Sashe 19
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Babu abin da kuma ya ka
amin
an hanji sai ganin tun ranar farko da aka kai ni, na so na yi gardama ya zanemin jiki tas ya yi kuma abin da ya ga dama da ni.
Wannan ya haifarmin da mugun shakkarsa, ga shan kayan maye.
Haka na rayu da shi cikin
unci da rashin galihu, ciki kuwa da na samu yake ba ni magani ya zube.
A cewarsa sam, bai kai shekarun tara iyali ba.
Ban mancewa har mata yake kawomin cikin gida, ranar da ya fara na nunamasa fushina ya kama ni ya jibga ya kuma
ulle a
aki tun dare bai bu
e ni ba dai washegari da rana.
Alokacin na galabaita babu ci babu sha balle a yi batun sallah.
Kai tsaye ruwan wanka ya sanya na
ora musu, a dole jikina har rawa yake yi na kunna risho na dora, ga jiri da nake sakamakon yunwa.
Babban takaicina bai wuce yadda Baba bai ta
a takowa don duba lafiyata ba kamar dama shi
in ma ya gaji da ni neman hanyar rabuwa kawai yake yi da
awainiyata.
Sai da na shafe shekara ban sa Baba a idanu ba, ko na tambayi
anmutuwa cemin yake yi yana bariki.
Wannan amsar ba ta yimin dadi sam, hakan ya sa na ja bakina na yi shiru ban
ara maganar ba.
anmutuwa bai fasa zubarmin da ciki ba, sai a kan Haulatu ne Allah ya yi ikonsa domin jan bakina nayi na yi shiru ban fa
i ba.
Kuma sai Allah ya taimake ni cikin har ya shiga watanni bakwai hankalinsa bai kai gareni ba, kusan ma ya fi maida hankali da harkokin gabansa.
Sadda ya farka da cikin kuwa, ranar na sha ba
ar azaba kai ka ce kashe ni zai yi.
Cikin wannan halin ba
in cikin na haifi Haulatu, makwafciyata ce ta taimakamin da zuwa asibiti da komai.
Wannan taimako da na samu shi ya jawo muka tashi daga unguwar muka koma wata, acewarsa makwaftan sun masa shishshigi kuma har suna ikrarin ha
a shi da hukuma kan ya bar ni a gida ina na
uda tsawon sati bai ko damu ba.
Su ne suka siyamin kayayyakin amfani na jariri da ma nawa.
Sosai ya ji haushinsu.
Fitar tsiro
Page 16
Haulatu na da wata biyu a duniya,
anmutuwa yace na shirya zamu yi
ar tafiya.
Nidai ban san dalilin da yasa na dinga ji gabana na fa
uwa ba, tasha muka nufa muka shiga motar Kaduna.
Wani gida ya kai ni bai ko damu da ya shiga ba sai ma cikin hali na ko'in kula ya sanar da ni wai Baba ne a ciki ba shi da lafiya, na zauna zuwa gobe zai shigo mu tafi gida.
Jin haka hankali tashe na fa
a ciki da sallama.
aramin gida mai
akuna falle biyu sai ban
aki.
Baba na kwance saman
ar katifa cikin hali na ciwo, sallamar da na yi ce ta fito da wata mace daga wani
aki.
Itama dai babu alamar cikakken lafiyar tattare da ita.
Tana tambayar ko wace ce ni sai dai na kasa ba ta amsa har na
arasa makwancin Baba na tabbatar shi
in ne, shima kuma ni ya
urawa idanu can cikin rawar murya ya kira sunana.
Na
arasa na zauna kawai sai na fashe da kuka.
Anan yake bani labari ai tun bayan aurena babu jimawa ya auri matar da na gani mai suna Falmata.
Sai dai babu jimawa ya kamu da cuta mai wuyar magani amma a sannan ya ma
i fa
in sunan cutar.
Ya cemin koyaushe ina ransa, ya ba da sa
o sau ba adadi ga
anmutuwa akan ya kai masa ni mu yi magana kada mutuwa ta
auke shi, amma firr ya
i.
Sau biyu
anmutuwa ya zo duba shi, kuma duk zuwan shi ne ke matsawa abokn
anmutuwar kan lallai su ce ya zo yana bu
atar ganinsa.
Da
yar ya samu ya zo.
Zuwan
arshe ne kuma har kuka ya yi masa kan ya taimaka ya kawo ni, shi ne muka je.
Na ce meyasa bai je asibiti ba, ya yi
ar dariya kawai ya ce min an je asibitin ya fi a
irga amma sun ce ba su gane mai ke damunsa ba.
Haka na wuni zaune muna hira da Baba wanda ke magana da
yar, ya ga Haulatu amma koda na mi
a masa ita don ya
auka girgiza min kai ya yi ya nuna aa.
Ya cemin itama kamannin kakarta ta biyo.
Sai da dare ya yi, Falmata tuni ta kwanta, Baba ya ciro wata ba
ar leda ya dam
amin, ya ce wannan ko babu shi a raye, zai taimakamin na je ga mahaifiyata ko danginta, kuma yace duk radda na samu zuwa na nemar masa gafararta amma bai fa
amin dalili ba kawai sai na sa a rai watakila dai saboda halin rayuwa yau da gobe akan sa
awa mutum.
Allah ya
addara ina garin Mahaifina zai rasu domin ba a wayi gari da shi ba, cikin dare ya rasu babu wanda ya sani daga ni har Falmata sai da gari ya waye.
Kukan da na yi a lokacin ba zai misaltu ba, na shiga tashin hankali irin wanda ban ta
a zato ba.
Anan ne
anmutuwa ya zo domin mu tafi, jin Baba ya rasu shima na ga jikinsa a
an sanyaye.
Ko ba komai na san, ya tuna da kaunar da Baba ya nunamasa ko dai wani abin da shi ya bar wa kansa sani.
Sai da na
ara sati guda cif a garin Kaduna kafin mu tattara mu koma Kano.
Sai bayan komawarmu ne na bude ledar naga abin hannun azurfa da hoton Mahaifiyata, a bayansa an rubuta adireshi da kuma cikakken sunanta.
Shekarar Haulatu biyu a duniya, muka bar unguwar da muke dalilin makwaftan da
anmutuwa ya ce suna shigar masa hanci da
udundune, sun saka wa rayuwar gidansa idanu kan kawai watarana yana dukana wani makwafcinmu ya buga masa
ofa ya ce matu
ar bai bari ba zai ha
a shi da hukuma.
Shi ne silar komawarmu inda muke a yanzu.
Ya cemin dai kyautar gidan ma aka ba shi.
Anan ne komai ya
ara dagulewa na rayuwar
anmutuwa, ba shi da aiki sai tara majalisar
an daba, mun taso a rayuwa da babu makwaftan da ke ra
ar mu bisa tunanin mu
in tsoffin
an bariki ne.
An sha Haulatu ta fita waje wasa ta dawomin tana kuka wai yara na ce mata shegiya.
Yana daga cikin dalilan da yasa na hana ta fita wasan.
Zama a lokacin ya
ara tsananta,
anmutuwa ya bar ba ni ko sisi, ni kuma duk sana'ar da nayi, daga na fara na soma samun abin rufawa kai asiri, sai daga baya a daina zuwa siya wai ba za su ci bin hannun karuwa ba.
arshe na yanke siye da siyarwar abinci a kasuwa, shi dama
anmutuwa koda na ce masa ga abinda zan yi cemin ya yi shi fa ko wasu mazan ma zan bi ko a kwalar rigarsa.
Haka muke rayuwa da Haulatu, tun tana
arama take ganin yadda mahaifinta ke dukana, wannan ne silar jefa tsanarsa a zuciyarta.
Tun ba ta mallaki hankalin kanta ba take cemin ita dai mu gudu daga gidan nan, ita ta tsani mijina domin tun a bayan ma ba ta kiransa da suna Baba.
Kai ko shigowa gidan ya yi suka yi kici
us a hanya zai
allamata harara ko kuma ya sa
afa ya shure ta yace wai ta kafe shi da mayun idanunta.
***
Daga haka Umma ta labartamusu duk abin da ya faru dab da za su bar Kano zuwa Katsina.
Hajiya Babba ta girgiza da jin kalar rayuwar da
iyarta ta yi, koda dai dama a bariki ta bar ta, ta sani komai zai iya faruwa gareta.
Jikinta ya yi mugun la'asar, anya kuwa ha
in Na'imatu zai bar ta?
Lallai da gaskiyar Alhaji da yace ta godewa Allah ma da ya sa tana da rabon ganin Na'imatu har ta nemi gafararta.
Umma kuwa kallon su Baba Dakta ta yi karo na barkatai ta ce.
"Na kawo mata jikarta, koda ace ni ba zan samu kar
uwa a wurinta ba.
Ta taimake ni kar rayuwar
iyata ta wula
anta irin yadda nawa rayuwar ya tafi a wula
ance.
Zan iya sadaukar da komai akan samar da farin ciki da kwanciyar hankali a rayuwar
iyata."
"Um um, bari fa
in haka Na'imatu, ai nan da kike gani, kin zo kenan da yardar Allah.
Shi kuma maigidan naki duk inda ya shiga a fa
in garin Kano ko wajenta, in sha Allahu zamu neme shi a raba auren sannan ya fuskanci hukuncin abin da ya shuka maku a rayuwa.
Ai da kai da kaya duk mallakar wuya ne, yau ko Asma'u ba ta raye, mu ba zamu ta
a gudunki ba ballantana kuma ga ta nan a zaune da ranta da lafiya cikin iko na Allah.
Abin da dai ya faru ya riga ya faru sai dai a kiyayi gaba.
Ki kwantar da hankalinki, ina maki al
awari kan cewa babu wata matsala da za ki
ara fuskanta kwatankwacin ta baya."
Baba Dakta ke wannan kalamin cike da kwantar da murya.
A
arshe ya ce Baba Saude ta ja su Umma
angaren Hajiya Babba su huta su ci abinci.
Haulatu ta dube shi.
"Don Allah Baba kar a kai mu
angaren matarnan, kai ina ne
angarenka?
Nan nake so."
Umma ta dubi Haulatu, ita kam a ko'ina sai ta kwa
a magana.
Hajiya Babba kuwa hawaye take yayinda ta kai hannu da zummar ri
o na Haulatun aikuwa ta yi wani irin fisgewa tana huci.
"Wallahi kar ki
ara gangancin ri
e ni.
Yanda kika tsani Ummata, nima na tsaneki kuma har ki mutu ba zan yi fatan Umma ta yafemaki ba."
"Ke Haulatu, yimin shiru." Umma ta furta cike da murya mai nuni da rauni duk a kokarinta na son tan
wara Haulatun.
"Rabu da ita Na'imatu, ko mene ne ni na jazawa kaina.
Don Allah ki yafemin Na'imatu.
Na yi kuskuren da ba zan iya maida hannun agogo baya ba ballantana na gyara shi.