Sashe 2
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haulat ba ta ce mata uffan ba jin sunan da ta ambata a
arshe, ba yau farau ba, ta ce mata itama ta dinga sanya shi a nata addu'o'in, Allah yana kar
ar adduar mace ga mijinta kamar yanda yake kar
ar na
a ga iyayensu, sanadin hakan sai ta ga Ubangiji ya nufe shi da tuba kafin mutuwa.
"Tashi ki duba ko sauran manjan nan zai ishe mu sai ki siyo mana gawayi a dafa sauran taliyar can a ci ko?"
Haulat ta amsa, ta tuna dazun Baban ya yi tamola da kaskon da manjan ke ciki kafin ya soma sababin wai Alhaji Nazifi ya zo zance amma ta
i fita wajensa.
Ita ya soma kai wa mari kafin shigowar Umman tsakiya ya sanya ya maida dukan kanta ta hanyar zaro belt ya hau jibgarta, acewarsa ita ta hana ta fitar.
Allah ya taimaka ta iske akwai saura kadan, idan har za su gauraye taliyar a kaskon tasan zai wadatar tunda dama babu Maigidan a tukunyarsu, koyaushe da
ulli yake shigowa gidan.
Ko na indomie, ko nama da gurasa kodai naman kai, wasu lokutan kuwa kaza.
Ya ci iyakar cinsa babu wanda zai yiwa tayi acikinsu.
an ja tsaki, sannan ta shaida wa Umman akwai.
Naira
ari ta mi
a mata, Haulat ta
ora hijabi saman doguwar rigar dake jikinta na wata ko
iyar atamfa ta fice daga gidan lokaci guda tana share
wallar da ta cicciko mata.
Koda ta dawo da kanta ta hura ta
ora ruwan taliyar, kafin nan tuni Umman ta kammala wanke kwanuka tana hada-hadar share tsakar gidan, ita ta kar
i sharar hakan ya ba Umman damar komawa
aki.
Koda ta kammala sharar madadin ta
bi ta sai kawai ta maida tabarma ta zauna a tsakar gidan don ba ta son takurawa Umman, a wannan lokaci na tsakanin La'asar da Magriba, baiwar Allahn na iyaka kokarin wurin gudanar da ibada a wannan sa'in, azkar da karatun Alkur'ani da salati.
Tana son ta dinga koyi da ita wajen ibada amma ita kam ta sani a yanzun son jiki ba zai bar ta ba wanda ta biyewa zuciyarta ta kasa ya
arsa.
A ranar dai har ta yi bacci Baban bai shigo ba, ita kuwa Umma koda ta soma gyangya
awa sai ta yi firgigit ta farka cike da fargabar da yadda Mijinnata zai shigo.
Aikuwa sai gashinan wuraren sha biya da mintoci ana bugun gidan kamar za'a
alla.
A razane ta mi
e jiki na rawa ta bude
ofar dakin ta fito tsakar gidan,
arasawa ta yi ta bu
e mishi
ofar ya shigo yana tanga
i, toshe baki ta yi tana jin wani zafi a kirjinta.
Ashariya ya watsamata gami da fadin.
"Don ubanki shi ne ina bugun
ofar ba za ki bu
e da wuri ba?
Ko tare da ubanki Saleh mai kalangu muka ha
a ku
in muka sayi gidan?"
Ita dai Umma ba ta ce uffan ba bayan kaucewar da ta yi ya fa
a gidan har yana buge kai da bango.
Ta
arasa da sauri ta rufe
ofar da sakata.
Tana kallo ya shige dakinsa, idanunta ta
aga tana duban farin watan Rajab na daren goma sha hudu da ya haske tsakar gidan, lumshe idanu ta yi hawayenta suka zubo tana mai ambaton Allah a
asan ranta.
Daga
aki kuwa, Haulatu babu abin da ba ta tsinkaya ba, ta
ara tura kanta cikin zanin rufarta ba tare da ta iya ko hawaye ba, ya ci ace ta saba da wannan ba
en halayyar na mijin Ummanta kamar yanda take la
aba masa.
Wai ace mahaifin da ya cancanta da ba ka tarbiyya, shima babu tarbiyyar tattare da shi?
Aikuwa bai cancanci ta kirashi Uba ba.
Wannan abu na mata ciwo, ta tuna da tsiraru daga cikin
awayenta na makaranta idan ta je gidajensu, har ba ta kaunar ta fito saboda ganin irin kyakkyawar mu'amalar iyayensu da ma yanda mahaifansu ke takatsantsan da duk abinda zai ruguza tarbiyyarsu.
Har sha'awa take yi idan ta ga budurwa na shakkar wai mahaifinta ya ji ta aikata abu marar kyau koda kuwa a misali ne irin na hirar
an makaranta, amma ita kuwa, ta sani babu wannan ranar cikin babin rayuwarta.
Sanadin nata Uban ta rasa
awaye da dama daga kan boko har islamiyya, mafi kuma yawansu iyayensu ke musu iyaka da ita.
Abin ya kai itama an soma yi mata
azafin tana shaye-shaye.
Ga kuma maza yan iska da suke mata kallon kamar itama fanko ce don wasu ma sun sha nemanta da hujjar ai iyayenta bariki suka ha
u kawai itama ta basu hadin kai tarihi ya maimaita kansa.
Abin ya kai ko neman taimakon abinda za su sa a baki ita da Ummanta ta je, sai an nemi ta bayar da budurcinta sannan a taimaka musu, wannan dalilin yasa ta gwammace ta yi suyar awara a gefen titi.
Nan din ma dai ba ta tsira ba don
anniskan samari ke taruwa, idan ta yi magana a ya
a mata ba
a, hakan yasa ta tattara ta daina.
Sana'o'i dai na cikin gida in zasu shekara su na yi babu mai kallonsu, daga an fara siya kamar abin arziki sai a
auke
afa gaba daya wannan ne dalilin da yasa suka hakura da sana'a a unguwar, Ummanta ke zuwa can kasuwar kantin kwari tana waina da miya da rana, tana da almajirai masu kai mata kaya da kuma taimaka mata da wasu abubuwan a kasuwa, ita kuwa ta fice makaranta sai an tashi ne take zuwa wajen uwar nan ma bisa umarnin Umma sai ta sanya ni
af ta rufe fuskarta, ba don tana son ni
af din ba sai don hakan ta sani zai fi mata kwanciyar hankali ita kanta kuma ya zame mata katanga wurin
ata gari yasa ba musu ta bi umarnin.
Itama kuma Umman ba ta bada fuskar da za'a kawo mata zantuka marasa
a'a ba wannan dalilin yasa mafi yawa ke girmama ta, tsakaninsu sai gaisuwar mutunci da kuma hira ba na kaucewa hanya ba.
Anan za ta taimakawa Umman su wanke abin da ya kamata a wanke, su shirya kayayyakin cikin
an sahu su koma gida.
Kusan kudin sai tace Baban ake nemowa, don duk sadda aka dawo toh fa sai Umma ta ba shi nasa kason, wataran ma sai ya ce dole ta ba shi duka kudin zai biyata ana binsa bashi.
Sun sha yin kwanaki ba su yi sana'a ba saboda Umman ta yarda da romon baka wani sa'in kuma tursasawar Baban ta ba shi kudaden.
Haulat kan ji haushi
warai har kuka take yi da daukar alwashin ba za ta
ara bin Umman kasuwa ba tunda kudaden Baba take dam
awa.
A
arshe kuma ta huce.
Idan zaman babun ya ishe su Baban ya
i ba su kudin da zasu ci su sha, takan faki idanun Umma ta shiga dakin Baba wanda koyaushe yake gar
amewa (bai san ta zare mukulli daya cikin mu
ullayensa ba) ta lalubo musu ku
i a ma'ajiyarsa.
A ranar ba ta ba Umma ba sai a washegari ta ce ai ta ranto mata ne a hannun Mamar
awarta don su koma sana'arsu idan an tara riba za ta mayar mata da ku
in.
Duk ranar da ta yi haka kuwa Baban zai zo ya yi ta
ura ashariya yana tambayar wa ya ta
a kudadensa sai dai ba ya wani fa
an kirkin a zo a gani yake bari tunda ya sani shi ka
ai keda mu
ullin
akin babu wanda ke shiga yana dai mamakin lamarin, tun Umma ba ta gane abin da take yi har ta fahimci idan sun rasa jari ga yanda Haulat din ke samo musu.
Anan fa za ta dinga fada da nunamata illar sata, Haulat ko a jikinta don kuwa a ganinta raba arne da makami ma ai ibada ne tunda akwai ha
insu da yawa da bai damu da saukewa ba.
Ranar da ya gano Haulatu ke
aukar masa kudi ta ci duka tamkar zai kashe ta.
Daga wannan lokacin ne ya ci alwashin aurar da ita ga wani ubangidansa da yake yiwa bangan siyasa a baya, Ciyaman Nazifi.
Ta runtse idanu sakamakon sarawar da kanta ya soma, tabbas idan ta ce za ta zurfafa cikin tunane-tunanen abin da ya faru da su a rayuwa sanadin mahaifinta toh lallai za ta kwana cikin azabar ciwon zuciya da na gangar jiki wannan ne dalilin da ya sa ta fidda komai a ranta ta yi addu'ar kwanciya bacci, tana jin Umma ta mi
e ta fita ta dora alwala ta dawo dakin ta rufe, a haka bacci ya dauketa.
FITAR TSIRO
Rufaida Umar
Paid book: 500
Account details: 7145096012 Ibrahim Rufaida Umar.
FCMB
Phone number: 09034973645
Free page 2
Cikin sauri ta shirya cikin kayan makarantarta na sakandire mallakin gwamnati dake a unguwarsu, ta kusan makara wannan dalilin yasa ko tsayawa shan ruwan shayi da
osan da Umman ta ajiyemata ba ta yi ba.
A gaggauce ta kammala ta fice bayan ta shaidawa Umman ta
auki mu
ullin gidan don ba za ta bi ta kasuwa ba yau, Umman na kwalamata kira akan ta zo ko a leda ne ta
ullamata abin karin amma ko waigowa ba ta yi ba face sakin guntun tsaki.
Babban burinta ta ganta a ajinsu tare da Hindatu kawai don ta labarta mata yanda suka yi da Mijin Umman.
Ba ta ko damu da gwajin ajin da zasu yi ba a ranar don ko nutsuwar karatu ba ta samu damar yi ba, koda ta isa abin takaicin ba ta
araso ba.
Hakanan ta shige ciki ta fiddo
aramar dardumarta a jaka ta shimfida ta zauna don kusan rabin ajin a
asa suke.
Har Malaminsu na koyon turanci ya shigo, babu alamar Hindatu, sai can ta shigo kamar an wurgo ta.
Kayan jikinta duk sun yi
ura saboda aikin shara da aka sanya ta matsayin hukuncin makara.
Hasken fatarta kusan ya zarce na Haulatu don ita tana ha
awa da mayuka hakan yasa har wani ja take yi, sai dai daga ta bu
afafunta za ka fahimci hasken ba na halittar ba ce,
afar ba
irin.