← Book details Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 109

Sashe 52

Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Daga nan suka yi sallama.

Maama ta mi
e ta fito waje zuciyarta cike da walwala, ha
a ta ji da
i kwarai na amsar Sadauki tana kuma fatan alheri gare su.

Sadauki kuwa can wajen Baba Alhaji suka ha
u da Mu'az don dama sun rabu ne akan zai je ya yi magana da Maama.

Gidan gaba
aya ana ta shirin fita kamu da yini a babban
akin taron biki da aka kama mai suna Paramount Event Centre.

Haulatu gaba
aya ta sake don Maman Zaituna sam ba ta yarda ta bar ta hakanan ba walwala ba, tun a jiya take nan nan da ita ga ita kanta Zaitunar da kuam su Safina wa
anda ke nunamata ta watsar da lamarin Jannat.

Shiri sosai kowa ke yi, ankon sisters daban domin iyaye fasa ankon aka yi kowa ya saka na shi.

Hakanan na
awayen Amare ya fita daban.

Sai dai kowa ya fi ganin kyawun na sisters
in, atamfa ce mai adon ja da ruwan madara.
inkin Haulatu da su Safina iri guda ne, riga doguwa mai ado a wuya da hannuwa sai kuwa daga can
asa.

Ta dubi kanta a madubi, ita kanta ta san ta yi kyau ga makeup da Zaituna ta yi mata a fuska don sosai ta iya kwalliya.

Sai dai ba sana'a ta
auke shi ba don a yanda ta nunawa Haulatun ma, sanadin Zaid ta koya tun tana Katsina da ta ji ya ta
a cewa shi ire-iren kwalliyar na burge shi.

Haulatu ta jinjina abin a rai, zuwa lokacin ta rage mamakin irin son da Zaituna ke yiwa mutumin da a ganinta sam bai cancanta ba.

Ita kanta Zaitunar ta yi kyau ainun, riga da siket ta yi na
awaye don ta rantse ita cikin
awaye take tunda dai Batulu
anwar Mu'az
awarta ce sosai.

Ta su atamfar ruwan madara ce da ba
i.

Amma sai kushewa take yi tana cewa ita da ace ma ta san tun farko na Sisters aka siyamata.

Ta ci alwashin kafin Allah ya
addara komawarta Malaysia sai ta siya don ta burge ta.

"TubarakAllah Masha Allah."
Ta fa
i tana
ara duban Haulatu bayan ta gama yi mata
aurin kallabi.

Ita kuwa ta hau farr da idanu tana
an jujjuyawa suka yi dariya.

Mayafin ma kalar ja, a kafa
a aka
an na
e shi aka
ora.
aramar purse
inta ja hakanan takalmin.

Duka iri
aya da su Safina, su kuwa Maman Safina ce ta siyamusu.

Tare suka fito daga
akin su Zaitunan.

Da Matar Uncle Abba suka soma kici
us, ita dama kullum fuskarta a tamke haka yanayinta yake, da kallo kawai ta bi su amma babu ko yabawa.

Ita ma ta ci nata gayun cikin leshinta kore.

"Ita dai wannan matar kamar tana shan yis, kullum fuska a kumbure." Fa
in Haulatu da murya
asa-
asa, suka yi dariya har ta tsargu ta juyo amma ganin ba kallonta suke ba sai ta yi gaba.

Baba Saude kuwa har da su gu
a tana yi musu kirari da manyan mata, jikoki ga Hajja.

Farin wata masu haskaka duhu.

Su dai murmushi suka yi, su Umma tuni sun tsufa a wurin taro, babu kowa a falon sai sa'annin Hajja, su ma sun cakare daidai nasu suna jiran mota.

"Haule, Zaitun, ku ne kuwa?

Ikon Allah, kamar daga wata duniya ku ka ziyarce mu?

Irin wannan kyau haka?"
Aka yi dariya, idan ka
auke Haulatun da Zaituna masu
ata ran sunan da Hajja ta yi kiransu da shi.

Safina da Radiya ne suka shigo, a kusan tare suka ce Wow!

Gami da
arasawa su
an rungumi
ar uwarsu.

"Kai kun yi kyau wallahi, shegiya kin ganki kuwa?"
"Kul!

Ke Radiya ki fita idona, ban hanaku sheganta kanku ba?" Cewar Hajja daga zaune don fes ta ji su.

Suka yi waje suna
unshe dariya, Radiya na kira Sorry Hajja.

Don dai yanzun albarkacin Haulatun ba kunya su ma takan ja su da wasa kai ka ce ba Hajjar da suka sani mai zafi da tsauri ba.

Suna isa farfajiyar gidan inda da yawa sun wuce wasu kuwa na tsaye ana jiran mota, Zaituna dai ta bar su a nan ta wuce tawagar
awayen Amarya su Jannat.

Haulatu na tambayar to su yanzu wace motar za su bi
a, tambaya take ko dai ta gwada kira musu Yaya Mu'az ya kai su?

Amma kallon da ta ga Safinar da Radiya na bin ta da shi ya sa ta dakata da maganar gami da watsa musu harara.

"Ban ciki da iskanci.

Wannan kallon fa sai ka ce yau ku ka ta
a gani na?"
"Ai ba su ba, ni ma haskakamin fuskata ki ka yi na bar taron wa
ancan manyan na yo wajenki." Ta
aga idanu ganin Haidar ta kai masa duka da purse dinta, ya kauce yana dariya.

"Kai!

Ai ni da nasan kin fi Bebina kyau da ke na lalla
a ma ki yarda ki jira na kammala jami'a mu yi aure.

To mene don na ba ki shekaru uku kacal a duniya?"
Suka yi dariya idan ka cire Haulatu da ta ja guntun tsaki.

"Yaya Haidar mu dai don Allah mota muke nema." Fa
in Radiya kenan tana marairaice masa.

Ya jinjina kai
"Hum um, an gaisheku kun ji.

Ni kaina neman wanda zai kwashe ni nake, idan ban samu ba sai na lalla
a na ja Lifan
ina ya kai ni.

Amma yanda na ci wanka ai ba girma na hau Lifan."
Haka ya yi ta zuba musu hira, kowa ya zo wucewa sai ya tanka Haulatu kafin a yi jam'u a ha
a su duka ukun a tanka.

A hankali fadi suka masha Allah tubarakAllah.

Ya yi daidai da shigowar motar Yaya Sadauki gidan, a bayansa kuma motar Mu'az.

"Ke Safina ga mutuminki nan Yaya Mu'az, na tafi, ku ro
e shi ya kai ku.

Kun san dai shi Boss ko giyar wake ku ka sha, ba zai
auki manyanku su Jannat ba ballantana ku karan ka
a..."
Bai kai
arashe ba sakamakon hon
in da suka ji da ya
auki hankalin jama'ar dake wajen,
irjin Jannat hsr
an bugu ya yi da ta waiga ta ga motar Sadaukinta ne ake zuba wannan hon
in.

Sai kuma can shiru ya biyo baya, kowa dai ya zuba idanu ba kamar Jannat da take jin kamar idanunta za su fa
asa don kallo, jira take ta ga da ya tsaya a filin farfajiyar gidan bai karasa wurin parking ba, wa ya zo
auka, shi kuwa Mu'az tuni ya fito ya nufi inda Mominsa ke tsaye tana jiransa da tawagarta.

Farko sam ba ita ya yi niyyar
auka ba face Haulatu, so yake a yau kafin Sadauki ya riga shi cewa komai, ya kasance shi ya riga isar da sa
on zuciyarsa wanda bai gama tantance shi ba sai a daren jiya da ya gama sauraron
an hatsaniyar da aka yi akan Sadaukin.

Ya na tsoron ya tabbata Sadauki na son Haulatu.

Idan har ya riga shi furtawa to zai iya ji har a zuciya ya ha
ura.

Amma muddin ya samu ya
inin cewa babu komai tsakani daga ita Haulatun, anan ne zai bajakolin soyayyarsa a wurinta, har ransa yana ji ha
ansa zai cimma ruwa.

Wayar Haulatu da ta
auki kara ta duba.

Sunan Yaya Sadauki ta gani
aro-
aro.
irjinta ya
an buga, ta dubi motar kafin ta
aga.

Bai ba ta damar magana ba ya tari numfashinta.

"Da ke da sauran aljanun da ku ke tare, ku zo."
Daga haka ya katse kiran.

Ta dube su, dama kunnuwansu na ga wayar da take yi, shi ma Haidar ya saki baki da hanci da kunne yana son jin me za ta ce.

Ta kama hannun Radiya dake tsaye daga damanta.

"Yaya Sadauki na kiranmu."
Jin haka suka ru
e, Safina kira take yi mun shiga uku.

Haidar kuwa cewa ya ke yi, ai fa shikenan, bye bye, ku je zan baku labarin yanda ta kaya a gidan bikin.

Babu ku babu cin Meena's Bites."
Ko kallonsa basu yi ba don ba wannan nutsuwar suka
unguma ga motar Yaya Sadauki wacce gaba
ayanta tinted glass ne a jiki sai gaban kawai da babu.

Suna isa ya bude gidan gaba, ya dubi Haulatu.

"Get in."
Ba musu ta shiga, su Safina kuwa ya ba su umarnin shigewa baya.

Nan ma duk suka zauna ya rufe ya yi ribas da motar ya fice daga gidan.

Fuskarsa babu
igon fara'a, ga shi nan dai ya sha gayunsa cikin wani tsadaddan yadi ba
i da ya fiddo da hasken fatarsa muraran.

Hularsa na ajiye daga saman wurin sitiyari, tu
i kawai yake yi da hannu
aya.

Fitarsu ya sa Jannat jin zuciyarta kamar za ta buga, ta yi baya sakamakon jirin da ke
ibarta Allah ya taimaka Zaituna da wata
awar Jannat
in dake tsaye a baya suka
an tare ta.

Nan fa wuri kuma aka hau
us din Yaya Sadauki, wato dai ya yi abin da ba ya daga halayyarsa,
aukar
an biki.

Shi kar
ari iyaye, sam ba ya bari
anmatan
annensa su hau mishi mota.

Kowa fa
i yake anya ba son Haulatu yake ba, tunda dai sun san kafin zuwanta ai bai kalli inda su Safinar suke ba kuma banda haka ma ita ce a gidan gaba.

Zaituna kuwa ta ji wani sanyi a ranta, tunawa da abin da ya faru jiyan tsakanin
anwarta da Jannat
in, ko babu komai duniya sun shaida wanda ake so da wanda ke son.

Mu'az da ke
okarin tayar da motarsa bayan matsowar su Mominsa, sai da ya ji wani abu ya daki
irjinsa, ransa idan ya yi dubu ya
aci.

Me Sadaukin ke nufi?

Dagasken wai yana son Haulatu ko kuwa dai ganin damar
aukarsu ya yi?

Babban burinsa Mominsa da
awayenta su hau ya bi bayan Sadaukin amma sai ya ga sun tsaya su na maida maganar ko me Sadaukin ya gani a jikin Haulatun da ya soma bin ta kamar jela?

Shi kuwa can ya furzar da huci, ita ma Haulatu ta
an yi ajiyar zuciya, ta juya da nufin satar kallonsa, aka yi katari a sannan shi ma ya
an karya wuya ka
an ya dube ta.

Ta yi saurin kauda kanta.
Chapter 52 · 0% Book details