Sashe 38
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ga
osai mai zafi, ga farfesun kifi ga kuma dankali da
wai." Hajja ke koro wannan bayanin, ta mi
e kasancewar tana cike da farin cikin ha
uwar Khaleefa da Mu'az sai ba ta ko ji zafin Haulen da Hajja ta kira ta ba.
Khaleefa ya ce bai son dankalin, ta zuba masa farfesu a
aramin bowl sai kuwa kunu da
osai.
Sai kayan marmari a
an farantin tangaran
arami.
Koda ta zo kan Mu'az, dubansa ta yi da zummar tambayar me za ta zuba masa, aikuwa ba ta san sadda dariyar da ta ke ma
alewa ba ya fito, ta shiga yi abin ta.
"Ke, mene haka?" Muryar Umma ta katse ta.
Shi kuwa Mu'az sanin da ya yi ta san cewa ya sha fa
amata hakanan ba ya son abu ya ha
a shi da Khaleefa saboda girman kai da jin shi ya isa, ya gane sarai dariyar me ta ke yi.
Ai kuwa ya sha
"Za ki zubamin ko na tashi na bar wurin?"
"Aa, me ya yi zafi?
Yi hakuri
an birni.
Kai na san ba ka shan kunu ko?
Bari a zubamaka shayi sai farfesu da dankalin.
osai da kunu ai sai
auyawa irin mu."
Khaleefa ya
ago kai ya kalle ta, wai dama tana magana har haka?
Koda dai ba zai ce magana ba, tunda a ganin farko ma da ya yi mata, tsiwa take yi.
Amma yaushe suka yi sabo da Mu'az da har ta ke mishi irin wannan zolayar?
Sai kawai ya maida kai ga kallon tashar Saudia da ake hasko
akin Allah, a gefe kuma suna
an ta
a hira da Umma.
Shi sam ha
uwarsa da Mu'az din a wuri bai fiye damunsa ba, kamar yanda bai nuna akwai wani rashin jituwa tsakaninsu sakamakon bambancin halayya.
Ya sani dai shi
an baruwansa ne, idan aka sanya shi a zance, to fa zai shiga, idan kuwa babu shi ciki, ba ruwansa da mutum.
Har ya kammala bai bar jin Haulatu na hira da Mu'az ba, shi ma Mu'az din ganinta a wurin ya sanya shi watsar da batun Khaleefa, har ma zamansu wuri guda ya dame shi.
Umma dai tana lura da yanda ba su kula juna, ba yau ta soma gani ba, amma a baya ba ta kawo komai ba sai da Haulatu a hira ta ta
a labarta mata dagaske wai jininsu ne bai hadu ba kamar yanda Mu'az din ya fadi mata.
Suna yawan samun matsala da juna, yanzu za su hadu, amma kuma rabuwar zai iya zuwa da fushi ko jin zafin maganar
ayansu.
Sam abin bai yiwa Umma dadi ba, ta kuma ci
amarar gyara ala
arsu da taimakon Allah.
Wannan ya sa ta duban Mu'az.
"Nikam Mu'azu ba na ji kana
orafin yawan ciwon baya ba kwana biyun nan?
Me zai haka ka fa
awa
an uwanka yanda ka ke ji ko yana da shawarar da zai ba ka?"
Daidai nan wayar Khaleefa ta yi
ara, ya ciro ya
aga, Mu'az kuwa kallon Umma ya yi kafin ya
an dubi Khaleefan wanda ya yi tamkar bai ji mai ake cewa ba, da alama da Sadauki ma yake waya saboda ya ji shi ya ambaci Saraki.
Muddin ka ji Khaleefa na waya ya ce Saraki to ba da kowa yake wayarnan ba face Sadauki.
"Ni fa na warke Umma.
Dama ba wani ciwon a zo a gani ba ne."
"Ke ma dai Na'imatu da neman magana kike, ai shi wannan ya gwammace ko zai nakasa ya yi akan dai Dakta ya duba shi.
Wannan ba
in ran nasa irin na uwarsa ban san ina zai kai shi ba.
Dakta ya ba ka shekara guda amma daga kai har shi babu aikin da ku ka saka a gaba sai sha wa juna
amshi, to ku je ku
arata."
Khaleefa dai kallonta kawai ya yi bayan ya kammala wayar, idan Hajja ce ba yau ta saba yi musu caa akan rashin jituwarsa da Mu'az ba.
A ganinsa yaron ba sa'ansa ba ne sam, to na mene ne zai tsaya yana wani shiga sharo ba shanu?
Ai yaron ma sai ya
ara raina shi fiye da yanda ya yi a yanzun.
"Please Hajja, ba na son irin haka."
Haulatu ta saci kallon Khaleefa, aka yi rashin sa'a shi ma lokacin ya
an dube ta, hararar da ta samu ne ya sa ta kauda kai tana
an yamutsa fuska.
'Mutum kawai ya baro matarsa ya zo kwa
ayi.' Ta furta a
asan ranta.
Mu'az ne ya fara mi
ewa ya yi musu sallama da zummar zuwa shirin tafiya masallaci, tsabar Hajja ta gama
ata ransa har wayarsa ya bari a saman kujera, da sauri Haulatu ta
auka ta bi bayansa.
Khaleefa ya bi su da kallo kawai, nan ma
bai ce komai ba.
Sai bayan tashin Hajja da hayewarta sama ne Umma ta maida duba ga Khaleefa.
ana, meyasa da girmanku ku ke yin abu irin na yara?
Shi yanzu Mu'azu idan ma za'a yi mishi uzuri ganin kamar yana abu wasu lokutan irin na
uruciya, kai ai mai hankali ne, ka fi shi sanin rayuwa da yanayi na zamantakewa.
Don Allah a yi kokarin kai zuciya nesa, idan ku na nuna wa juna irin wannan hali na ko in kula, me na
asa da ku za su gani su yi koyi da shi?
Babu dadi ma a ji mutane na cewa jininku bai hadu ba, a ina ne jininku bai hadu ba alhalin duka tsatso guda ku ka fito, uwa uba ma musulunci da ya ha
a ku?
Ni dai ban jin dadin wannan abu naku.
A
arta a gyara."
Khaleefa ya jinjina kai yana mai gamsuwa da maganganun Umma, sosai kuma ya ji har ransa matsayinta ya
aru.
Ko mahaifiyarsa ba ta ta
a nuna wata damuwa akan rashin jituwarsu ba, asalima sai dai ta ce ya cigaba da jan girmansa kar ya kusa ya sakarwa Mu'az ya raina shi.
Ya kuma danganta hakan da cewa watakila kawai saboda ba sa ga maciji da Mamin Mu'az ne.
Dagaske suke kishin facaloli a tsakaninsu.
"In sha Allahu zan yi kokarin gyarawa Umma.
Sai dai fa
arfe
aya ba ya amo.
Ni a iyakar sani na, babu abin da ya ta
a yi min, kawai ni ban damu da shiga sabgar wasu ba."
Murmushi Umma ta yi.
an uwanka ne shi, gaisuwa ma ta sakin fuska koda ba hira ku ka yi mai tsawo ba yana da dadi.
A daure a kai zuciya nesa.
Na kuma ji dadi da ka ce babu abin da ya ta
a ha
a ku.
Ya wajen
iyata?
Jikin dai da sauki ko?"
Sai a sannan ya tuno ma dalilin zuwansa nan shan ruwa, ya je ya tarar gidan kaca-kaca, dama kwanakin nan hakuri kawai yake yi don tun goma ga azumi
ar aikinta ta tafi gida wai za'a yi mata aure bayan sallah shi ne dalilin da yasa ita kuwa ko tsinke sai ya yi mata jan ido ta ke kawar wa.
Girki kuwa sai dai ya siyo a waje, abin ya ishe shi ya kai
ara wurin Mamarsa madadin ta dauki zafi sai ta nuna ai ba komai laulayin ciki ne kuma ma ba ta saba da aikace-aikacen gida ba, da wanna ta tura musu yar aiki
aya cikin biyu da take da su.
Sai ta zo ba ta iya girki ba, gidan dai ba laifi takan gyara, yau dai aka yi katari hatta da gyaran bai samu ba dalilin wai ta je gidansu an yi rasuwa, to Hafsat kuma kwanciyarta ta yi dama tun kamawar azumi ba ta yi ko guda ba acewarta ita ba za ta iya ba saboda laulayi bayan jikin ta samu sauki sosai.
A fusace ya bar gidan ya kira Umma da zummar zai sha ruwa a wajenta.
"Lafiya dai ko?"
Tambayar Umma ta katse mishi tunani.
Ya yi
an murmushin ya
e, bai fiye son yawan
orafi ba musamman akan na kusa da shi don ko Maama sai ta
aci sosai yake iya furzar mata.
"Bakomai Umma, lafiyarta kalau.
Ai dayake ma ba ta samun yin azumin saboda yanayi na jiki.
Amma da sauki Alhamdulillah."
Umma ta jinjina kai, ta
an karanci damuwa a fuskarsa amma sai ta bi shi da hakan tunda ya nunamata babu komai.
Haulatu ta iske Mu'az na tafe kamar zai tashi sama.
"Ah,
an birni saurin me kake har ka na mance wayarka?"
arashe tana mai mi
a masa gami da ha
iye dariyarta.
Ya ja guntun tsaki, yanayin fuskarsa babu
igon fara'a.
"Dama kin san da zuwansa shi ne ko ta waya ba ki sanarmin na fasa shigowa ba?"
Ta ta
e baki gami da
aga kafa
"Ina ruwana to?
an uwanka ne fa, tare na gan ku.
iyayyar ai ba ta yi zafin da ba za ku zauna inuwa
aya ba."
Ya jinjina kai kawai.
Bai ce mata komai ba ya juya ya cigaba da tafiya.
"Allah ya huci zuciyarka.
Sai na ta
o ka whatsapp sai mu shirya."
Bai ko juyo ba, ita kuwa dariya har da ri
e ciki sannan ta koma ciki.
Ganin magana Umma ke yi da Khalifa yasa kai tsaye ta nufi hanyar sama.
"Ina za ki je?
Maza dawo ki kira Bushira ku tattare wajen nan."
Jin haka Khalifa ya mi
e da zummar wucewa.
Suka yi sallama da Umman ya fice.
"Wai ke ko a gaida gida ba ki iya yiwa mutum ba?" Fadin Umma tana duban Haulatu baki sake don gani ta yi yarinyar kamar ita ma tana son
an uwanta Mu'az wurin basar da lamarin Khalifa.
"Lah, ni fa Umma ko na yi magana bai cika amsawa ba.
Ai kin ma gani sau nawa zan gaida shi ya dinga amsamin kamar yana shan kunun tsamiya."
Girgiza kai kawai Umma ta yi ta tattare shirginta ta haye sama ita ma don
auro alwala da niyyar zuwa masallaci.
Babban masallaci ne kusa da su ka
an,
angaren maza daban da na mata.
Nan suka tafiya gaba daya idan ka dauke su Hajja wadanda ke zama su yi na su a gida.