← Book details Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 109

Sashe 15

Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gidan Hajiya Mama suka koma da rayuwa don
eyar
anmutuwa ba'a
ara gani a unguwar ba.

Umma ta dauke duk wasu muhimman abubuwanta da ta sani zai sadar da ita ga dangin Mahaifiyarta Salma.

Bayan komai ya lafa da kwanaki biyar Umma ta soma shiri tun safe, ta kuma tashi Haulatu da ke bacci akan ta yi wanka ta shirya za su yi tafiya.

Haulatu ta na mutsika idanu ta dubi Umman, tun faruwar lamarin ko digon fara'a ba ta
ara gani a fuskarta ba.

Ta sha farkawa ta gan ta saman darduma tana kuka cikin sujjada.

Itama sai ta
oye kanta cikin zanin rufa ta sha nata kukan.

"Umma ina zamu je?"
"Katsina." Ta ba ta amsa kai tsaye, Haulatu ta yi shiru tana tunani, Katsina dai?

Wa suke da shi a Katsina?

Duk kokarinta ba ta iya cankar komai ba.

Ganin Umman ta cigaba da aikin shirya jaka yasa dole ta mi
e ta fa
a wanka.

Fitar tsiro
Page 12
angaren
anmutuwa kuwa, tun lokacin da suka yi waya da Maada yake ba shi lamarin
an sanda sun tarfa su, ya shiga mugun tashin hankali.

A sannan yana kwance tare da abokiyar hutawarsa a
aki a gidan Hajiya Adama.

A hargitse ya ja kayansa ya mayar ya fito ya nufi wurin Hajiya Adama ya sanar da ita komai.

Hannu ta
agawa mai yi mata tausar
afa gami da ba ta umarnin ta bar falon.

Rai a
ace ta dube shi.

"Garin ya ya ka yi sake har wani ya ji wannan shiri?

Ni na tabbata akwai sila, ba hakanan kawai labari zai kai ga
an sanda ba.

Ko akwai munafuki a cikin yaranmu ne?"
anmutuwa wanda duk sanyin falon bai hana shi fitar da zufa ba, cikin tsananin
acin rai ya amsa.

"Ke ai kin san ni, ba zan yi sakacin da har wani zai ji wani abu ba.

Na yi waya a gidana, amma ko alama babu wanda ya ji, asalima sadda na yi daga ni sai Na'ima, ita kuwa tana
akinta tana
ura adakar fita biki.

Yaran nan kuwa
an a mutu ne ko a yi rai kin san da haka."
Ran Hajiya Adama ya
aci.

"Ji fa, ashe ga inda aka haihu a ragaya nan.

Kana tunanin za ka yi waya a gida amma Na'ima ta kasa fahimtar komai?"
anmutuwa ya girgiza kai.

"Ban maki musu ba, amma dai ina tabbatar maki cewa ba ta ji ba.

Matsoraciyar mace irin Na'ima ban hangi ta inda za ta shanye tashin hankali irin wannan ba ta yadda ko a fuska ba zan gane ba."
an murmushin ba ka da wayo Hajiya Adama ta yi mishi.

Sai kuma ta yi
wafa.

"Shikenan, muje zuwa wai mahaukaci ya hau kura.

Ai kare na yawo zabo na yawo wataran za'a ha
u, idan ka ji labari za ka ce na fa
amaka."
Aikuwa yin maganar da kwana
aya, labari mai zafi ya zo daga bakin Gwaska cewa ai Umma da Haulatu a yanzun sun tare gidan makwafcinsu Alhaji Mijinyawa.

Ya kuma samu labari cewa ana zargin
anmutuwan da yin garkuwa da
iyarsa Haulatun.

Wannan magana ta jefa
anmutuwa cikin tashin hankali.

"Ya akai wannan zance ya fito?"
"Ba ga shi nan ba!

Ai na fa
amaka!

Yanzu sai dai mu sa manya a gaba a kashe zancen.

Raina kama kenan ka ga gayya.

Yanzu ga shi nan ta shayar da kai mamaki."
Wannan amsar ya samu daga bakin Hajiya Adama.

A
arshe suka yi duk wata
ulla-
ullarsu aka tura
anmutuwa wai
ebantaccen gidan gona na wani
babba a ma'aikatar Custom dake har
allar miyagun
wayoyi da su.

Kusan su na ji sosai da Hajiya Adama a fagen kasuwancinsu wannan dalili ya sa duk wata alfarma tana samuna wurinsu.
anmutuwa kuwa ya zame musu wannan mutum mai sa'a, duk wani kaya da zasu dam
a a hannunsa to fa nan da nan zasu
are.

Wannan yana daga dalilan da suka
auke shi da muhimmanci a tafiyarsu.

Haka
anmutuwa ya koma can Gwarzo inda gidan ginar yake, sai dai zuciyarsa ta kasa sukuni, ba kuma tsoron za'a cafkeshi yake ko wani abun ba, sai don jin bakin ciki da haushin Na'ima wacce ta jawomasa asarar ma
udai.

Ya kuma sha alwashin idan komai ya lafa sai ya
auki mataki a kanta.

Wannan kenan.

Hajiya Mama da Mijinta zaune a saman kujera a falo, yayinda Umma da Haulatu ke gefe saman kafet.

Ganin irin halaccin da suka yi musu ya sa Umma warware musu zare da abawa na asalin dalilin da yasa ta auri
anmutuwa da kuma zamanta a cikin
bariki wurin mahaifinta.

A
arshe ta mi
awa Abban su Bahijja hoton mahaifiyarta wanda ke
auke da sunan gari da kuma zuri'ar da ta fito.

Da mamaki tsantsa Abban Bahijja ya dubi sunan, ba don wai ya yi mai sunan ke
antaccen sani ba, a'a, sai don sunan ba
oyayye ba ne tun zamanin iyayensu har kuma zuwa yanzu da matasan jikokin gidan suke nasu tashe na ku
i da ma ilimin boko da arabi.

Ya maida duba ga Umma dake sharar hawaye na fargabar abin da za ta je ta tarar a cikin dangin mahaifiyarta.

"Na'ima, kina son cewa mahaifiyarki
iya ce ga Tsohon Attajirin nan Alhaji Bello Shu'aibu Malumfashi?"
Hajiya Mama jin sunan ya sa ta kalli Abban da mamaki kafin ta kai hannu ta kar
i hoton, matar kamar an tsaga kara tsakaninta da Umma sai ko ta juya ta ga rubutun.

Asma'u Bello Shu'aibu Malumfashi.

Katsina.

Har da kwanan wata na sadda aka yi hoton.

"Ikon Allah." Shi ne abin da Hajiya Mama ta furta.

Umma bayan ta amsa da Abban Bahijja da eh, shima jinjina kai ya yi cike da tsantsar mamaki.

Ya sani akwai sauran rina a kaba a
angare na rayuwar Umma, bai ce ko ba za su kar
e ta ba ko wani abun makamancinsa ba, sai dai babban zuri'a ne da ya tara yara da jikoki.

Yana da tabbacin wannan rayuwar da ta shimfi
a a waje daga baya ta zo musu, za ta fuskanci wasu abubuwan dole kafin ta samu kar
uwa.

A hasashen Abban Bahijja kenan.

Ita kuwa Haulatu ta ma kasa gane me take ji, ita ba farin ciki ba ita kuma ba akasinsa ba.

Ta dai sani Umman ta bata mamaki yanda ta iya
oyemata wannan hoto tun tsawon wa
annan shekarun da take nacin sai ta nemo danginsu.

Haka suka rabu bayan Abban ya sa direba ya mi
a su tasha, ya kuma ba Umma kudi masu
an kauri cewa su ri
e.

Ba iya nan ya tsaya ba sai da ya bi ta da nasiha akan ta yi hakuri ta jure dukkan wani abu da za ta fuskanta a cikin zuri'ar.

Umma ta yi godiya sosai.

Haka suka kama hanya bayan sun shiga har gidan makwaciyarsu
Maman Hasiya itama sun mata sallama.

Haulatu ko ta kan Hindatu ba ta bi ba don tun abinda ya faru Hindatun ba ta ko neme ta a waya ba bayan biki ta ji ya ake ciki wannan ya sa itama ta watsar da ita.
arfe sha
aya daidai motarsu ta
aga daga tasha suka kama hanyar Katsina.

Abban Bahijja ya tabbatar musu cikin Katsina iyalan ke da zama kaf dinsu, ba wai a Malumfashin ba.

Ita kuwa Hajiya Mama lambar wayar wata yar uwarta ta ba su akan su fara sauka a can su huta, ta kuma kira ta yi mata bayani, babu musu ta ce za ta jira su.

A hanya haka ta dinga kira ta ji ko sun shigo.

Suna isa kuwa, ta ce su nemi adaidaita sahu, su ba shi waya ta yi mishi kwatance.

Suka kama hanyar unguwar Dutsin Safe Low cost, ita dai Haulatu tana kallon wurare.

Ta sani nesa ba kusa ba za ta ha
a garuruwan biyu ba a fagen abubuwa da dama, sai dai kuma muddin kwanciyar hankalinsu a nan yake, ta shirya shimfi
a sabuwar rayuwa a Katsina, za ta taya Ummanta zaman ha
urin da ta ji Abban Bahijja na magana akai, akan dai ta
ara rayuwa da mutum irin
anmutuwa.

Ta kalli Umman ya fi a
irga, ko kusa babu
igon fara'a a fuskarta, ta dai bar zubar hawayen sai ko kumburin da idanunta suka yi da kuma ja da fuskar ta yi.

Ta yi
an kwafa, a
asan ranta ta ce.

'Umma kukanki ya zo
arshe in sha Allahu koda ba a kar
e ki a dangin Mamarki ba, babu mu babu
ara komawa Kano.'
Wannan shi ne alwashin
da Haulatu ta ci.

Sai a sannan ne ma ta ji ranta ya yi fari
al, har wani murmushi ta yi.

Sun samu tarba mai kyau daga wurin yar
anwar babar Hajiya Mama, wacce ake kira Hajiya Rabi'atu.

Mace ce babba sai dai ba ta kai Hajiya Mama a shekaru ba, gidanta madaidaici mai kyau da tsari.

A falonta akwai tafkeken hotonta ita da miji da yaranta su bakwai har da
an biyunta maza masu
ananan shekaru.

Ta ba su lafiyayyen abinci da abin sha suka ci suka
oshi sannan suka yi sallar Azahar.

Duk yadda Umma ta so ta bar su su
arasa gidan da zasu je a ranar
i ta yi, ta rantse sai sun kwana.

Mace ce mai fara'a da son mutane ga hira.

Nan ta dinga ba su labari na irin tarin arzi
in gidan Bello S Malumfashi, fadi take.

"Ai Maman Haulatu ba komai ba ne daga arzi
insa idan an ha
a da na matasan jikokinsa.

Sai dai fa naji ance akwai rikici iri-iri a wannan gidan da kuma shegen gasa, kowa burinsa ya fi
an uwansa.

Amma dai kaf cikinsu naji ance akwai
aya da ya fi su a komai, ni ko jikan Hajiya Saratu ne ko wa?

Na dai manta.

Ke na san fa duka wannan labarin a bakin wata
awata da Hajiya Iklima, ita
iyarta na auren wani
an ri
o a gidan ne."
Haka ta dinga zuba hira wanda Umma duk hankalinta ba ya kai, fargabarta na kan abin da zai je ya zo.
Chapter 15 · 0% Book details