Sashe 95
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan garan ba tashi zai yi ba, idan ma ya tashi ba wani abun arzi
i za mu yaga a jikinsa ba.
Ko ya kuka gani?"
an Aljan ke wannan kalamin yana dubansu.
Wata dariya Duuna ya yi.
ina da kai akwai ja sosai.
Kamar ka san tunanin da nake yi kenan.
Ya dace mu yiwa kanmu gya
ar dogo mu kwashi ganima mu yanka gabas."
Maada dake sauraronsu ya yi murmushi.
Dama tunaninsa kenan sai aka yi sa'a nasa da abokansa ya zo
aya.
Nan suka tsaida shawarar farawa da korar ma'aikatan sannan su yiwa gidan kankat a cikin daren nan su fice da komai su siyar.
Da wannan kuwa suka yi nasarar sallamar duka ma'aikatan da cewa umarnin Maigidan ne.
Su dai babu abin da ya sha musu kai tunda an musu kyakkyawar sallama don sif guda cike yake da kudade a dakin
an Mutuwa.
A wannan daren suka nemo babbar motar da ta yi musu lodin kaya, babu wani abu da suka bari kama daga kayayyakin sanyawa har kayan furnitures da sauran tarkace.
Hindatu dama tun sadda za ta bar gidan ta kwashe komai nata mai muhimmanci don ta saka a rai cewa ta gama aure a gidan, lefenta ba ta
auki ko tsinke a ciki ba, haka suka kwashe dukkan komai suna jin dadin wannan arzi
i da suka yi a dare guda.
Takardun gidan suka nema ba su samu ba, ko kuma ace sun gani amma ba su san shi ne ba, tunda cikinsu kaf babu mai ilimin bokon balle ya karanta, dama-dama ma
an Aljan, shi har sakandire ya fara zuwa kafin shaye-shaye da bin
ata garin abokai ya lalata masa rayuwa.
Motar har ta yiwa kayan ka
an don dma farfajiyar gidan suka shigo da ita, daga nan suka yanke cewa
an Aljan da direban su soma yin gaba su kai ma'adana su
oye wa
annan
in sannan su dawo a kwashe sauran.
Da haka suka fice aka bar Maada da Duuna na zaman jira.
Sai dai kuma har asubahi ta kawo kai babu su babu labarinsu.
Wayar
an Aljan ma a kashe, hankalinsu ya tashi.
Duuna ya
unduma ashariya ya bugi katakon kujera.
"Kada dai ace wannan saunan yaudararmu ya yi ya gudu?"
Maada dake aikin cigaba da dannawa
an Aljan
in kira ya koma ga direban, amma ina kowannensu wayar a kashe.
Nan da nan suka
ulle
aton
yauren gidan suka mara musu baya a
aya daga cikin motocin
an Mutuwa, dama tuni sun yi cinikin sauran biyar
in tun da haske a gari suka fice da su
aya bayan
aya, kudaden aka zuba a asusun Maada tunda shi ne Ogansu.
Ma'ajiyarsu babu
an Aljan ba dalilinsa.
Suka koma har inda direban ke parking
urarsa.
Nan ma aka ce ai yana asibiti, can aka tsince shi a gefen titi jikinsa duk sara.
Suka kuwa iske shi yana kuka yake ro
on su masa aikin gafara
an Aljan ne ya ce ya yi parking daga nan ya nemi ya fita a motar, gardamar da ya yi ce ta sanya ya sassare shi a jiki.
Wannan maganar sam ba ta yi musu dadi ba.
Haka suka fice kowannensu na cin alwashin irin kisan da zai yiwa
an Aljan tunda har ya ci amanarsu.
Nan da nan suka dinga kiran duka abokan dabarsu da suka sani a wuri-wuri kan cewa duk wanda ya ci karo da
an Aljan ya shaida musu.
Daga nan suka koma gidan
an Mutuwa don jira dare ya yi su kwashe abin da ya rage.
Sai dai a wannan ranar jami'an tsaro na ya
i da miyagun
wayoyi suka mamaye gidan don kama
an Mutuwa wanda Hajiya Adama ta ce bakinsu
aya tare suke aikata dukkan munanan ayyuka.
Maada da Duuna ba su tsira ba, haka aka kwashe su, babban jami'in cikinsu da wasu yaran suka nufi asibitin da su Maada suka ce
an Mutuwa na can yana jinya.
Katsina...
A wannan daren dai duk yanda Sadauki ya so ganin Haulatu hakan bai samu ba dalilin neman da Daddy ke masa akan zancen lefe da ma shirin biki wanda da
yar suka ro
i Baba Dakta ya amince ya maida nan da wata biyu, sati takwas kenan.
Koda ya fito dare ya riga ya yi don haka kawai sai waya suka
an yi ba wata doguwa ba suka yi sallama.
A gefen su Hajja kuwa jin biki wata biyu ya sa ta shiga hada-hadar gyara Haulatu hakan ya sanya ta neman layin Maama, bayan sun gaisa ta ke shaida mata batun auren.
Maama ta yi dariya.
"Na ji labarin komai Hajja, ai Alhamdulillah sai fatan kawai Allah ya nunamana."
Hajja ta washe ha
ora.
"Amin amin Zakiyya.
Sai ki tasarwa shirya
iyartaki."
Dariya karo na biyu Maama ta yi.
"Ah wannan kam ai dolena ne.
Zan yiwa Ummu Deedat waya, duk radda take da lokaci zan ce ta le
o gidana, idan mun kammala magana sai na yi magana da Haulatun.
Amma fa aronta za ki bani Hajja na
an satika."
"Ai ko na wata ne Zakiyya ba ki da matsala idan jikata za ta fito ras da biki."
Suka yi dariya da yiwa juna fatan ganin lokacin sannan suka yi sallama.
Barr Dawud ne zaune a chamber
insu na lauyoyi, bai jima da fitowa a kotu ba inda ya kare wani maraya da ake zargin shi ya kashe iyayensa
arshe gaskiya ta bayyana cewa Yayan mahaifinnasa ne ya kashe shi.
Yau aka yanke hukuncin shari'ar aka kama masu laifi.
Zuciyarsa cike da farin ciki na wannan nasara amma damuwar da ya shiga a
angare guda ya hana shi bayyana wannan murna gaba daya.
Ya gama fahimtar kansa a kwanakin nan, shi ba yaro ba balle ace ya kasa gane kauna ce da soyayya ta aure ya ke yiwa Na'imatun Hajja.
Kamalarta, ha
urinta kai har ma da kyawun halittar da Allah ya yi mata, su ne suka haifar da wannan son nata da yake ji.
Ba ya jin kuma zai yi shiru, zai gwada sa'arsa tunda su
in ba yara bane.
Zai yi dai
ari ya danne zuwa sa'in da bikin
iyarta zai kammala.
A yau dai ba ya jin zai iya komawa gidansa ba tare da ya je ya ga koda fuskarta ba don haka kamar wanda aka tsikara ya mi
e ya ha
ar jakarsa.
Koda ya fito, yaronsa ya zo da sauri ya kar
i jakar zuwa mota.
Shi kuwa ya
ara yin sallama da abokan aikinsa suna
ara taya shi murnar wannan nasara da ya yi a yau
in.
A gidan kamar yanda ya tsammata, hakan ce ta faru.
Rikici irin na Rahma har bai san yaushe zai
are ba.
Zaune ya iske ta a falonsa sai cin magani take tana kumburi, bai ce mata uffan ba ganin ko sallamar da ya yi ba ta amsa ba kai tsaye ya shige
akinsa.
Sai da ya fara rage kaya ya yi wanka ya fito ya tarar ta shigo tayi zaune bakin gado tana girgiza
afafu.
Kallo
aya ya bi ta da shi ya nufi sif ya fiddo jallabiya.
"Wai Dawud ba za ka cemin komai ba kake nufi?"
Ransa na
aci amma bai yi magana ba, daidai da miskilancin nan, Khaleefa ya
auka a wurin Baban.
"Wallahi Dawud ba na son wulakancin da ka ke yimin, kuma ka bayar da fuska yan uwanka ke neman tozarta ni, suna nema su kashe min yarinya su jefa ni cikin tashin hankali da masifu!"
Sai a sannan ya dube ta.
"Fitarmin a
aki Rahma tun ba ki kai ga
atan rai ba."
Mamin Khaleefa ta sha
a iyaka, sai kawai ta shiga kuka.
"Eh dama haka za ka ce Dawud, wai ni yarinyar nan ba jininka ba ce ne?
Kana ji kana gani rayuwarta na nema ta salwanta amma ka zuba ido ba ka ce komai ba?
Shi Sadaukin ba mijin mace hu
u ba ne?
Don me za ka kasa ro
on alfarma akan ya aure ta su zauna tare da matar so
in tasa?"
Duk yanda ya kai da
acin ran sai da ya
an ji babu dadi, a duniyar idan da abin da ya tsana bai wuce ya ga mace na kuka ba don haka ya kama hannunta suka zauna gefen gado.
"Share hawayen, ya isa hakanan, nutsu ki saurare ni dakyau."
Ba musu ta bi umarninsa, ita yanzu ai babu abin da ba za ta iya aikatawa ba muddin
iyarta za ta samu abin da take so.
Akan farin cikin yaranta za ta iya koma mene ne.
"Rahma, shi auren nan da kike ganinsa, nufin Allah ne.
Wannan koke-koke da kwanciya ciwo da Jannat ke yi, ba shi zai sa ta auri Abeed ba.
Na kira ta na mata fa
a, kenan duk abin da nace mata ta bayan kunnenta ya bi?
Ta sanya
afafunta ta shure?
Ai babu abin da za ka same shi ta
arfi, da ace namiji ne ma ke son, ana iya cewa
ila a gaba zai iya siye zuciyar matar ta ha
ura su rayu tare.
Amma fa ni ba zan kai Jannat inda ba'a sonta ba duk da cewa ina yiwa yaron kyakkyawan zato ba zai bari ya cuci
armu ba, sai.."
"Sai me?
Me kuma ya yi saura da ba ki fa
i ba Dawud?
Fito a mutum kawai ka ce ba za ka iya samarwa
arka cikar burinta ba.
Shikenan, muje a hakan, ni kuma yanzu na fara fa
i tashi akan yarana!"
Tana kai wa nan ta fice fuu kamar za ta tashi sama.
Ta
aga hannu ta wanke fuskar
an nata da lafiyayyen mari.
Fuskarta kaca-kaca da ruwan hawaye ta nuna Zaid da yatsa.
"Kai ashe marar hankali da tunani ne ban sani ba?
Zaidu akan mace za ka dubi tsakar idanun iyayena ka ci musu mutunci?!
Da wane idanun zan dubi Baba Alhaji?"
Kawai sai ta saka salati ta koma mazauninta tana fitar da
walla.
Zaid wanda ke daga tsaye don shigowarsa ko zama bai yi ba ya yi karo da tsarabar mari daga Malama.
Ya dur
usa jikinsa a matu
ar sanyaye ganin irin hawayen da mahaifiyarsa ke fitarwa a kansa, Bebi autarta dake gefe kuka kawai take yi ganin haka Juwairiyya ta ja hannunta zuwa
aki.
"Ki yi haku..."
uri na me?