Sashe 6
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ni dai daga baya ta yi zuwa kusan biyu amma babu alamar ta san ina wani abu wai fushi, sai da ta tambaye ni don kanta ko ta yimin laifi ne, na nunamata kurenta, ke yarinyarnan har da su
walla wai ita wallahi wasa ne ta yimin.
Na nunamata iyaye ba abin wasa ba ne ta daina.
Ta ce ai wai ganin Idin sunan kakana ne.
Nace ko kakan kakana ne kuwa.
Toh ban ce ba ta
ara gwa
amin ba amma dai na iyayen gaskiya ba ta kuma maimaitamin ba.
Shi dai Baban nata Iro da ba ta ganinsa da gashi ko ka
an kamar yanda na ta
a fa
amaki, shi dai ba ta fasa ba."
Lubabatu ta girgiza kai gami da sakin huci.
"Amma dai kam ta kiyaye harshenta idan kuwa ba haka ba nan gaba zai haifar mata da tarin nadama nan gaba.
Ai tunda ta fito daga irin wancan gidan, fiye da hakan ma za ta iya aikatawa.
Kai, Allah dai ya kyauta, ya shirye ta kuma.
Ga dai kyau iyakar kyau masha Allah, amma ina gujemata fa
awa halaka nan gaba.
Don idan har za ta cigaba da zama da wannan yarinya da uwarta, toh abin fa sai du'ai.
Mutanen da idanunsa kw bu
e da son naira."
Baraka cikin ra
a-rada ta ce.
"Kinga matar nan ki rufamin asiri, dama ya lafiyar giwa balle an jefe shi da kashi?
Allah dai ya mallaka wa mazajenmu gidajen kansu mu yar da
wallon mangwaro mu huta da
uda kamar ya yiwa su Habiba gya
ar dogo suka tashi."
Lubabatu ta amsa da amin suka yi dariya.
Nan kuma aka dasa gulmar Hindatu da Mahaifiyarta da irin zaman ha
urin da ake yi a gidan dalilinsu.
Hindatu kuwa, su na shiga
aki suka kwashe da dariya.
"Wallahi ke kam Haulatu ba ki da kirki, ni na tabbata Lubabatu ta ji zafin maganarki.
Ke ko kadan ba kya saita bakinki ko?"
"Au, daga wasa sai ta ji haushi?
Toh ni kuwa ina nasan ma mijin nata da har abin zai mata ciwo?"
Murmushi kawai Hindatu ta yi bayan ta shiga mulka a jikinta.
Haulatu ta fisge robar.
"Ni dallah ki fa
amin, me na fadi mai zafi da kike tunanin ban kyauta ba?
Bari na je na ji daga bakinta."
Da sauri Hindatu ta dakatar da ita ta hanyar ri
o gyalenta.
"Ke wasa nake maki fa, ba komai.
Ai ke da zuciya daya kika yi mata wasan.
Yau fa ba
o zan yi."
Haulatu ta koma ta zauna.
"Waye zai zo?
Tj ko Nazifi?"
Tana wani murmushi da fari da idanu ta ce.
"Ba
aya, wani sabon kamu na yi.
Sati biyu kenan da Momi ta ba shi lambar wayata sadda ta je siyayya a shagonsa.
Shi ne fa zai shigo yau."
Cikin rashin fahimtar zancen ta ce "Ban gane ma Malama, yimin dalla-dalla.
Shi ne duk jimawarnan ba ki labartamin ba komai ba?"
Dariya Hindatu ta yi.
"Toh ai jira nake na kama dahir.
Ke Momy ce ta je kasuwar kwari sarin kaya shi ne fa hira ta yi hira har ake maganar mata yanzu ba su iya kula da gidajensu ba.
Mutumin ya nuna ra'ayin shi fa yanzu aure ma yake son
arawa, aikuwa Momi ta ce masa tana da
iya sai dai ita karatu ta ke son na yi, ya nuna shi ba shi da matsala da karatuna, idan har nayi masa zai bar ni naga ko
arshen biro da takarda ne.
Toh nidai wallahi daga waya naji ya burge ni don ba laifi ya iya tsara kalamai ga lalla
a mace da tarairaya kamar kwai.
Nikam muna zana SSCE zan shiga daga ciki."
Baki galala Haulatu ke kallonta har sai da ta kai aya kafin ta magantu.
"Kina cikin hayyacinki kuwa?
Mutumin da ko ganinsa ido da ido ba ki yi ba?
Ba ki san halayyarsa ba amma daga ganin sarkin fawa sai miya ta yi za
i?
Wai ke ce dai me ikrarin sai mun shiga jami'a an dama da mu kuma mun ci karenmu ba babbaka?"
Farr da idanu ta
ara yi tana duban Haulatu sai kuma ta yi dariya.
"Ke Haulatu, cemin ya yi fa gidana daban, kuma duk abin da nake so zan yi?
Ke har mota ya yimin al
awari.
Kuma kike maganar bamu ga juna ba wa ya fadamaki, ya turomin hotunansa ta whatsapp nima kuma Momi ta bani ku
i na je an min kwalliya na yi hotuna tun wancan satin fa na turamasa.
Ba kin ga hotunan da nayi ba kwanaki a wayata har na ce maki biki aka yi a makwaftanmu?
Toh
arya nake yi, adalilinsa na
auka."
Haulatu jikinta ya
an yi sanyi, ba ta yi zaton a cikin amintarsu akwai wani abu da suke
oyonsa ga juna ba.
"Yanzu har akwai wani abu daman da za ki iya
oyemin?
To idan kin fa
amin mene nawa ciki?"
Hindatu ta
an yi shiru, Momi ce ta zuga ta akan kul ta sake ta labartawa Haulatun.
Tunda dama can ba son amintarsu take yi ba, ganinta Haulatu ta fi ta kyau ta ko'ina, ga fatarta luwai-luwai kamar mai cin kaza.
Uwa uba ba ta shafe-shafe farinta daga Allah ne.
Momi ta ce tsaf za ta iya yi mata
wacen saurayi, uwa uba kuma ta iya barikanci irin na gidan da ta fito.
Ta kuma tuna akwai saurayinta da suka ta
a rabuwa akan Haulatun, tun ganin da ya yiwa Haulatun ya sauyamata, a karshe ya fito mata a mutum ya nuna Haulatu yake so.
Aikuwa suka hadu su biyun suka ci mutuncinsa da ya jawo sanadiyyar da
ile ala
ar baki
aya.
Ita ba ta san ma
ayin bakin da ya kai ta yin zancen a yanzu ba.
"Kiyi hakuri tawan, hirar ce ba ta zo kansa ba.
Kin san idan mun ha
u zantukan namu ba sa
arewa."
Murmushi mai ciwo Haulatun ta yi, tana ji a ranta akwai wani abun bayan wannan.
To ko dai itama Hindatun tana mata kallon
ar barikin ne irin wanda saura sa'anninta na makaranta suke kallonta?
An sha kawo mata zancen wai ita
in usulin iyayenta bariki, don haka za ta iya
wacewa mutum saurayi ko miji wannan na
aya daga cikin dalilan da yasa kowa na unguwar
ara nisanta kansa da ita.
Ba ta mance ba akwai wata Amarya da aka ta
a kawowa unguwarsu, har sun fara sabawa kawai sai gaba daya ta sauyamata, a
arshe ma ta fito mata a mutum ta nuna ita fa mijinta ya hana ta sjiga sabgarta.
Kafin ta kai ga ficewa a gidan sai ga mijin ya dawo, daga yanda kuma ya tarbe ta cikin sakin fuska ta fahimci
arya ne.
Sai daga baya ta ke jin wai Amaryar ce aka garga
e ta da shiga shirginta.
Haulatu na kai wa nan a tunaninta ta ji kwalla sun ciko mata, ta yi gaggawar kauda su.
Sai kuma ta mi
e tana gyara zaman mayafi sannan ta
auki
ar jakarta.
"Wai don Allah mene haka?
Kina nufin ki ce ba za ki tsaya ku gaisa ba?
Daga zuwanki har za ki tafi?
Ke ko dai haushi kika ji?"
ar dariyar da ba ta kai zuci ba ta saki kafin tana mai janye yatsun hannunta cikin na Hindatun da ke
arin dakatar da ita.
"Haushi a na me?
Ko
aya, kawai dai dama Umma ta ce kar na sake ta riga ni dawowa gida.
Kuma kinga yamma ta yi, gwara na lalla
Sakin ajiyar zuciya Hindatun ta yi, ita kam koda ba haka bane, za ta so tafiyar Haulatun gudun kar Momi ta dawo daga amsomata rubutun da ta tafi su yi kici
us, don a yau Momin ba za ta so ganinta ba musamman tunda babban ba
o zasu yi.
"Shikenan, amma don Allah kiyi hakuri.
Kinsan ba ma
oyewa juna komai ko?
Na rantse to mancewa nayi."
aramin dariya ta
ara saki karo na biyu.
Ta ya ya mutum zai mance da hirar wanda ya fi so da kauna?
Kawai dai ta kar
i zancen yanda ya ta fa
i don a zauna lafiya.
"Dallah can sai ka ce ni na haifeki kina wani faman damun kanki da rantsuwa.
Kar fa ki damu na fahimceki.
Bari na wuce nidai, sai Monday idan mun ha
u a makaranta.
Ki gaida Momi."
"Aa, bari na taka maki." Fadin Hindatun da sauri tana mai janyo hijabinta ta zura.
Ita kuwa Haulatu tuni ta fito.
A tsakar gidan su Baraka kuwa, tuni Lubabatu ta mi
e tsaye tana gyara goyon
anta da ta yi, sun kammala kitson.
Ta yi musu sallama ba tare da ta biyewa Baraka da ke tambayar ko lafiya daga zuwa sai tafiya ba ta fice, Hindatu na biye da ita.
A daidai
ofar ta jawo mayafinta.
Suka dubi juna, Haulatu cikin kokarin danne
acin ran ta
an harareta.
"Wai ke Malama lafiya kike ta ja min gyale?
Bana ce maki magana ta wuce ba?"
Cikin karyar da murya Hindatu ta ce "Kin tabbata har a ranki Haulatu?
Na fa san ba ki da ri
"To kin san ba ni da ri
on mene ne abin damuwa?
Ni don Allah koma ciki ki shirya kar ki je ya yi maki zuwan bazata ya ganki hakanan ba kwalliya sai
aura
irji da hijabi.
Big Mama, inji
an aji."
Suka yi dariya.
an duniya ba.
Shikenan to ki gaida Umman."
Ta amsa da toh sannan ta yi gaba, Hindatu ta
an bi ta da kallo.
Ta
, wato da gaskiyar Mominta da ta ce Haulatu tsaf za ta sace zu
atan maza fa dama, ga ta dai bilha
i ta ke tafiyarta amma sai mutum ya rantse da biyu take girgiza jikinta.
Ta ji wani abu ya tsaya mata a rai mai kama da haushi da burin inama ita ce mai kyawun halittar.
Sai kuma ta yi saurin kauda zancen gudun kar shai
an ya jefamata wani abun daban mai akma da hassada da kishi.
Ta ji gwara ma da Haulatun ta bar gidan da wuri.
*FITAR TSIRO*
Rufaida Umar*
Paid book: 500
Account details: 7145096012 Ibrahim Rufaida Umar.
FCMB
Phone number: 09034973645
LAST FREE PAGE.