ya saka da alheri.

Na ga waya."
Ya yi murmushin da ta ji sautinsa a kunne.

"Kar ki damu, ai yiwa kai ne.

Bai ba ki wayar ba?"
e baki ta yi.

"Wai wancan?

Eh na bar masa ya
ara da na hannunsa ya ri
Ya yi
ar dariya.

"Na kula dai dole taku ta
i zuwa
aya da Bestina, wato ba kya shiru.

Ga tsiwa ga rashin kunya.

Anyway, kar ki damu, zai ba ki.

Ni na san halinsa."
"Uhum.

Ni zan tafi islamiyya."
"Ok, bye." Ya ba ta amsa, daga haka ta katse wayar, har
arar da wayar ke yi dadi yake mata a kunne.

Kai abu mai tsada kyau gare shi, ta shiga latsawa har sai da Safina ta shigo kiranta kan ta fito zasu yi latti sannan ta mike suka tafi da
ar jakarta da Maama ta siyamata mai dauke da litattafan karatu.

Tun biyu sai karfe shida na yamma suka dawo gidan, ba ta kula kowa cikin yanmatan gidan kamar yanda ba su shiga harkarta ba sai Safina.

Kai tsaye sama ta haye bayan sun gaisa da Baba Saude da wata yar budurwar jikarta dake taya ta aiki.

Ganin Dr Khaleefah zaune suna magana da Umma ya sa suna hada idanu ta kauda kai tana cin magani.
ayan mugun.' Abin da ta furta a
asan ranta kenan, ta
arasa ta yiwa Umma sannu da zuwa, Hajja ba ta nan.

Ta gaida Khaleefa kamar wacce aka yiwa dole, ya yi kamar bai ji ba ya ci gaba da maganarsa da Umma, ta kula wani sabo ke tsakaninsu don hirar wata marar lafiyarsa ta ji kamar yana yi da Umman.
aki ta shige ba ta
ara fitowa ba sai da ta ji ana kira Magriba, ta tabbata ya tafi.

Sai kusan bayan sallar isha'i ta tuna da kiran da Alhaji ke mata aikuwa ta mike.

"Ina za ki je?"
Ta dubi Umma.

"Na manta wallahi, jiya Baba Alhaji ya ce na je na same shi bayan Magriba.

Ga Isha'i har ya yi."
"Sai ki yi sauri to don yana bacci da wuri." Fadin Hajja da ke gefe saman darduma.

Haulatu ta dube ta kawai ba tare da ta amsa ba ta juya ta kama hanya.

Hajja dai ta kula jikarta ta soma saukowa daga dokin fushin da ta hau da ita.

Bayan fitar ta ta dubi Umma fuska a sake ta ce
"Kin kula
iyarki an fara sauyamin?"
Murmushi Umma ta yi.

"Dama ai sakarci ne irin nata.

Allah dai ya shirye ta."
"Aa fa, ba sakara ba ce.

Kar ki kuskura ki
ara jinginata da wannan kalmar."
Umma ba ta ce komai ba, dama ai ta lura Haulatu ba ta laifi wurin Hajja.

A can kuwa, Baba Alhaji ta iske shi saman darduma yana jin rediyo, ganin ta ya sanya shi rage sautin rediyon har yana zolayarta akan sa
a lokaci shi zai bar ba da kudin cefane.

Suka yi dariya.

Nasiha ce sosai ya yi mata dangane da rayuwa da kuma yi mata nuni da girma na iyaye.

Ya nuna rashin kyautatawar abin da mahaifinta ya yi a zamantakewarsu sai dai ya ce ko wace irin cutarwa ya yi mata ita ta yi hakuri ta bar munana kalamai a kansa.

Wannan karo na farko ne da Haulatu ta ji ba za ta iya ja da abin da babba ya fadi ba.

Sai ta ji maganganun Baba Alhaji na tasiri a wajenta.

Ya kuma kara da cewa ta dage ta maida hankali ga karatunta na addini, boko kuma ya mata al
awarin in sha Allahu za ta yi har sai ta ce ya isa tunda shi ne burinta.

Bayan ya kammala tana ta jin dadi da murnar,
aunar tsohon na ratsa zuciyarta.

Tana shirin tafiya ya dakatar da ita ta tsaya.

"Ga wannan inji
an uwanki."
Ta kalla, wayarta ce da Mu'az ya siya mata.

Da mamaki ta ce.

"Au, ya aka yi ya bada?"
Murmushi Alhaji ya yi.

"Kar
i, nima ban san da batun waya ba.

Dazu da ya zo zai tafi ya ce na ajiyemaki idan kin zo a ba ki."
Ta sa hannu ta kar
a ita har a sannan mamakin yanda aka yi ya bayar take, ai ta yi zaton ita da wayar sai a lahira tunda ance tun can baya ma kafin a ba
anmatan
ancin ri
e waya suke ri
ewa a
oye, muddin ya ji labari to fa kwacewa yake yi, kuma idan ya kwace ba su ko ganin wulkawarsu shikenan.

Ballantana kuma ita da ya kama da laifi.

Haka ta yiwa Alhaji sallama ta tafi.

Koda ta koma ta iske Khaleefa zaune yana cin tuwo da miyar ku
ewa
anya a falon.

Har da cire hularsa ya ajiye saman kujera.

A gefe itama Hajja nata lomar take yi, sai Umma da alama ita kam ta kammala.

Ganinta ya sa Khaleefa tamke fuska kai ka ce ba shi ke
ar raha yanzu da Umma ba.

'Aikin kenan.

Fuska kamar alkubus.' Ta furta a
asan rai.

A fili kuwa sai ta yi hanyar daki.

"Haule, kin ci abinci kuwa?"
Sunan Haule da Hajja ta fadi ya sa ba shiri Haulatu dubanta kamar ta yi kuka, rai a bace ta ce.

"Ni sunana Haulatu kar ki kara cemin wani Haule."
Dariya Umma ta yi, Khaleefa ko kamar bai san wainar da suke toyawa ba.

"Oh to, ai ban san ma na fadi haka ba.

Wata mai siyar da fura sunan ke tunamin a Malumfashi.

Yi hakuri kin ji?

Maza taho ki ci abinci."
"Sai anjima zan ci." Ta fadi a fusace sannan ta yi
aki da haushin Hajja ta kira ta da Haule gaban Khaleefa.

Shi kuwa bayan ya kammala ya wanke hannu sannan ya mi
"Sai tafiya kenan?

An dai ji kunya, mace har mace amma ba ta iya tu
a tuwo ba?" Hajja ta fadi cike da zolaya.

Khaleefa ya yamutse fuska.

"Ke Hajja kin fiye tada zaune tsaye, to ni ne ban nemi a tu
a ba."
"Ba wani nan, kai dai ka je ka
auko matar da ba ta ko matsar da tsinke a gidanta.

Kwanan nan zan samo maka mata a Malumfashi.

Bari dai su zo bikin yaran nan."
an murmushi.

"Ba ni Khaleefan ba ko?"
"Gidanku, kai dai Khaleefa.

Akwai wani Khaleefa da na sani ne bayan ka?"
"Sai da safenku.

Umma, mu kwana lafiya."
Ya fadi yana kama hanyar barin falon lokaci guda yana gyara zaman hularsa.

Umma ta amsa mishi tana dariyar diramarsu da Hajja.

Har bayan ya tafi Hajja ba ta bar mita da jin takaicin yanda matan zamanin nan ba su maida hankali da gyara cikin mazajensu ta hanyar sarrafa girke-girke masu rai da lafiya.

Ta dinga zayyanawa Umma matsalar gidan Khaleefan na cin girkin
an aiki da ma rashin tsaftar matar gidan.

Komai sai dai yan aikin su yi.

"Ina ce dai Haule ta iya girki ko?"
Murmushi Umma ta yi, dom girki kam Haulatu ta iya wanda ta iya.

Sai dai na zamanin da ta ga Baba Saude na sarrafawa.

Jin ba wani sosai Haulatu ta iya girki ba ya sa Hajja ta ce ya kamata ta sa ta fara shiga kicin don ta koya.

Umma ta amsa da toh.

Don ta sani idan har Hajjar ce za ta saka, to fa babu abin da Haulatun za ta yi.

Ita din ma da ya ya wasu lokutan take tursasa ta abin da ba ta so?
***
Babban falon da ya sha kayan
awa, ga haskem fitilu ta ko'ina.

Cike yake da manyan
usoshi na
asar, da ma manyan jami'ai na tsaron al'umma da dukiyoyinsu sai kuwa Alhazai da suka ji
u da daloli da kuma wadanda suka kasance abokan hul
arsu amintattu da suke da tabbacin duk wuya kuma duk runtsi asiransu a rufe suke a bakunansu irin su Hajiya Adama,
an Mutuwa da sauransu.

Rayukansu duka babu da
i ganin an fara kai wa
ungiyartasu hari.

Wani babban Comptroller General Haisam ya dube su gaba daya ba a nutse ba.

"Abin fa ya wuce yanda muke tsammani.

Wato a yanzu yun
urin da suke yi, ni ma da suka soma zargi da saka hannuna dumu-dumu a kan shige da ficen kayayyakin can na hannun NDLEA, so suke yi su dakatar da ni.
Chapter 32 · 0% Book details