Sashe 3
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba ta da tsayi kamar yanda ba ta kasance cikin jerin gajeru ba, tana da jiki da girman halittar mama wanda hakan ya
ara mata girma, ta zama kamar wata uwar mata a cikin abokan karatun nata.
Wannan ya sanya
an ajin suka fi yi mata la
abi da BigMama.
Ba ta daukar raini, ba ta da munafunci balle gulma, fa
a ko ba da ita ake yi ba, za ta shigarwa mai gaskiya ta buga rashin mutunci son ranta.
An sha ba ta hukuncin zaman gida (suspension), hakanan an sha kiran mahaifiyarta.
Da yawa na mata kallon
ar mace don a hannun mahaifiyarta ta rayu ba don wai Babanta ba ya raye ko wani abun ba, ko kusa, ana cewa ma ko Uban bai ji dadin zama da mahaifiyarta ba, dakyar da karfin addu'a ya samu ya fitar da ita daga rayuwarsa.
Ko gidan Uban ba ta zuwa balle ta saba da wani a can, ita kuwa Uwa
ar kasuwa ce, ba ta can ba ta nan, sai ta fice daga garin har ma wasu lokutan ta tsallaka boda zuwa Nijar da zummar kasuwanci ta bar Hindatun a gida daga ita sai sauran masu zaman haya sai abin da ta ga dama take yi da ta
amar gidan mallakin uwarta ce, a haka dai uwar ke samarmusu abin rufawa kai asiri su ci su sha, su sanya sutura mai kyau daidai gwargwado don kuwa suturunta ya take na Haulatu.
Burin duniya kuwa ta
ora akan Hindatu, tana mata kallon wata kadara da nan gaba za ta ci riba a kanta.
Ta sanya a ranta da zarar Hindatun ta kammala sakandire za ta yi cuku-cukun kai ta jami'a don ta
ara wayewa da gogewa.
Wannan yasa tarbiyyar Hindatun ya zama sai a hankali, babu wani ko wata da ya isa ya juya tan
warata hakan yasa ta ke cin karenta ba babbaka.
"Ke!
Tsayuwar me kike?"
Malamin ya yi mata magana a tsawance, ta
an bishi da kallo tana
uni, a duniya idan da wanda ta tsana cikinsu har da Malam Bukari, yana cikin wadanda ba su fiye ba ta
ofar kawomusu wargi ba.
Ta kauda kai ta yi ciki, sai da ta gama kallon mazauna saman bencinan da ba su fi biyar ba a ajin, ta watsa musu harara kafin ta yi
wafa ta zauna gefen Haulatu saman darduma.
Malam Bukari na juya baya ciki bada umarnin a yi sauri a bada amsoshin tambayoyin da ya rubuta a allo a
ar takarda, ta kalli Haulatu cike da
acin rai da murya
asa-
asa ta ce.
"Wai ke meyasa idan kin zo ba kya tashi shegu daga benci ki kama mana wuri?
Kinsan dai na tsani zama a
asa ko?"
Haulatu ta wurga mata harara.
"Toh sannu Uwani, tunda kin zo ai sai ki tashe su.
Kinsan tun lokacin da nake jiranki ne?"
Hindatu jin haka ta
an fiddo idanu ka
"Haba?
Ki ce da labari."
"Akwai labari amma fa ba wani mai dadi ba.
Bari dai wannan ya fice naga idanunsa a kan mu."
Wannan bai sa Hindatu damuwa ba, kallonsa ta yi kadan sannan ta ja guntun tsaki bayan ta kauda kai tana mai kar
ar takardar da Haulatu ta fillo mata a cikin littafi.
"Ke dallah rabu da shi, ni fa
amin kawai, duk na matsu na ji me Mijin Umma ya aikata don nasan dai tatsuniyar gizo bai wuce na
Ita dai Haulatu sai ta yi dariya kawai ganin idanun Malamin dai na kansu, a dole Hindatu ta bar zancen sai bayan ya fita ne ta tashi wasu akan tebur suka koma, ganin haka Haulatu ta basu aron dardumarta su zauna a
asa.
Ba yadda suka iya face su kar
a sanin da suka yi idan ma sun
i wannan zaluncin da Hindatun da ta yi musu babu wanda zai iya taka mata burki.
Koda kuwa an yi magana, toh fa abin da zai biyo baya bai wuce ta tare su a hanya ta ci zalinsu son rai ba.
"Ina jinki." Cewar Hindatu.
Hakan ya ba Haulatu damar fayyace mata batun Ciyaman Nazifi.
Wani uban ashariya da Hindatu ta yi murya a
age, sai da
an ajin duka suka dube su.
Ta banka musu harara.
"Uban me ku ke kallo?" Sai kuwa suka kauda kai, wasu kuwa suka ja tsaki.
"Amma mijin Umman nan ya cika azzalumin
arshe, wallahi kar ki sake ya tauyemaki ha
innan.
Ke me kike jira da ba za ki bi shawarata ku bar masa gidan ba?"
Cikin rashin kulawa da kiran Baban da azzalumi da aka yi, Haulatu ta ta
e baki gami da jan guntun tsaki.
"Wannan matar ce za ta yarda mu bar gidan?
Ai ko asiri ya yi mata sai haka.
Amma wallahi kin ji dai na rantse, ko sama da
asa za ta ha
e ba zan bari ya cimma wannan halakakken burinnasa a kaina ba.
Zan nuna masa nima na iya rashin kirkin."
"Ato, idan ba haka ba ko mu zo mu sha biki."
in Hindatu cike da tsokana tana dariyar sha
iyanci, duka ta kai mata a baya, aikuwa ta gantsare.
Haka suka cinye lokacin babu wani Malamin da ya shigo ajin da har aka fita hutun rabin lokaci.
Dama sun saba, malamai ba su wadaci makarantar ba wannan ta sa
alibai da yawa suna zuwa ne kawai ba don suna samun wadataccen ilimi ko fahimtar abinda aka koyar ba yanda ya kamata.
Zasu iya zuwa su wuni amma bai fi su sami darussa uku kacal ba.
Wannan na
aya daga cikin illar da dalibai ke fuskanta a ire-iren makarantun na gwamnati.
Hakan kan jawo nakasu da koma baya a harkar iliminsu.
Sai ka ga
ar sakandire babu turanci a bakin, hakanan shi kansa rubutun ba kowanne ya iya yanda ya kamata ba.
Sassau
ar kalma sai ta gagari
alibi rubutawa.
Haka suka cinye ranar a makaranta da darussan da basu wuce uku ba aka tashe su.
A hanya su na tafe su na hira inda Hindatu ke
ara rura wutar tsanar ha
in auren a zuciyar
awarta.
Aikuwa ha
anta ya cimma ruwa don Haulatu sai da ta ji
arfin gwuiwa fiye da na baya akan shirin yin gudun fanfalaki don tseratar da kai daga wannan mugun nufi na Mijin Umman.
Har suka zo hanyar da ta raba su hirar da suke yi kenan,
arshe dole suka bar sauran da zummar gobe Juma'a zasu hadu a gidan su Hindatun.
Kai tsaye Haulatu gida ta nufa, tun daga nesa ta hango su zaune saman benci
asan bishiyar darbejiya dake
ofar gidan nasu.
Wani guntun tsaki ta ja, majalisarnan ta su Audu Maada ya tsaya mata a
ahon zuci, babu wani a unguwar da bai san da zamansu ba.
Duk wani hira na dabanci da ma bushe-bushen haya
i ya tattara ne a wurinsu.
Rigima ba irin wacce ba'a yi ba a unguwar akan majalisar nan amma hakan bai sa ta rushe ba sakamakon
aurin gindin da suka samu daga shi Uban gayyar, wato Maigidan, inda ya ce ai
ofar gidansa ce ba ta wani ba kuma babu wanda ya isa ya hana su zama tunda ba shirginsu suke shiga ba.
Magana har wurin
an sanda sai dai kasancewar shi
in mutum ne mai idanu cikin gwamnati yasa babu inda
arar ta je aka yi watsi da ita.
Wannan ce ta sa kowa ya zuba musu idanu kawai, iyaye na takatsantsan wurin ja wa yaransu kunne akan shiga sabgar su Audu Maada balle kuma su kai ga shiga gidan.
ara jan guntun tsaki gami da
ara ha
e girar sama da ta
asa.
Haka har ta
araso
ofar gidan, za ta gifta su ta ji sun soma maganar tasu ta rainin wayo inda ta tsinkayi muryar
an Aljan ya yi wani busa da baki sannan ya ce.
"Kai!
Kai!!
Ni fa wallahi Oga Maada ba don da manya a gabanmu ba, babu abin da zai hana ni farautar wannan babbar tsokar.
Billahillazee tana..."
"Kai dallah ware can!
Kai da
ina da kai ka cika zalama.
Ina kai ina shiga gonar Ciyaman?
Ai babu mai ninkaya a wannan kogin idan ba shi ba!"
Suka kwashe da dariyar zancen Duuna, Haulatu ta dube su ta watsamusu harara kamar idanunta za su fa
o sannan ta
arasa tura
ofar bayan ta fidda kwa
on ta shige, tana jinsu suka
ara sakin wata dariyar ba ta ko saurare su ba don ya ci ace ta saba da haukansu da ba shi da magani.
Maida
ofar gidan ta yi ta rufe ruf sanin da ta yi ba su da kai, don su ce zasu shigo kai tsaye ba komai ne a wurinsu ba.
Wanka ta soma yi ta sanya riga marar nauyi gami da
aura zani, ba ta tare da yunwa saboda Hindatu ta siyamusu wainar fulawa sun ci sun yi nak a makaranta, madadin ta yi sallah kawai sai ta shimfi
e a tsakar gidan inda iska mai sanyi da da
i ke bugowa, aikuwa nan da nan bacci
arawo ya yi awon gaba da ita.
Ba ita ta motsa na sai da ta ji kamar ana faman dukan
yauran gidan, a dole ta tashi tana murza idanu gami da
arewa garin kallo, ga dukkan alamu dai yamma ta yi ganin yanda rana ta yi sanyi sosai.
"Ina zuwa!" Ta furta cikin muryar bacci, tana jin sadda Garba
aya daga cikin almajiran Umma masu yi mata dakon kaya na fadin.
"Tana ciki, yanzu tayi magana."
Hakan ya fahimtar da ita Umman ce ta dawo.
Koda ta bu
e, ta gan su tsaye ga uban manyan kuloli biyu da tarkacen kasko da sauran kayan girki.
Ba wannan ba har da su
an Aljan tsaye da yake bin ta da kallo kamar wani tsohon maye.
Fadi yake "Ai Ranki ya da
e dama na fa
amaki tana ciki, muna nan
azu ta shige.
Sai dai ko ta
an harba duniyar Mass (Mars)." Ya
arashe da dariyar sha
iyanci, ita kuwa daga yanda Umman ta ha
e rai tana kallonta yasa ta fahimci kuskuren da ta yi na fitowa kai babu ko kallabi sai zanin da
aura saman
ar rigar, duk dai ga ta a birkice alamun mai bacci.