Sashe 1
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
Normal
FITAR TSIRO
Rufaida Umar
Paid book: 500
Account details: 7145096012 Ibrahim Rufaida Umar.
FCMB
Phone number: 09034973645
Free page 1
Bismillahir Rahmaanir Raheem.
Ina ro
on Allah yanda muka fara ya bani ikon kammala maku lafiya.
Allah ya baku ikon ri
e amanar labarina, ku bar shi a inda ku ka gani ku karanta.
Nagode da kauna, Allah ya bar zumunci.
Ameen.
aga idanunta tarr ta sauke saman mahaifinta wanda ke tsaye ri
e da belt yana huci, zuciyarta ta zo iya wuya ta soma magana a kausashe.
"Wallahi sai dai ka kashe mu, amma har abada ba zan ta
a yarda da auren nan ba.
Idan kuwa ka takuramin sai na tona asirin
azamin sana'arka wajen hukuma idan ya so ka tsire ni da raina!"
Bai san lokacin da ya saki belt din ba, a razane wannan karon yake dubanta kafin ya maida duba ga Mahaifiyarta wacce ke kuka ga jikinta duk a fashe tsabar dukan da ta ci a hannunsa.
Ya
ara duban
iyarsa karo na biyu, babu ko digon tsoro ko fargaba a kwayar idanunta sai ma wani
arfin gwuiwa da jarumta.
Da rawar murya ya soma magana bayan ya maida duba ga Mahaifiyarta.
"Na'ima...ni kika tonawa asiri wajen
iyarki?"
Yana maganar yana matsowa kusa da ita, ji ta yi numfashinta ya kusan
aukewa tsabar tsoro da tashin hankali.
Tana kuka tana ja baya tana girgiza kai.
"Wallahi wallahi ban sanar da ita komai ba.
Ban san a inda ta ji ba.
Haulatu, a ina kika ji?"
Yarinyar da aka kira da Haulatu ta dubi Mahaifiyarta hawaye kace-kace saman fuskarta ga wani malolon abu da ya tokare mata wuya tsabar takaicin irin wannan shakkar da Ummanta ke yiwa Baban, mutumin da bai dauke su a komai ba face wani nauyin wahala da yake bu
atar yakicewa ta kowane hali.
Sai ta ji gaba
aya ma ta kasa magana, tamkar wacce aka na
ewa harshe.
Ta mi
e kawai ta shige
aki a fusace.
Ta yi zaton zai
ara kai hannu jikin Ummanta da zummar duka sai kuma ta ji shiru.
Karshe ta ji an buga
yauren gidan da
arfi shaidar ya fice kawai sai ta ha
a kai da gwuiwa ta shiga rusa kuka.
A wannan yanayin Umman ta shigo dakin, cike da tashin hankali ta hau jijjigata idanu waje.
"Haulatu, fa
amin a inda kika san wannan ba
ar sana'ar ta mahaifinki?
Wa ya fadamaki?"
Ta
ago tana sheshsheka ta ce.
"Umma don Allah ki rage tsoron wannan mutumin.
Ki yarda mu gudu mu bar masa gidansa.
Wallahi idan ya dage zai aurar da ni ga Nazifi za ki neme ni ki rasa, ni zan tseratar da rayuwata tunda kin ji kin gani za ki iya rayuwa da shi."
Ta yi shiru kawai tana duban
iyarta, ta kasa ce mata komai sai ruwan hawayenta dake fita gami da numfashin da take saukewa lokaci zuwa lokaci ga uban radadi da jikinta ke yi wanda ba domin ba a sabo da wahala ba sai ace ya ci ace ta saba.
Haulatu ta
ara duban Umma da rinannun kwayar idanuwanta yayinda take wani
an murmushin takaici.
"Na sani, dama wannan shirun da kika saba yi a duk sadda na nemi mu gudu, shi za ki yi.
Shikenan, Umma ki cigaba da shirun idan har kina ganin wannan ne mafitar da kika za
amana.
Kin fi kaunar yanda nake rayuwa a makaranta ana tsangwamata saboda halayyar mahaifina, toh shikenan, zan cigaba da rayuwa da ke a unguwar da ko makwafta ba sa shiga harkar mu su na mana kallon mutunen banza duk adalilin mijinki, babu wanda ke ganinmu da mutunci sai
an daba dake dandazo a kowace rana a
ofar gidan nan suna taya
era
ari, su na
ara yiwa mijinki kirari da Oga kansa yana fasuwa.
Zan cigaba da zama watarana nima na bi sahunsa na zama mai siye da siyarwar
wayo..."
"Yimin shiru Haulatu!
Rufemin baki tun ban zubarmaki da ha
ora ba!"
Tsawar Umman ta katse zantukan da take yi kusan ba'a hayyacinta ba, sai kuma jikin Umman ya yi sanyi, tana kukan ta rungume Haulatu a jikinta.
Ita ka
ai tilo
iyar da ta haifa ban da cikin da mijinta ya dinga zubar mata har sau shida, samun Haulatu da ta yi Allah ne ya
addara sai ta fito duniya.
Itama Haulatun tana kuka ta rungume Umman, a duniya babu wacce ta fi ta a wurinta.
Tana mata so da kaunar da har abada ba ta ji za ta iya nunawa ga wanda yake amsa sunan mahaifinta, mutumin da har abada ba ta jin za ta ba shi wannan ragamar.
Tana da burin ace watarana ta kwatarwa Umman
ancinta ta kuma ga
arshen wannan zaluncin da ya ke yi musu.
Tauye ha
oki ba iyaka, sun shallake tunanin dukkan mai tunani, ana zama ne don ba wata inuwar da za'a ra
a a ji sanyi, wannan inuwar ta zama ta dole amma hakikanin gaskiya abin ya soma kai ta ma
ura.
"Umma don Allah kar ki bari ya aurar da ni ga Alhaji Nazifi.
Wallahi mutuwa zan yi."
ago fuskar
iyarta tana share mata hawaye lokaci guda tana mai girgiza kai.
"Ba za ki mutu ki bar ni ba Haulatu, in sha Allahu za ki yi rayuwa mai tsawo, za ki samu farin cikin da nake yawan mafarkinki da shi.
Aurennan kuma ba zai yiwu ba, ina ji a jikina daga yau an bar maganarsa.
Mahaifinki ba zai
ara tayarwa ba."
Haulatu ta runtse idanu, zafi take ji na gaske a kirjinta, duk sadda aka ala
anta sunanta da shi takan ji tamkar ta tsire kanta, ita fa ba ta kaunar a kirashi da mahaifinta.
Ta dai ji abin da Umman ta furta amma fa ba don ta gamsu ba sai ma ta shiga al'ajabin ta yanda Umman ta aminta
ari bisa
ari cewar an bar zancen gaba
aya.
Kiraye-kirayen sallar la'asar ne ya katse musu shirun, Umma ta mi
e ta fita don
ora alwala yayinda Haulatu ta ja jiki ta jingina jikin bangon
akin.
Har Umma ta shigo ta shimfida abin sallah a gefenta ba ta sani ba, ta dube ta sosai, jinkirta lokacin sallah ba wani abu ne sabo a rayuwar
iyarta ba, wannan yana daga cikin abin da yake ci mata tuwo a
warya, ta sani kamar yanda kakarta ta wajen uwa ta fa
i mata kafin mutuwa ta raba, sallah babu musibar da ba ta magancewa hakan yasa duk runtsi take matukar kokarin yi akan lokaci ta kuma dage wurin gani Haulatun itama tana yi, sai dai tana mamaki yanda koyaushe sai an sha fama kafin ta mi
e ta yi.
Tana tsoron ace ta dauki wannan mummunan
abi'ar na mahaifinta wanda sallar ma ba ta dame shi ba.
Hakan yana daga cikin dalilin da ta tsaya ka'in da na'in take kokarin ganin Haulatun ba ta yi wasa da zuwa Islamiyya ba.
Wasu lokutan ta je, wasu lokutan kuma ta fake da cutar
arya ta lafe a gida.
"Haulatu."
Kiran sunanta da ta yi ya sanya ta firgigit ta dube ta.
Wani abu ya tsirgawa Umma a zuciya, ta danne ta hanyar ha
iye miyau.
Da muryarta mai nuni da rauninta
arara ta ce.
"Maza tashi ki
auro alwala ki yi sallah, wannan tunanin da koke-koken babu amfanin da zasu yi maki.
Kinji ko?"
Ta yamutsa fuska sannan ta mi
e gami da jan
aramin tsaki, ba ta ce uffan ba ta fice daga
akin.
Idan da sabo da wannan halayyar ta komai aka ce ta yi tsaki, Umman ta saba, ita dai tana kokarin ganin yarinyar ba ta sauka a kan turba ba, daidai gwargwado tana yi mata gyara a wasu guraren na kalolin rashin kunya ko ace tarbiyya, amma ta sani
arfe
aya ba ya amo.
Addu'a ita ke maganin komai.
Da wannan ta share zantukan zucin, ta tayar da sallar.
Kafin ta idar itama Haulatun ta iso ta zura hijabinta ta tayar.
Umman ta riga ta mi
ewa ta fice tsakar gidan don kama aikace-aikace.
Ita kuwa Haulatu koda ta fito sai ta nemi wuri ta zauna gami da zubawa uwar idanu yayinda take kiciniyar ka
a omo don fara wanke-wanke.
Doguwar mace mai hasken fata da kyawun dirin halitta don idan suka jera ba za ka ce ita ta haife ta ba sai dai ko a kirata da yayarta ko kuma
anwar uwa saboda irin matan nan ne masu baiwar jiki mai kyau.
Ta tabbatar da ace su na gudanar da rayuwa ne ta daula ko kuma rufin asiri ko yaya, da Allah ne kadai ya san irin gogewa da tsantsar kyawun halittar da za'a ga mahaifiyarta da shi.
Sai ta ji murmushi ya su
uce mata wanda nan take ya mantar da ita matsalolin da suke ciki, ta tafi hasko kawunansu cikin rayuwar da take da buri da mafarki a koyaushe.
Wai ace ga su nan a gida mai kyau da tsari, Ummanta na daga zaune ga ma'aikata sai hidima suke yi.
Duk abin da Umman ke bu
ata na jin dadin rayuwa babu wanda babu a gidan, ita kuma a lokacin ta zama
wararriyar lauya mai kwatarwa jama'a ha
insu, ta hasko kanta a kotu tana mai ba Ummanta kariya akan shari'arta da Mijinta, gashinan har an yanke masa hukunci su kuma sun samu
anci.
Haka ta dinga sa
e-sa
e a cikin ranta har hankalin Umman ya kai gareta.
Ganin yanda ta zubamata idanu tana murmushi sosai ya ba ta mamaki, kar fa damuwa ta ta
amata kwakwalwar
"Ke, tunanin me kike yi?
Kallon na mene ne haka?"
Wannan magana ta Umma ya maido ta cikin hayyacinta.
Ta sauke nannauyar ajiyar zuciya gami da
an lumshe idanu kadan.
"Ba komai Umma.
Ki taya ni addu'a, Allah ya cikamin burina."
Umman ta murmusa.
"Haulatu kenan, kin fi kowa sanin cewa kina sahun farko a cikin addu'o'ina na kowacce sallah da ma sauran ibadu.
Sai kuwa iyayena da mijina."
arashe murya a raunane.