Sashe 94
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haulatu ta fice makaranta,
Baba Saude dake kicin ta fito tana amsa sallamar tare da Umma wacce ke tsakar falon, ba ta jima da idar da sallar walha ba hakan yasa ko hijabinta ba ta cire ba, ya
araso ciki suna hada idanu ta sunkuyar da kai fuskarta a sake ta ce.
"Sannu da zuwa Abban Khaleefa."
Ya amsa mata da dan murmushi saman fuskarsa.
Bayan ya zauna ta gaishe shi, nan ma bai kasa a gwuiwa ba ya amsa.
"Ina Hajja da
ar gidanta?"
Umma ta murmusa.
"Haulatu ta wuce makaranta, Hajja ko tana sama, bari a kiramaka ita."
Ya dakatar da ita daga yun
urin tashin da take.
"A'a Na'imatu, ki bari kawai zan
arasa wajen Baba Alhaji, idan na fito sai na shigo mu gaisa."
Sai a lokacin ta
ara dubansa, shi ma har a sannan bai
auke nasa idanun a kanta ba, wani abu ya ji yana tsirga masa a zuciya, ta kauda kai karo na biyu.
"Toh.
Sai ka fito."
Daga haka ya mi
e suka yi sallama, bayan fitarsa ta sauke ajiyar zuciya.
Kano...
A gigice
an Mutuwa ya zube a gaban Dodo yana kuka da sheshshe
a ga majina da ta wanke masa hanci.
"Tuba nake Uban Dodo, kai kada ne mai yimin da ba ni, ka taimake ni da wata damar bayan wannan!
Na yi iyakar yi na amma cikin nan sai da ya fice a jikinta."
Tsawa mai firgitarwa ya daka masa.
arya kake yi!
Mu ba ma son mayaudari wanda ba ya cika al
awari!
Ka rasa dukkan wata dama ta arziki!
Daga yanzu za ka fara ganin masifu da bala'i iri-iri a rayuwarka!
Sai ka zama abin tausayi abin kyama!"
Wani irin mikewa tsaye
an Mutuwa ya yi yana nuna inda Uban Dodo yake da yatsa.
Murya a
age ya ce.
"Ba ka isa ba wallahi ka yi kadan!
Kai waye da za ka cemin zan ga bala'i!
Muddin ba ka yimin abin da nake bu
ata ba sai na tonamaku asiri kai da dukkan wadanda ke cikin
ungi..."
Bai kai ga
arasawa ba ya ji an
aga shi sama cak an narka a
asa.
Hakan bai hana shi mikewa yana kurarin sai ya ga bayan Uban Dodo ba tunda ya ci mutuncinsa.
Wata wawuyar dariya Uban Dodo ya saka tare da mabiyansa baki
aya.
"Ka shiryawa masifu da bala'i a rayuwarka
an Mutuwa!
Sai na nunamaka ni Uban Dodo ba'a ja in ja da ni!
Ku fice min da shi yanzu!"
Ai Uban Dodo bai kai ga rufe baki ba wasu kattai suka cicci
an Mutuwa suka yi waje da shi.
Hajiya Adama ta bi shi da kallo tana jin wani sanyi a zuciya, ba ta kai ga aiwatar da shirinta akansa ba, sai ga shi nan sakayya ta tabbata da gaggawa.
Haka aka cigaba da hada-hadar shan jini da cin naman kare zuciyarta wasai.
A hanya tu
i yake yi kawai yana
ura-
uran ashariya.
Koda ya koma gidansa ma kasa zama ya yi, komai ya samu jifa yake da shi yana zage-zage.
arshe kuma ya
auki wayar ya dannawa Hindatu kira, bai ko damu da cewa dare ne ba.
Tana
agawa ba tare da ya amsa sallama ba ya ce.
ar azzaluma mai mugun hali!
Ni ki ka ci mutunci ki ka zubarmin da ciki!
Ki je na sake ki saki uku don uwarki!
Kuma ke da uwarki ku shirya kashin ku
ena da ku ka ci!"
Daga haka kitt ya kashe wayar ya yi wurgi da shi.
Ya mike ya shiga ban
aki don kama ruwa kenan ji kake tim!
Ya fa
i ya zube a bakin
ofar kamar matacce.
AWANNI BIYAR KAFIN NAN....
Misalin
arfe takwas na dare,
an Mutuwa na haramar fita tare da Duna, sauri yake yi ya je su yi zama meeting akan kayayyakinsu da suke saka ran a saka nan da kwana uku, wayarsa ta dauki
ara.
Ganin Hindatu ce ya sanya shi
agawa da sauri don dama tun
azun yake gwada wayarta ba ta shiga.
"My Dear.."
"Yi hakuri Yalla
ai, ba ita ba ce.
Suna na Mansur daga Dr K's Hospital."
Dakyar ya hadiyi miyau mai zafi.
Kirjinsa ya hau bugu da
arfi.
"Ina jinka, meke faruwa?" Ya tambaya a can
asan makoshi.
Nan yake shaida masa hatsari ta yi amma jikinta da sauki, yana iya zuwa yanzu.
Ai nan da nan hankalinsa ya tashi fadi yake.
"Cikinta fa?
Yana nan ko ya fita?"
Sai da Mansur ya
an yi shiru, bai wuce don mamakin yanda bai tambayi lafiyar matar ba sai na cikin da take
auke da shi.
"Komai lafiya."
Wata doguwar ajiyar zuciya
an Mutuwa ya yi yana mai dafe motar jin kamar zai kife.
"To shikenan, gani nan zuwa yanzu."
Daga haka ya shiga motar ya ba da umarnin su nufi asibitin.
Kasancewar asibitin ba
oyayyen asibiti ba ne, ya sa bai bace musu ba.
Mansur wanda shi ya taimaka wurin kawo Hindatu asibiti, ya tarbe su.
Bayan sun gaisa ya musu jagora har dakin da take, Duna ya tsaya a kofa tare da shi, Dan Mutuwa kuwa ya shiga
dakin.
Jin an ta
ofar ne ya sa likitan dake tsaye yana tambayar Hindatu ko akwai inda ke mata ciwo ya waigo, nos da Hindatu duk suka dubi wanda ya shigo.
Hawaye ne ya zubowa Hindatu a fuska, ga farin cikin rabuwa da cikin dake jikinta, ga kuma na takaicin kanta na auren mijin aminiyarta ba tare da ta sani ba.
Kuma na rashin dace a samun mijin
warai.
Ta sani wannan duka har da laifin Mominta.
Shi kuwa
an Mutuwa bayan sun yi musabaha da likitan yake sanar da shi mijinta ne.
Nan ya bu
aci su je ofishinsa su yi magana.
an Mutuwa ya dubi Hindatu ya dan shafi gefen fuskarta.
"Sannu kin ji?
Allah ya baki lafiya." Ta kauda kai gefe
aya zuciyarta na tu
uki don ji ta yi kamar ya
oramata garwashin wuta.
Daga haka ya juya ya fita.
A ofishin Likitan ne ya ji abin da ya kusan zautar da shi, wato na
arin cikin Hindatun.
Ya mi
e ya hau fa
an wai makirci ne ya sa likitan zubar da cikin matarsa kuma ya rantse sai ya yi shari'a da shi.
A karshe ya fita yana sababi kamar zautacce har da cire hula ya yi wurgi da ita.
akinnda Hindatun take ya koma wannan karon da
arfi ya bugi
ofar ta bu
e.
Ya yi tsaye yana huci a kanta, ita kuwa kallonsa kawai take yi, kallo na tsana.
"Ba ki isa ba Hindatu!
Ni za ki kawowa iskanci da rainin wayo?
Ni za ki nunawa bariki!
Toh ni
an Mutuwa ni ne barikin da kansa!
A cikinta aka haife ni!
Kin cuce ni kin zubarmin da burina da mafarkina!
Allah ya isa tsakanina da ke!"
Daga haka ya kada kai a gigice ya fice daga asibitin har da ha
awa da gudu-gudu.
Duna ya bi bayansa da sauri shi ma yana mamakin abin da ya hargitsa uban gidan nasa har haka.
Tun komawarsa gida ya kasa zama balle sukuni, meeting din da bai samu zuwa kenan ba, babban burinsa dare ya ratsa gari ya yi duhu ya samu zuwa ga mai sharemasa kuka, wato Uban Dodo.
Shi ya sani ya
ebo ruwan dafa kansa.
Sai ga hawaye suna fita a idanun
an Mutuwa na jin ra
i da takaicin wannan asara da Hindatu ta jawo masa a rayuwa.
Dare na kara nisa ya fice zuwa ga Uban Dodo inda suka ha
u baki daya
ungiyar saboda taron gaggawa da ya tashi na hukunta
an Mutuwa akan asarar da ya jawo wa
ungiya na rashin
aya daga cikin
anta.
Wannan kenan.
Kano...
"A yau rana ta Alhamis ne, sha biyu ga watan Junairu, jami'an tsaro suka cafke wata jamsha
iyar mace mai suna Hajiya Adama Loma, wacce ta kwashi tsawon shekaru tana harkar safarar yara da miyagun
wayoyi, wanda a
arshe
ungiyar nan mai ya
i da safarar mata da yara wato Naptip ta yi nasarar ku
utar da
anmata masu
ananun shekaru sha biyar zuwa ashirin da ake
arin fitar da su ta
arauniyar hanya ta Nijar.
aya daga cikin yaran tana kuka ta shaidawa manema labarai cewa ita
anin babanta ne ya kawo ta har gidan Hajiyar inda suka yi cinikinta kamar wata dabba, aka cika masa lalitarsa ya yi gaba ya bar ta.
Wata kuwa, cewa ta yi dama da niyyar karuwanci ta fito daga gidansu, a cewarta iyayenta ne suka hana ta saurayin da ta ke so."
Girgiza kai kawai Hindatu ke yi tana salati, tana daga
aki amma duk wannan labaran da ake watsawa a rediyon da makwafciyarsu ta kunna babu
aya da bai shiga kunnuwanta ba.
Tabbas ta san wace ce Hajiya Adama Loma, ta kuma sha ganinta ta hanyar tsohon mijinta
an Mutuwa.
Godiya ta
ara yiwa Allah da ya ku
utar da ita daga cikinsu ba tare da sun yi nasarar gur
ata rayuwarta ba.
Har aka
are labaran ba ta ji an sako muryar Hajiya Adama ba don a cewar
an jaridar ta
i yarda a yi hira da ita.
Shigowar makwafciyar tasu ce da zummar yi mata wanka irin na jego ya katse tunaninta.
Sunanta Asabe amma mace ce mai kirki kuma ba wata babba ce ba sosai.
Tun zuwan Hindatu gidan ita ke
awainiyar kula da ita hatta abinci idan ta dafa sai ta zubamata.
Momi har lokacin ba su dawo ba, ta kuma ji dukkan abin da ya faru amma sam ta nunawa Hindatun ba ta yarda ba sharri ne ta ke wa
an Mutuwa don kawai tana so ta rabu da shi.
Don
acin rai ma ba ta
ara bari sun yi magana ba ko Momin ta mata a whatsapp ba ta amsawa.
Babban burinta jikinta ya
ara kyau ta tafi wajen mahaifinta.
Su uku ke tsaye a falon, Maada,
an Aljan da Duuna, kowannensu na busa karan sigari,
an Mutuwa sun kai shi asibiti sun ajiye, Maada ya yi amfani da akwatin ku
in da
an Mutuwan ke yawo da shi a mota ya biya kudin gado da na magunguna daga haka suka fito a cewarsu za su je su dawo.
"Ni fa kawai mu kwashe abin da za mu kwasa mu samfe kawai.