Sashe 84
Fitar Tsiro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ku je ku zauna haka, idan da layi me ya hana ku ha
ura?"
Haulatu wacce ta zube a kujera cikinta har wani kuka yake yi tsabar yunwa, ita sai sannan mata ji ashe ciwon kan ba wai ya tafi gaba
aya ba ne, tsabar
oki da kauna ne ya sa ta ji ya lafa a
azun, ha
uri kawai ta ba Umma.
Hajja kuwa sannu take mata bayan ta sa jikar Baba Saude da ta dawo daga
auye ta kawowa Haulatun abinci.
Ita kuwa hannu ta mike ta wanko a ban
akin falon, koda aka kawo abincin tana can nunawa Hajja
unshi da Umma, sun yaba sosai, ta dauki farantin abincin da wayarta ta nufi sama.
Hajja na fadin ta zauna ta ci tukunna amma cewa take yi sai ta yi wanka tukunna.
Nan kuwa tunanin kar Yaya Sadauki ya kira ne a gabansu ya hana ta ci.
***
Safina kuwa tana shiga
angaren Baba Alhaji ta iske a na ta hayaniya, Najeeb da Haidar ake ri
ewa su kuwa suna ta botsarewa musamman Haidar akan a bar su su daki Anti Mabruka wai ta zagi Maama a gabansu.
Maama na gefe tana hawaye,
arshe ta taso ta daka musu tsawa.
Duk suka nutsu, Haidar jikinsa har rawa yake yi.
Autan Maama, Nazifi ba ya nan, dama shi hannun Haj Fatima dake Kano, koda yana nan shi yana da sanyin zuciya kamar na Maama ba lallai ne ya ce uffan ba.
Jin hayaniyar ta yi yawa ne Baba Alhaji ya fito yana tokare sandarsa, nan ya dubi kowa ya kuma ba Anti Mabruka da Maama umarnin su zo
angarensa.
Sai a sannan Najeeb da Haidar suka fice zu
atansu babu dadi.
A bakin mai kula da Nene, Yahanasu, Safina ke jin tun farkon abin da ya hada.
Wai Anti Mabruka ce ta iske Maama a falon tana zaune da su Najeeb ta hau yi ja mata Allah ya isa tana kuka tana cewa ita ta yi mata asirin da ta rasa mashinshini kuma har ga shi nan babu kunya ba tsoron Allah duk da ta hayayyafa tana da budurwar zuciya.
Abin dai babu dadin ji don har da zagi, dalilin fusatar su Najeeb kenan.
Su da a baya ba sa goyon bayan auren Maama, sai suka ji wani kwarin gwuiwa kan ta yi auren bisa kalamin Anti Mabruka.
Baba Alhaji sosai ya yiwa Anti Mabruka tas, ya kuma rantse muddin ta sake yiwa
ar uwarta munanan
azafi sai dai ta nemi wani uban ba shi ba.
Kuka sosai ta saka wai dama can Baba Alhaji ya fi son Maama a kanta.
Maama dama da hawayenta ta shigo, sanadiyyar ba
aken kalaman da Anti Mabruka ta shiga jefowa ya sanya Baba Alhaji jin wani jiri na kwasarsa daga zaune, dama ba wani cikakken lafiya ba, kirjinsa ya hau zafi nan da nan ya sume a wajen, a gigice Maama ta yi kansa tana salati, jin ihunta ya sa su Safina shigowa, duk da ruwan da ake bai hana sautin Maama fita ba, ganin har ruwa an yayyafa amma Baba Alhaji ba shi da niyyar farfadowa ya sa Maama kar
ar wayar Safina bayan ta fidda nata password, ta kira Alhaji Ridwan.
Ita kuwa Safina she
awa ta yi a guje kirawo su Najeeb.
Su ma a gigice suka shigo falon Baba Alhaji, babu wanda ya bi ta kan Anti Mabruka da ta yi likimo a gefe kamar wacce aka tsoma a randa.
Ba jimawa sai ga Daddy Ridwan tare da Sadauki duka hankulansu a tashe.
Ba a sanar da Baba Dakta ba gudun kar a tada hankalinsa don shi ma yana fama da matsalar ciwon sugar sai kawai a wannan ruwan suka yi asibiti da shi.
Dalilin da ya hana Sadauki kiran Haulatu a daren kenan.
Hajja ma ba ta sani ba, Umma ce kawai Maama ta kira ta sanar da ita bayan an jima har ma an shawo kan Baba Alhaji, hankalin Umma ya tashi sai dai bisa umarnin Maama ba ta sanar da Hajja ba ta ce a bari zuwa safiya tunda dare ya yi.
Umma dai duka ba ta samu nutsuwa ba duk da an ce ya samu sauki har ya yi bacci ma.
Haulatu koda ta ji sai ita ma ta shiga damuwa.
Washegari kuwa da safe labari ya baza gida Baba Alhaji na asibiti ba lafiya, hankalin yan uwansa, Hajja da Baba Dakta ya tashi.
Nan da nan aka
unguma zuwa asibitin duk kuwa da Dakta Hashim (mahaifin Safina) ya hana kowa shiga wurinsa don kar a takura masa amma Hajja da Baba Dakta sai da suka shiga suka gan shi hankalinsu ya kwanta.
Ba wani abu ba ne ya haifarmasa da tashin hawan jininsa ba face damuwar da ya shiga, shi fa
an da yake yi ma a zo a sallame shi kar a sanya mutane zaryar zuwa dubiya amma Dakta Hashim, ya ce a bar shi ya samu hutu.
Bayan sun fito ne Baba Dakta ke tambayar Barr Faisal dake gefensa abin da ya faru.
Shi da bai da labarin ya yi shiru sai a bakin Sadauki ya ji komai.
Maama ta labartamusu a jiya, hakanan ya samu
arin bayani daga bakin su Haidar din.
Ran Baba Dakta ya
aci.
"Mutuniyar banza, ashe shiyasa ban ga
eyarta a asibitin nan ba.
Mabruka anya tana son gamawa da duniyarnan lafiya?"
Haka ya yi ta fa
a ita kuwa Hajja na taya shi.
Dama Hajja yanlafiyar giwa...
Dakyar dai aka taushe su suka ha
ura suka bar zancen.
A yanda Baba Alhaji ya matsa dole aka sallame shi don ya rantse shi fa a kansa ba za'a
aga auren Maama ba.
Haka aka tattara aka koma gida sai dai a yammacin sai da Baba Dakta ya tara meeting na iyaka yaransu babu jikokin gidan.
Ya wanke Mabruka tas a gaban su Maaman da su Daddy Ridwan, ya kuma sassauta a
arshe da yi mata nasiha kan imani da
addara da nunamata komai ai yana da lokacinsa.
Anti Mabruka dai ba don ta saduda ba sai don tilas, ta nemi gafarar Maama, har a zuciya kuma Maama ta amsa da ta yafemata.
Daga nan dai aka rufe zancen da addu'a.
Koda aka fito, Mabruka ji ta yi ta
ara tsanar Maama, abin sam ya
i fita a ranta, wato yanzu ba iyakar iyayensu ba, hatta
an uwa kowa ya tsane ta sanadin Maama, ta ci alwashin koda Maama ta yi auren nan, babu ita ba kwanciyar hankali har abada.
Da wannan ta shige
akinta ranta na susa.
Haulatu dai kitson da ba ta je ba kenan, hakanan ta ha
ura saboda wannan tashin hankali.
Fahima ta iso a ranar sai ko wasu ba
i daga Malumfashi.
Kirki da mutunci irin na Maama yasa gidan ya cika kamar wannan ne aurenta na farko don ita
in ta kowa ce sannan abin hannunta sam bai rufemata idanu ba.
Washegari...
Tun safe Haulatu ta fice makaranta amma hankalinta gaba
aya yana ga bikin Maama, babu yanda ta iya don ba ta son ta yi tsallaken rana.
Safina ma kanta ta riga ta tafiya don ko sadda ta aiko mata sa
o cewa ta tafi gida, ita sannan ma suna tsaka da
aukar lakca.
Ba su ne suka fito ba sai wuraren
arfe uku da rabi, gaba
aya kuma hankalinta ya yi gida.
Ko bi ta wayarta dake faman ruri a jaka ba ta yi ba har ta tako zuwa titi.
Tsayuwar jiran abin hawan ma aiki ya zame mata.
Can sai ga wata jan mota ta taho har ta gifta ta, ta yo ribas ta tsaya daidai saitinta.
Ganin haka Haulatu ta daure fuskarnan tamkar hadarin kaji karshe ma ta taka ta soma tafiya don ta gwammace ta fara rage zango da dai wannan tsayuwar motar da ba ta san ko ta wace ce ba a gabanta tunda ba ka hango na ciki ba, balle yanzu da duniyar ta zama abin tsoro.
"Assalamu alaikum." Ta ji sallama a gefenta, juyawa ta yi, wani matashin saurayi ne kakkaura, sanye da shadda.
Ba
i ne mai
an gemu.
Ba ta ta
a ganinsa ba sai a ranar, wani murmushi ya ke mata.
Ta kauda kai fuska daure ta cigaba da tafiya.
"Afuwan, na maki sallama ba ki amsa ba.
Nasan ba daidai ne na tsaida ki a titi ba.
Idan ba damuwa don Allah ki taimake ni da kwatancen gidanku da lambar waya."
Haulatu kamar ta yi me don ta takaici, ita gaba daya ma ya ishe ta.
"Ni ba ni da waya kuma an sanya min rana don Allah ka bar bibiyata."
Daga haka ta
ara gaba, Allah ya taimaka bai kuma biyo ta ba, ta samu abin hawa ba ta ma tsaya ciniki ba ta fa
a.
Ba tare da sanin cewa mutumin tuni ya koma mota ya bi bayansu ba.
Ji ya yi ba zai iya ha
ura ba sam.
Suna isa ta iske
ofar gidan nasu da mutane, ba
in Malumfashi ne maza sai ko wasu cikin abokan matasan gidan, sam ita ba ta ma kula da sauran ba don wurin a cike yake, ko ba komai bikin Maama ake yi, mace mai son zumunci kuma ta mutane.
Koda ta sauka ta biya mai napep ba ta jira komai ba ta fa
a gida kanta na
asa.
Sadauki da ke tsaye gefe tare da wasu abokansa suna
an ta
a hira, ya gan ya kuma ya ga wata mota da ke bayansu, har saurayin ya fito daga motar bai dauke idanu a kansa ba.
Ganin saurayin na waige-waige ya sanya shi
arasawa gare shi bayan ya nemi
an mintuna daga wa
anda suke tare.
Sallama ya mishi, dama jiran wanda zai yiwa magana ya ke don haka da sauri ya mi
a hannu suka yi musabaha.
"Ina fatan lafiya?" Cewar Sadauki yana
are masa kallo.
Murmushi saurayin ya
an yi da shafar suma.
"Lafiya lau, suna na Kabeer Maitama dama wannan baiwar Allah na biyo, sai na ga ta shiga nan shi ne..."
"Matar aure ce."
Shi ne abin da Sadauki ya fa
i kai tsaye kuma fuska a ha
e.
Kabeer jikinsa ya yi sanyi, wato dagaske take da ta ce an sanya mata rana kenan?