← Book details Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 109

Sashe 78

Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A
arshe ta ji ta kife tana juyawa ta ga magen nan ta yi tsalle ta dira a kanta,
arin kai mata cafka a fuskarta kawai ta ke yi amma iyakar
afinta take sanyawa ta na ri
e ta tana karanto addu'o'i.

Sai magen ta yi wani ihu ya jiya ta kai mta yakushi a
afafunta, ita kuwa ta
ara bu
a murya ta hau karanto ayatul kursiyyu da
arfi kawai ta nemi magen ta rasa.

Daidai nan ta farka a gigice tana mai ambaton sunayen Allah, gumi ta ko'ina ya wanke ta.

Ta yi zaton abin iyakar mafarkin ne kawai, sai
aga
afa ta yi ta ga duk karta na faratunan magen nan.

Ta waiga ta kalli Haulatu wacce ta yi nisa a bacci ba ta san ma inda kanta yake ba kafin ta mi
e ta fa
a ban
aki.

Umma ta jima saman darduma tana addu'o'i sannan ta koma bacci tunda a lokacin ko hu
u ba ta yi ba.

Abin da yake wuya ka ga ta yi, wato makara sallar asuba, shi ta yi a yau, sai da Haulatu ta tashe ta kafin ta mi
e ta fa
a ban
aki.

Koda wayewar gari babu wanda ta sanar da batun mafarkinta, ta san dai abu ne mai matu
ar ban al'ajabi, amma kuma ba ta ga amfanin furtawar ba balle ta
agawa jama'a hankali.

Ranar kuma ta kasance Haulatu za su fara zuwa jami'a.

Wannan ma na daga cikin manyan dalilan da suka hana ta makara sallar Asubahi, kusan kullum ma Umman ke tashinta.

Ta yi wankanta fes an sha hoda da kwalli, doguwar riga mai ha
e da mayafi ta saka sai ko jakarta da ta rataya.

Komai sai da ta tabbatar ya yi tsaf kafin ta
auki facemask ta zura a gefen aljihun
aramar jakarta da zummar sai ta isa za ta saka.

Kai tsaye ta sauko falon
asa inda su Umma ke karyawa tare da Hajja, Hajjar ce ma ba ta jin dadi za su je asibiti.

Bayan an gaisa take
ara yiwa Hajja sannu da jiki sannan ta yi zaman kari.

Baba Saude sai tsokanarta take yi wai duka wannan kwalliyar na zuwa jami'a ne?

Ta yi dariya kawai, tana kula da Ummanta sam ba ta da walwala sai murmushin ya
e, sai da ta kasa ha
uri ta ce.

"Umma, kema ba ki da lafiya ne?"
Umman ta girgiza kai, ba ta kuma ji wani mamakin tambayar da Haulatun ta yi ba, kaf duniya babu mai iya karantarta kamar ita.

"Lafiyata kalau, maza dai ki yi ki
arasa kar ki bari
an uwanki su yi ta jira."
Ta amsa da toh ba don ta gamsu ba, a ganinta ai yanzun duk damuwar da mahaifiyarta za ta shiga yanzu mai sau
i ne tunda dai sun rabu da
an Mutuwa.

Mi
ewa ta yi ta yi musu sallama gami da kallon Hajja.

"Toh Hajjaju, sai a dawo cin gumba ko?"
Hajja ta yi mata da
uwa murya a
asa ta amsa.

"Nan da kike gani sai na kai uwarki kema na kai ki
akin miji."
Haulatu ta yamutse fuska.
, ashe kuwa za ki yi mutuwar zaune da jiran tsammani."
Daga haka ta yi gaba ta bar Hajja na mitar za ta dawo ta same ta yayinda Umma ta kalli Hajja kawai ba ta ce komai ba.

Ita ina ta ga wani aure yanzu?

Ai sam ita tsoron ma
ara auren ta ke yi, amma ta kula sosai mahaifiyarta ke son nan gaba idan hankalinta ya
ara nutsuwa ta cika watan da ya yi mata saura na idda toh ta samu miji ta yi aure.
angaren Baba Alhaji suka ha
u da Radiya, ita ma Safina ta ke jira ta kammala su taho.

Ganin Safina ko kaya ba ta gama sanyawa ba ne ya
ata ran Haulatu, ta dubi lokaci,
arfe tara saura
an mintuna.

"Kai please Feenah, ya ci ace yanzu muna skul fa."
Yanayin murya na yanga da
asa
asa da ta yi amfani da shi ne
ya sanya suka sanya dariya baki daya.

"Inye, ka jimin yarinya da iyayi.

Toh an
i a yi saurin, ni ji nake ma kamar na fasa zuwa fa.

Duk tsoro nake ji." Cewar Safina.

Radiya ta kar
"To yi zamanki, kinga sai mu cewa Baba Alhaji kawai aure kike so."
Ta kai mata duka da
ankwalinta, sua yi dariya kafin a gaggauce ta kammala shiri, sun sani lokutan karatunsu sosai zai iya bambanta tunda kowacce da
angarenta.

Yau ma kamar yanda Najeeb ya fa
amusu, ba lallai ne su samu darasi ko guda ba tunda a cewarsa har lokacin wasu na ta registration.

Dayake can yake kuma yana ajin
arshe inda yake karantar business admin, lokutan da ba shi da makaranta ne suke zuwa kamfani wurin Yaya Sadauki shi da Haidar.

Shi ma Haidar can yake sai dai shi
angaren Accounting yake.

Aikuwa dai koda suka je
in, ba wani karatun aka yi ba, amma sun
ara wayewa kan abin da kuma sanin makarantar tunda Najeeb ne ya zagaya da su da kuma yi musu bayanan abubuwa da dama gudun kar su sami matsala.

A hanyarsu ta komawa gida ne wayar Haulatu ta yi
arar kira.

Ganin Hindatu ya sa ta
agawa, suka gaisa, jin muryarta da yanayin damuwa ne ya sanya ta ba ta uzurin tana kan hanyar gida ta bari za su yi magana idan ta nutsu.

A dole suka yi sallama ita kuwa Haulatu ta san ai dama Hindatu zai wahala ta rabu da matsala tunda shi ta aura.

Zama da irin
an Mutuwa ai sai wacce ta shirya.

Ta kan ji ba
in cikin tuna shi ne mahaifinta.

Sai dai ta yi imani da
addara komai ma da zai faru mai kyau ne tunda haka Allah ya tsara.

"Ke Haulatu, nikam dama ina ta so na tambayeki, Anti Zaituna kuwa tana da labarin abin da ke faruwa?"
Maganar Radiya kenan wacce ta katse tunanin Haulatun.

Ta yamutse fuska don ba ta ma son a yi mata tunin Yaya Zaid.

Tun da ta samu labarin tijarar da ya yi a gaban Hajja ta ji ya
ara ba ta haushi.

"Ta sani mana, toh me ta ce?

Kin san ai tana da fahimta, ita koda ta kira ni ta yimin zancen cewa ta yi na dage da addu'a duk abin da yake alheri ne, Allah ya tabbatarmin a rayuwata.

Amma bayan haka ba ta
ara zancen ba."
"Allah Sarki, ai fa kin san Anti Zaituna babu ruwanta.

Za'a iya cewa soyayyar Yaya Zaid ma kawai
addararta ce." Fa
in Safina kenan.

Jinjina kai Haulatu ta yi don ba ta cikin yanayi na son magana.

Daga haka har suka isa babu wanda ya
ara tankawa.

Koda suka dawo gida sai wuraren yamma ta tuna da Hindatu ta kira ta a waya.

"Kashe zan kiraki kar na
arar maki da
an katin naki." Cewar Hindatun.

Ba musu kuwa ta katse kiran tana murmushi, a ranta tana fa
in Allah Sarki, da ace Hindatu za ta ga yanda take gudanar da rayuwa maikyau a nan da ta sha mamaki.

Sai ta ji kamar ba ta kyauta mata ba bisa duhun da ta bar ta a ciki, duk kuwa da yanda suka kai ga aminci.

Amma kuma ai ta yi ne saboda tsaro.

Ba ta kai ga
arasa tunaninta ba, Hindatun ta kira.

Suka gaisa nan ta soma magana.

"Haulatu ina fa cikin damuwa babba, na rasa ya zan yi wallahi."
Sai da Haulatu ta ji fa
uwar gaba, ta dai daure ta ce.

"Mene ne ya faru kuma Big Mama?"
"Um, ba za ki gane ba.

Don Allah ya za'a yi ka dinga rayuwa da miji wanda ba ya son sallah?

Wai fa gaba daya Ibrahim bai damu da ibadarsa ba.

Kinga ba ya sallah kwata kwata sannan ko karatun Alkur'ani ya shigo ya tarar na kunna a gidan zai hau ni da fa
a yana nunamin shi gidansa a tsarkake ya ke, ya sanya an zo an yi sauka sama da goma don haka na bar kunnawa idan ma zan ji wai na saka earpiece.

Ki ji fa don Allah?

Sai abu na biyu, ba shi da wasu sha
an uwa a nan kusa, nayi nayi ya kai ni na ga koda wasu a danginsa ne ya nunamin shi da kowa, ga wata Hajiya Adama ya ce nan duniya idan ina neman yar uwarsa ta jini na same ta na gama.

Toh ni gaba daya hankalina ya kasa nutsuwa.

Kuma kin ga da cikin dare...."
it, ta ji an katse kiran, gaba
aya hankalin Haulatu ya tashi, duk da dai abubuwa ne da ba ba
onta ba ne a rayuwarsu tare da
an Mutuwa, ta sani sarai sai ya ga dama ya ke sallar asubahi, shi ma a cikin gida ba ya ta
a zuwa masallaci, sauran sallolin ko ba za ta yi hukunci ba tunda a waje yake wuninsa.

Amma abin ya ba ta tsoro, babu ma kamar Hindatu da tausayinta ya lullu
e ta.

Kamar ta bi bayan kiran sai ta fasa tunda ba ta san dalilin katse kiran da Hindatun ta yi ba.

Kar ta haifar mata da matsala.

Kwanciyarta ta gyara saman kujerar tana mai zurfafa tunani na wannan irin Uba nata a
arshe da
yar ta watsar.

Kano...

Hindatu wacce ta shagala tana waya da Haulatu, sam ba ta ji tsayuwar motar
an Mutuwa ba sai ganinsa ta yi ya shigo falon, babu shiri da sauri ta yanke kiran a matukar tsorace.

Idanunsa na kanta fuskar nan a murtu
e ya
araso ciki sosai.

Sai da ya bi wayar da kallo sannan ya maida dubansa gareta.

"Sannu da zuwa." Ta yi
arfin halin furtawa.

Ya gya
a kai gami da cire babbar rigar dake jikinsa sannan ya nemi wuri ya zauna.

"Hala da saurayinki kike waya ganina ya sa ki tsorata?"
Yanayin da ya yi maganar cikin nuna halin ko in kula balle kishi sai ya ba ta mamaki musamman ganin ya saki har da murmushi.

"Saurayi kuma?

Ina da aurena?

Ka na mijina kana min wannan magana?"
Ya ta
e baki.

"Toh mene ne don kin ajiye mai
ebemaki kewa idan ba na kusa?

Ni sam kar ki damu ba ni da matsala dangane da haka.
Chapter 78 · 0% Book details