Sashe 13
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hajiya Adama ta nuna
anmutuwa ya yatsa.
"Kai, kai, wallahi kai kam ba
aramin
an bariki ba ne.
Kuma gashinan har wani kyallin angonci ka ke yi."
Ya yi dariyar mugunta.
"Ai sai kin ga yanda Na'imatu ke faman rawar
afa a kaina.
Komai take yi don ta burge ni ne."
"Lallai kam, kai dai shegen kanka ne.
Yanzu dai wace mafita ka samo?
Lokaci ya ja, ya ci ace yanzu mun san matakin
auka.
Lokaci ya zo da za ka kawo su gidan nan, na ga Haulatu da idanuna."
Ya jinjina kai gami da sauke ajiyar zuciya.
"Hakane, kar ki samu damuwa, na gama yanke duk abin da ya kamata nayi ba tare da an zarge ni ba.
Za su zo koda sau daya ne, amma ba yana nufin a lokacin ne zan bar maki Haulatu ba tunda dai ciniki bai fa
a ba, har yanzu da saura.
Na fi kaunar ya kasance koda za ki
auke ta, ya zamana ko daga makaranta ko wani abin na daban.
Kinga zai fi toshe dukkan wata kafa da za'a zarge ni.
Af, ai na tuna, kwanaki Na'ima na cemin za'a yi bikin wata
ar makarantarsu.
Me zai hana a lokacin bikin ki sa yaranki su
auko maki ita?"
Ta yi shiru can ta ce.
"Idan kuwa hakane, babu amfanin zuwansu gidana, hakan kamar
ofa ce wanda zai jawo zargi idan bincike ya tashi."
anmutuwa ya jinjina kai.
Haka suka yi ta
ulle-
ullensu, yana
ara ko
awa Hajiya Adama
iyartasa, yana mata rantsuwar sai ta ture fadar dukkan
an gaban goshinta saboda za ta kawomata ribar da wasu ba su ta
a kawo mata ba daga wurin Alhazawa. (Wa'iyazubillah).
Fitar tsiro
Page 10
Tafiya ta yi tafiya, har a yau aka wayi gari su Haulatu suna bikin kammala sakandire.
Sabbin uniform din da ta sanya gaba
aya an mata kaca-kaca da shi da biro.
Duk zare idanu irin nasu ita da Big Mama Hindatu, hakan bai yi tasiri ba a ranar.
Su kansu ba su jin manyantan a wannan rana, sauran
ushi na fushi da Haulatu ta
auki lokaci tana yi duk a wannan ranar ta ji ya kau.
Suka
inke tamkar ba su ba.
Haka aka rabu cike da walwala da kuma jin kewa.
Wasu har da hawayensu.
***
Zumuncin da ya
ullu tsakanin Haulatu da Bahijja shi ne babban abin da ya fi faranta ran Umma.
Shigowar Bahijja rayuwar Haulatu ya sanya ta a dole take mayar fa hankali wajen zuwa Islamiyya duk da kasancewar a sannan Bahijja ta yiwa Haulatun zarra a karatu.
Ita tana cikin masu hafizan da ake saka ran makarantar za ta yaye, yayinda Haulatu ta koma ajin baya.
Zuwa lokacin Malaman ba su yun
urin dukanta idan ta gwa
a musu zance sai dai ko hukuncin shara ko wankin ban
akin makaranta.
A hankali kuma suka
ara fahimtar cewa hakanan ta ke sai dai ko yau da gobe idan a na nusar da ita ta hanyar yi mata gyaran kalami zai taimaka
warai wurin shiryuwarta.
Albarkacin zuwa makarantar da take ne ya jawo
anmutuwa ke samun arzi
in gaisuwa, hakan ma a da
ile ta ke yi don har wani
aci take ji a ma
oshinta.
Wannan albarkacin ka
ai ya soma ci a kwanakin, shi
in ma darajar Umma ya ci ganin sosai Umman na damuwa da yadda take nuna halin ko'in kula da duk wata kyautatawa da Uban ke yi mata.
Har gobe dai ba ta ta
a yarda ta ci abin da ya fito daga hannunsa, wani tsire da kaza da yake kawowa Umma duka ba burge ta suke yi ba.
Umma itama tun lokacin da ta gwada sau
aya ba ta
ara ba don a gaban
anmutuwa Haulatun ta rantse ba za ta ci kayan haram ba.
Har a lokacin Umma ta so kai mata bugu sai dai
anmutuwa ya tare.
Wannan rana kusan kwana Haulatu ta yi tana kuka, wai yau ita Mahaifiyar za ta kai wa duka akan wanda bai ta
a daraja a idanunta ba.
Washegari kuwa ta tashi da ciwon kai mai zafi, wannan ya tashi hankalin Umma, tsoronta kada ta jefa ta a ciwo irin na can baya.
Ita kanta sai daga baya ta fahimci mugun kuskuren da ta yi na
aga hannu da zummar dukan
iyarta.
Tun ana sauran sati uku a fara bikin Hindatu, aka kawo lefe.
Wannan karon Haulatu ko le
e don ta rantse ba za ta
ara zuwa Momi ta wula
anta ta ba.
A lokacin Haulatu ta mallaki wayarta
arama wacce Umma ta yi mata kyautarta na taya murnar kammala sakandire.
Ba ta ji mamakin komai ba kawai ta saka a ranta ku
en da Umma ke adashi ne ta kar
a.
A sannan wani abu wai Chatting bai ko damu Haulatu ba, ba ta ta
a ma kallonsa da sha'awa ba.
Iyaka saninta ba ta da wani ko wata da za su yi hira da shi.
Ta gwammace duk sadda za ta yi waya da Aminiyarta ko Bahijja idan ba su ha
u ba, ta kira su ta waya, idan kuwa babu kudi ta yi ta dokamusu beep call har sai sun gaji sun kira don ji me ta ke so.
Ko kusa ba ta yi karambanin cusa kai a sha'anin bikin Hindatu ba gudun jin ba
ar magana daga bakin Momi.
Hindatu har abin ya ba ta haushi don sai da ta tako har gida ta kawo
ararta wajen Umma akan ta
i yi mata rakiya gurin gyaran jiki da na gashi kafin ta amince su je.
Ranar da aka fara gyaran jikin, ta sha mamakin irin ha
uwar wajen, koda dai unguwar ma kanta ta manya ce, can wuraren Lami
o Crescent ne.
Wurin na wata Basudaniyar mata ce ana ce mata Ayyush.
Haka Haulatu ta yi zaune tana kallon ikon Allah yanda ake ta mulkewa
awarta jiki.
Zuwansu na farko amma sai ta ga har ta sauya.
Matar ta dube ta.
"Kema dai ya kamata a yi maki, za ki yi kyau sosai tunda na ganki ba baya ba Masha Allah."
an murmushi kawai ta yi, ita kuwa wace hidimar ce za ta tasar mata ta yi gyara irin haka?
Ita da babu ma aure a
on ranta, mene ha
in biri da gada?
"Ai wannan da kike gani babu ma aure a gabanta yanzu.
Sai na kai ta an yi mata ru
iyya sannan."
Ta harari Hindatun, tana ji matar ta hau yi mata fa
a da
ar nasiha akan muhimmancin aure da kuma kuskuren cin alwashin ba za ka yi shi ba tunda ba kai ke iko da kanka ba.
Sai ta yi dariya.
"Toh ni ina ruwana?
Ku da kuka ga za ku iya ai ga fili ga mai doki."
Tun daga nan fuskar Ayyush ta sauya, Hindatu sam ba ta ji dadin zancen na Haulatu ba.
Tun da ta kalli fuskar matar ta tabbatar Haulatu ta musu kwa
a.
Ha
uri ta shiga ba ta kafin cikin murya
asa-
asa ta ce
"Ita fa muddin za'a yi mata zancen aure iskokanta tashi suke yi."
Kasancewar Ayyush da tsoron abin da duk ya shafi aljani, hakan ya sa ba ta
ara zancen ba.
Ta kuma aminta da batun Hindatun wannan dalili ya sa ta
an saki fuska gami da yi wa Haulatun uzuri.
Haka suka jera sati tana yiwa Hindatu rakiya gurin gyaran jiki, sau biyu suka ha
u da Alhaji Badamasi shima ya zo
aukarsu ne ya maida gida, ta dai kula mutum ne mai shegen kallo da sa idanu don tun ganin da ya yi mata na farko ta ji ta tsane shi saboda yawan kallonta.
Tana daga kujerar baya amma haka yake saita madubinsa ya na kallonta ta ciki.
Sau biyu da aka yi ba ta
ara yarda Hindatu ta fita da Hindatun ba tare da ni
af ba.
Koda aka soma biki sun fara ne da Bridal Shower kamar yadda zamani ya zo da shi.
Wannan rana yana daga cikin ranakun da Hindatu ta jima tana mafarki, babban burinta a gudanar da Bridal Shower.
Ta kuwa samu yanda ta ke so, gidan wata
awar Mominta ko ace Uwar
akin Momin, Hajiya Zulai, nan aka ba su aron babban falonta aka yiwa falon tsari mai kyau na ado.
awaye ma sai da ta za
a domin duk ciki ban da Haulatu aminiyarta, mutum biyu kacal ta gayyata a
an makaranta sauran wasu
an duniyan
awaye ne da ta ha
u da su rayuwar soshal midiya.
Haulatu Ta yi
unshi ta yi kitso, ba
aramin kyau ta yi ba ranar.
Shigar fari da ruwan gwal
in da suka yi, sosai ya fiddo ta.
Duk yanda ta gujewa yin kwalliya haka Hindatu a dole ta matsa sai da aka yi mata.
Sun ci sun sha kayan ma
ulashe, ga mai hoto na musamman da Alhaji Badamasi ya kawo, haka ya dinga
aukar su, sai wuraren takwas na dare suka watse.
Washegari kamu ha
e da yini wanda za'a yi a wani
akin taro na musamman.
Marar kati ba zai samu shiga ba.
Tare zasu je da Umman amma yanda Hindatu ta dinga jera mata kira tana
uramata zagi kan ta taho inda ake mata kwalliya tare za su tafi yasa a dole Umma ta ce ta wuce kawai zuwa yamma ita sai ta tafi tunda akwai waya zasu yi magana kawai.
Sadda ta kammala daukar duk abinda take da bu
ata a leda, ta fito a gaggauce suka kusan cin karo da
anmutuwa, guntun tsaki ta ja kafin ta yi baya.
Ta san da ace Umma ta ji wannan tsakin ranta ne zai
aci, shi kuwa shigowa ciki ya yi wannan karon ko arzi
in gaisuwar da ya saba ci bai ci shi ba.
Wayarsa ta yi
ara ganin mai kiran ya sanya shi saurin shigewa
akinsa, daidai lokacin ita kuma Umma ta fito daga nata
akin, sam bai kula da ita ba, ta
arasa, kafin ta kai ga shiga ta yi saurin ja baya tana sauraron abin da yake fa
i.
Tashin hankali!
Gobarar gemu kenan.
Fitar tsiro
Page 11
"Yanzun nan ta fita, ku fara bin bayanta, duk inda ta sa
afa ku sanya.