Sashe 14
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ku tabbatar kun fesa mata hodar yadda ko kun kai ta ba za ta iya gane hanyar dawowa ba.
A kuma fa
awa Hajiya Loma, ina nan tafe anjima."
Jin alamun zai katse wayar, jiki na rawa Umma ta fice zuwa
akinta.
Jin kamar motsin mutum ya sa
anmutuwa saurin juyowa gami da
an zura kansa ta tagar
akin, kasancewar tagarsa saitin ta Umma ce, hangota ya yi tana ta kiciniyar shiryawa.
Ya yi tunanin ba ta ji komai ba don haka ya yi musu sallama da zummar zai
ara kira kafin ya shiga ma'ajiyarsa na miyagun
wayoyi ya hau lissafa adadin da wasu suka bu
atar ya kai.
angaren Umma kuwa, shirin dole ta kama jikinta sai rawa yake.
Babban burinta kar ta yi wani motsin da zai ankarar da shi ta ji.
Hakan yasa ta shiga jan Innalillahi wa inna ilaihir raaji'un a zuciyarta, sai da ta kammala saka kaya ta ji ya rufe
ofar
akinsa ya fito.
"Na'ima." Ji ta yi ya kira sunanta, sai da
irjinta ya buga.
Tsanarsa take ji sosai ga kuma tsoron abin da ake shirin yiwa
iyarta.
Sai da ya kira na biyu kafin ta fito tana murmushin dole.
"Na'am, yi hakuri ina sauri zan shirya ne.
Fita za ka yi?"
Ya yi wani murmushin mugunta.
"Eh
awisuna.
Ni zan fita.
Ba sai an yi girki ba kar na wahalar da ke.
"
Ta gya
a kai tana
ara murmusawa a dole.
"Ina godiya.
Sai ka dawo."
"Kema sai kin dawo.
Ki kularmin da
iyarmu."
Daga haka ya fice, ta bishi da banzan kallo wanda take ji kamar ta sha
o shi.
Da sauri Umma ta koma
aki, hijabinta kawai ta zura, wayarta ta ciro ta shiga gwada kiran Haulatun sai dai ta ji a kashe.
Hankali a tashe ta dannawa Hindatu kira, nan ma yana ta
ara ba su
aga ba.
irjinta ta dafe tana ambaton Allah da nufin ya samar mata mafita.
Nan da nan Hajiya Mama ta fa
o ranta, da sauri ta fita ta rufe gidan ta fa
a gidanta.
Hajiya Mama na zaune a falo tare da ba
uwa sai ganinta suka yi kamar an jefo ta.
Nan da nan suka mi
e, sosai ta tsorata su.
"Maman Haulatu, lafiya?" Cewar Hajiya Mama.
Cikin kuka ta ri
e hannunta jikinta ko'ina na rawa.
"Haulatu na cikin hatsari Hajiya, don Allah ku taimaka min.
Naji Babanta na waya yana bada umarnin a bi ta a kama ta."
"Tana ina yanzu?" Ta tambaya a gaggauce.
Umma ta
an watsa yatsunta.
"Nima ban san inda ta nufa ba, na san dai wajen da ake yiwa Hindatu kwalliya ta nufa.
Ku taimakamin don Allah."
Nan da nan Hajiya Mama ta fiddo waya ta kira mijinta ta sanar da shi, ya ba da umarnin su je gidan iyayen Hindatun a ji inda take.
Shi kuma zai sa direbansa da Mujahid (Yayan Bahijja) su je wajen.
Ya bu
aci a turo masa lambar Hindatun.
Ba musu kuwa suka yi sallama, Hajiya Mama ta kar
i lambar wurin Umma ta aikamata.
Haka suka
unguma har ba
uwar wacce
ar uwa ce ga Hajiya Mama.
Momi ba ta yi gardamar fa
amusu inda Hindatun ta tafi ba ganin babbar mace kamar Hajiya Mama wacce da gani ka san ba daga rigija-rigijan gida ta fito irin nasu ba.
Haulatu kuwa tsabar takaicin kiran da Hindatu ke faman jeramata ne yasa ta kashe wayarta baki
aya, ko kusa ba ta kula da motar da ke biye da su ba.
Mai adaidaitarsu kuwa tun yana ganin kamar ba binsu ake yi ba, har dai ya fahimci duk kwanar da suka yi nan motar da ta sha ba
en gilasai ke yi.
Dab da zasu
arasa wurin shagon Ayyush inda nan ne dai ake yiwa Hindatun kwalliya ta ji mai Napep din ya yi magana.
"Anya wannan motar ta baya ba mu take bi ba?"
Haulatu ta
an le
a kanta kafin ta ja tsaki.
"Kyale
an wahala.
Wata
ila zancen wofi suke son yi mana.
Don Allah
ara gudu ina sauri ne."
Shi kuwa jin haka ya
arawa napep
insa gudu.
Fa
i yake yi amma bai ta
a ganin maye irin wannan mai motar dake bin su ba.
Da gani masu bin mace su ce su na sonta ne.
Amma fa shi abin wai na ba shi mamaki yanda ko akwai sarari ba sa wani kokarin yin overtaking.
A bayan dai suke bibiyarsu.
Ita dai Haulatu ba ta ko tanka ba sai ma wayarta da ta kunna, daidai lokacin suka isa shagon, ta fito da sauri ta sallame shi.
Ko motar ba ta kalla ba.
Su kuwa su Maada suna tsaye can gefen hanya, Duuna ya dube shi.
"Boss, wai idan ba anan area ba, ina kake tsammanin za mu cafke ta ba tare da an samu matsala ba?
Tun
azu eh cewa nake ka yi overtaking amma eh ba ka yi ba."
Maada bai ko dube shi ba har sai da Mai Napep dinnan ya yi ribas ya wuce su har da le
ensu ya dinga yi amma ya kasa ganin ko inuwa.
Haka ya ha
ura ya yi gaba.
Hindatu ta yi kyau sosai kamar ba ita ba, duk wannan kwalliyar bai hana ta hararar Haulatun gami da
uramata ashar ba.
Itama ta maida martani kafin kuma ta zauna a soma yi mata nata kwalliyar, Hindatu cike da masifa ta ke fadin.
"Ban ta
a ganin Aminiya irinki ba.
Wa ya ta
a raba hanya da Amininsa ranar bikinsa?"
Ta harzu
o za ta yi magana mai kwalliyar ta ba ta hakuri da fadin don Allah kar ta motsa ba a yiwa kwalliya haka.
Dole ta yi shiru tana huci.
Ita ji take kamar ma ta fasa kwalliyar.
Wayar Hindatu ta yi
ara sa'ilin da ake
arin yi mata
auri.
"Madam tun fa
azu ake ta kiranki ya kamata ki
aga wayar nan.
Wayasani ko Angon ne." Fadin Ayyush dake zaune can gefe tana cin abinci a robar takeaway ga drinks ajiye gabanta.
Masu yin kwalliya a shagon mutum biyu ne
wararru.
Hindatu ta
auki wayar tana
an murmushi, ganin ba
uwar lamba ya sa ta
an yamutsa fuska da tunanin ko masu damunta da neman kwatance ne.
Sai kuma kawai ta
aga, jin muryar babbar mutum ya sa ta amsa da sallama.
Nan ya nemi kwatancen inda suke bayan ya sanar da ita shi din makwafcin su Haulatu ne kuma yanzu haka tana cikin hatsari.
Nan da nan cikin Hindatu ya
uri ruwa, ta sanar da shi ya kashe wayar bayan ya ce kar ta sake ta sanar da Haulatun.
Haka aka cigaba da shirin ita duk jikinta ya yi sanyi, Haulatu kuwa ana cikin yi mata kwalliyar ba'a kai ga kammalawa ba sai kawai suka ji tsayuwar mota.
Hindatu ce ta dubi waje don gilashin ana iya ganin na waje amma shi ba zai ganka ba.
Ganin wasu maza biyu kuma matasa sai ta yi zaton ko su ne masu neman Haulatun.
Suka kwankwasa gilashin wurin.
Ayyush ta mike tana mita.
"Su waye kuma?
Maza ba sa shigomin wuri fa." Ta le
a, ita Haulatu ko a jikinta, Hindatu kuwa ana
auri tana gocewa tana kallonsu sai da mai
aurin ta yi magana kafin ta nutsu amma kunnuwanta su na waje.
Ayyush kafin ta kai ga magana sai ga motar
an sanda ta faka.
Daga waje kuwa su Maada su na ganin motar hukuma ba shiri suka yi wani wawan ribas da ya
auki hankalin jami'an tsaron suka yi gaba, ganin haka tuni su dinma suka bi bayansu a guje.
Ayyush dai ta gama tsorata, kirjinta ya hau bugu da
arfi.
Mujahid ne ya fara tambayarta inda Haulatu take.
Jin an ambaci Haulatu ya sa Hindatu mi
ewa har tana sa mai mata
auri soke hannunta.
Haulatun ma mi
ewar ta yi, gaba daya suka nufi
ofa.
Mujahid na ganin Haulatu ya sauke ajiyar zuciya.
Ita kuwa ji ta yi gabanta ya fadi.
Me zai kawo yayan Bahijja wurinta?
Ta ya ya ma yasan cewa tana nan?
"Yaya Mujahid?
Lafiya?"
Ya girgiza kai.
"Lafiya kalau, kar ki damu.
Ki.."
Bai kai ga
arasawa ba motar su Hajiya Mama ta tsaya, su dinma duk a ru
e suke.
Haulatu ta yi saurin fitowa daga ita sai doguwar rigar ankon bikin na
anmata.
Ta
arasa ga Umma jikinta na rawa, ta samu nutsuwa da ganin Umman don a farko ta yi zaton ko wani mummunan abun ne ya fari da ita.
Umma ta rungumeta tana kuka, itama kawai ta ji kwalla sun cicciko mata tun kafin ta san dalilin kukan mahaifiyarta.
"Ya isa hakanan don Allah Na'ima tunda ga ta nan kin same ta cikin kwanciyar hankali.
Allah ya kiyaye gaba."
Haulatu dai kallonsu take yi.
"Umma meke faruwa ne?"
Nan Umma ba ta labarin abin da ta ji
anmutuwa na shirin aikatawa gareta.
Haulatu ta yi wani dariya lokaci guda mai ha
e da hawaye.
"Umma kukan me kike?
Mamakinsa ki ke yi?
Dama ban fa
amaki ba?
Ban fa
amaki mugun mutumin nan ba zai ta
a sauya hali ba?
Ban ce maki yaudararki ya ke yi ba?
Yau ga shi nan, wata
ila cinikina ya je ya yi ba tare da kin sani ba."
Ta karashe muryarta na dusashewa tsabar wani daci da ma
ogwaronta ke yi.
Hajiya Mama ce ta dakatar da zancen, ta nemi Hindatu ta shiga a
arasa yi mata shiri.
Haulatu kuwa komai fita ya yi a ranta amma Hajiya Mama ta dage ta tsaya a yi komai da ita.
Mujahid ke sanar da su an cafke mutum biyu cikinsu amma saura sun gudu.
Wannan ne ya haifar da nutsuwa a zuciyar Umma sai dai kuma abin da ke binne a zuciyarta da kuma
udurin da ta yi na matakin da za ta
auka wanda zai fiye musu alheri ita da
iyarta.
Ta yi al
awarin tafiya Katsina neman dangin uwarta koda ace ita ba su shirya kar
ar ta ba suna mata kallon shegiya, to za ta nemi alfarmar su ri
e mata
iyarta ko bayan ranta.
Bikin dai na Hindatu bai yiwa Haulatu dadi ba sam duk da irin burin da ta ci wa bikin na za ta yi rawa har sai jikinta ya yi ciwo.