← Book details Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 109

Sashe 62

Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sun riga sun hadu da Sadauki tun safe da zai fita kai Haulatu, ta dube shi.

"Aa, har ka dawo kenan?
ar makaranta tana can."
Ya shafi suma yana murmushi ka
an tuno masa da Sahibarsa da aka yi sai kuma ya basar.

"Eh."
"Masha Allah.

Yalla
ai an kammala ha
a komai, an kai falon."
Ta maida akalar zancen ga Daddy dake lura da
ansa yana murmushi.

Ya dube ta shi ma.

"Masha Allah, Allah ya yi albarka.

Wace
ar makarantar da kike magana?"
"Oh, Haulatun Hajja ce fa.

Lesson ta soma zuwa kafin su fara karatu.

Wai saboda harshenta ya goge da turanci da ma wasu darussan."
Daddy ya jinjina kai.

"Hakan dabara ce.

Ni na jima ban gan ta ba ma."
Momi Nuratu ta yi
ar dariya.

"Ai kam dai nan
in ma ba kullum take shigowa ba, shi ne rannan da suka zo kar
ar shaidar admission
insu, nake mata tsiya, nace ta mayar da ni tamkar wata surukarta ba uwa ba, ba ta shigowa a gaisa."
Sadauki ya
an dubi Mominsa kafin ya sauke kai don jin wani nauyi.

Daddy kuwa ya yi murmushi.

"To wayasani ko hakan ne?

Abeed me ka ce?"
Ai da sauri ya mi
"Amm..Daddy bari na je wurin Baba Alhaji, ya kira ni a waya yana nemana."
Momi Nuratu ba ta fahimci zancen ba, ta ga dai
an nata ya ji kunya har ya fice da sauri, shi kuwa Daddy
ar dariya ya yi nasu na manya.

Ta dube shi.

"Ban fa gane yaren da ku ke yi da
an naka ba."
Shi kuwa waya ya dauka ya yi kiran Sadauki akan kar ya jima ya zo yanzu ya ta ya shi tarbar ba
i sannan ya maida duba ga Momi Nuratu yana mai amsa tambayarta.

"Ki ka sani ko surukar taki ce?"
an yi jim cikin sanyin jiki amma ba ta ce komai ba.

Wayar Daddy ta yi
ara ya duba, ganin Sanata Hashim babu
ata lokaci ya
aga gami da sanyawa a kunne.

Sun gaisa ya sanar da shi ga su sun shigo farfajiya, nan ya ce ga shi nan fitowa.

Dama Maigadi ya san da zuwansu daga bakin Daddy wannan dalilin ne ya sa suna zuwa ya bu
aton
yauren dake a can baya
angaren Daddy Ridwan
in ba na can gidan gaba
aya ba.

Koda suka fito a mota, Daddy tuni ya fito wajen, su biyu ne.

Da Sanata Hashim sai
an Mutuwa da yake ba
on fuska wurin Daddyn.

Nan aka yi musabaha fuska a sake sannan ya ba su umarnin shigowa ciki, shi kuwa
an Mutuwa bin sa da kallo ya yi, ko ba a fadi ba akwai kamanni na jini tsakaninsa da Na'imatu.

Suna
arasawa falon bayan an zauna ne kuma aka
ara gaisawa da hirar bayan rabuwa.

Har suna jajantawa juna rashin da aka yi kwanaki na wata tsohuwar al
aliya kuma abokiyar karatunsu.

Shi dai
an Mutuwa na zaune yana jin su don ya matsu a zo wurin.

Sai can aka
an yi shiru Daddy cikin baza kunnen sauraron da me Sanata ya zo.

Sanata Hashim ya gyara zama ya ce.

"Amm..Alhaji Ridwan, na san ba ka san ko waye wannan mutumin da muke tare da shi ba ko?"
Daddy ya
ara duban
an Mutuwa duba na nutsuwa da tattara hankali sannan ya maida ga Sanata yana jinjina kai.

"Gaskiya ne, yau na fara ganinsa ma ina tunani."
Sanata ya girgiza kansa.

"Ba tunani ba ne, hakan ne yau ka fara ganinsa.

Sunansa Alhaji Ibrahim, mijin
ar uwarka Na'imatu, mahaifin Haulatu."
annan zantukan su ne suka yi dirar mikiya a kunnuwan Sadauki wanda ya sanyo
afa guda a falon, sallamarsa ta ma
ale a fatar baki lokaci guda ya sanyo kai sosai, ya yi daidai da mi
ewar Daddy tsaye shi ma ransa a tsananin
ace.

"Ashe yana da kunyar da zai zo gabanmu?

Cemin za ka yi
an Mutuwa ba Alhaji Ibrahim ba."
Daddy ke zancen ransa na suya, Sanata cikin sauri ya tari numfashinsa.

"Haba Alhaji Ridwan, abin bai kai zafin haka ba, don Allah ka koma ka zauna ka ji da abin da muka zo.

Shakka babu duk wani abu da ku ka ji daga bakin Na'imatu gaskiya ne sai dai akwai rashin fahimta a wasu wuraren.

Sai kuma sharrin asiri wanda aka yi domin shiga tsakaninsu da matarsa.

Don Allah ka zauna zamu warware muku zare da abawa."
Daddy ya girgiza kai.

"Aa Sanata, ba ni kadai ya dace na ji da me ya zo ba, ya kamata
an uwana da ma iyaye su san da zuwansa da kuma abin da za ku ce."
Daga haka ya dubi Sadauki dake tsaye ya na
arewa Sanata da
an Mutuwa kallo, shi mutum ne wanda da kallo ka
ai yakan gane
arya ko gaskiyar mutum, jikinsa ya ba shi ma
aryata ne na gaske, babu
aya daga kalaman Sanata Hashim da suka yi tasiri a zuciyarsa.

Daddy kuwa umarni ya ba su akan su zo su je can wurin Baba Alhaji a tattauna a can, ko ta kan liyafar da aka shirya musu bai
ara bi ba.

Su
in ma ba shi ne a gabansu ba face fatan ha
ansu ya cimma ruwa.
an Mutuwa na kula da kallon banzan da Sadauki ke watsa mishi don ko arzi
in gaisuwa ba su samu daga gareshi ba tun da ya ji ko waye.

Bai yi
asa a gwuiwa ba shi ma ya bi bayan su Daddy
in.

Alhaji na zaune a falonsa sai ga Daddy ya shigo, bayan sun
ara gaisawa karo na biyu ya ce masa tare yake da mijin Na'imatu
iyar Hajja.

Alhaji kansa ya sha mamakin yanda
an Mutuwa ya iya takowa ya zo wajensu.

Nan ya kira Baba Dakta a waya ya shaida masa.

Hakanan ita ma Hajja aka ce ta zo tare da Umma sai dai su din ba su san dalilin kiran ba.

Umma ta dubi Hajja kirjinta na duka.

Ba dai mafarkin da ta yi na wai
an Mutuwa ya zo ba ne zai tabbata?

"Hajja, lafiya wannan kira haka?"
Hajja ta ta
e baki tana gyara zaman gilashinta.

"Ina fa lafiya, ko wani abun ne ya faru idan mun je ma ganewa idanunmu.

Ni kaina na yi mamakin wannan kiran na Yaya Usman.

Alheri ne in sha Allahu."
arashe tana sa
afa a waje, ita ma Umma ta bi bayanta tana ambaton sunayen Allah a zuci hakan ya haifar mata da nutsuwa.

Suna
arasawa Hajja na shiga ta bi bayanta da sallama a bakinta ita ma.
ago kan da za ta yi, suka yi ido hu
u da
an Mutuwa, kallonsa take ido waje nan da nan bakinta ya
auki rawa ta kasa magana balle ta motsa daga inda take tsaye a bakin
ofa.

Shi ma kallonta yake, ta sauya ta yi kyau gaba daya ta zama kalar
an gayu.

"Na'imatu." Fa
an Mutuwa yana mai mi
ewa tsaye da soma takawa, ba zato ya ga Sadauki tsaye a gabansa ita kuwa Umma har ta koma bayan Hajja ta tsaya, jikinta na rawa tana ambaton Allah gami da runtse idanu.

Suka yi kallon kallo shi da Sadauki, ya kula yaron na neman yi mishi shige da
udundune a hanci, ya kula da mugun kallon da yake bin sa da shi tun a farkon ganinsa.

"Kar ka kusku
ra ka yi wannan gangancin." Fa
in Sadauki kenan yana nuna shi da yatsa.

"Kai Sadauki, ya isa hakanan, ka ji ko?

Bar shi ya koma ya zauna ai magana dai ta fatar baki ba ta karya wuya ko?"
Fadin Baba Dakta kenan, wannan ya sa Sadauki ja gefe gami da neman wuri ya zauna, Hajja dake tsaye ta yi sororo ba ta gane komai ba ta
ara ri
e hannun Umma dake jikinta.

"Wai meke faruwa Yaya?

Su kuma wa
annan daga ina?

Su waye?"
Ta yi tambayar tana kallonsu.

"Zauna Hajiya Asma'u.

Magana ce ta kawo su.

Yanzu za ki ji ko su waye."
Ba musu ta ja Umma suka zauna gefe guda saman kujera.
an Mutuwa sai bin Umma da kallo yake yi kamar ya yi me?

Shi dai bai ta
a jin kaunarta na gaske a ransa ba sai a yanzu da ya yi ido hu
u da ita yanda fatarta ta murje ta yi kyau ainun.

Sai ya ji tabbas da ace ya zo musu ne a
an Mutuwarsa na lokacin baya wanda talauci ya nuna har a sutura da fatar jikinsa ya san babu ta yanda za'a yi ya samu kallon arzi
i tun daga bakin
aton
yauren shigowa gidan balle a kai ga wajen mazauna ciki.

Alhaji Ridwan ne ya yi gyaran murya bisa umarnin Baba Alhaji ya soma magana.

"Toh Alhamdulillah, wannan da ku ke gani dai ba kowa ba ne face mijin
iyarku Na'imatu.

Ibrahim
an Mutuwa kenan."
Ya kwashe duk yanda suka yi da Sanata Hashim ta waya har zuwa yanzu da suka zo.

Ya
ara da fa
in.

"Amma dai wa
a a bakin mai ita ta fi da
in sauraro.

Bismillah, muna ji, mai ke tafe da ku?"
Hajja
da ta fusata ta yi caraf ta ce.

"Me ku wa ke tafe da su idan ba sharri da makirci ba?

Kai yanzu Ridwan har za ka ce wai meke tafe da su?

Ai ganin wannan yaron
an Mutuwa ba alheri ba ne.

Macuci azzalumi..."
"Ke Asma'u, yi shiru haka ya isa.

Kar na
ara jin ta bakinki, dukkanmu nan mu ma mun damu da Na'imatu ba ke da ki ke uwarta ba.

Ki yi shiru har mu ji me zai ce.

Kar ki yarda na
ara jin ta bakinki."
Baba Alhaji ne ya katse ta da wannan zancen, Hajja ta saki huci ta furzar gami da watsawa
an Mutuwa kallonta mai ka
awa jikokin gidan
an hanji idan ta yi musu sai dai ba ta ce komai ba shi kuwa har da wani sunkuyar da kai fuskar na nuni da tsantsar nadama.

"To, muna sauraronka."
Madadin Sanata Hashim da ya
auko magana a
azun, wannan karon
an Mutuwan da kansa ne ya fara bayan ya yi
ar gyaran murya.

"Da farko dai zan soma da ba ku ha
uri musamman Na'imatu.
Chapter 62 · 0% Book details