Sashe 106
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kafin sannan, tuni Khaleefa ya kasa hakuri ya tuntu
i Baba Alhaji, hamdala Baba Alhaji ya dinga yi.
Tabbas ko sadda Zaid ya
i auren Zaituna, sai da ya ji ya yiwa Sadauki ko Khaleefa sha'awar aurenta, sai dai ba ya son tursasawa wani a cikinsu hakan yasa ya ha
iye kwa
ayin.
Shi kansa albarka ya sanya wa lamarin ya kuma ce ya cigaba da neman yardarta kafin sannan zai yi magana da iyayensa maza, kuma an ji abin da mahaifinta zai ce.
Da haka aka bar maganar ba a kara yin ta da wasu ba gudun abin da zai je ya zo.
Bayan Shekaru Uku...
Babban falon saukar ba
i na
angaren Alhaji Ridwan, cike yake da matasan jikokin Marigayi Amadu, Baba Alhaji, Marigayi Baba Dakta, Marigayi Baba Mu'azzam da kuma autarsu Hajja.
A sannan yaran Alh Bello S Malumfashi, Baba Alhaji da Hajja ne ka
ai suka rage a doron
asa.
Hajja na fama da matsalar
afa wanda ko fita ba ta iya yi.
Sai fa
anta ya fi na baya, abu ka
an ka yiwa Hajja za ta hau sababi wani lokacin ma idan a cikin
anta ne har hawaye take ta ce wai saboda girma ya kama ta sun bar yi mata biyayya.
Shi kuwa Baba Alhaji rikicin tsufa sosai ya kama shi, yanzun sai ya yi sallah ko wani uzurin, anjima ya ru
e kan lokacin sallah ya wuce bai yi ba, nan da nan zai
ara sabuwar alwala ya hau ramuwa.
Hakanan kowa ke ha
uri da su a na lalla
a su.
Musabbabin ha
uwan jikokin maza bai wuce na
ar walimar sunan
an biyun Zaituna da Khaleefa, sun samu yaransu biyu mace da namiji a lokaci guda bayan shekara
aya da aurensu.
Namijin ya ci sunan Baba Alhaji, wato Usman sai macen da aka sanya mata suna Zakiyya (Maama), ana kiransu da Amir da Amira.
Fuskokin kowanne a matasan nan cike da fara'a, abin burgewar bai wuce yanda suka ha
e kai ba.
Zaid da Sadauki na zaune kusa da juna inda suke buga musu dangane da hirar siyasa.
Khaleefa da su Mu'az kowa na mara wa jam'iyyar da yake yi baya.
Can kuma bayan hirar ta lafa ne Sadauki ya
an ja guntun tsaki.
"Kai nifa yunwa nake ji, wai matan nan ko sun mance da mu ne, su fa idan suka ha
u hirarsu ba ta
are ba ce."
in Sadauki yana
arashewa da
an yamutse fuska.
Khaleefa ya yi
ar dariya.
"Sorry
an uwa, mun yi waya da Jannat, yanzu za'a kawo."
"Ai da ka ce mishi sai anjima, kai fa ba don kana motsa jiki ba na tabbatar ko tashi ba za ka iya ba idan ka ci abinci tsabar
iba.
Gaskiya Maman Suhail na
ari." Fa
in Zaid kenan yana duban Sadauki cike da zolaya.
Aka yi dariya, Mu'az ya cafe.
"Toh kai da shi
in ai duk tafiyar
aya ce.
Gwara bestyna ma a kanka, ji fa tumbin da ka ajiye."
Zaid ya
an shafi
aramin tumbinsa yana
an hararar Mu'az.
Sadauki dai murmushi kawai yake don dagaske yunwa yake ji.
Sallamar su Bebi
anwar Zaid da wasu
anmata
auke da kulolin abinci ya sa suka amsa da gyara zama.
Haka aka dinga jera musu bayan an shimfi
atuwar leda ta cin abinci.
Sai da suka yi serving din kowa sannan suka fice.
A falon Hajja kuwa, Zaituna na tsaye tana hoto da
an uwa da abokan arzi
i, ta ci ado ta yi shar abinta, har a lokacin fuskarta bai gama komawa daidai ba duk da cewa a sannan satinta biyu da haihuwa.
Ta kai duba ga Safina dake gefenta tana kokarin goya
anta Safwan a baya tana mita, shi kuwa yaron sai ihun kuka yake.
"Ya dai?
Wai har yanzu yaron nan bai yi shiru ba?
Don Allah ki watsa mishi ruwa ko zafi ne ya ishe shi."
Safina ta narkar da fuska kamar ta yi kuka ta ce.
"Anti ya zan yi?
Ni na san ko wanka na masa da wahala ya bar ni na yi sakat.
Allah kuwa wajen Babansa zan bayar a kai shi."
"Kunto shi, babu inda za'a kai shi suna cin abinci ya hana mijina ci yanda ya kamata, ba ya son kukan yara." Haulatu kenan mai maganar, ta sa hannu ta kar
e Safwan ta nufi sama da shi.
Nan ta bar su daga mai dariya sai mai kiran wato ita mai miji.
Ita kuwa da
yar take takawa ga haye saman sakamakon tsohon cikin da ke jikinta, kai tsaye ta nufi tsohon
akinsu ita da Umma, wanda a yanzun ya zama na zaman jegon Zaituna duk kuwa da irin dagiyar Khaleefa na cewa matarsa ba za ta gida wanka ba, amma Hajja suka kafe kan lallai ya bari ta je tunda haihuwar fari ce kuma har yara biyu.
Kaya ta cirewa Safwan ta shiga ban
aki ta wanke shi tas ta fito da shi, aikuwa tun ma kafin ta gama goge masa jiki ya soma gyangya
awa, murmushi ta yi sadda ta jawo jakar kayansa da Safina ta zo da shi, ta bude ta za
o masa marar nauyi riga da wando sai famfas.
Jikin ta shafemasa da hoda, kafin ta kai ga sanya masa kayan sai ga Safina ta fa
akin ri
e da hannun Suhail wanda ke faman rigima wai shi bai ga Maminsa ba.
"To ga ta can, maza jeka."
Jin haka yasa Haulatu saurin sanya yatsa a baki alamar ya yi shiru.
Yaron bai fi watanni biyu ya rage ya cika shekaru uku ba a duniya,
ul da shi ga kumatu masha Allah.
Fari tas har wani ja fatarsa ke yi, ya sha kwalliyar shadda light blue kansa cike da suma.
Kana kallonsa ka ga Sadauki don Momi Nuratu ma cewa ta yi babu ta inda ya bar
anta da yana
arami.
Suhail ya kama le
ansa da yatsun hannunsa yana mai alamar shiru kamar yanda Maminsa ta umarce shi.
Safina baki ta saki ma da ganin
an nata ma bacci.
Wato dai ta yarda dagaske har yau ba ta iya raino yanda ya kamata ba.
Sai da Haulatu ta kammala shirya shi sannan ta gyara masa kwanciyar, zasu fice kuwa ya motsa, a dole Safina ta goye shi, babu rigima ya koma baccinsa.
"Kai wallahi sai yanzu na samu nutsuwa, amma duk ya hana ni sakewa na yi sha'ani."
Harararta Haulatu ta yi, ita kuwa Safina ta danne dariyarta, ba na komai bane sai yanda hancin Haulatun suka kara bu
ewa.
Gaba
aya kamanninta sun sauya.
"Allah ya baki hakuri, ranki ya da
e Mrs Abeed."
Murmushi ta yi, duk a yanayin da ta tsinci kanta matu
ar za ka jingina sunanta da na mijin nata ba za ta iya ha
iye da
in da hakan ya ke mata ba.
Sun shekara tare amma kullum soyayyar nan tamkar sabuwa fal a leda take jinsa.
Eh, su ma ajizai ne tunda
an Adam ne, amma kuma sukan yi kokarin mallakar kansu zu
atansu a yayin fushi ta hanyar yin shiru ko kuma ita da take
asa da shi ta lalla
a ta hanyar kwantar da kai komai ya wuce, ko kuwa shi idan ya san laifinsa ne, ya dinga abubuwan da zai burge ta kamar siyomata abin da yasan tana so da kuma nuna
auna a zahiri da sakin fuska.
"Wai ke ba kya gajiya da soyayyar nan?
Shekarun fa sun soma tafiya."
Tambayar Safina ta sanya Haulatu yin murmushi karo na biyu.
"Naki wasa ne yarinya, da alama Abban Safwan bai gama kama ki ba har yanzu, na maki uzuri don ba lallai soyayyar ta kasance irin namu ba."
Safina dariya kawai ta yi, tabbas soyayyar Haulatun da Abeed Sadauki na burge kowa ma, abinsu tsaf gwanin ban sha'awa sai fatan kar Allah ya ba wani ko wata ikon shiga tsakaninsu.
"Allah ya bar
auna toh."
Ta maida mata martani, Haulatu ta amsa da amin.
Suna karasawa farfajiyar gidan inda aka sa tamfol manya aka zuba kujeru, kai tsaye inda su Umma da Maman Zaituna da ma sauran iyaye ke zaune Haulatu ta nufa ita da Safina, hango Malama ne ya sanya su
arasawa don ba su gaisa da ita ba.
Gaishe su suka yi, Haulatu na kokarin
an russunawa Malama ta ri
o hannunta.
"A'a, rufa mana asiri mana Haulatu, ki dinga bi a hankali." Cike da kunya ta
an gya
a kai tana murmushi.
"Ai fa, ni sai na ga ma kamar na
udar kike yi." Fa
in Haj Hadiza wacce zuwa lokacin gaba daya tamkar ba ita ba, ta sauya ta kuma nutsu, musamman da aure ya
ullu tsakanin Fahima da Hamza
an shaye-shayen da ba ta so,
arshe ma ashe zaman ba mai tsawo ba ne, ya rasu ya bar Fahima da ciki wanda zuwa lokacin ta haihu, ta kuma girgije abinta ta koma makaranta, gaba
aya ita ma ta yi sanyi ta cire komai a ranta ta yarda da
addara.
"Ina alamun na
uda a nan Hadiza, kawai dai koda ba ta soma ba, haihuwar dai na hanya, fatan Allah ya raba lafiya." Cewar Momin Mu'az kenan fuskarta cike da walwala.
Haulatu ta
an kalle ta sai kuma ta musu sallama ta wuce tana tunani, idan aka ce mata akwai ranar da za ta bu
i idanu wai Momin Mu'az za ta nuna mata
auna za ta ce ba haka ba amma kuma ga shi nan a yanzun sun samu kusanci sosai.
Babban dalilin sauyawar Momin Mu'az bai wuce ganin yanda duniya ta juyawa Mamin Khaleefa baya ba.
Hajiya Rahma ta dauki wu
a ta burmawa cikinta, ma'ana ta tonawa kanta asiri duk a kokarinta na hana auren Umma da Barr Dawud.
Asirin da ta
ullo da zummar ya fa
awa Umman, sai ya koma mata, nan ta hau ciwon fidda ruwa da
uraje daga gabanta, a lokacin ne kuma tana kuka ta fa
i duk abinda ta aikata tana neman gafara, amma Barr Dawud yace ta tafi gida.
Saki
aya ya yi mata har yau da aka shekara biyu bai
ara waiwayarta ba, a
arshe ta warke ta samu lafiya sai dai duk da haka da irin magiya da nacin da ta dinga yi bai sa shi maido ta
akinta ba.