Sashe 44
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Barinta falon sai ya ji ya yi masa girma don haka ya yiwa Umma sallama ya fita zuwa can
angaren Alhaji.
A lokacin ma tuni an watse sai
alilan, Sadauki ba ya nan, hakanan Khaleefa shi ma ya wuce gidansa.
KANO.
Yammacin ranar da aka yi sallah, ta fito daga gidan
unshi a lokacin
arfe biyar da mintoci, gaba daya ba ta samu damar yin
unshi ba da sai a ranar.
Sa'ar da ta ci ma mai
unshin tsohuwar abokiyar karatunta ce a sakandire.
Sanye take da doguwar riga na abaya kalar silver, ta yane fuskarta da gyalen abayar.
Idan ka gan ta sai ka rantse budurwa ce ba bazawara ba.
Ta yi tsaf duk kuwa da cewa ba kwalliya ta yi ba.
Wannan
ibar nata ya
an ragu sai hakan ya ba tsawonta damar fitowa.
Ko'ina ta kalla a titin cunkoson mutane ne musamman ma da rana ta
an yi sanyi.
Ba kamar
azun da ranar ta bu
e sosai ba.
Yawanci ma duk abin hawan da zai zo wucewa to fa a cike yake da
an yawon barka da sallah.
Daidai lokacin babban mutumin ya taho zai wuce a motarsa kalar ruwan
asa mai matu
aukar idanu, gilasanta duka tinted ba ka hango na ciki.
Ta
an bi motar da ido, sai da ta sauke wata ajiyar zuciya a can
asan ranta tana ji inama ta samu arzi
in mallakar irin motar.
Ba zato ta ji an yi ribas an tsaya daidai saitinta, sai da kirjinta ya shiga dukan tara-tara, ga wani
oki da fatan Allah yasa ba kwatance ne za'a tambaye ta ba, ita babban burinta ma ya kasance dominta aka yi tsayuwar, ta ji a hankali an sauke gilashin motar amma ta waske ba ta kalle shi ba.
"Sannunki
an mata." Jin haka ta
an ja numfashi sannan ta
an dube shi tana wani kashe idanu ka
an.
Babban mutum ne da alama ba yaro ba, sai dai fa ya ji
u da naira don wani
amshi da sanyi take ji su na bugo ta daga cikin motar.
Shi kansa shaddar da ya saka abar kallo ce.
"Yauwa."
Shi kuwa ji ya yi kamar ya susuce da wannan kallon.
Anya akwai abin da farat
aya ya ta
a shiga ransa kamar wannan baiwar Allahn?
"Idan ba damuwa ki shigo sai na kai ki inda za ki je mu samu damar magana a nutse.
Ba girmanmu bane, daga ni har ke a gan mu a titi muna magana.
Ina ro
on wannan alfarmar."
Ta ji kamar ta yi tsalle don murna, wayyo Allah.
Wannan ai babban kamu ne ta yi, sai dai ta
an ha
e fuska ka
an duk a
okarinta na ja masa aji.
"Ah haba dai, don ban san me nake yi ba.
Ban sanka ba na shiga motarka?
Gaskiya ina tsoro."
Ya yi
ar dariya.
Yana kashe idanu irin na tsoffin
an bariki.
"Haba Sarauniyar mata, ki kalle ni dakyau, ni ba kalar mayaudaran samarinku ba ne.
Ki shigo na maki al
awarin babu abin da zai faru da ke.
Alheri ne ya kawo ni gurinki har na tsaya amma tunda nake ban ta
a tsayawa wata
iya mace a hanya ba.
Ki shigo don Allah kinga idanu sun soma zarya a kanmu."
an waiga kadan ganin masu wucewa na kallonsu har da
an waige ya sanya ba musu ta bude gidan gaba ta shiga.
'Luntsumi.' Ta furta a can
asan ranta ganin yanda laushin kushin
in kujerar ya yi wani
asa da ita.
Suka
an dubi juna suka murmusa kafin ya maida hankali ya hau kan titi ya soma tafiya.
"Ai ba irinku ake gani a
yale ba.
Ga ki kyakkyawa ta ko'ina kalar hutu ce."
Murmushi ta yi kanta yana fasuwa.
"Aa fa, ni ba
ar kowa a garin nan ba ina na ga hutu?"
Dariya ya yi.
"Ki saka a rai kin samu hutun kin gama.
Wannan sallar ta zo maki da alheri kin ji?
Mene ne sunan Sarauniyar?"
Cike da jin dadin wannan albishirin da ya yi mata ta ce.
"Hindatu."
Ya jinjina kai da murmushi.
"Ni kuma ana kirana Alhaji Ibrahim.
Ina za mu nufa?"
Ta shiga yi mishi kwatance, sai da suka isa har
ofar gidansu sannan ya dube ta a nutse.
"Hajiya Hindatu, gaskiya ba zan
oyemaki ba kin yimin
ari bisa
ari.
Na fito maki ma a mutum, ni da aure nake sonki.
Wallahi ko nan da sati ne idan za'a ba ni aurenki a shirye nake.
Ina fatan ba wanda ya yimin shigar sauri don kyakkyawa irinki nasan kina da tarin masu rububin yin wuff da ke."
Ta yi dariya.
"Um um, ni babu wani yanzu da na ba fuskar neman aurena, amma zancen gaskiya na ta
a aure sai dai ko shekara ban rufa ba muka rabu.
Ai ko watanni biyar ma ban yi su a gidansa ba."
aga kafa
"Wannan ba damuwa ba ce.
Ko waye wannan akwai shi da farar
afa.
Ta ya ya zai saki mace irinki?
Ni ma ina da aure da yarinya
aya sai dai ba su nan sun yi tafiya mai
an nisa.
Kusan ni da gauro ma duk
aya muke.
Dama ina neman wacce za ta tausayamin ts rungume ni ta kuma
aunace ni.
Kinsan abinka da maraya."
Suka yi dariya.
Nan fa hira ta
arke a
arshe ya ba ta lambar wayarsa gami da ciro bandir na
an dubu ya mi
a mata.
Sai da ta yi turus, kyautar ta yi matu
ar girgizata.
Wane Alhaji Badamasi?
Ina ma ya ta
a yi mata kyauta na bandir haka?
"Kar
i kin tsaya kallona kamar wani dodo."
Hindatu ta ha
iyi miyau.
"Wai duka nawa ne?
Gaskiya ka rage ya yi..."
"Kul, kar na soma musu da ke tun a yanzu please.
Ni mutum ne da ba wai alfahari ba, ina da kyauta.
To wani ma ya yi rawa bare
an maka
i?
Wannan somin ta
i ne.
Ki saurari babbar kyautar da za ki samu a zuwa na gaba da zan yi.
Ki gaidamin da Momin tamu." Ya fadi haka ne saboda ta ce mishi babanta ya rasu a hannun uwarta take.
Hindatu bakinta har ya na rawa ta yi mishi godiya sannan ta fita zuwa cikin gidan har tana waigen sadda ya ja mota ya bar unguwar.
Mommy na zaune a tsakar gida sai ganinta ta yi ta fa
angaren nasu tamkar wacce aka jefo.
Allah ya taimaka ma babu kowa a wurin.
"Ke kuma lafiyarki?" Ta furta tana mi
ewa tsaye a tsorace har da kallon bayan Hindatun ta ga ko wani ne ya biyo ta.
Hindatu ba magana sai hannun uwar da ta ja zuwa cikin
aki, suna shiga ta zube kudin a saman gado, Mommy ta zaro idanu.
"Na shiga uku!
Ke Hindatu, duk lalacewata fa ban iya satar abin wani ba sai dai dabarun da zai dauka ya ba mu.
Fa
amin gaskiya, a ina kika sato?"
Hindatu wacce ta nemi bakin gado ta zauna dalilin
afafunta da ke rawa ga wani irin duka da
irjinta ke yi ta ha
iyi miyau.
Da
yar ta iya tattaro nutsuwarta ta shiga ba Mommynta labarin duk yanda suka yi da Alhaji Ibrahim.
Wani irin gu
a Mommy ta saka kafin ta tuna cewa gidan da mutane sai ta yi shiru, rafar ku
in ta
auka tana kallo.
"Wai Allahna, kai Allah na godemaka.
Babban arzi
i shi ne ka haifi
iya mace a duniya.
Ta zame maka kadara kuma uwa uba ka samu alhairan da ba ka ta
a zato ba muddin kun iya taku kuwa, komai muninta kadara ce.
Keee Hindatu Allah ya yi maki albarka.
Ki ce nan kusa za mu ba marar
a kunya.
Sannu goshi, ke kam kin yi goshi.
Ai ba jira Hindatu, zaman me zamu yi?
Tunda har dagaske yake, kar ki damu da kaina zan kai sunansa wurin Boka a yi mana dukkan ayyukan da suka dace a kansa."
Hindatu a sanyaye ta ce.
"Mommy wai bakya tunanin da nake yi?
Ni fa na tsorata da shi, anya ba
an yankan ka.."
"Rufemin baki marar hankali wacce bakinta ba ya furta alheri.
Ke don ubanki kawai ku
i ne, kin ru
e ne saboda ba ki ta
a ha
uwa da irinsu ba.
To ni Allah na tuba sadda na ci
uruciyata ai ba kalar da ban gani ba, Allah ne dai ya yi zan auri ubanki mai farar
afa, ke dai a ban da tuna baya gyartai ya ci sarauta."
"Uhm." Shi ne kawai abin da Hindatu ta ce.
Ga
oshi ga kwanan yunwa.
Ga dai kalar rayuwar da take muradi na gidan arzi
i sai dai ta rasa dalilin da yasa zuciyarta ta kasa nutsuwa tun bayan wannan zunzurutun kyauta na Alhaji Ibrahim da suka shigo hannunta.
Sam ta bayar zai mata kyautar da ba ta fi na dubu goma ko biyar ba amma sai ta ga sa
anin hakan.
Ganin yanayin damuwarta ya sa Mommy nunamata kar ta sake ta damu, dama masu arziki haka suke kyauta na bajinta kuma na fitar hayyaci.
Kar ta sake ta damu.
Haka dai har ta yi nasarar fidda Hindatu daga shakku tare da kwa
aita mata kalar rayuwa irin na manya da za ta gudanar a gaba.
Katsina kuwa, sallah na wucewa sai mutanen gidan aka shiga shirin auren su Raudha da Batulu.
Ana saura sati biki gida ya cika da ba
i har da mutanen Malaysia.
A filin jirgi na garin Kano suka shiga, a mota aka dauko su zuwa Katsina.
Hajja sosai aka tashi da gyara a sashinta ranar.
Su Ihsan da mamanta Hadiza sun iso.
Hakanan
an Hajja Abba dake zaune a Yobe da iyalinsa su ma duk ranar za su iso.
Wannan yasa bangaren Hajja duk ya hargitse da kacaniyar gyara da girke-girke.
Tsakanin Haulatu da Fahima sai harara da kauda kai amma babu wanda ke kula wani, hakanan Ihsan ba ta shiga harkar Haulatu, Umma ma idan ta
an saka ta a zance sama-sama take mata wannan dalilin ne yasa Umman jan bakinta ta kama girmanta ta fita sabgarta tun da ba sa'arta bace.
Gwara Maimunatu ma ita ce ta saki jiki da su sosai, sam ba ta da matsala ba ta ma da yawan magana.