← Book details Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 109

Sashe 31

Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ga dai Ac ta ko'ina tana aiki amma ina, tsabar rawa da suke ti
a da kuma yawan da aka yi ya sa falon ke tashin zafi.

"Ikon Allah, yanzu wannan duk murnar na kawo lefe ne?" Fadin Haulatu a fili, amma kasancewar wurin akwai
ara da hayaniya bai bari ko Safina dake gefenta ta ji ba.

Wuri ta nema ta zauna ta dora
afa
aya kan
aya tana kallonsu.

Daga yanayin yanda ake yiwa wata
ar ba
a gajeriya mai
an jiki gu
a a kai bayan wata ta shigo ta sanar da batun zuwan masu kawo lefe ya sa Haulatu fahimtar ita ce Amaryar.

A lokacin ne kuma suka kashe ki
an aka hau rububin zuwa ganin lefe jin wata na fadin ai lefen ha
e yake da kyautar wata ha
iyar mota.

"Wash!

Wallahi ni dai na gaji, ku je ku dawo ku bani labari."
Haulatu ta dubi mai maganar, kusa da ita ta zauna gumi duk ya gama ji
a mata jiki, sai numfashi ta ke saukewa yayinda hannunta
aya ta dafe kanta da shi da ya
an soma sarawa.

Za ta girmi Haulatun da shekara
aya ko biyu ma.

Siririya ce ba
a.

Tana sanye da wata doguwar riga
an kanti da ta kama jikinta.

"Haba ta Yaya Sadauki, don Allah ta so muje."
Haulatu ta
aga kai ta kalli mai wannan kirarin, ta ji
azun an kira ta da suna Jannat.

Sai ta ji wasu hudu a gefe sun kwashe da dariya gami da cafkewa.

"Ta Yaya Sadauki manya, aikin
urr, da ace ma ya san da zamanta shi ne.

Amma babu abin da ya ha
a fura da kashi.

Manyanta ma basu ishe shi kallo"
Nan da nan sai ta gefen Haulatun ta zabura ta mike tana mai nuna wacce ta yi zancen da yatsa, cike da jin masifa har idanunta na
ancewa take fadin
"Kinsan Allah, ina gargadinki da babbar murya ki fita a harkata Fa'iza, idan ba haka ba zan maki rashin mutunci.

Ai gwara ni akan ke da kike son Yaya Khaleefa kuma kina ji kina gani ya yi aurensa da masoyiyarsa ya
yale ki kika yi bandaro."
Jin haka sai abin ya kusan zame musu fa
a, Haulatu wani takaicinsu ya kama ta, ta mike ta fice a falon tana jan tsaki.

Ta yarda akwai mahaukata a wannan zuri'ar tasu.

Ita kaf a matasan gidan nan ba ta ga wani wanda har a rai ta ji ya burge ta da sunan soyayya ba.

Daga wancan mugyambon da ya mare ta, sai wancan likitan mai shegen ta
ama kamar wani basarake, sai kuwa wancan
an Malamar mai shegen kallo kamar idanunsa za su fa
o.

Mu'az kuwa ta
an ga kirkinsa tunda ya ci darajar
awarta kuma
ar uwa Safina, uwa uba ya nuna damuwarsa a kanta har ya siya musu waya ita da Ummanta.

Kai tsaye sashin Hajja ta yi niyyar komawa sai kuma ta tuna Umma ta ce ta dinga zuwa tana gaida su Baba Dakta da Alhaji, hakan yasa ta fara da
angaren Baba Alhaji.

Da sallama a bakinta ta shiga, babu kowa sai
an aiki don su Nene suna can wurin lefe sashen Hajja.

Bayan sun gaisa ta tambayi ko Alhaji yana ciki.

Dije ta ba ta tabbacin yana can barandarsa.

Ganin ba ta fahimci wajen ba ne sai Dije ta taka mata har can cikin falonsa gami da yi mata nuni da wata
ofa dake a bude ta hango kafafunsa yana daga kishingi
e ne saman darduma.

Da sallamarta ta
arasa bayan ya amsa ta shiga.

Ganinta ya sanya shi ajiye littafin da yake dubawa, ta zauna tana gaishe shi.

Ya amsa fuska a sake yana dubanta ta cikin gilashin dake idanunsa
"Kamar
iyar Na'imatu?"
"Ni ce." Ta amsa tana murmushi.

Shi kuwa
ar dariya ya yi.

"Wato ke sai na dinga biya zan dinga ganinki ko?

Yaushe rabon ki zo mu gaisa?"
Sai ta
an ji kunya ya kama ta.

Ai za ta iya cewa rabonta da
angarensa tun sadda suka yi dirama da Sadauki, gwara ma Baba Dakta ya gan ta a jiya sadda ta shiga kai wa Maama sa
on dambun da Ummanta ta dafa.

"A yi hakuri Baba Alhaji."
Ya yi murmushi.

"Ba kya laifi ai ke Amarya ce."
Ta zaro idanu.

"Eh?

Ban fahimta ba, Amaryar wa?

Aure za'a yi min?"
Dariya ya
an yi.

"Aa, wa zai maki auren dole?

Ai ke ce ta
arfen tawa."
Ta sauke ajiyar zuciya na samun sukuni.

"Au, ni fa na yi zaton ko aure ku ka yi shawarar yimin.

Hum um, ai wallahi da ba zan zauna ba.

Ni na tsani aure."
Alhaji ya kalle ta dakyau.

Bai ga alamar wasa koda a fuskarta ba, hakan ya ba shi tabbacin iyakar gaskiyarta ta fa
"Kul, kar ki
ara cewa kin tsani aure.

Aure ai sunnah ce ta Ma'aikin Allah (s.a.w).

Kuskure ne babba ki
ara furta hakan.

Mu a gidannan ba ma yiwa yara auren da ba su so, idan har ya kasance
aya ke so,
aya ba ya so, akan ha
ura da yin sa, domin mun fi kyautata zaton barin shi ya fi alheri.

Idan kuwa
aya ba ya so, amma ya kwantar da kai da niyyar yin ladabi ga hukuncinmu, mukan girmama ra'ayinsa mu kuma ji dadin ya yi biyayya gare mu.
arshe kuma cikin iko na Allah sai ki ga auren ya yi albarka, an samu
auna da fahimtar juna a ciki."
Ta jinjina kai tana
an murmushi.

"Na gane Baba Alhaji.

Ni amma ba zan yi auren ba ne a rayuwata.

Ba zan jure namiji ya dake ni ba, na rantse ramawa zan yi.

Ni ina da zafi ba irin Umma ba ce da ta yi sake mijinta ke tafkarta kamar ya samu jaka ba."
Alhaji ya
an girgiza kai, ya fahimci illar da
an Mutuwa ya haifar a tunani da kallon da
iyarsa ke yi wa aure.

Yana daga babbar illar dukan uwa gaban yaranta, wataran ma idan hakan ya ci gaba da faruwa, tsaf za su kai hannu su
ramawa uwarsu.

Kafin Alhaji ya
ara magana, ta
auko masa hirar irin dukan da Ummanta ke ci a wurin
an Mutuwa.

Bai katse ta ba, yana sauraro ne da ka lura da yanayin fitar lafuzzanta wadanda ke cike da kura-kurai da ma rashin nuna ladabi ga wanda ke gaba da kai.

Ganin muryarta ta raunana za ta fara kuka ya sa shi saurin dakatar da ita.

"Ya isa hakanan, na fahimce ki, na kuma fahimci dalilinki na rashin son aure duk da kin ce Ummanki tana son ki yi shi.

Ke yanzu karatun kika fi sha'awa kenan?"
Ta yi saurin jinjina kai tana kauda hawayen da suke yun
urin zubo mata.

"Sadauki?

Yaushe ka shigo?"
Jin sunan da Alhaji ya ambata ya sanya ta saurin juya kanta, yana tsaye jikin
ofa, kusan zai ce tun soma hirarsu ya shigo sai dai ganin da ya yi hankalinsu gaba daya ba ya kansa ya sa shi yin shiru har sai yanzun da Alhaji ya ankara da shi.

Ita kuwa Haulatu nan da nan ta mi
"Zan je wurin Baba Dakta." Alhaji kamar zai tsaida ta sai kuma ya fasa gami da fadin.

"Ki je amma gobe ki zo kamar yanzu ina son mu yi magana."
"Gobe Umma ta ce wai zan soma zuwa makarantar islamiyyar su Safina." Ta fadi tana
an yamutsa fuska da hade rai, don ita tun ganin Sadauki a wurin ta ke cike da jin haushinsa.

"Masha Allahu.

To kar ki damu, ki bari har ku taso.

Ba ki gaida Yayanki ba."
Ta turo baki ba ta ko kalli Sadauki wanda tuni ya
araso ciki ya zauna yana danna waya ba.

"Ai mun gaisa
azu."
Daga haka ta juya ta fice.

Sashin Baba Daktan ma ba ta je ba kawai sai ta koma wurin
an ganin lefe, duka ana falon
asa, Safina ta jawo hannunta ta katse yunkurin hayewa sama da ta yi.

"Ina kika shige ne?

Muna can muna raba fa
a na neme ki na rasa.

Zo ki sha kallon abin arziki, har da mota fa aka kawo mata.

Akwatuna har set biyu."
Yamutse fuska ta yi.

"Ni kaina ke ciwo, zan koma daki."
Daga haka ta fice ta bar Safina da bin ta da kallo kafin ta juya ta koma cikin
an uwanta.

Yana kwance saman kujera ya lumshe idanu, tun dawowarsu garin Abuja gaba daya hankalinsa ya kasa kwanciya.

Komai yake yi sai ya dinga ganin fuskarta da kyawun diri da Allah ya yi mata na mishi gizo a idanu.

Dagaske, Zaid bai ta
a ganin abin da ya fisgi hankalinsa lokaci guda kamar Haulatu ba.

Sanadinta ya tattara ya dawo Abuja bai shirya hakan ba, hatta Jalilah ta yi mamakin dawowarsu da wuri tunda ya ce sati guda zasu yi kafin su juya sai dai lura da cewa kamar akwai abu da ke damunsa ya sa ta ja bakinta ta tsuke.

Shi kuwa kafin su taho koda ya shiga Babban gida, sam bai kalli
angaren Hajja ba, alhalin yana da tabbacin a can
in ne zai gan ta.

Abin kunya ne a gan shi
angaren Hajja a yanzu, kowa ya shaida cewa ba ya shiga
angarenta tun faruwar lamarinsa da Jikarta Zaituna.

"Honey, wai lafiya kuwa?"
Ya sauke ajiyar zuciya jin muryar Jalilah a gefensa tana mai shafar gefen fuskarsa.

A hankali ya bu
e idanunsa, cike da kasala ya amsa.

"I'm ok.

Kaina ke
an sarawa kawai."
Ta numfasa fuskarta na nuni da tsantsar kulawa da damuwa.

"Sorry, bari na kawomaka ruwa da magani ka sha.

Watakila gajiya ce."
a kai kawai ya yi.

Daga haka bai ce uffan ba har ta mike ta nufi
aki don
auko maganin.

Ya maida duba ga
aton frame na hotonsu da ke fuskantarsa.

Duk wanda zai kallo Jalilah ya kawo wani kushe a halittarta to fa sai dai mahassadi.

Ko shi din ma zai jima bai samu abin kushewar ba.

Koda dai shi ba don kyau ya aure ta ba face yabawa da kyawawan halayyarta.

A sanin da ya yi mata a shekarun da suka kwashe tare a makaranta, ta samu kyakkyawar shaida na kamun kai da kuma kamala.
Chapter 31 · 0% Book details