Sashe 86
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun kafin ta
arasa ciki sosai ta hango shi zaune saman kujera mai lilo ya kwantar da kai yana kallon sararin samananiya.
Lokacin ya cire babbar rigar hakanan kansa babu hula.
A hankali ta ke takawa har ta
arasa inda ya ke, kasancewar ta sauya takalmi zuwa flat, ya sanya bai ji tahowarta ba sai sallamarta da ya cika dodon kunnensa.
Ya bu
e idanu ya kalle ta yana mai amsawa da yi mata nuni da gefensa.
"Bismillah." Ta zauna jikinta a sanyaye,
amshin turarensa mai haifar da nutsuwa ya na bugar hancinta.
Ya zauna sosai gami da
an dafa gefen kujerar yana kallon fuskar da ba ya ta
a gajiyawa da kalla.
Ita kuwa dake duban
an adon da aka yi a tsakiyar wurin ta sani ita ya ke kallo don haka duk sai ta kasa sukuni ka
an.
So ta ke kawai ta ji meke tafe da shi.
Zaid wanda ke bin Haulatu a baya, ya yi matu
ar fusata ganinta zaune tare da Sadauki, ya ji kishinta na neman kashe shi da ransa.
Kamar ya
arasa sai kuma ya juya kawai ransa na suya, ya yi al
awarin ba zai rasa ta, Sadauki ya samu ba.
Wannan ba mai yiwuwa ba ne.
"Kin yi kyau fiye da kullum."
Maganar Sadauki ya katse tunani da fargabar da ta tsunduma ciki.
Sai ta ma kasa ha
a kalmar godiya ta furta don mamaki, abin ta ji shi banbarakwai, sai da ta
an yi gyaran murya kafin ta amsa.
"Nagode."
"Haulat."
Yanayin da ya kira sunan ta ji shi har ranta, ta kalle shi, amma kuma ta kasa jure kallon da ya ke jifanta da shi hakan ya sa ta sauke kai tana wasa da gefen mayafinta.
"Uhm, ba ki amsa ba?" Ya yi tambayar cikin kwantar da murya.
Ta lumshe idanu sannan ta bude.
"Na'am."
"Ke ta musamman ce a wurina, kin samu matsayi irin wanda ban ta
a hangowa zan ba kowace
iya mace sh
i ba.
Tun ina ganin kaina a cikin madubi, har ta kai idan na kalla sai dai na ga fuskarki tana min gizo.
A ta
aice, ki na cikin manyan burikana ma rayuwa a yanzu."
Wai Allah!
Haulatu sai ta ji kamar ta nitse a inda ta ke don dadi da kuma kunya.
Ta ma nemi fassarar abin da ya ce ta rasa a kwakwalwarta.
Ba ta gama farfa
owa ba ya
ara jefa zuciyarta a shau
i da kalamansa.
"Haulat, na yi iyakar
arin na ga na ha
ura da komai har zuwa sadda koda ace ba ki kammala karatunki ba, to ya kasance kin cimma tsakiyarsa.
Ni mutum ne da ba na son tauye ra'ayin abin sona koda kuwa zan cutu, dalili kenan da na za
arfafa maki gwuiwar cika muradinki.
Sai dai nikam na gaza, ha
urin ya kasa tasiri a kan soyayyarki."
an numfasa, shiru ya biyo baya na sakanni, wayarsa na
ara amma bai ko damu da dubawa ba.
Haulatu babu ita sai gangar jikinta, amma ruhi da tunaninta kacokam sun lula wata sabuwar duniya wacce a baya mafarkinta kawai take yi, a yanzu kuwa ga ta nan a zahiri a gabanta, ga Abeed Sadauki da kansa shalelan Baba Alhaji, ya na amayar mata da abin da ya ke ji a kanta.
Ta kasa kallonsa duk kuwa da yanda take ji zuciyarta na ingiza ta da son ta kalle shi
in don ta
ara samun tabbaci wai wadannan kalaman daga bakinsa suke fita, sai dai tana jin nauyin su ha
a idanu.
"Ba zan tauyeki ba, zan ba ki wadataccen lokaci daga nan har zuwa jibi, duk abin da ki ka yanke a kaina, ina ro
on ki kar ki ki nauyina, koda ta sa
on waya ne, ki sanar da ni.
Koda ace ni Abeed ba na daga cikin jerin irin mazajen da ki ke fatan
ayansu ya kasance matsayin miji a gareki.
Feel free ki fa
amin.
Na maki al
awarin zan fahimceki daidai gwargwado in sha Allah."
arashe zancen da wani sanyin murya da na jiki, sai a lokacin ya kai hannu ya
auki wayarsa, Khaleefa ne, tambayarsa inda ya shiga ya yi don ana ta shirin tafiya kai Maama gidanta, ya amsa da yana tafe.
Ita kuwa yana amsa wayar ne ta dube shi, kalamansa sun haifar mata da da
auna da kuma wani tausayinsa a rai.
Ta ya ya za ta ce ba ta son namiji irin Yaya Sadauki?
Ganin ya ajiye wayar ta yi saurin kauda kai.
Ya yi murmushi.
"Oh, kin ga za'a tafi rakiyar Maama a bar mu ko?
Tashi mu je."
Kamar jira ta ke kuwa ta mi
e, saurin da ta yi har sai ta ya
an kalle ta ya
ara murmusawa.
Suka jera kowa da tunanin da ya ke.
A
angaren Sadauki, wani
angare na zuciyarsa na son tabbatar masa cewa Haulatu fa tana son shi, yayinda gefe guda ke kashe masa wannan
arfin gwuiwar cewa ba haka bane, karatu ne a ranta, watakila ma girmansa ya zube a idanunta.
Ko kuma tana shawarar kai sunansa gaban Baba Alhaji shi ma.
Bai damu da mutanen da ke bin su da kallo tun daga farfajiyar gidan Daddy Ridwan ba har suka fita zuwa can filin parking na babban gidan baki
aya inda tuni motocin tafiya sun hallara jama'a na ta shiga.
Mamin Khaleefa dake tsaye tana magana da Jannat akan inda ta kai mata
ar jakarta, ta hango su.
Sai da ta ji gabanta ya fadi, Jannat ma idanunta da ya kai kansu sai da ta ji wani jiri na neman kwasarta.
Safina da Radiya baki suka saki suna dubansu, wai dama duk wannan uban neman da suke yiwa Haulatun, tana tare da Yaya Sadauki?
Ai hatta Momin Mu'az sai da ta ganewa idanunta, balle kuma Zaid wanda ya ji kamar ya
arasa ya sha
e wuyan Sadauki saboda tsananin kishin dake cin zuciyarsa.
Haulatu ta dubi Sadauki kamar ta yi kuka ta ce.
"Bari na je na dauko wayata."
Murmushi ya yi gami da kashe ta da wani kallo wanda ya sanya ba shiri ta kauda kai ta juya ta nufi
angaren Hajja.
Aikuwa Safina da Radiya kamar jira suke suka mara mata baya.
Shi kuwa Sadauki kai tsaye ya nufi motar Khaleefa wanda shi ma tun zuwansa idanunsa ke kansu yana murmushi mai ma'ana biyu, a gefe na taya
an uwansa murnar samun cikar buri, a wani
angare kuwa taya kansa jimamin rasa wata zarah mai haskaka duhun dare.
"Na shiga uku!
Wayyo Allahna!
Mami zan mutu." Cewar Jannat tana kokarin kifewa a wurin tsabar ba
in ciki da zafin da
irjinta ke yi.
Mamin Khaleefa da sauri ta tare ta gami da yi mata ra
a a kunne.
"Ke nutsu don Allah, mene ne haka za ki bar mana abin magana?
Ba kya ganin da mutane a wurin?"
Sai a sannan Jannat da idanunta suka ka
a ta kalli gefensu, Amarya ce kishiyar Momin Mu'az tsaye a gefe ita da Maman Safina suna ta
a hira.
Can gefe
aya su Fa'iza ne da su a Nusaiba
anwar Mu'az.
Dole ta hadiye kuka da tashin hankalinta amma fa jikinta ma rawa yake yi.
Sai wanda ya ra
e ta zai fahimci haka.
Haulatu kuwa koda suka ha
u da Umma ba ta tambaye ta daga inda take ba tunda su Safina sun zo har nan nemanta, sai dai tambayar na ranta, yanzun hayaniyar jama'a da shirin tafiya rakiyar Maama.
Tana shiga
aki ta ji tashin muryoyin Safina da Radiya a bayanta da sauri ta waigo.
"To Laila ta Majnun!" Cewar Safina.
Ita kuwa Radiya kira take.
"Rabu da ita, wato ta samu Yaya Sadauki ta mance da mu ko hotunan kirki yau ba mu
auka ba ko?"
Ajiyar zuciya ta sauke babu wanda ta ba amsa sai ma ta juya da borin kunya tana jan guntun tsaki da bude sif ta ciro wayarta lokaci guda tana
arin
oye murmushinta.
"Ni ba zan biyemaku ba.
Mu je kar a tafi a bar mu."
Radiya da Safina suka dara gami da cafkewa.
"Ko an tafi za'a dawo, mu da muke da mota a hannu?
Ko ya kika ce
ar uwa?" Fa
in Safina.
Radiya ta amsa da kwarai kuwa tana dariya.
Ita dai harararsu kawai ta yi sannan ta soma tafiya.
"Idan kun fito kwa rufe
ofar ku ba Hajja mu
ulli."
"Aa jira mu." Sai ta tsaya daga falon ta ba su baya tana ta murmusawa, yau jin ta take yi kamar a wata duniyar ta daban.
Wai haka soyayyar take da da
i dama?
Tambaya da babu mai ba ta amsa.
Har suka rufe suka zo gefenta ba ta sauya daga yanayin murmusin da take ba.
Hakan ya sa suka yi murmushin su ma ba su ce mata komai ba, sun san dai za ta ba su labari idan dai Haulatu ce.
Motar Yaya Sadauki, Maama ce ta shiga, don haka suka shige motar siena ta gidan.
Gidan Maama ya ha
u iyakar ha
uwa, kayayyaki masu tsada da kyau su Khaleefa suka zuba mata.
Su hudun musamman ma Khaleefa, Zaid da Sadauki wadanda suka fi Mu'az samu sosai, sun yi iyakar
arinsu wajen yi wa Maama kaya na gani na fa
a wanda jama'ar wurin suka ce ko gidan budurwa
ar gata sai haka.
Ba a wani jima ba duka aka watse, Safina an sha kukan rabuwa da Maama, dama ko bayan
aura auren ta yi kukanta ta
oshi, ita yanzu kam ta san zaman gidan ba dadi zai mata ba tare da Anti Mabruka, zama ne na ha
uri, da kuma ace ta yi wannan zaman ta gwammace ta tattara ta koma gidansu.
Dama tuni ta yanke hakan, Mamanta dai ba ta ce mata uffan ba, shi ko Abbanta ya ce babu takura duk yanda ta ke so hakan za'a yi.
Koda suka dawo kowa
angarensu ya yi, Haulatu ta shiga dakinsu ta watsa ruwa ta yi alwala ta sa kayan baccinta, sallar isha'i ta gabatar da nafila kafin ta mi
e ta nufi
asa sanye da hijabinta, ita sai a lokacin ma ta tuna da yunwar cikinta.
A hanyar sauka ne ta ci karo da Fahima wacce ita ma tuni labarin ganin Sadauki da Haulatu ya je mata, a bakin su Fa'iza.